EHSAAS

Chapter 41

by @fatoumspassion

BOOM!!!

BOOM!!!

Ko da EHSAAS yacigaba da dukan kofar kamar ransa ze fita babu motsi tacikin dakin kuma babu wanda yay yunkurin budewa susu uku suka hadu suka soma dukan kofar da karfi, da kyar suka iya karya kofar suka fada ciki,shine yafara shiga bayansa Aman ne, se Blaine,da Veronica da wasu daga cikin yan biki da basu kai church ba, duk suka tsaya cak lokacin da suka hango Islam a sama, igiya daure a wiyanta, tana lilo kamar matacciya. Idonta a rufe, jikinta yayi sanyi kalau... Da alama bata numfashi with shocked suka tsaya kallonta.

Veronica ta fasa ihu ta fadi kasa, tana rokonsu su taimakawa yarta karta mutu. Aman da Blaine kasa motsawa sukai kwata kwata domin basuga alamun rai ajikin Islam dinba... amma EHSAAS bai tsaya mamaki ko na second dayaba, stool din yamikar tsaye, yayi tsalle daga kasa ya hau stool din da Islam ta bari, hannunsa yana rawar saboda tashin hankali yana kokarin warware igiyar da duk ta daure wiyan nata da ita kamar zata cire kanta daga cikin gangar jikinta tsabar yadda ta dauru. Kamar wani zararre haka yakwanceta yarikota ahannunsa, yana hawaye yana kuka yana kiran sunanta,amman bata numfashi ma balle yasa ran zata amsa mai kiranta dayake yi tina matan sun kira paramedics don zuwa daukarta atafi asibiti, EHSAAS tapping face dinta yake yakai bakinsa saman nata yabude yanata kokarin hura mata iska aciki kozai mata wani abun amman ko gezau bata motsaba,kankameta yay yana fadin"

Islam please... please baby, open your eyes... I'm here now, don't leave me like this... Wallahi I'm sorry, I'm sorry... I didn't mean any of it... I didn't know it'll get this bad..."

Ya kara rungumeta da hannunsa duka biyum kamar zai maidata cikinsa, yana jin yadda jikinta yayi matukar sanyi tamkar an fito dashi daga fridge.

Ƙoƙarin ficewa da ita adakin yakeyi duk aka matsa aka bashi hanya daidai lokacin dasuka ji jiniyar motar asibiti aharabar gidan,nan danan paramedics din suka shigo, suna kokarin kwace ta daga hannuna don suyi CPR da emergency oxygen... Amma EHSAAS yaki bawa kowa ita harseda suka bude kofar ambulance yashiga da ita, yafada musu yayi mata CPR amman she's not responding, emergency oxygen suka saka mata,hannunsa cikin nata ya zauna cikin ambulance din, yana kallonta yanajin idan yarasata baze taba iya yafewa kansa ba har abada yana ganin yadda paramedics din ke iya kokarinsu don ganin ta farfado amman ko motsawa bataiba dakyar sukama gane zuciyarta na bugawa kadan amman at lowest rest

"Don't do this to me, Islam... Please baby, wake up... You promised me. You said you'd stay... for Jr. For us. Don't leave me..."

Yakarasa yana kissing knuckles dinta dayay mugun sanyi kamar ba jikin Islam ba da is always warm,kwata kwata bata motsi kamar dutse duk taimakon da paramedics ke kokarin bata, takiyin responding.

Suna isa hospital din Beverly Hills, likitoci suka karbeta da gaggawa. Ko da suka shiga ciki da ita, rufe emergency room din sukaai anan EHSAAS yakarba yacike duk wasu takardun da ake bukata amatsayinsa na mijinta.

ya tsaya a wajen koar yana hadiyar kuka kamar yaro, Aman mugin tausayinsa yaji yanayi saboda tunda yake betaba ganin uncle dinshi at this weak point ba seyanzun yasa yana mugun son Islam amman besan soyayyar tayi tsananin har haka ba.Blaine da Veronica suna gefe dayake sunbiyo motar asibitin abaya bame iya cewa komai acikinsu saboda basuda abin cewa din, ko motsin kirki babu wanda yake iya yi.

EHSAAS ya jingina da bango, yana wani irin kukan zuci wanda sautinsa baya fita idonsa jajir kamar an yayyafa masa ruwan barkono. Abinda yake ji a zuciyarsa bazai iya fadaba-zafi ne, kunya ne, dana sani ne, tsoro ne... Ya rasa komenene wannan yakeji saboda yasan shine yajawo dukma abinda yafaru yafaru din.

"What if she dies?

I'm the one that killed her!

I'm the reason she's not breathing right now!

Allah... Allah ka yafemin, don Allah ka dawo min da ita... Ban cancanci gafara ba, amma bazan iya rayuwa ba tareda itaba..."

Abinda yaketa sakawa aransa kensn daidai lokacin da Abraham Zion yakaraso, da Jr a hannunsa, kana kallonsa kasan arikice yake yana kallon emergency room din da yarsa ke ciki, idanunsa ne ya bude sosa yana zazzaro su lokacinda suka sauka kan EHSAAS dake tsaye yajingina da bango ya lumshe ido,afusace batareda yasan mema yasake ba yadanka Aman Jr,yay saurin karbarsa ganin kamar abraham ze iya sakin yaron dake barci akasa inbe tareshi dakyau ba, ya karaso da karfi ya cafki kwalar rigar EHSAAS yana huci kamar wuta:

"Kai ne! Kai ne dalilin da yasa yarinyata ke can ciki fighting for her life!"

Yafada da karfi yana kwasheshi da mari guda da yasa EHSAAS ya kasa ko motsawa.

Awani mugun fusace Aman yayo kan Abraham EHSAAS yadakatar dashi da hannayensa alamun yakyalesu saboda yasan he deserves this ayau ko yankashi Abraham zeyi baze taba daga ido yakalleshi ba saboda duk abinda yafaru laifinsa ne,

Abraham ya cigaba da huci yana jijjiga shi:

"Me ka sake mata?! Me ka kara mata bayan duk abubuwan da kayi?! Wannan karon meka fada mata, kai ne sanadin komai. KAI NE!"

EHSAAS yasan is true cewan shine sanadin komai amman fadamasan da Abraham yay yakara karasa nakasar da raunatacciyar zuciyarsa a yau ya durkushe kasa... Ya kalli Jr da ke hannun Aman, ya kalli kwayar idanun yaron... Nan take yaji zuciyarsa ta karaya gaba daya, yanzun idan wannan yaron yataso yaji abinda yaywa mahaifiyar sa anya zema kaunace shi kuwa anya zeyi looking up to him as father, Abraham bebar zazzaga bala'i ba yana zagin EHSAAS dukda kala bece Mai ba kawai sauraronshi yakeyi, Blaine dabesan cewa EHSAAS shine tsohon mijin peace ba seda Abraham yake maganganun nan, ya kalli EHSAAS, ya kalli yaron... ya gane. Koda Ba'a fada masa komai ba amma daga kallon da yaga kamannin dayake tsakanin Jr da EHSAAS yasan shine ubansu kuma mijin peace, wani irin bakinciki yaji yanaji saboda yaji aransa his marriage is not going to happen,no wonder peace bata taba mai kallon arziki ba ashe mijinta yafishi komai da komai.

Shikam EHSAAS addu'a kawai yake Allah yatashi kafadun Islam saboda yanzun baida lokacin abraham kwata kwata Islam's life was hanging on a thread... And EHSAAS knew-if she doesn't make it, he would never forgive himself. Not in this life. Not in the next.G

"Get him out of here!"

Muryar Abraham Zion ta karade duka corridor ɗin dasuke ciki, yana huci kamar wuta,yana girgiza hannunsa y yana nuna EHSAAS da yake neman dagashi yajashi zuwa waje saboda yafishi karfi yasa yakasa motsawa

"Security! I want him out of this building. Out!"

EHSAAS da yake jingine da bango awannan karon kasa magana yay, jikinsa a raunace gabaki daya, idanunsa sunyi jajir, bai motsa ba. Ba don ba zai iya bane, sai don zuciyarsa bata da ƙarfi, rayuwarsa kamar tana kwance a ICU tana tsakanin rai da mutuwa rayuwarsa itace-Islam.

Aman ne ya taka gaba kafin ma security su amsa umarnin,

"Be careful, Mr. Zion," ya ce cikin sanyin murya amma da cikakken iko. "Just because you're his father-in-law doesn't give you the right to abuse a prince in public and think you'll get away with it. This isn't your mansion."

Kallon mamaki da jin haushi Abraham ya watsa masa, amma kafin ya ce komai, Chief of Security ɗin ya tako da kansa.

"Sir," ya ce yana kallo cikin idanun Abraham, "bai kamata mu kore shi ba. He's the one who brought her in. He signed the admission forms as her husband. Legally, he has the right to be here."

Abraham ya tsaya cak, yana fici fici da ido domin bahaka yaso jiba yaso yatayashi sunyiwa EHSAAS korar kare acikin asibitin an saboda, Babu wanda yasan yadda yakeji acikin zuciyarsa, Baki ya cije yana kallo EHSAAS kamar zai cinyeshi don bala'i amma bai ce komai ba.

Ya juyo, ya karbe Jr daga hannun Aman ba tare da yakalli kowa acikinsu ba,kallon inda Blaine da Veronica ke tsaye dazun yay ganin bata gurin yanzun yasa yagirgiza kai kawai,yanufi hanyar fita daga asibitin kamar wanda zai tashi sama, ya nufi garden ɗin da ke gefen building ɗin, yana buƙatar iska,yana bukatar yin nazari mai kyau akan wannan abin da peace tai.

A can gefen wani bench da furanni suka zagaye masu kamshi ya hango Veronica. Tana zaune da kanta cikin tafin hannunta tana kuka, kuka na gaske, kuka mai ƙarfi, kuka wanda daga zuciya yake fito wa. Kuka wanda ke cewa "Na rasa 'yata saboda tsoron mijina."

Abraham ya tsaya chak zuciyarsa na kokarin karyewa kafin ya karasa. Sai ya ja numfashi, ya zauna a hankali kusa da ita. Jr har yanzu barci yake sekace wanda aka bawa wani kayan maye,dama haka yake da mugun barci hayaniya kowace irice bata hanashi barci inyaaji, Abraham bai ce komai ba.

Hannunshi yakai jikinta da niyyar rungumota, Veronica ta tashi a hanzarce kamar wacca wani dodo ke kokarin tabata, Ta juyo da yatsarta tana nunashi.

"You… you did this to her." Muryarta na rawa, idonta cike da ƙiyayya da tsoro da nadama. "Not EHSAAS. Not Blaine. You. You made her choose death over life."

Abraham ya buɗe baki amma bai iya furta komai ba. Kamar mutumin da aka cirema harshe saboda bazai iya ƙaryatata ba, Wannan gaskiya ce,kuma itace gaskiyar dayaketa running away yaji tun dazun, kuma baiyi tsammanin zejita daga bakinta ba.

"Na san yadda Islam ke ji. Na san yadda take ƙoƙarin boye how depressed she was a cikin rana mai cike da duhu, my child use to cry alot alone inside her room, nakan jita ita kadai tana kuka" Veronica ta cigaba, hawayen ta nakasa tsayawa. "But I chose to save myself. I chose silence over standing up for my daughter. And you...."

ta nuna shi da ƙarfin zuciya, "you fed her to your pride and called it love! Baka taba son peace ba baka taba damuwa da damuwar ka ba babu abinda yataba damunka se kanka bakason kowa se kanka ds pride dinka you don't deserve to be called her father daga yau"

Sai ta durƙusa ta ɗauki Jr daga kan cinyarsa, ta riƙe shi,cikeda karfin gwiwa wanda yadade baji atattare da itaba wanda yasan idan tafada she's determine zata cika take fadin.

"She won't stay here anymore. As soon as she wakes up, I'm taking her away. From both of you. From you, Abraham Zion, and from EHSAAS too. Neither of you deserve my daughter!"

Shiru Abraham yay domin baze iya cewa komai ba.

Veronica ta juyo da sauri kafin ta fara tafiya, tana fadin

"badai barazanar ka zaka sake rabuwa dani ko yaushe ba go ahead inkanaso so ka aiko da takardar sakin? Send it. Send it to my house in Oxford. I'm ready for it now. I don't want a man like you anymore. I want my daughter."

Tana gama fadi haka ta nufi cikin hospital ɗin da Jr a hannunta.

Abraham zama yay shishi kadai,Da wani irin raɗaɗin da ya kasa furtawa,And for the first time in his life, Abraham Zion felt like the villain in his own story,yanajin tabbas beyiwa peace adalci ba dayay pushing dinta this hard shi har ga Allah niyarsa mekyauce besan abin zejuye hakaba,bayason yarasa peace har abada saboda yasan itakadai gareshi.

Daga cikin asibitin har yanzu EHSAAS na zaune kusa da ƙofar ICU inda aka dawo da Islam, jikinsa a haɗe da bango kamar wani dutse mai numfashi.

Aman yana gefe, yana kaiwa da komowa kamar me jiran tsammani, yana karanta wasu ayoyi a zuciyarsa yana salati, yana addu'a.

Ahaka Veronica tashigo tasamesi da Jr kwance a jikinta, wanda yanzu ya tashi yana kuka medan karfi dayasa tafara jijjigashi tana lallashinsa,amman ba alamar zeyi shirun mahaifiyar sa yake bukata,se alokacin EHSAAS yabude ido yadaura akan Jr danshi carbon copy dinsa yanajin kaunar yaron naratsa mai ko ina na kirjinsa yanajin kukan yaron har cikin kwakwalwarsa amman yakasa motsawa yaje yakarbeshi ahannun mahaifiyar Islam, Blaine dayaki tafiya yabarsu ne yataya Veronica faraiwa Jr wasa har suka samu yay shiru yana lafewa ajikinta, EHSAAS yanajin kamar yaje yace tabashi danshi shima yaji duminsa musamman ayanzun dayafi kowa bukatarsa domin zedanji sanyia, Sai kawai sukaji ana turo ƙofa.

Click.

Alamun anfito daga ICU din

Dukkansu suka juyo lokaci guda kamar an kira sunansu atare. Likitanne yafito,duk yahada zufa fuskarsa akwai alamun yar damuwa. Kowa ya miƙe tsaye,yakarasa gaban likita don suna so suji mezece

EHSAAS har yana shirin zubewa saboda wani jiri yakeji dasauri Aman ya tallafe shi da duka hannayen sa, yana fadin "Steady…"

Likitan ya tsaya, yana duban fuskokinsu duka kamar yana tantance wane ne zai iya jure jin abinda zai faɗa. Idanunsa suka tsaya kan EHSAAS, domin yatina ahannunsa suka karbeta kuna bemai kala da wani dan uwanta ba,kuma yaga shine guardian dinta ajikin takardu

"Who is her husband?"

Yatambaya yana kallon su duka,

"Ni ne," EHSAAS ya amsa da wata murya da bata da amo

Likitan ya gyara tsayuwarsa kafin ya ce:

"She is alive. But it was a close call."

Ajiyar zuciya suka yi gaba ɗaya. Veronica ta fashe da kuka. EHSAAS ya zube ƙasa yana fadin, "Alhamdulillah… Alhamdulillah…" hawaye na ƙokarin sauka daga idonshi amman dai yadaure yashanye.

Sai likitan ya cigaba:

"The rope had already done major strangulation damage around her throat. Her pulse was faint, almost gone. If you had come thirty seconds late... I swear to you, she wouldn't have made it."

Ya fara zare handglove dinsa sannan yace,

"We managed to resuscitate her. She's still unconscious. But her heart is beating stable now. That's a miracle. What she needs now is rest and strength, any moment from now zata iya farkawa"

Shiru suka yi,kowa bakinsa yaki rufuwa da murmushi tsabar murna.

Gaba ɗaya sun san wannan ikone na ubangiji, doctors kansu sun tabbatar da hakan. Wanda suka ga irin rigimar da aka sha kafin a dawo da Islam daidai. Wanda suka ji kalamanta kafin ta fice daga hayyacinta:

"Ya Allah, ka gafarta min... Na yarda da kaddara..."

Sai EHSAAS ya ɗago kansa, yana kallon likitan kamar yana neman izini.

"Kai ka kawo ta?"

Likitan ya tambaya. EHSAAS ya gyada kai.

Likitan ya nisa. "Then stay with her. She might recognize your voice when she wakes. She might not. But if she does, let her know… she was loved back to life."

Kafin likitan ya juya, ya sake kallonsu ya kara da:

"I don't know who failed her first. But she didn't want to die... she only wanted to escape."

Yana faɗa yana tafiya. Suka bishi da ido.

EHSAAS ya zauna, yana kama kansa, yana jin zuciyarsa tana bugawa da ƙarfi, yana kallon kofar dakin da akamai iznin shiga amman harga Allah tsoro yakeji yana tsoron shiga domin yasa he hurt her so much,he hurt her to the extent datai tinanin ending life dinta,

Takaramar glass din dake jikin window din ICU Veronica tatsayya tana kallonta haka zalika Blaine da Aman.

Dukkansu fita sukai banda Aman da yake zaman jiran EHSAAS wanda yakasa samun courage din shiga kofar dakin, Veronica gida takoma don tasamar ma Jr abincin dazeci yunwa yakeji,shikuma Blaine ganin mijinta natareda ita yasa yaji haushi yatafi, Abraham kuwa tunda yagama tijara yafice babu wanda yasake jin motsinsa,

Seda yay kusan awa daya atsugunne agefen dakin sannan yamike yana tattaro dukkanin kwarin gwiwa sa karfin gwiwarsa yana tsayawa agaban kofar,hannunsa yasa ajikin door knob din idonsa yasauka akan agogon dake daure da hannun Islam ce tasiya mai lokacin dasukaje saudiyya tundaga lokacin yamaidashi kamar wani zoben alkawari kullum idan yay wanka shiyake sawa har tasoma mai dariya tana tsokanarsa da suna mai agogo daya shidai babu abinda yadameshi se yacemata yaji saboda aduk sanda tayi mai kyauta yakanji yana matukar son kyautar fiyeda duk abinda yake dashi irin kyautar a closet dinshi koda yafi wanda tabashin kyau da tsada,tina does moments arayuwarsu yasa yakarajin jikinshi yayi sanyi da abinda yay mata yana tina yadda intaje shopping rabin siyayyar shitake yimawa ta kananun kaya iri iri amman tare suke sawa domi dawiya kaganta agida indai yana nan tasaka kayanta sedai taita saka t-shirts dinsa na neman tsokana, murmushi kawai yay yana tattaro duka kwarin gwiwarshi akarona ba adadi Ya bud'e ƙofar ICU din a hankali.

There she was.

Kwance a kan gado mai farin sheets mara ado, Idonta a bude… abinda beyi tsammanin ganiba tana kallon gefe,she looks very pale tarame sosai yana tina last time daya barta a NURISTAN dakuma ganinta dayayi a Nigeria duk tafi haka,wani irin raunine ke mamaye zuciyarsa na tausayinta da kaunarta mara sirki dake addabar zuciyarsa,tunda yashigo tashako kamshin mayataccen turarensa dako sau dari zata mutu tafarfado bazata taba mantawa da kamshin ba,amman bata kallesa ba tacigaba da kallon gefen datake kallo saboda wani irin haushin kanta takeji dashi ma duka,ahankali yakarasa gefen gadonta yana fadin

"Islam…" a sanyaye

"Please .. look at me. Just once."

Bata motsa ba. Bata kallesa ba. Bata ko yarda numfashinsa ya kusanto nata ba,tawani sake juya mai baya tana kallon tagar dakin, juyowa yay yakoma saitin inda tajuya din tarintse idonta,Durƙusawa yay a gabanta. Ya kamo hannunta…dayay mugun sanyi. Fizge hannunta yaga tayi tana dunkule guri guda alamar batason ma tasaurareshi gaba daya,

Dogon numfashi yaja saboda yasan bata iya fushi dashi na dogon lokaci amman duk sanda yaga tayi reacting haka idan yaymata abu that means yakaita kololuwa yabata mata,kuma tasan yatsani silent treatment it hurts him,tataba mai alkawarin tadena bazata sake mai ba amman gashi tana karayi saboda yabata mata rai and he knows what that means.

Ya ɗauke numfashi nadan lokaci yana Rasa ta inda zema fara bata hakuri yay mata bayani. Cikin tsananin bugun zuciya ya furta:

"I know I don't deserve to hold your hand… but please, Islam… I need you to hear me."

Ta lumshe ido kawai, taja bargo tana rufe kanta kamar wata karamar yarinyar da aka bata mata rai,hawa saman gadon yay, yana matso da kansa kusa danata. Muryarsa na rawa, yace

"I'm sorry. I'm sorry for every single thing I ever did to you. For not protecting you when you needed me most. For letting your heart bleed while I stood and watched. I… I was a coward. I chose silence when I should've chosen you. I chose fear over faith. And I lost the one woman I was born to love."

Bata ce mai komai ba, amman dai yasan tana sauraronshi,

Ya miƙa hannunsa yana kokarin rungumeta, yana neman ɗan kusanci kadan kawai - amma tamike azabure ture shi da ƙarfi. Kafadarsa tana koma baya..

"Go away"

Karamar muryarta ta fito dakarfi tana rawa rawa, duk da yadda numfashinta ke sama da kasa,tana kicin kicin da ido tana hana kanta kuka tacigaba da fadin

"Go back to your wife. Go back to your life. I've moved on too"

Takarasa tana kallon gefe. Har yanzu bata kalleshi ba.cikeda taiwa take fadin

"I don't love you anymore," ta faɗa.

Yasan fushine takeyi mai tsanani dakuma sonshi datakeyi da mugin kishinsa yasata acting that way,he wants to scold her for trying to end her life he want to held her and tell her how much he loved her but first of all seya fara calming dinta down and he knows that'll never happened indai beyi shutting dinta off ba,

Hannunshi yakai zesake kama nata tai saurin janyewa tana fadin

Don't touch me,

Tana kokarin kakkabe inda yataba ahannunta,wani irin fizgota yay tafado jikinsa sai kakkautar da ido takeyi taki yarda suhada ido saboda tasan yasan idanuwansa ne babban weakness dinta kuma zataga gaskiya acikinsu,

Baby look at me girgiza kai tai tarintse idonta tacigaba da kokawar kwace kanta ajikinsa idonsa yasauka kan shatin rope din data rataye kanta da wani irin tausayinta dasonta yaji na mamaye shi,kasake ni nace nibanason ka I've moved on bakaga aure zanyi bama....bata gama maganar ba taji saukar lips dinshi masu dumi da damshi asaman wiyan nata dake mata zafi har yanzun amman saukar labban nashi data dade bataji ba yay sending wani irin mahaukacin vibration ajikinta wata san lokacin da wani gigitaccen moan yasubuce abakinta,

Ahhh tafada tana kokarin tureshi,bude ido yay yana dan kallon yanda idonta ke lumshe tana wani nake mishi cikin rigima fitinanniya,yawani irin kara maida harshensa gurin yashiga sucking kmr zata shide haka takeji tadan fara tutture kansa amman bayadda zatai hurting dinshi ba gently takeyi daya koma mai kamarma shafa kan take tana fadin support,seda kyar tasamu yadago daga wiyanta, hannunta datake shafa shi dashi yanzun tafara kokarin turashi dakarfi don tasan idan tabarshi yacigaba da tabata sanda zata yafe mai ma bata sani ba yana dagowa ya tattara hannayenta gaba daya yahadesu abayanta, sai alokacin tabude idanuwanta dasuka sauka kala sukai jajir kamar nashi tana kallonsa with that demanding eyes,that eyes that always looks beautiful and seductive,dage mata gira daya yay,dayasa tasoma kokawa zata fara mai fitina yadaura bakinsa cikin nata,wani irin mugun kwakule mata duk wani yawu dayake cikib bakinta yake,the kiss wasn't gently at all it was hot very hot and passionate,har batasan sanda tafara maida masa da martani ba suka fara kissing eachother passionately kamar wasu mayunwata dasuka dade basu samu abinci ba,sunkai minti biyar suna abu daya seda yaji numfashinta nasama da kasa alamar she's still weak yasa yazare bakinsa cikin nata tawani zube asaman kirjinsa tana maida numfashi takaicinsa da takaicin kanta yasa tafara, kai masa duka - ƙanana - duka masu kyau - sweet hits, waɗanda basuda zafi, Ta fara buga ƙirjinsa da hannayenta masu rauni, tana kuka, tana bugawa kamar yadda masoya ke dukan masoyinsu idan sun cika zuciyarsu da radadin da ba za su iya furtawa ba.

"I hate you, EHSAAS! I hate you so much. You ruined me. You left me. You broke me and now you're here saying sorry? Touching me like nothing happened how dareyou!" takarasa tana kuka mai sauti,tana broad chest dinshi,

Ta cigaba:

"Why didn't you come for me? Why did you me leave? Why did you stay away?why did you hurt me?Why did you chose to betray me like that"

Takarasa tana kwantawa saman kirjinshi tana kuka, dogon numfashi yasauke, ya kama hannunta cikin taushi. Yadago dakanta daga jikinsa, yana kallon fuskarta, wanda dukda hawayen datai dukda ramewar datai,yana ji yana ganin kuma tana da kyau fiye da komai da ya taba gani.

"Because I was a fool. A blind fool. And I paid for it every single day, Islam. Every night I couldn't sleep. Every second I missed your laughter. I lived with the pain of not hearing your voice. I told myself you deserved better, I wanted to protect you from NURISTAN from does who wanted to harm you and our son, baby you have no idea how scared I was lokacin dana tashi naganni a strange land babu ke babu kowa nawa I was lost baby, and when I was found by you, I wanted to protect you with all I have, I push you away badan banasonki ba saboda inasonki fiyeda rayuwata peace inasonki and I can't be without you nayi tinanin I can, But the truth is... the best I could ever be was the man I was when I was with you."

Chak tatsaya tana sauraron gentle words dinsa dasuka soma kwantar mata da hankali,

"Islam… I love you," ya fada yana pecking forehead dinta ta lumshe ido

"I love you so much I'd die in your place if I could. I'd carry all your pain if you'd let me. I swear, wallahi, if you ask me to run away with you right now, I will. Anywhere. I will leave everything. Because there is no life in me without you."

Ta fashe da sabon kuka. Kuka irin wanda ba a iya rikewa,duk wani kuncin daya makale azuciyarta tanajin kamar yasauka kukane irinna wanda yasamu abinda yadade yanaso kalamai ne wanda tadade tana mafarkin jinsu data gareshi

Ya matso… ya rungumeta, Ta sa kanta a ƙirjinsa. Ta cigaba da kuka.

"Don't ever leave me again," ta ce ƙasa-ƙasa tana kankameshi tana shakar daddan kamshin dake fita ajikinsa

"Never. Never again," ya faɗa yana shafa gashinta da hannunsa ma.

"You're my beginning and my end."

It's fatoumspassion EHSAAS

Don't forget to

Share

Like

Comment

&

Vote [29/06, 20:19] Fatima Rufa'i Nasidi: ***

It's Fatoumspassion - EHSAAS Another exclusive piece from the passionate writer of AYSAM and INTENSE LOVE.