EHSAAS

Chapter 45

by @fatoumspassion

Bayan sun gama gaisawa da su gaba ɗaya cikin mutunci da mutunta juna, dukkansu ta yi musu barka da zuwa NURISTAN. Da kanta ta yi escorting ɗinsu zuwa royal guest lounge na Palace ɗin inda za su huta kafin su haɗu da Mai Martaba.

Aka fara kawo musu refreshments: Saffron milk, cardamom tea da almond-filled dates, all served in pure gold trays.

Suka zauna saman wasu haɗaɗɗun royal cushions da Abeey take ji kamar har barci za ta iya yi a kai, tana kallon yadda Islam da Mehtav ke magana sama-sama. Tana tambayarta akan batun karatunta. Mehtav ba ta san dalilin da yasa Islam ke tambaya ba, amma dai ta bata answer da cewa ta gama. Murmushi taga ta yi mata cikin zolaya, tana cewa, "Kinga, we have great universities here. In za ki ɗaura, kawai kizo nan."

Ɗan kallonta ta yi akaikaice kafin ta ce mata, "Ai ba ta yi NYSC ba tukuna kuma ba ta fara plan ɗin ɗorawa ba ma."

Jinjina kai taga Islam ta yi. Ta kalli wani haɗaɗɗen agogo da yake hannunta kafin ta kalli ƙofa tana faɗin, "Bansan me ye ya tsayar da Prince ba. He is supposed to be here with me wajen tarbar ku. I'm sorry, meeting ɗin gaggawa ne ya tashi masa da Council of Ministers. Hope you will understand." Ta ƙarasa tana kallon Paa, yay murmushi yana faɗin ya fahimta.

Tana shirin saka maids dinta su kaisu ɗakunan su su huta, taji sanarwar shigowarsa.

Dogaran bakin ƙofa na rara baki suna mai kirari: "Allah ya temaki ɗan sarki, jikan sarki, baban sarki, ɗan zaki mai bawa maƙiya tsoro. Sun jada kai, sun kasa. Yariman NURISTAN wanda babu kamarsa, sanyin idaniyar giwar Mai girma Fulani da kanta. Allah ya ja da rai da zamanin ke da ɗanki. Uban marayu, uban marasa gata, uban miskinai, uban masu lafiya kuma uban nakasasshu dake fadin kasar NURISTAN Yarima EHSAAS, baya goya marayi!"

Dukkaninsu hankalinsu ya yi kan ƙofar shigowa, banda Mehtav da ta ji kirjinta na bugawa kamar zai fito, jin suna ambatar sunan EHSAAS. Da Paa wanda ya ji yana feeling nervous sosai saboda be san yadda Fulani za ta tarbe shi ba. Anya ma kuwa za ta gane shi? Saboda shekarun da yawa.

Sai gashi ya bayyana.

Sanye yake cikin simple but noble white robe, with royal embroidery along the sleeves. Wani blue diamond brooch na royal family na zaune a gefen chest ɗinsa.

Amma ba kayan jikinsa bane suka ɗauki hankalin Mehtav, tsayuwarsa, cikarsa da haibarsa, da cika ido da girman da ya sake mata a ido ne yasa zuciyarta ta ci gaba da bugawa da sauri-da-sauri. Yana takowa kamar dai yadda ta tina yanayi a can da baya - takunnansa, mai tafiya da aji, izza, da wata irin haiba da kamala ta cikakken namiji nitsetstse. He's looking so breathtaking, ta faɗa a can ƙasan zuciyarta. It was all too much for her to take in.

Amma before she could think further - sai wata mata ta bayyana daga bayansa.

Cikakkiyar dattijuwa ce, mai masifar kyau kamar shi, har ta ma bishi kyau da hasken fata. Ba ta da tsayi sosai, domin ko kafadar EHSAAS ba ta kai ba. Tana sanye da rich silk green kaftan da aka dinka daga Lahore, kuma an zana "Zinat-ul-Quloob" a gefen dress ɗin da gold thread. Tana kallon shi kamar rayuwarta ne shi ɗin.

Hannunta na cikin nashi, hannayensu a dunkule, kamar ba abin da zai iya raba su.

Mikewa suka yi dukkansu saboda ba shi girma a matsayinsa na yariman ƙasar NURISTAN. A nitse ya ƙarasa, yana bai wa Paa hannu cike da murmushi don su gaisa kamar yadda Musulunci ya tanadar. Paa ya yi murmushi yana janshi jikinsa, ya rungume shi kamar ɗansa domin yana jin EHSAAS har cikin ransa haka kawai. Murmushi EHSAAS ya yi, yana hugging ɗinsa back, yana mai barka da zuwa tare da godiya mai tarin yawa saboda amsa gayyatarsu da suka yi.

Paa yace, "Ba komai, ai duk an zama ɗaya."

Ya kalli Inna da take ta washe masa baki kamar ba ta taɓa ganinsa ba. Ya ɗan risina, amma bai yi bowing ba saboda prince ba ya taɓa bowing ga kowa sai Mai Martaba. Yana gaishe da ita kamar yadda ya ga ana yi a Nigeria, yace: "Ina kwana Inna? Fatan kun zo lafiya?"

Ta amsa da: "Lafiya lau, alhamdulillah. Yarima, mun same ku lafiya."

Jinjina kai ya yi, hankalinsa yana kan Islam da ya ga babu Junior a hannunta, ga kuma Fulani a tare da shi. These days, he's overprotective of his son.yana yawan saka ido a kansa in dai har baya gida a tare da su. Haka zaita sirfa mata kira yana tambayarta lafiyarsa.

Abeey ta matso inda yake tana faɗin: "Handsome prince," kamar yadda ta saba, amma ba ta yi gigin rungume shi ba kamar yadda ta saba saboda wani irin mugun kwarjini da ya yi mata.

Murmushi ya saki mata yana buɗe mata hannu yace: "Ba za ki zo ki yi hugging handsome ɗinki ba, my Abeey?"

Ai kuwa kamar jira take, ta ɗaka tsalle ta cukuikuyeshi, har da kukanta wai ta yi missing ɗinsa. "Me ya sa ya tafi bai yi mata sallama ba? Sai tashi tai taga bayansa, tanata jira ya dawo kuma bai dawo ba!"

Shafa kanta ya shiga yi yana rarrashinta, yake faɗin: "I'm sorry, Abeey. Situation ne yasa na yi tafiyar nan. Ki yafewa handsome ɗinki kin ji? Na san sai da kika yi kuka koh?"

Jinjina kai ta shiga yi. Yace: "Promise me ba za ki sake kuka ba. You're a big girl now. My Abeey is very strong," ya faɗa yana miƙa mata pinky finger ɗinsa. Ta haɗa da nata, ta daure kuwa-alamar alkawari.

Ya yi murmushi yana lakace mata hanci yace: "So, how did you find NURISTAN?"

Waro ido ta yi ta kalle shi, kafin ta je saitin kunnensa tace: "It's amazing. Na zo kenan. Ba za mu koma ba." Tana satar kallon Mehtav don kar ta ji me take cewa masa.

Murmushi ya yi yana ce mata: "An gama aikin zo kenan."

Kafin ya kalli Mehtav, da idonta ke ƙasa. Tun daga 'yan yatsunta ya ɗauko kallon akaikaice, bai dire ba sai a saman kanta. Wani irin bugawa metsanani kirjinsa yashiga lokacin dayay tozali da lips dinta besan yadda kai mind dinshi yakoma zuwa ga kiss din dasukai sharing ba its still lingering a brain dinsa.

Jin muryar Fulani ya dakatar da shi daga ƙare mata kallon da yake. Tana musu barka da zuwa, sai a sannan Mehtav ta ɗago a hankali ta gaisheta. Tana ɗan risinawa, ta rikota tana rungumeta tana cewa: "You must be Mehtav, one of the two beautiful golden girls da suka ceci rayuwata."

Murmushi kawai Mehtav ta yi jin abin da ta ce-ta san tana referring ga rayuwar EHSAAS ne.

Fulani ta miƙa wa Abeey hannunta alamar ta kama. Da sauri Abeey ta saki EHSAAS ta ƙarasa tana riƙo hannun Fulani tana mata murmushi.

Fulani ta tsaya tana kallon idonta da ke cikin medicated glass dinta, tana son ta tuna ina ta taɓa sanin wannan fuskar. Islam tace: "Maama, ga mahaifinsu Mehtav, Engr Habib Bai."

Da ɗan mamaki ba, Fulani ta dago tana kallon Paa, da jikinsa gaba ɗaya ya gama mutuwa ganin kalar macen da Fulani ta zama. A ransa ya furta: "Dole sama ta wa yaro nisa."

Ta saki murmushi tana ɗan daura yatsanta a kanta kamar mai son tunawa da wani abu, kafin tace: "Habib Bai daga GSS Maiduguri?"

Paa ya kasa iya daga ido ya kalleta saboda wani irin kwarjini da ta masa, da yadda ta nuna ta ganeshi ba wani girman kai, ba wani abu.

Su kuma yaran suka tsaya suna kallonsu.

Paa a hankali ya jinjina kai yana faɗin: "Eh, ni ne, ranki ya daɗe."

Cikin mamaki take faɗin: "Allahu Akbar!"

Cikin mamaki: "Yanzu yarannan duk naka ne?"

Tana kallon su Mehtav da Abeey, Yace: "Eh, ranki ya daɗe."

Tace: "Masha Allah," tana riƙo hannayensu duka su biyun, tace: "Su ne suka ceci rayuwata. Saboda da ba su ceci EHSAAS ba, da yanzu nasan ba na raye. Ashe ma yaranka ne? Allah mai iko. Mun gode Allah sosai. Habib, it's been a while."

Ta ƙarasa tana kallon Paa da ya yi ƙasa da kai, ya rasa ma me zai ce.

Kafin ta mayar da kallonta kan Inna, tana mata barka da zuwa. Paa ya yi introducing ɗinta a gurinta a matsayin mahaifiyarsa. Cikin mutunta juna suka gaisa. Tana sake musu godiya kan dukkan alheran da suka yi wa EHSAAS.

EHSAAS, ganin gaba ɗaya hankalinsu ya koma kan Fulani, ya lallaba ya matsa gefen Islam, ya kamo hannayenta ƙasa-ƙasa yake tambayarta: "Where's our son?"

Ɗan murmushi tai tana faɗin, "Ba ne, cinye ma yaron. He is sleeping."

Ya ɗan waro ido yana tambayarta, "Toh da wa ye kika bar shi?"

Giggling ta fara yi saboda yadda taga ya yi serious. "Shi lallai ba za a ajiye mai da da maids ba?" Tace: "Da maids mana."

Kicin-kicin yayi da ido yana faɗin, "Islam, kina son mu bata ko? Fara masa ido."

Tana dariya, "Baby pls, yana ina?"

Queen Layla ta faɗa mishi tana rufe bakinsa. Lumshe ido yayi yana dafe kirjinsa alamun jin relief, ya maida kansa kan Fulani da Paa da suke ɗan magana sama-sama amma cike da girmamawa.

Mehtav, wani irin abu ne ya daka mata kirji jin yadda kowa ke magana ita kaɗaice ba a yi acknowledging ba. Ba ma nuna ya san da zuwanta ba.

Gani tai ya matso daf da ita, ya kalli Fulani da Paa yana faɗin: "Duniya... what a small place. Our parents know each other ashe."

Banza tai masa don yadda yayi maganar ba yayi indicating da ita yake ba. Jin tayi shiru, ba tace masa komai ba, yasa yace: "Hey, Mehtav..." da soft voice, yana ƙoƙarin matsowa kusa da ita.

Amma ta ɗauke kai kamar ba ta ji ya ambaci sunanta ba saboda yadda ya gama kul da ita-zuciyarta na tafasa. "Sai yanzu ya san da ita kenan?"

"Mehtav," ya sake furtawa a sanyaye kafin ya ɗan kalleta yace, "Are you okay?"

Sai a lokacin ta kalleshi, tace: "I'm fine," tana matsawa daga gefensa ta raba ta tsaya gefen Islam.

Islam, da ke kallonsu, nuna wa tai kamar ba ta san me ya faru ba. EHSAAS, looking confused, yabi Mehtav da ido yana tambayar kansa, "Toh me ne ke damunta?"

Jin shiru yayi yawa yasa Mehtav tace ma Islam: "Thank you for the gifts. I really appreciate it."

Murmushi Islam tayi tana faɗin, "Thank you. I'm glad you liked it."

Abeey, jin ana maganar gifts, yasa ta ɗako tsalle ta dawo gefensu tana faɗin: "Your Highness... I've not recovered! My hand still dey shake from the Chanel perfume alone! Yah Allah, thank you!"

Murmushi mai faɗi Islam tayi tana faɗin: "I personally selected that one myself. I'm glad you really loved it."

Abeey tace: "Thank you very much... your generosity is overwhelming."

Kama hannayenta tayi tana faɗin: "Abeey, ko za ki bini banga rena ne? Kinga, dama ban da abokan hira se ke. Zauna a tare dani kawai."

Da sauri Mehtav ta kalleta tana ɗan zare mata ido, alamar tace a'ah. Abeey ta ɗan yi ƙasa da kai tana girgiza kai alamar a'ah, kana gani kasan ba da san ran ta ba tace a'ah ba.

Murmushi Islam tayi kawai tana kallon Mehtav kafin tace: "Karki hanata pls. You can come along."

Wani irin bugawa kirjinta yayi saboda zama banga ren Islam na nufin suna sashe ɗaya da EHSAAS-wanda ba ta son gani kuma.

Da sauri ta girgiza kai tana faɗin: "Mun gode Princess, amma nan ɗin ma yayi."

Murmushi kawai Islam tayi tana kallon EHSAAS, da ya koma gefen Fulani da Paa, suna magana.

Kafin Fulani ta saka a nuna musu masaukinsu cikin royal guest wings: Three-bedroom royal suite, each bed carved with gold-leaf headboard. Inna ɗaya, Paa ɗaya, sai Mehtav da Abeey a guda ɗaya. Kuma kowanne daga cikinsu an basu private royal maids, kowacce tazo da custom-made royal robes.

Abeey baƙinta yaƙi rufuwa. Ko da ta shiga ɗakin, sai tabe-tabe take, tana kalle-kalle, tana ce ma Mehtav: "Ajiye tkae ta zama Princess kawai. Dama 'yan sarki haka suke rayuwa."

Mehtav banza tayi mata. Ita dai ta faɗa toilet don freshen up, domin an basu guri-yanzu su kaɗai ne.

Tana ji tana yin wanka ta soma lissafin cewa tabbas lokaci yayi da zata cire EHSAAS gaba ɗaya daga cikin lissafinta, kamar yadda ita ma bata cikin nashi. Har ta gama, ta ɗaura alwala ta fito.

Abeey ta gani tana waya da wayarta. Cikin mamaki take kallonta, jin tana dariya har da kyakyatawa.

Tace: "Da wa kike waya?"

Tana bata hannu alamar ta bata wayar. Ba ta mata musu ba, ta miƙa mata. Taga Ahmad Gaya ne. Duk da ba tayi saving number ɗin ba, ta gane karshenta, kuma sun fi minti biyar suna magana.

Kawai ta katse tana faɗin: "Me kika ce mai?"

Tace: "Kira fa yayi, kin shiga wanka tana ta ringing shi ne na daga. In faɗa masa haka, shi ne yace yazo gida an ce ba ma nan. Ina muka je? Shi ne fa nake bashi labarin inda muka zo."

Ɗan waro ido tayi tana faɗin: "Don me yasa zaki faɗa masa? Ke a rayuwarki ba ki da kai ko?"

Turo baki Abeey tayi, ta soma kwabewa don itama wankan zata yi. Tace: "Ni fa tambaya ta yayi. Ai da bai tambaya ba ba zan faɗa maiba. Kuma ai yace shima zai zo nan ƙasar, yana da wasu motoci da yake so ya siya anan."

Tace: "What?!" Tana kallon Abeey da ta jinjina mata kai.

Tace: "In yazo zai leƙo ku gaisa."

Tana ƙarasa faɗar hakan ta wuce.

Mehtav taji kamar ta rufeta da duka. "Yazo nan? Yay mata me?"

Ta tuna uban guards ɗin dake ƙofar Palace ɗin. A ranta ta raya: "Ba ma za a barshi ya shiga ba ai."

Ta ja trolley ɗinsu da aka kawo musu ba jimawa ta buɗe.

---

Islam tana tsaye gaban tamfatsetsen mirror ɗin cikin closet dinsu, tana ƙoƙarin cire jewelries ɗin jikinta. Ta yi nisa cikin tunani, kawai taji motsinsa a bayanta.

Hannunta na kan earring ɗaya da take ƙoƙarin cirewa yaki fita, taji ya ɗaura nashi hannun a kai. Ba ta ce mai komai ba, ta saki hannayen, ta barshi.

Gently, ya cire mata earring ɗin, yana maida hannayensa saman wuyanta. Ya zare sarkar, itama ya ajiye a gefe.

Hannayenta ya kama, ya soma cire awarwarayenta da zobunan nata a hankali, yana kallon dogwayen zarra-zarran yatsunta.

Sai ya ɗago yana kallon fuskarta, da ta saki mai murmushi mai sanyi tana turo mishi baƙinta gaba. Gently, ya kama ya bata quick kiss, kafin ta pull back tana ɗage mishi gira ɗaya.

Ta ɗaga hannayenta kamar mai alamun surrender, tana dariya. Shima dariya ya soma yi, yana ɗage mata gira ɗaya kamar yadda ta yi masa, yana faɗin: "Yaya dai?"

Gyaran murya tayi tana kallonsa a madubi.

Ya kwanta a bayanta yana zagaye cikinta da hannayensa. Ta runtse ido, kirjinta na dukan tara tara, tace: "Uhm… what do you think about Mehtav? Kamar wani abu na damunta ko? She's too silent."

Me ɗago ido ba-saboda yasan idan ta kalli cikakken idonsa zata iya gane wani abu a tattare da shi, wanda yake kama da damuwa da yadda Mehtav ta share shi, ta basar da shi kamar bai yi existing ba.

Amma jin ba shi kaɗai ne ya noticing hakan ba, ya ɗan ji sanyi a ransa.

Yace: "Maybe bata cikin mood ɗin magana." Fuskarsa a wuyanta, yana goga mata sajensa a gefe da gefen wuyanta. Ya fara ƙoƙarin zame mata riga.

Tace: "Sire, are you sure she's okay?"

Cikin ɗan basarwa duk da yadda kirjinsa ke bugun tara tara, yace: "Sure, why not?"

Tace: "Na ga fa daka mata magana bata amsa ka ba. Ko dai tana fushi da kaina kan abin da ya faru? Uhm… Sire, did you apologize correctly?"

Dagowa yayi a hankali yana kallon gefe, yace: "Islam pls, let's not talk about this right now. Ni dai nasan ni da Mehtav mun rabu on good terms. Babu fa komai. You're just overthinking ne," ya faɗa yana jawota jikinsa, yana lumshe ido.

Daga kallon ta daya ka sa yi kawai, ta gane cewa ba da gaske yake ba. Dole ne yayi wa Mehtav wani abu da ba daidai ba. Kuma tasan kila abin zai bata mata rai in ta sani-shi yasa yake ƙakkaucewa conversation ɗin.

Gefen fuskarsa ta shafa, tana faɗin: "Fine. Tunda ka ce haka, zan je in tambayeta." Ta fara ƙoƙarin raba jikinta da nashi. Da sauri ya riƙeta gam-gam, yana faɗin: "Pls Islam, not now. Hutawa fa suke. Ki ce mata meh? Uhm?"

Tace: "Ina son in tambayeta me yake damunta, kuma me kai mata take fushi da kai? Tunda kai ka ƙi ka faɗa min."

"Alright! I'm sorry." Ya blurting out ba tare da ya sani ba, saboda ba ya iya mata ƙarya-musamman in ta tsare shi da wannan gwara-gwaran idanuwan nata.

"Sorry for what, Sire? You did something wrong kenan?"

Girgiza kai yayi, yace: "It's partially wrong but it's the right thing to do. I was avoiding her for the past few months. Tun da na bar gidansu, ban sake kulata ba. Ni bansan me yasa ba. Kawai-kawai, banason in riƙa kiranta. Inajin muryarta, it breaks me to see her heartbroken like that.

"Baby, kin san she's important to me, right? Ita ce ta bani second chance in life. I should've called her ko sau ɗaya. Na ji ya take, but… but I was scared. I don't want to ruin us. Baby, nasan ba ki son mu'amalarsu na da kowace. I don't want you to find out ina kulata. I'm just being loyal."

Tsayawa tayi tana kallonsa cike da mamaki. Ba ta taɓa ganin EHSAAS looking this confused ba a rayuwarta sai yau.

"Did you like her?" Ta tambaya coldly, tana ci gaba da tsare shi da ido.

"Noooo!" Ya faɗa yana kallon ciki idonta. "Wannan karon, kin san ke kaɗai nake so, baby. Da ke kaɗai zan rayu."

Jinjina kai kawai ta shiga yi, tana ƙoƙarin amincewa da ƙaryar da yake faɗa mata, wadda tasan ƙarya ce. Yayi, yanzu shima kuma ya san tasan ƙarya yake yi.

"Baby, say something mana," ya ƙarasa yana curving fuskarta cikin hannayensa.

"Hmmmmm," tace kafin tace: "Then I see... Kuma no reason da zaka ringa avoiding ɗinta if nothing is there."

Jinjina kai yayi yana faɗin: "I'll talk to her later in sha Allah."

Tace: "Yes, you should-and clear every misunderstanding dake tsakaninku. Ba son in ringa ganinta a haka."

Jinjina kai yayi yana faɗin: "You won't see her like this again, in sha Allah."

Tace: "Better."

Ta soma ƙoƙarin cire kayan ta. Da kanshi ya taimaka mata ta zame kayan, ta ɗaura ƙaramin towel a saman kirjinta.

Yace: "Baby, let me come and help you mana..." Yana wani narke mata, ta makale masa wiya tana nuna masa time tace: "Lokacin Sallah ya kusa. Yanzu kana bina-nasan sai ka rasa jam'i."

Rolling eyes yayi yana faɗin: "Ba zan yi ba fa, I promise. Kuma wannan ɗin ma da za mu yi, a Sunnah ne ko? Za fa mu samu lada, baby."

Make masa kafaɗa tayi tana faɗin: *"Sanda zaka yi ma ba mu sani ba... I don't trust you regarding matters of the other room." Ta ƙarasa tana fara tafiya.

Yabi ass dinta da ya fara, yana girgiza kai da kanshi kamar roba. "Argghhh," ya faɗa yana bin bayanta.

Daidai da fitarta daga closet, ya haɗe da bayanta yana faɗin: "Baby, kin san this is not fair. Ko kin ce ba za a yi abin nan ba, kuma kina seducing ɗina..."

Ya ƙarasa yana pressing ass dinta a jikinsa. Ya ja wani dogon numfashi a gefen wuyanta yana faɗin: "You're turning a fire on... Kuma dole ki bada ruwan kashe ta." Ya ƙarasa yana ƙoƙarin warware towel ɗin jikinta.

"Uhm, uhmmm..." Nidai, ta shiga riƙe towel ɗin tana giggling ƙasa ƙasa, don ta san tun da ya kamata, kuma ai wayonta ya kare.

Cikin salo da ƙwarewa, ya shiga ƙoƙarin zame mata towel ɗin jikinta, amma taki bashi dama. Sai wasa take masa, da hankalinsa. Idanunshi sun yi jajir.

Cikin kunnenta yake faɗin: "Kiss me, baby, please. Kiss me roughly... I want to feel you today, right now."

Wani mugun seductive smile tayi masa. Lokacin da ya juyota ta gabansa, ta manna masa wani hot vampire kiss a gefen wuyarsa, kamar wadda zata zuƙe masa jinin jikinsa gaba ɗaya.

Shocking ɗin da ya ji ya sa ya saki nishi mai ƙarfi, yana jin yadda abin ya taɓo brain ɗinsa.

Ya ɗaɗa ja ta, yana romancing dinta so hard. Itama tana mayar masa.

Ya shiga binta da lock-lip kisses a zauce, kamar wanda zai mayar da ita cikinsa.

Wallahi, this is one of the best things about Islam-she looks so soft, so calm, always covering up like she don't know anything a waje.

But the moment that door closes, she turns him to ash. The way she climbs on him, grips him, whispers filthy things into his ears like tana zautar da shi.

Tasan every part of him-how to pull moans out of his chest like she owns the strings.

He won't lie-he is obsessed with how Islam dey f**k, like she was made for him alone.

Holy in public. Wicked in bed.

That woman's taste is the sweetest thing he ever tasted a rayuwarsa.

Yana tare da ita, ba wai iya duniya yake mantawa ba-kansa ma mantawa yake yi.

Zame towel ɗin, yaga tayi. Gently, ta yi stepping out of it, tana tura shi baya kaɗan, tana binsa da wani ɗan iska kallon da yasan me take nufi.

Da baya da baya, ta nufi toilet ɗin. Ta tsaya a daidai ƙofar shiga kafin ta ɗaga masa finger ɗinta na tsakiya.

Daskarewa yayi a gurin, ya kasa motsi har sai da ta shige bathroom ɗin.

Ba ta sa blur vision ba. Hakan ne yasa yake ganinta tarwai a ƙasan shower-ruwa na bin each and every part na jikinta.

Ta lumshe ido tana baya daga shinta.

Bai san sanda ya taka har ya kai cikin bathroom ɗin ba-ya kura mata ido.

Full body nakedness, glowing under the golden bathroom light, like the greatest temptress ever.

Ta ɗaga idonta ta kalle shi wannan karon-kai tsaye cikin idonsa.

"My Queen..." ya furta a hankali, voice ɗinsa yana rawa. "What kind of wicked beauty is this? How could you look this beautiful ba tare da kin sa komaiba?"

Chuckling yaga tayi tana kashe shower ɗin.

Ba tare da ɓata lokaci ba, ya cire robe ɗinsa-hard already.

"Look at what you do to me…" ya furta, yana kamo waist dinta da hannuwansa duka biyun, ya matseta yana haɗeta da bare skin ɗinsa.

"Wallahi, you're mine. You hear me? This body, this skin, this ass, all of it belongs to me."

"Sire," ta faɗa a wani lalace, tana kai harshenta saman kirjinsa, da yasa ya kusa ɗauke numfashi.

Dagowa tayi ganin yadda abin da tayi yayi tasiri a kansa. Ta saki smirk, tana fara tura baki, ta fara buga ƙafa. "Nidai, nidai, kafa baruwana kabari fa…"

Bude idonshi yayi da ya gama shanyewa, ya ɗage gira ɗaya. Ya cafkota-ta saki wani dan banza ihun iya shege.

Tana ƙoƙarin yin baya, ya bango ya mannata, ya fara lasar bayanta daga wuya zuwa ƙasan ass, yana bin ruwan da suka sauka a jikinta, yana lashewa da harshensa.

"You look so fucking innocent, but you're standing here naked in royal marble, dripping, tempting me like a demon in silk skin."

"Baby…" ya ƙarasa faɗin hakan a ƙasa, yana pressing soaked ass dinta saman length ɗinsa, da yasa ta wani ɓangare tana faɗin: "Sire…" a shagwaɓe.

"I swear, I'll die between these thighs one day, and I'll thank you for it, baby." Ya faɗa yana ƙara pressing.

Sautin murmushinta ya jiyo kafin ta yi nasarar juyowa tana kallonsa. Ta wani cafke fuskarsa, ta faɗa saman faffadan ƙirjinsa, tana goga kirjinta da nasa.

"Baby, you're playing dirty today… okay, I like it when my Queen misbehaves," ya faɗa yana kamo wuyanta in a dominating way, amma ba da ƙarfi ba-yadda ba zata ji zafi ba.

Ta bankare mishi idanuwanta akan tsayayyun kirjinta dake gabansa. Lips ɗinsa ne suka yi parting slightly kafin ya danna kashi a tsakiyar two perky boobs ɗinta.

Ba ta san sanda hannayenta suka kai takunna shower ɗin ba-sai jin ruwa suka yi a kansu. Kuma hakan bai hana EHSAAS abin da yake ba-sai ma ƙara ƙaimi da yayi gurin sucking kirjinta like his life depends on it.

"Baby, I love you. I really do," ya faɗa in between her chest, "I'll forever be yours."

"I love you too, babyyyyy," ta faɗa tana shafa kansa.

It's fatoumspassion EHSAAS Don't forget to Share Comment Like & Vote. [10/07, 14:49] Fatima Rufa'i Nasidi: ***

It's fatoumspassion EHSAAS Another exclusive piece from the passionate writer of AYSAM And INTENSE LOVE.