Chapter 51
Washegari da sassafe aka yi official sanarwa ta engagement ɗin Prince, inda gaba ɗaya masarautar NURISTAN ta ɗauka. Waɗanda basu san ma ya dawo ba, a lokacin ne suka sani. Jama'a se murna ake, a na sanbarka.
A cikin daren ranar, Usman ya je ya sanar da Mimah batun. Ya kuma tabbatar mata da cewa ba anan za a yi bikin ba, don haka ranar engagement ɗin ne kawai damarsu sauya akalar shirin. Ta faffada masa yadda take so abin ya tafì cikin tsari.
Ranar da motocin kayan Royal Renovation Project suka fara shigowa daga main gate har zuwa sashen kitchen, new construction tools, scaffolds, paint barrels, da royal-grade marble tiles ake shigo da su iri-iri cikin palace ɗin. Hakan ne ya sa guards ɗin da suke kan duty suke taruwa suna zuwa don su duba kayan da aka kawo, saboda ba sa son a shiga da wani abu mai haɗari.
Wannan ne ya bawa Usman damar shiga dungeon ɗin da duk wani kayan aiki da yake buƙata, don dama Mimah ta sanar masa: "The more eyes you add, the more blind spots you create." A lokacin da yake sanar mata da mahaukatan securities ɗin da EHSAAS ya ƙara a gidan, bai taɓa tunanin zai samu damar shigowa da mop trolley ɗin kwata-kwata ba. Amma segashi ya samu, ya faki idonsu, ya shigo ba tare da sun caje shi ba. A ƙasan mop ɗin ya ɓoye miniature chisel, screwdriver, da flat key. Yana gyara gurin yana kalle-kalle kamar babu abin da yake. A hankali ya shiga ya ɓoye kayan cikin wani ƙaramin hiding crack da ke gefen tagar dungeon ɗin da Mimah take ciki.
Sai da ya koma ya kaimata abinci, sannan ya gaya mata exact date ɗin engagement ɗin da kuma shirye-shiryen da ake tayi ta cikin gida da tsaron da ake ƙara wa.
Anan ya sanar da ita cewa zai yi wuya sosai su iya yi wa Princess Islam wani abu, saboda sashenta yana ɗauke da wasu mahaukatan extra security ta ƙarƙashin ƙasa.
Mimah sosai labarin nan ya yi mata daci. Ta ce masa, "Fulani fa?" Yace, "Itama haka. Taba daya daga cikinsu. Tamkar mutum ya kai kansa kabarinsa ne."
Jinjina kai kawai ta yi, ta ce masa, "Ai tasan duk tsiya, zasu fito daga sashensu su zo babban hall bikin ko?"
Usman yace, "Shima be ya sani ba, amma dai yasan Princess Islam ta daina ko lekowa daga sashenta. Yanzu kullum tana cikin sashenta."
Kirga Mimah ta shiga yi da hannunta kafin ta saki murmushi, ta kalli Usman tace mai:
"In ana biki a palace ɗinnan, duk ranar engagement aranar ne ake kai Royal Wedding Gifts zuwa babban sashen ajiya na palace. Don haka, shine damarmu. At 1:20PM sharp, zaka kunna tayar, ka yi amfani da smoke capsule ɗinnan."
Usman ya kalle ta yace, "Kuma idan wani ya zarge ni fa?"
Tsaki ta ja tana faɗin, "Waye ze wani zarge ka? Sun rigada sun raina ka. You are invisible. Kuma idan sun zarge ka, se me? Daga kai har ni, in muka fita, ba zamu sake dawowa palace ɗinnan ba."
Jinjina mata kai kawai ya yi, domin deep down he is scared, amma sanin abin da Mimah zata iya masa idan bai yi yadda take so ɗin ba, scares him more.
Shirye-shirye ake yi ka-in-da-na in cikin kwana ukun da aka ɗiba za a yi engagement ɗin. Baki sun fara cika palace ɗin ta ko ina. Fulani Hajar da kanta ta gayyato manyan designers daga Morocco, Paris, Saudi, Dubai, da Lebanon, domin su haɗa kayan sawar amaryar, domin tana son Mehtav ma ta fito na daban a ranar ta musamman.
Har zuwa gurin bridal fittings ɗin take tana jaddada ma designers ɗin:
"She's not just any bride," tana duba wata gown da Zuhair Murad ta tsara domin Mehtav kawai. Tace, "She's my son's saviour."
Duk wanda yazo, sai Fulani ta jaddada masa waɗannan kalaman, wanda ya sa mutane suka fara bawa Mehtav wani girma na musamman, da ta ji har ta fara jin kunya. Domin kowa yazo, sai ya gode mata, ana jaddada namijin ƙoƙarin da ta yi.
Abeey - duk wanda yazo yana godewa Mehtav, sai tayi tsulum ta ce, "Ai har da ita ai. Da ba dan ita ba, Mehtav guduwa zata yi. Ba zata ceci EHSAAS ba."
Ranar da ta fara bawa EHSAAS labarin nan, ya sha dariya yace, "Yanzu ke da tabarki ke kaɗai, tayaya za a ce kin iya saving ɗin nawa da kike cewa ai duk aikinki ne, muna bawa Mehtav credit?"
Cuno baki gaba-gaba take yi tana cewa, "Ai she will ask for help."
Dariya yake yi mata yace, "She's silly kawai."
Mehtav tun ranar da ta ce ma EHSAAS yes, wayarta ta zama kawarta duk inda zata shiga sai da ita take shiga, saboda yawan kiranta da yake yi musamman idan ba ya gida.
Abeey tun tana nacin ɗaukar wayar, har ta gaji ta kyale su don ta fahimci daga shi har Mehtav ɗin, mugun nacin soyayya ne dasu. Ba a awa biyu cikakkiya be kirata ba.
Duk kuwa da tarin nauyin da ke kansa na gudanar da harkokin ƙasa da kare tsaron masarautar, sai ji kike yana cewa: "Kin ci abinci kuwa?" "Are they treating you like the Queen you are?" "How is your fitting? Did you like the gold scarf Fulani sent?" "Mehtav… I miss hearing your voice."
Duk a lokaci ɗaya, ba tare da ya bata damar ansawa ba, yana showing mata affection irin haka. Har mamakinsa take, wai anya EHSAAS ne kuwa?
In ta tuna yadda ta yi haƙuri, ta jure rashin sa da baƙar heartbreak ɗin da ta sha a rashin sa, sai ta ji gaba ɗaya it's worth it, saboda kalar soyayyar da yake nuna mata a yanzu, soyayya ce da bata taɓa mafarkin samunta ba.
Kuma a haka ma, ta san ba wai duka yake nuna mata ba, saboda yana mugun kaffa-kaffa, yana respecting matarsa. Duk inda zai shiga gida, zai ajiye mata saƙo, ya sanar mata. Kuma itama tana tayashi girmama Islam, saboda ta san tayi sadaukarwar da ba kowace mace ba ce zata iya.
Ciki kuwa har da ita, bata taɓa kiransa in yana tare da Islam.
Amma in baya tare da Islam, koda wa yake tare, ko yana cikin tsaka da tattaunawa da Ministocin cikin gida da harkokin waje, he would secretly text her under the royal desk kawai don yaji lafiyarta. Hakan kuma ba ƙaramin narkar da zuciyarta yake ba.
Ba ta san waye ya faɗa ma Ahmad maganar engagement ɗinta ba, amma tafi zaton Paa ne ya sanar da mahaifinsa, shi kuma ya sanar masa.
Yau tana fitowa zasu wuce sashen Fulani, ita da Abeey don gwada final dresses ɗinsu, taga text message ya shigo wayarta. Cikin zumuɗi ta ɗauka, a tunanin ta EHSAAS ne, sai taga Ahmad.
A hankali ta buɗe, saboda ba ta san me zata ce masa ba in ya tambayeta me yasa bata ɗaga wayarsa ba kwata-kwata.
Congratulations Mehtav, Allah ya sanya alheri. Ya baki farin ciki mai daurewa a cikin rayuwarki. Love, Ahmad.
Aje wayar tai, taji tana jin wani iri iri a cikin ranta kamar bata kyauta ba, amma kuma tasan dama bata taba son shi ba it has always been EHSAAS har cikin ranta. But Ahmad's consideration ya mata uzuri, har yana mata fatan alheri, shows how kindhearted he is. He is a rare gem da tasan tayi losing har abada, amma ta samu diamond. Ta raya a ranta tana mikewa, trying hard to stop feeling bad for him saboda tasan yadda son-maso-wani yake. Kuma ko makiyinta batai wa fatan ya fada tarkon son wanda baya sonsa ba, saboda tasan abin ba kyau.
Ita da Abeey suka wuce a limousine din da Fulani ta aiko a dauke su. A mota ta gama sake yiwa Abeey warning akan kar taje taita musu kiriniya tana tambaye-tambaye da tabe-tabe.
Turo baki Abeey tai tana ce mata, "Tohm."
Seda suka fara zuwa har garden suka gaida Fulani, sannan aka musu iso zuwa dressing wing din. Suna shiga suka ga an kara kawata dressing wing din da furanni masu kamshi - white orchids da lavender.
Designer din ta ba Mehtav wata cream silk robe ta saka, tukunna aka fara sake mata wasu gwaje-gwajen kayan da wedding shoes masu masifar kyau. Kowanne daga ciki rare edition ne daga brands kamar Jimmy Choo, Amina Muaddi, da Manolo Blahnik.
A haka har suka tsaida kayan da zata saka washegari, ranar taron kenan, kafin a zauna zaman yi musu jan lalle mai kyau su duka ukun: ita, Abeey da Inna a sashen da aka sauke su.
Daga bangaren Islam kuwa, a daren ranar Mai Martaba ya aika a kira masa ita. Tayi mamaki sosai jin shi da kanshi yake kiranta, saboda be cika hakan in ba abu mai mugun mahimmanci ne ya taso ba. Tare da EHSAAS suka shirya tana ta tambayar sa ko lafiya. Yace mata shima bai sani ba, kawai dai yace masa yazo da ita ne. Hakan ne yasa suka wuce sashen Mai Martaba. Bayan sun ajiye EHSAAS Jr a gurin Queen Layla, da Allah ya hada jininsu da Jr din duk da kiwar da ya koya kwana biyun nan kwata-kwata baya mata tunda tazo biki, yana gurinta kusan koda yaushe.
Hannunta cikin nashi har suka karasa,tajima bata fitoba don tunda aka fara shirin bikinnan take kaffa-kaffa da fitowa, saboda bata son taji ko taga abinda zai fasa mata zuciya. Tagwammace ta zauna a sashenta daga ita sai danta, sai littattafanta. In tagaji da karatu, ta dauki aiki ta taya EHSAAS saboda yanzin koyayi rubutu baya samun damar revisiting draft yay editing - duk ita take yi masa. Ta zama kamar personal assistant dinsa daga gida, in tai, sai ta tura ma Aman ayi publishing.
Tare da Fulani suka samu Mai Martaba an shirya musu dinner, iya su hudu. Cikin fara'arsa ya taresu yana mata barka da zuwa. Itama da murmushi akan fuskarta ta gaidasu, ta zauna a gefen mijinta suna dan tattaunawa sama-sama ita da Fulani kan maganar karatun ta da take bata shawarar cigaba tunda komai ya lafa. Ta kalli EHSAAS tana ce ma Fulani ita so samu tafiso, ta ringa zuwa makaranta kamar kowa, amma sire ba zai yarda ba. Ta gaji da karatu online.
Murmushi Fulani tayi tana kallon EHSAAS daya basar, ya cigaba da amsa maganar da suke yi da Mai Martaba kamar bai jisu ba, domin yasan Fulani zata iya saka baki ya barta, shikuma gaskiya bai son ta ringa fita waje koda yaushe.
"Maama, kinga yanuna kamar ma beji ba ko?" Islam takai kararsa Fulani tace."Babana, kai kuwa ka barta. Kasancewar undergraduate shine wahalar, tunda dai ta kammala degree din, inaga masters din ai ba wani dadewa ake ba ko? Koda Princeton ne, ka barta taje tayi MBA."
Dan waro ido yayi kafin yayi murmushi slightly yace, "Pipi, you can do it online at the comfort of your home. We are in the 21st century."
Turo baki tayi tana fadin, "Ni dai I don't want to."
Mai Martaba ya shiga dariya wa drama dinsu domin inda sabo, ya saba.
"Daddy, kai masa magana," Islam ta fada tana kallon Mai Martaba.
Murmushi yayi yana fadin, "Kiyi hakuri Islam, this time bazan biye ma mamanku in dau side ba. Because I'm a man, ni ko kwana biyu bazanyi batareda Fulani ba, talkless of in barta ta tafi wata uwa duniya karatu. Na zama gauro kenan."
Raurau tai da ido kamar zata yi kuka. EHSAAS ya marairaice mata shima yana fadin, "Kin ji? Ai shi ya fahimce ni. Amma naga ke, Allah Allah kike ma ki samu abinda zai sa ki yi nisa dani."
Girgiza kai ta shiga yi tana fadin, "Ni fa ba haka bane ba."
Fulani tace, "Yanzun dai ku barmu mu gama dinner din. In kun koma sashenku, sai ku karkare yadda za'a yi MBA din."
Gaba dayansu maganarta ta basu dariya. Suka yi shiru kuwa, sai dai kallon-kallo har aka kammala dinner din.
Ta kasan table yake rike mata hannu saboda shirun da ya biyo baya, yana rada mata wai su tashi sutafi. Ita kuma taki, saboda Mai Martaba bai basu iznin tafiya ba. Da ido yake mata alamar wai tace zasu tafi , ta make masa kafada tana kara gyara zamanta.
Sai sannan Mai Martaba ya dawo da hankalinsa kansu, don ya amsa wata mahimmiyar waya ne.
Yace, "Sorry I kept you waiting, yarana. I just want to say a few things to you. Gaba dayanku I'm super proud of you." Ya karasa fada yana murmushi. Suma murmushin suka mayar masa.
Ya kalli Islam yana fadin, "Musamman ma ke. I know it's very hard, my dear, to see your husband getting married to another woman, amma kika jure. Islam, bansan da wane baki zan bude in miki godiya ba, saboda kin samar mana da kwanciyar hankali baki daya. Hakurinki ya sanya dukkanmu muka zo muka taru a wannan matsayin."
Kasa da kanta tai tana murmushi kawai. Mai Martaba ya sake mata nasiha mai ratsa zuciya, daga ita har EHSAAS din. Kafin nan, Mai Martaba ya yi tafi da hannayensa. Wasu royal maids ne suka shigo ajere da wasu irin trays na gold mai dauke da takardu, wasu kuma diamonds don kyallinsu ya cika gurin. Suka jere trays din a saman dogon table din. Ya yi musu alama da hannu, suka yi vowing kafin su wuce.
Wata guda daya ta tsaya.
Kallon Islam yayi yace, "Is yours, my dear."
Dan waro ido tayi tana kallon kayan, kafin ta maida idonta kanshi. Ya jinjina kai. Fulani ta yi mata murmushi tana kallon maid din ta mata alamar tayi wa Islam bayani.
Matsowa kusa tayi tana nuna mata tray din farko dake dauke da wata 100-carat Pink Diamond Necklace, placed in a royal blue glass box with her name engraved in Arabic calligraphy.
Shafa sunan tayi, Islam tana kallon yadda diamond din ke daukar idonta. Ta rufe bakinta tana budewa. Ta kalli EHSAAS tana murmushi, ta nuna mishi. Leaning close yayi yana kallon sarkar, ya kalli fuskarta yace, "Tayi kyau. Zaki mata kyau."
Murmushi tayi. Maid din ta janyo daya tray din - wani golden scroll ne aka yi presenting da royal wax seal.
Private Jet Fleet ne aka bata har guda uku.
Ta waro ido tana kallon Mai Martaba dake murmushi. Saboda konawa ze kashe kawai, wannan murmushin da yake kan fuskarta ya biya shi.
"Is yours, my dear."
Islam kasa ma magana tayi. Ta shiga nuna ma EHSAAS. Irin ya kalla dinnan sosai abin yake kayatar da iyayen, don shine first mutumin da take sharing joy dinta da shi. Cikin tsokana yake ce mata…
"Wow pipi, this is amazing. From today, you own the sky now!"
Dariya tai tana mai hararar wasa.
Maid din ta janye plate din tana tura mata na ukun dake dauke da takardun Global Company Shares, Stock Certificates personally signed by international CEOs: 20% in Amazon, Aramco, Hermès, Emirates, Tesla, and LVMH. Duk an bata nata ne, saboda Mai Martaba owns all kinds of shares with the world's best companies, shikansa be san iya adadin abinda yake da shi ba, saboda yadda ya ringa investing a harkoki iri-iri kafin ya zama sarki. Da bayan ya zama sarki, gadonshi bai yi misusing dinsa a ko ina ba; a harkar kasuwancinsa ya ringa zubawa suka ringa ribanyuwa, ba kamar 'yan uwansa da suka saka shi a gaba suk cinye tas ba.
"Thank you, thank you so much," Islam ta furta tana kallon Mai Martaba dake mata murmushi. Yace, "It's my pleasure my dear, you deserve the world."
Fulani ta kalleta tana fadin, "You can fly duk sanda kikeso my dear. Kinga, ya kamata mu samu gurin zuwa in mun yi flying din. Shiyasa nima nace ba za a yi babu niba. Wannan daga gareni yake." Ta fadi hakan tana bata last tray din mai dauke da takardun wasu 5 luxury islands in Maldives, Seychelles, and Greece, each with a royal beach villa, private staff, helipad, and underwater restaurant, har da legal deed, passports, and naming rights.
Mikewa tai ta karasa tana rungume Fulani. Bawai gifts din ne suka sa ta taji farin ciki haka ba, amma sanin cewa har yanzu suna kaunarta, suna ji da ita, kuma efforts dinsu na nuna mata matsayinta ba zai taba sauyawa a ransu ba, ya sa take jin nauyin da kirjinta yake mata yana sauka a hankali. Fulani ma ta rungume ta tana goge mata kwallar da ta taru a idonta tana ce mata: "Ai duty dinsu ne su ringa faranta mata haka a ko yaushe."
Jinjina kai tai ta koma inda take zaune. Mai Martaba ya umarci maid din ta kwashe kayan ta wuce dasu sashen Islam din. Aikuwa haka ta tattare su, ta kwashe ta tafi mata da su. Bayan ta tafi, godiya Islam ta sake yi musu.
Fulani tace, "One more thing," tana kallon wayarta. Wasu dogarai ne suka shigo dauke da wata box suka durkusa suka mika gaisuwa tukunna suka ajiye box din gaban Islam suka fice.
Islam ta tsaya tana kallon box din, looking confused, ta tambayi Fulani na menene. Murmushi Fulani tayi tana fadin, "Alkawarinmu. Bude kigani."
A hankali ta shiga kiciniyar budewa. Ganin takasa yasa EHSAAS ya taimaka mata. suka bude box din, mai dauke da danyar 24k gold irin wanda aka bata a matsayin sadakinta. Sak sak ta daga ido tana kallon maama. Ta soma girgiza kai, "Maama, you don't have to do this. Kuma ba fa duka ta karba. Ni… ni…" Ba ta karasa magana ba, saboda yadda Fulani ta daura yatsanta saman lebbenta, ta mata alamar ta yi shiru.
Shiru tayi tana feeling kamar all this is not necessary, kawai don EHSAAS ze yi aure shine suke taima ta da wannan hidimar. "Ai ni nai miki alkawari. Besides, sadakinki ne. Ta karba tai miki barna da shi. Kuma kowace mace babu wanda yake da hakkin ci mata sadaki, kin ji? Don haka, it's a must for me to return it."
"Amma maama, ai ba duka ta karba ba fa. Sauran suna nan, kuma sun kai rabin wannan."
Murmushi maama tayi tana fadin, "I know, Islam. Duk rabon ki ne. Ki rike kuma banason jin komai, banason musu. Kin ji?"
Kwallace ta soma fitowa a idonta. Tace, "Thank you, Maama."
EHSAAS ne ya rungumota jikinshi yana fadin, "Mungode sosai, Maama. Allah ya kara arziki."
Ya kalli Mai Martaba yana fadin, "Mun gode sosai. Allah ya kara budi."
Yana murmushi, saboda sosai yaji dadin abinda suka yi mata.
Cike da tsokana yace wa Mai Martaba, "Amm... Allah ya taimake ka. Nima inaga kamar ya kamata a hada min kayan fadar auren, a bani cin hanci kamar Islam."
Dariya suka fara yi. Mai Martaba ya girgiza kai yana fadin, "Dole aka ma ne." Dan bata fuska yayi kafin yace, "Ba dai ni nace ina so ba ai " Fulani ce ta mikawa Mai Martaba waya tana fadin, "Ai ga waya, Habib Bai bakida kira daya za'a mai, mu ce mun janye?"
Da sauri ya karbe wayar yana fadin, "Maama, ai ba za a yi haka da ke ba. Na dai yafe kayan dannar kirjin auren dolen."
Gaba daya dariya suka saka, har Islam.
Mai Martaba yace, "Toh, ku tashi ku wuce. Naga dare yayi. Na sallame ku."
EHSAAS kamar jira yake yi, zumbur ya mike yana fadin, "Toh, sai Allah ya kaimu." Ya kama hannayenta, zai fara tafiya.
Maama tace, "Dakai gaba! Waye zai daukar mata wannan?" tana nuna masa box din.
Murmushi yayi yana fadin, "Duk sarautarmu, haka zamu ajiye, sai yadda kuka ce, Maama." Ya dauki box din tana mai dariya. Islam ta sake yi musu godiya.
Suka fito. Da sauri dogarai suka karasa za su karba. Ya musu alamar su barshi kawai. Dakansa ya saka a bayan mota. Suka shiga. Itace ta shiga driver seat, ya shiga gaba yana kallonta.
Yace, "Baby, shikenan yanzu kin siyar dani kenan ko?"
Cike da shagwaba yana kai hannayensa saman cinyoyinta, daidai tana wa motar key. Tasan jan magana yake yi, ta mai banza.
Ya cigaba da shafa laps dinta in a seductive way. "Talk mana."
Numfashi taja tana kallon gabanta, tace, "Dauke hannunka a jikina. Kar ka sa in zubar da mu duka."
Murmushi yayi yana fadin, "Wayaga ango a ICU. Kinga shikenan, sai a fasa daurin auren ko?"
"Sire," ta fada tana juyowa ta kalleshi kafin ta maida hankalinta kan tuki.
Yace, "Shikenan, na bari. But these days, gani nai kin ma daina kishin ko dan damuwa ba kya yi."
Murmushi tayi tana fadin, "Ohh, ka fi son in saka ka a raina in yita damuwa kenan ko? Kai kuma kana murna zaka yi aure. Is that not selfish, uhm?"
Girgiza kai yayi kafin yace, "Uhm uhm, kawai jinake kamar kin daina sona ne fa."
Murmushi kawai tayi. Daidai lokacin da aka zuge gates din sashensu,tadanna hancin motar zuwa ciki
"Meyasa ka ce haka?" ta tambaya tana parking motar. Ta tsaya tana kallonshi.
Kirga ya fara yi da hannayensa kafin yayi baya da kujerarsa ya kwanta. Yace, "Kwana uku kenan you didn't allow me to touch you. Baby, it's very hard. Kinsani I hardly function without it."
Dan shiru tayi kafin tace, "I'm just practicing."
Yace, "Practicing what, baby?"
Yana dan shafa gefen fuskarta yana daga kwancen.
"Uhmmm... like how I'm gonna leave for days without it. Nasan yanzu ba zai zama kamar da ba. We can't do it all the time like we used to."
Shiru yayi for some few seconds. Ya janyo hannunta yana dorawa a kirjinsa.
"Islam…" ya kira sunanta cikin sanyi da yasa ta dago tana kallonsa, duk da fitilar motar a kashe take amma tana iya ganin piercing grey eyes dinshi akanta.
"Nothing is gonna change, I promise you. Sex life dinmu will only get better. Bazan taba yarda ki ji any sexual starvation ba don kawai nakara aure. I don't care where we are, ko bathroom, ko spa, ko parking space, ko kitchen, if I want you, I will take you. If you want me, just a look from you is enough. I will give you until you beg me to stop. Baby, you're my addiction."
Islam ta lumshe ido da sauri tana jin kalaman nashi na sending chills all over her body. Batasan sanda ya kai hannayensa ya tattare rigarta ba sai jin hannayensa tayi ajikinta yana shafa cinyarta da wani irin salo mai rikita mata lissafi, deep, firm, slow yana tura hannunsa sama zuwa thigh din rigar. Muryarta na rawa tace, "I'm scared, Sire…" Fuskarsa ya kawo gab da kunnenta yace, "Don't be. Ki saka a ranki, even if I have ten wives… you will still remain the woman that turns me on with just one breath. The way I crave you, Islam… I can't even function well. Even now I'm losing my mind." Kafin ta ankara, lips dinsa taji sun sauka a saman wuyanta. Kiss ya ringa sakar mata deep da lips nashi masu laushi, yana haɗawa da ɗan slow bite kaɗan-kaɗan, yana tsotsar gefen wuyanta kamar mai shirin zuƙe mata duk wani jinin jikinta. Islam ta ja dogon numfashi, jikinta na rawa, ta damƙe hannunta guri guda don yanzun ta gane ba ƙaramin kewarsa tayi ba itama. Tana sakin numfashi tace, "Sir… we're in the car." "So?" ya amsa yana tura hannunsa cikin rigarta ta sama, yana shafa juicy twins dinta cikin salon da yasa duk jikinta ya amsa masa kafin ta gama ankarewa. "Mah Sire…" ta faɗi da wata irin shiver, tana runtse idanu da ƙyar, tana ƙoƙarin daurewa, amma already ya fara goga hannunsa jikin titty tips dinta cikin gentle circular motion da yasa lips dinta ya fara buɗewa kaɗan-kaɗan, tana sauke wani irin deep breath da ke bayyana yadda take buƙatarsa. "Just say stop… and I'll stop," yace da lips dinsa a bayan kunnen ta, yana licking slowly, yana jin daɗin reaction dinta.
But she didn't say it. Instead, kam wuyansa tayi da hannunta duka biyu, tana jan shi zuwa lips dinta.
"Don't stop…"
Ta faɗa, kafin ta ida maganar ta haɗe lips dinsu guri guda, kissing each other kamar zasu cinye bakin juna, like their life depends on it kafin taji hannayensa na sauka a hankali zuwa cikin pant dinta da yatsa guda ya dinga teasing wetness dinta. He loves how she's always ready for him. Jin abinda yake mata yasa ta dan ja lips dinsa daga nata tana sauke numfashi, goshinsu a haɗe guri guda, tana jin ƙarar murmushinsa sanda ta sakar mishi wani malalacin deep moan tana kasa daurewa saboda yadda take karɓar yatsan nashi da yadda yake sarrafata ta ciki.
Yace, "Daga yau, I'll remind you everyday why you are mine… ni da ke, no distance, no tradition, no woman… no one will come between us."
A hankali yayi whispering, "Say my name…"
"EHSAAS… Ya Allah, EHSAAS…"
Yayi dariya a kunnen ta, yana cewa, "That's my baby. My princess. My Islam."
Before ya sauke lips dinsa a wuyanta ya sakar mata deep wet kiss, yana faɗin, "Let's finish this properly. In bed, The way you deserve."
Kafin ta iya cewa komai, taga ya shiga gyara mata rigarta, ya maida mata da veil din, ya fito daga motar yana zagowa. Ya buɗe mata ƙofar gently. Ƙoƙarin fitowa tayi amma jitayi gaba ɗaya jikinta ya saki. Ta shiga girgiza masa kai tana mika masa hannaye alamar ya ɗauketa, a shagwabe take cewa mishi, "Yaa EHSAAS, bazan iya tafiya ba…"
Voice dinta araunane, yasan duk sanda ta kira shi da EHSAAS she's high, high ba na shaye-shaye ba, highly intoxicated by his touch.
"Come here, baby," ya faɗa da grin a saman face dinsa. Ya ɗagata tamkar wata 'yar baby, kai ta jingina a wuyansa tana shakar daɗɗadan kamshin dake fita daga jikinsa.
Dogaran bakin ƙofar gaba ɗayansu lowering gaze dinsu sukai, domin ba wai yau suka fara ganin su biyun sun shigo a haka ba. Kuma sunsan, suka ɗaga kai suka kallesu, abinda ze biyo baya don in yana tare da Islam, kallonta ka cika yi sai ya bata maka rai.
Har ya shige da ita ciki, babu wanda ya dago idonsa. Idanuwansa ba su bar kallonta ba. Lips dinsa na sakar mata feather kisses akan forehead dinta, cheeks, da wuyanta. Duk inda lips dinsa suka tabo sai Islam ta sauke wani dogon numfashi.
Da ƙafarsa ya buɗe bedroom door dinsu. Ya ajiye ta akan gadonsu softly kamar wata ƙwai. She looked so fragile… eyes dinta is red from pleasure, jikinta slack from need. Shi kuma ya tsaya few inches daga gadon, yana kallonta like a hungry man watching his favourite food.
Kukan shagwaba ta sakar mishi tana kiransa ƙasa-ƙasa, tana mika mai hannu alamar yazo, ta ma kasa magana.
Rage kayan jikinsa ya soma yi yana faɗin, "You're the most beautiful woman in this world. Do you know that, baby?"
Ta kasa magana, kawai ta lumshe ido, ta saka hannayenta ta rufe fuskarta. Ya haye gadon, ya kama hannunta, ya ja shi daga fuskarta yana cewa: "No covering. You're mine. I want to see all of you. I want to watch how you moan for me." Ya kai hannunshi yana cire rigarta cikin salon da ya saka jikin ta ya sake gaba daya, ya lumshe ido yana kallon juicy twins dinta da suke a tsaye cir kamar bata shayar da Jr.
"You're very pretty baby…" ya furta yana sauke kansa a tsakiyar kirjinta, yana shakar wani masifaffen kamshi da yake fita daga fatarta directly. "How can a woman look like this? Is this allowed?" ya karasa yana daura hannunsa juicy twins dinta, yana squeezing dinta lightly, yatsansa na teasing titty tips dinta da slow slow rotation.
Ta buɗe baki tana sauke numfashi da ƙarfi, da moan da yake kara kunna wutar da ke ci a jikinsa. Ya sauke lips dinsa akan su, yana sucking titty tips dinta kamar yana shan honey drinking all the milk coming out from the place, ya ringa murza ɗaya da hannu yayinda yake tsotsar ɗayan da zafi-zafi, Islam na shafa kansa tana cizon lips dinta tana dada bankare mai.
"Don't stop, Doddy... I love it like that yah... just like....…" "I miss tasting you…" Ya fada yana gangarar da kanshi zuwa ƙasa… zuwa ciki… ya buɗe cinyoyinta yana kallon yadda take dada wara mai kafafun.
Kafin tayi magana, taji ya tura kanshi yana shakar wani daddadan kamshi dake tashi a wurin. This is one of his favourite things about Islam - she's always clean. Akwai gyara, bata wasa da jikinta ko kadan. Ga Fulani kullum tana sake daurata akan hanya na gyara, tana taimaka mata da duk wasu abubuwa da zasu gyara mata jikinta, har ta da ciman ba kowace iri take yi ba.
"Yummy…" ya fada yana licking dinta softly but deeply, tongue dinsa na lapping a hankali kamar yana kwasan sweet nectar. Jikinta vibrating yake, tana fada mishi how good he is.
Ya dago a hankali yana fadin: "You're so sweet, baby… this is heaven."
Islam ta kai hannu ta riko gashinsa, tana tura kansa sosai ciki, tana shivering da rawar jiki kamar wacca ta bugu. "EHSAAS… EHSAAS… you're gonna kill me…"
Yadda take fadar EHSAAS din kadai dada turning dinsa on take, saboda ji yake babu wanda ya iya fadar sunansa sama da ita. Gashi bata taba fadar idan ba a irin wannan position din suke ba. She's just dripping for him.
Seda ya tabbata ya gama teasing dinta, she's so ready for him, kafin ya daga ya maida lips dinshi cikin nata, squeezing her juicy twins slowly tana tayashi. "Now let me take you, the way I always do. I wanna hear you scream my name… I want it now."
Ya fada a cikin bakinta, tongue dinsu na colliding da each other. Yayi thrusting cikin ta da ƙarfi, Islam ta saki wani ihun dadi da jin cikarsa a cikin ta, jikin ta na rawa.
"EHSAAS, you're the best. I love you. I really do!" Ta ringa maimaitawa.
Ya dada grabbing waist dinta tighter, his voice dirty and low: "You love it, don't you? Say it, tell me whose pu**y this is." "Yours! Yours! It's yours, Beeeeeeebyyyyyyyy…"
He groaned deep in his throat, tempo ya karu, sound din skin dinsu da ke haɗuwa da na juna ya cika ɗakin.
Babu abinda yake yi se saka mata albarka, yana ta gaya mata how sweet and special she is. Ita ma tana fada mai, until she came hard… body dinta na vibrating, voice dinta ya zama wani low cry of satisfaction and surrender.
Duk da haka bai bar taba, ya dagota tana shivering, suka ci gaba da pounding until he spilled his entire soul inside her.
Ya kwanta a samanta yana fadin: "You see? You will never be without me. I will always give you everything-sex, love,romance… till our last breath."
Ji yayi tayi shiru, bata ce komai ba. Ya tsaya yana kallonta kawai, ita kuma tayi nisa cikin imagination - kawai ganoshi take yi on top of Mehtav telling her the same thing he just told her. Jitai zuciyarta ta kasa dauka, hawaye ya soma bin gefen idonta, saboda ita kanta bata san kalar kishin da ta ke da shi har ya kai haka ba.
Be tambayeta me yasa ta kuka ba, saboda ya raya hakan a ransa, she's overthinking again.
Ya rungumeta, ya ci gaba da kissing dinta. A haka alalace suka sake komawa a wannan dare, seda ya tabbatar mata da cewa ita din ta musamman ce a gurinsa. Babu wanda zai kwace mata matsayinta a cikin zuciyarsa da rayuwarsa. Duk wani kalaman kwantar da hankali seda ya fada mata tare da kyaututtuka masu tarin yawa, wasu ma besan yana bayarwa ba.
Domin bai kyaleta ba, har sai da dare ya raba, sannan suka shige toilet, dakanshi ya gasa ta sosai kafin su yi wanka. Ya daukota suka fito tare, saboda yau shikansa ya san amatse yake saboda mummunan kewarta da yayi.
Kwanciya sukai, tai lamo a jikinsa. Da ƙyar ta samu yabarta tai barci. Ana kiran sallar farko na asubah ya sake farkawa.
Ranar dai sai da yasa suka makara yin sallah daga shi har ita, don yau ko mosque bai samu ya leka ba. Yana makale da ita, a tare ya jasu jam'i, suka yi sallar asubah kafin su koma saman gadonsu.
Wani irin barci ne mai dadi ya kwashesu.
Wuraren ƙarfe tara da rabi ta farka, ta ɗaga idonta tana kallon agogo. Sarai ta san he needs to wake up saboda hidimar da ke gabansa ƙarfe ɗaya za a fara, immediately after sallar Azahar. Amma kawai sai ta tsaya tana kare ma kyakkyawar fuskar sa kallo. Yadda yake barci, hankalinsa a kwance, he looks so peaceful and innocent. Ke ba za ki ce shine yake aikata mata unspoken things ɗin da yayi jiya ba.
Ta yi murmushi tana girgiza kanta kawai, ta ɗan zame jikinta a nashi a hankali tana nufar hanyar bathroom, saboda ba ta son tashin sa. Wanka ta yi, ta fito daure da towel. Wayarsa dake saman table gefen couch tana haske a gefen tata. Har zata wuce cikin closet, sai ta fasa, ta dawo. Ta san yanzu on silent yake sa waya musamman in yana tare da ita.
Ta ɗau wayar tana kallon mai kira. Sunan Mehtav ta gani baro-baro a jikin screen ɗin. Ta tsaya tana kallonta har ta gama ringing, ya zama missed call. Ta kallesa, zuciyarta na cewa ta je ta tashe shi. Wata zuciyar na ingizata ta kyaleshi kawai. Text message taga ya shigo wayar: My prince are you still sleeping a wannan big day ɗin tamu? Already up to the dressing wing...
Ta saman notification ta fara karanta saƙon. Da sauri ta ajiye tana faɗa ma kanta, "Islam this is wrong, you're not supposed to read his messages." Ajiye masa wayar ta yi. Ta ɗau tata tana nufar closet. Ta kira Maama tana tambayarta ko Jr yayi rigima.
Fulani tace mata, "Ai da alama, aiko kayansa kawai zatai ta barma Queen Layla domin ta iya rainon yaron nan. Ko ehem bai ce ba, baby formula ma da yake shama kamshi In ita ta bashi ba ya musu, yake karɓa."
Murmushi tayi tace, "A gaida mata Queen Layla, ai tana nan zuwa itama."
Murmushi Fulani tayi daga dayan sashen tace mata, "Ba sai ta zo ba, tunda gurin yafi kusa da gidansu, zasu biyo.taga ƙwalliyar angon nata kafin su tafi gurin taron."
Dariya Islam tayi tace mata, "Tohm, shikenan, babu matsala. Sai sun ƙaraso."
Bayan ta katse wayar, ta kalli lokaci: ten already. Hakan ne yasa ta shiga shiryawa a nitse. Ta saka wasu irin English wears, tana daure gashinta a tsakiyar kanta. Looking very young and beautiful, ta feshe jikinta da turarrukan da tasan yana mutuwar so, tai applying red lip gloss din tasan is his favourite tabude wani drower inda yake zuba chewing gums dinshi yanaci iri iri musamman inyanajin fitina. Ta fito. Zata wuce, sai ta sake ganin wayarsa na ringing. Ta ja dogon numfashi, ta shiga tausar zuciyarta da kanta. Da kanta ta ƙarasa tana hayewa saman jikinsa don ta san ta hakan ne kawai zata tashe shi cikin sauƙi.
Lips dinta ta kai saman wuyansa tana kissing, gani tai ya fara motsa idanuwansa yana ƙoƙarin buɗesu. Ta saki dariya tana faɗin: "Wake up hotty, you gotta get ready for your big day."
Yawning yayi yana ƙarasawa buɗe idanuwansa da murmushi a saman fuskarsa, yana kallon yadda fuskarta take fresh. Ta yi kyau da wani hot red lip gloss da ta sa a bakinta tana taunar chewing gum ƙasa, tana ɗage masa gira ɗaya.
"Baby, you... wanna make me go crazy, right?" ya faɗa yana cafkota.
Ta faɗa saman kirjinsa tana dariya.
"Uhm uhmm," ta faɗa naughtily tana ture kirjinshi baya da ƙaramin yatsanta. Ta turo masa lips cikeda shagwaba, ta shiga girgiza masa kai tana nuna masa agogo:
"You're late. Let's get you outta this bed right now."
Shima girgiza mata kai yayi yana faɗin: "With you dressing this way and ya lips..." Ya ƙara cafke lips dinta ya ja, ya bada wani ƙara: "Mwahhhhh." Ya saki a hankali yana rufe ido: "You know, babu yadda za'ai I'm getting out of this bed."
Ya ƙare, bata ankara ba ya juya ta, ta koma ƙasa shi yana sama. Suna dariya yana shakar kamshin jikinta, tana: "Hmmmmm, ahmmmm, wow baby you smell so good..."
Dariya ta kyalkyale masa da ganin yadda yake nema ya sake cakuɗa son ransa. Yasa tace:
"Wai ba ka gaji ba ne?" ta faɗa tana ɗan harararsa, cike da soyayya.
"Gajiya?" ya faɗa yana ƙara matsota jikinsa, yana tallafo gefen wuyanta da yatsunsa.
"How can I get tired of the only place that feels like home?" ya ce da wata seductive voice yana kai mata deep kiss daga goshinta zuwa lips dinta, kafin ya shiga rada mata kalmomin nan a cikin kunnen ta: "You will always be my only peace. My life. My heart. My best friend. My favorite food."
Dariya ta shiga yi tana tureshi daga jikinta, take faɗin: "Oyah naji. Yanzu dai ka tashi. Isn't it your engagement day?" Murmushi yayi mata yana faɗin: "Yes, but we still got time."
Yana ƙoƙarin kai hannunsa saman wandon jeans dinta, da sauri ta shiga girgiza kai tana ƙoƙarin miƙewa. "Noo, we don't. Ka tashi na shirya ka da kaina saboda ina son ka fito ka yi kyau, looking like the most handsome man in the world, that you were."
"Baby, kina ji dani da yawa fa," ya faɗa yana murmushi. Tace:
"Ba dole in ji da kai ba? Waye zata samu masoyi kamar ka tai wasa da shi? Uhm, let's get ready for your big day nawan." Ya ce: "Then help me rub one, In ba haka ba I won't function well during this engagement thing you are saying."
Yana ɗaukar hannunta ya ɗaura saman PJ trousers ɗinsa. She can feel how hard he is.
Murmushi ta saki masa tana cizon lips dinta kafin tace: "Oral?"
Ya shiga jinjina kai yana maida kansa saman kirjinta.
"Orally? Oral? Yah!"
A tare suka saki dariya. Da ƙyar ta samu ya tashi, suka wuce bathroom ɗin kamar yadda ya bukata, kuma sai da ta sauke masa duk wani nauyi da ya tara. Ji yayi kamar su dawwama. Daga ƙarshe ganin ba shi da niyyar fitowa, ta lallaɓa shi, suka gama wankan tare, suka fito.
Kamar yadda ta faɗa, da kanta ta shirya shi cikin kayan bikin da ba ma talura da lokacin da ya shigo da su ba, kusan ire-iren kayan da ya sa a bikinsu ne, don designer ɗaya ne.
Bathrobe ɗinsa ta saka a jikinta kawai har ta kammala shiryashi. Sai ƙwada shi take yi. Yana ji ba kamar shi a duniya ba saboda sosai take pushing abun daga cikin zuciyarta. Tasan dai ko sama da ƙasa zata haɗe baruwanta da Mehtav, amma mijinta dai mijinta ne. Kuma zata yi amfani da shawarar Fulani wajen ƙara jansa a jiki ta yadda babu abin da zetaba canzawa a tsakaninsu sai ma ya ƙaru.
Itama, taya ta yi ta shirya kafin ya fita. Sai da suka tsaya suka ɗau all kinds of crazy selfies together. Ita da shi, a wayarsa. A take, a nan ya sauya screen wallpaper ɗinsa daga hoton Jr, ya sa nasu. Yana ce mata:
"Ai wannan picture ɗin sun jima basuyi mai kyau kalar shiba."
Har babban living room ta rakoshi, daidai lokacin da aka yi musu sanarwar isowar Fulani Hajar da Yarima EHSAAS Karami.
Shigowa tayi, itama ta yi wanka. Kana kallonta kasan ta jima tana shiryawa. Wannan babban shagalin, Jr ma an saka masa kaya irin na babansa, sak. Don tare da shi aka dinka musu.
Islam ta shiga yi masa dariya saboda this is the first time take ganinsa cikin kayan sarauta na gargajiya. Tana tsokanarsa wai shi ya zama saurayi ko?
Fulani tace:
"Ita dai a dena tsokanar mata ango. Kyau suka ga yayi."
karɓarsa EHSAAS yayi, yace taimusu hoto shi da shi. Ta ɗauka, tayi musu. Ta na wa Jr gwalo wai nata ita da shi yafi kyau. Kafin EHSAAS ya rungumo Fulani, aka musu su-su uku. Ya ce ma Islam ta ɗaukar musu selfie su huɗun:
"Like one big happy family."
Kallon lokaci Fulani tayi tana faɗin:
"It's almost time babana, mu wuce ko?"
Jinjina kai yayi yana kallon Islam da duk abin da take ji ta sakar masa murmushi mai sanyi, tana dafashi. Fulani ta amshi Jr, tana faɗin:
"My dear, can we go with him? Saboda mutane da yawa basu sanshi ba. Kinsan haihuwarsa tazo mana lokacin kalubale. So a lot of people had been asking about him. In yaso ko minti talatin yayi, sai na sa a dawo da shi, in ba matsala."
EHSAAS ne ya kalli Fulani, ya shiga girgiza kai:
"Maama no pls. He should stay here with her. Kinsan is......."
Sire Islam tafada tana dafashi. "Bazamu dawwama muna boye Jr har abada ba. Babu abinda ze faru da shi, in sha Allah."
Fulani tace, "Nagode, yata. Kifada mai gaskiya. Kwata-kwata ba shi da yadda akan yaron nan. Kasan dai ba za ka iya boye shi har abada ba. Besides, yana hannuna ni ne kadai bawanda zan bawa shi."
EHSAAS jim yay yana kallon Islam da ta dan langabar mai da kai, alamar su je. "Babu komai, in sha Allah," yace. "Okay fine Maama, 30 mins." Tace, "Eh, naji. Sarkin son da wani ake bama doka."
Dan sosa keya yashigayi. Shima se a lokacin yaji kunyar abinda ya aikata din. Fulani ficewa tayi tace mishi tana jiransa a mota.
Tana fita, yajuyo gurin Islam yana kallonta yace, "Are you sure you'll be fine here all alone?" Jinjina masa kai tayi tana murmushi.
Yajawota, ya rungumeta yana manna mata kiss a cheeks dinta yace, "I love you so much baby, always remember that." "I love you too," tafada a tsakiyar kirjinsa tana manna mai kiss a gefen wuyansa.
Hannunta cikin nashi yakama yana shafawa, yana jin kamar kar ya tafi ya barta. A hankali yace, "Ki kulamin da kanki, pls don't cry kinji for me?" Jinjina masa kai tayi tana fadin, "I won't in sha Allah." "Promise?" Tace, "I promise."
Kara rungumeta yayi tana dariya take tureshi. "Katafi, karkasa in canza mind dina fa!"
Murmushi yayi yana kissing knuckles dinta yace, "Karfa ki fito ko ina. Lock everywhere kinji?" Jinjina mishi kai tayi.
Tana cire hannunta a nashi tana nunamai kofa alamar yatafi. "Maama na jira," ta sake tuna Mai.
Tafiya ya farayi da baya da baya a hankali yana kallonta. Ya karasa daf da kofa har ya fice, se kuma ya sake lekowa, yayi kissing hannunsa, yayi mata blowing. Hannunta tasaka tai alamar ta cafke tana murmushi.
Yasake cewa, "I love you." Sannan yajawo kofar yarufe.
Anan ta tsaya tanajin kamar numfashinta ze bar kirjinta. Memory of their wedding ya shiga dawo mata sabo fil a kwakwalwa.
Wata kwalla taji tana zuwar mata, da sauri ta hadiye, tana tunawa da cewa tayi mishi alkawari ba zata yi kuka ba.
Tanajin tashin motarsa, tai saurin juyawa ta koma dakinsa.
It's Fatoum's Passion EHSAAS Share Like Comment & Vote [20/07, 20:42] Fatima Rufa'i Nasidi: ***
Not edited
It's Fatoum's Passion - EHSAAS Another exclusive piece from the passionate writer of AYSAM and INTENSE LOVE.