EHSAAS

Chapter 61

by @fatoumspassion

Royal Guards ne suketa suntiri, suna shiga da fita da akwatinansu Mehtav zuwa cikin motocin da za a wuce da su airport. Duk sun shirya tsaf don tafiya zuwa kasarsu. Gurin Mai Martaba suka fara zuwa yi masa sallama, inda ya cika su da kyaututtuka na alfarma. Kafin nan, ya yi musu sallama, yace musu su hadu a Nigeria din, har yana tsokanar Abeey yana cemata, amma dai ba da ita za a tafi. Ko da tayi murmushi tana rufe fuskarta.

Basu jima a gurinsa ba suka fito zuwa chamber din Fulani Hajar don su yi mata sallama itama. Da sallama abakinsu, suka shiga babban falon hutun Fulani Hajar din, tareda Islam Fulani Hajar tafito, wacce take rike da Jr a hannayenta, yana wasa da veil dinta. Da murmushi suka tari su Mehtav cikin tsantsar girmamawa da ganin mutuncin juna suka gaisa. Fulani ta rungumeta tana fada mata irin yadda za su yi kewarta inta tafi se sunkuyar da kai take don mugun nauyin Fulani take ji.

Islam ma kusa da ita tamatso gently, tabata side hug tana fadin: "Safe trip, Mehtav. Allah ya tsare hanya. Please, ki kula da kanki sosai. Thank you for everything you did to us."

Murmushi Mehtav tai tana fadin, "It's my pleasure", kafin ta karɓi baby Jr ta ɗan riƙe shi a kirjinta. Tai kissing forehead dinsa tace: "My little hero… I'm going to miss you."

Jr ya shiga kallonta shidai, yana kokarin kamo bakinta dake magana. Dariya duk sukayi ganin yadda ya yi nasarar kama bakin Mehtav ya hade guri guda, yana ta gwarancin sa.

Fulani tace: "Da alama shima cewa yakeso yayi missing dinki."

Abeey ce tai saurin taba Mehtav tana cemata: "Takawo shi tai masa daukar bankwana itama." Mehtav tamika mata shi, amma kiri-kiri ganin Abeey yar duqul a kasa, Jr ya makalkale Mehtav, yaki yarda Abeey ta daukeshi. Aiko Abeey ta tunzura, wai ita zewa haka zebari a gansu a rana. Islam dai tana taimusu dariya. Mehtav nawa Abeey gwalon bayasonta, ita yakeso. Akace me da wawa jitai itama inama karsu tafin saboda kaunar nan dasuke nunama yaronta.

Nanne Fulani ta gabatar musu da kyaututtukan da suka hada ita da Islam, itama a matsayin tsarabar NURISTAN da zasu tafi dashi Nigeria. Su Mehtav sukai musu godiya. Akawuce aka zubasu amota. Kafin nan, EHSAAS yafito. Ashe duk abinda suke yi yana cikin sashen, amma kamar besan me suke ba. Cikin shigarsa ta sarauta yau yafito. Mehtav tunda ta kalleshi sau daya, bata karaba saboda wani irin girma da kwarjini da cikar haiba daya kara mata cikin idonta, yasa tai saurin kasa da kanta.

Muryarsa ta shako, in a normal casual way: "Allah ya tsare hanya, yasauka lafiya."

Abeey takarasa gurinshi dagudu tana kamo hannunsa tace mishi: "Thank you, I saw the gift. Allah yakara budi." Se asannan yay murmushi yana jan hancinta yace: "Inkuma kika dena karatu, zan karbe ba."

Dariya tai tana fadin: "Ai bazan dena ba, zanyi kokari sosai."

Jinjina kai yayi, ya tsugunna, yana saita tsawanshi da nata yariko hannunta yana fadin: "Take care of yourself kinji. Eat well and don't stress yourself with all this wedding preparations. I'm going to take care of everything, just rest peacefully like the Princess you are."

Abeey tasan bada ita yake ba, magana yake aikama da Mehtav cikin hikima, kuma itama Mehtav ta fahimci hakan. Ba iya Mehtav ba, harda da Islam ta fahimta. Seta basar kawai a ranta tace: "Sire kenan."

Kiran Paa da yashigo wayar Mehtav ne yasa dole suka fito baki dayansu, don lokaci yana ja, karsu makara anan. Islam da Fulani da EHSAAS duk sukai sallama suda Paa. EHSAAS tagefen ido yake satar kallon Mehtav, da itama ta nuna kamar he doesn't exist a wurin, saboda itama batason wani abu da zezo yasosa ran Islam din. Kada asamu wata matsala a aurensu sanadiyyar haka shiyasa take keeping low-key itama, kamar yadda yakeyi agaban matarshi.

Harsuka shiga mota, Abeey nadaga musu hannu tana musu bye-bye. Cikin mamaki sukaga Jr ma yadaga hannu bayan Islam takarbeshi shima yanawa mutuniyar tashi bye-bye kamar yadda taga yanayi. Fulani tace: "Au, ashe wulakanci ne kasanta sarai shine, harda su bye-bye." Takarsa tana jan karan hancinsa, yakyalkyale da dariya yana komawa jikin Islam, yay luf ya makaleta wai don kar Fulani tace zata daukeshi.

Ahaka har suka fara tafiya cikin convoy da aka jera: black Mercedes-Maybach S680 Guard da Royal Escort Motorbikes suna binsu zuwa airport.

Convoy tafiya yashiga yi cikin hanya mai cike da trees da fountains, har suka shiga private airstrip na Palace din, inda tanan suka bi suka wuce zuwa ainahin airport din kasar NURISTAN din baki daya.

Mehtav jingina kanta tai sosai a jikinta window, idonta na kallon horizon, zuciyarta cike da mixed emotions: joy, sadness, excitement, da yearning. Abeey kuwa se kalle-kalle takeyi, tana nunawa Mehtav wacce hankalinta kwata-kwata baya wurin. Ganin haka yasa tasa hannunta tana taba shoulder dinta.

Mehtav tadan juyo tana kallonta. Abeey tace: "Why are you sad yah Mehtav bayan yace zezo nanda ten days ba." Dan murmushi Mehtav tai kafin ta girgiza kai tace: "I'm not sad, Abeey. Kawai dai nafara kewarsa ne tun yanzun."

Abeey dariyar iya shege tashiga yi tana fadin: "Kagafa Juliet, nidai kibar zama moody dinnan. Let's enjoy our trip. Kina ganifa, Emirates first class ticket fa aka siya mana. Haba haba, kibar tinanin EHSAAS. Let's capture the moment."

Takarasa fada tana ciro sabuwar wayarta, tashiga dauke-dauken titina tako ina har suka karasa airport dake sunzo late. In no time, flight yay taking off zuwa Abuja, Nigeria. Wannan kenan.

Bayan tafiyarsu, Mehtav daga palace wani irin shirune yabiyo baya. Don immediately after EHSAAS yawuce South-South shima, don akwai wasu ayyukan da suka taso wanda ya bukaci dole se yana gurin za'ai. Acan yakwana be dawoba se washegari, inda ya tarar da Islam ma tanata shirya kayanta saboda tafiyar tasu gobe ce, in Allah yakaimu.

Jiyayi gaba daya inama be amsawa Abraham ba, don har wani dadi yaga tanaji zata tafi tabarshi shi kadai. Se kumbure-kumbure yake, kuma taki kulashi, balle suyi fada, yace: "Anfasa tafiyar."

Adaren ranar itama taje taiwa Mai Martaba sallama. Aiko yacika mata account dinta da kudade, wai ayi siyayyar tafiya. Kafinnan taje gurin Fulani, inda itakuma tabata kyaututtukan da zata kaiwa iyayen nata.

Washegari da safe, dakanshi yadauketa yakaita zuwa katafaran mansion din Abraham Zion. Koda aka bude musu gate suka shiga, se yaki barinta tafita. Amota yashiga jaddada mata: "She should stick to halal meat, sallah akan lokaci. She should take care of his babies and herself, and kada takashe wayarta."

Jinjina kai tai, don idan karatune wannan yake biya mata yaci ace ta haddace don tunjiya yake nanata mata abu daya. Tace, "Don't worry, sire I'll be fine, insha'Allah." Baya yay da kujerarsa, yadan kashingida a cikin motar. Tace, "Wai sire, bazaka bude ni ba? Ana jirana fa." Dan girgiza kai yay, yana kallon wristwatch dinsa; se kuma yace, "Uhmm… uhmm… ai karfe goma sukace yanzun, kuma karfe tara da rabi, aikinsa Munzo da wuri, don haka se goma ne Zaki shiga" tagumi tai kawai tana kallonshi, tana dan bata rai. Dariya yashiga yi mata: "She looks like an angry bird."

Kallon Jr dake barci a baya tai daba Danshiba yasan bore zataimai kotamai ihu akai se ya budeta. Ganin yaki budeta yasa ta shiga lallaba shi: "Haba mana, sire, pls open the door for me."

Salanma suga mundade motar su, zata wani abin mukeyi. Dage mata gira daya yay, yana lumshe ido, yace, "Not everyone is as dirty-minded as you and I, babygal. Inma wani abin mukeyi din haram ne?"

Girgiza kai shi tashigayi, Ganin barci ma yake kokarin yi: "Sire! Sire! Pls!" tashiga fada, hannunta a saman kirjinsa: "Oya, bribe me, sena bude, miko kifita." Tana bata rai tace, "What do you want?" Wani mischievous smile yasaki kafin yace, "Rjb one for me, se kiwuce abinki."

Dan waro ido tai tana fadin, "Nidai uhmm… uhmm… duk wanda kasamu jiya be isheka ba nidai nidai a'ah." Tashiga yi masa shagwaba iri-iri, yana kallonta yana murmushi.

Dage gira yay yana fadin, "Eh, call me Maye if you want, amman aikin san bana taba gajiya with you. Ba ma aga kokarina, xan barka ki je wata uwa duniya babu ni natsawan lokaciba. Sedon nace adan min oral na minutes kadan shine za'ai korafi ko?"

Girgiza kai tashigayi tana fadin, "Minutes dinka is hours nasanka fa wayo zakamin."

Yace, "Nakuma zama makaryaci yanzun. Shikenan, anfasa tafiyar ma bari na juya." Yamike zaune dakyau, yana kokarin kunna motar da sauri. Tadaura hannunta saman sweatpants, tana rintse ido kamar wani yana kallonsu haka take ji, duk da tasan glass din motar is tinted, amma gaba daya she's feeling uncomfortable.

Dariya ya farayi ganin yadda tai, grabbing abun da yamike tsaye sambal lokaci guda. "Oh mah gwad babyyyyyyyy" yafada yana lumshe ido yakoma baya yazube saman kujerar, ahankali yafara feeling hands dinta all over him all over him, ko one second bataiba sukaji ana kwankwasa musu glass din mota. da sauri EHSAAS yabude idonshi yana kallon window Abraham Zion ne atsaye yana kallon motar kamar yanason ya gane ko akwai mutane aciki dasauri Islam tamike tana gyara zaman hijab dinta tana kallon EHSAAS da yakejin kamar yamutu.

gyara masa saman waistband din sweatpants dinshi ta shigayi ganin yama kasa motsi agurin dasauri ta kalleshi tana fadin "easy sire! dad is here" tadau babybag din Jr tana daura mai saman cinya saboda batason dad dinta yaga how hard he is.

Se asannan yadago kana kallonshi kamar anmai mutuwa haka yakeji kafin yabude motar, Islam kasa kasa tashiga yimai murmushi wanda zaka alakanta shi dana mugunta,lokaci guda kuma ta rungume abraham suna gaisawa yana tambayarta "ina ji kanshi" baya tanunamai dakanshi yabude ya dakko Jr dake barci yana rungumewa ajikinsa.

EHSAAS ma gaidashi yay yana kasa hada ido dashi ba yabo ba fallasa ya amsa tareda mai godiyar kawo peace din dayay ko tayin shiga gidan Abraham beyi maiba yana kallo ya dauki yarsa da jikansa sukai shigewarsu ciki tabarshi da fitinar data taso mai ya dauka ma zata dawo sukara sallama saboda kayansu dake boot din motar amman se masu aiki Abraham ya aiko suka karbo kayan. ya kai minti goma a compound din gidan kafinnan kawai yakunna motar yafice jikinsa duk amace ya dau waya yashiga kiranta amman batai picking ba da alama wayar na jaka ko daukota bataiba.

Week din gaba daya zuwa yay yazamar mishi boring saboda rashin Islam da Mehtav agefensa amman seyay amfani da damar gurin kammala duk wasu ayyukansa dake kasa saboda yasan idan lokacin bikin yakarasa ba lallai yayisu kuma se ankammala ga Aman din dake temaka mai secretly yasa yabi su Mehtav Nigeria for security reasons, ba tareda sanin kowa ba.

ta ko ina shirye shiryen biki akeyi a palace din, day one su islam tatafi be iya barci ba dukda sunyi betting baze kirata ba itama bazata kira shiba kasawa yay ya ringa kiranta tunma kansu sauka a Greece.

aiko suna sauka ya sameta duk wani schedule dinta ya sani hakama ita tasan nashi da yake lokacinsu ya banbanta yawanci shida ita da dare suke waya se su kwana sunayi.

itakuma Mehtav yafi yin waya da ita da rana in yana wurin aiki kowacce yana kokari yay balancing yabata lokacinsa daidai gwargwado iyakar iyawarsa, jiyay kamar baze iya zama harsenan da wata daya da Islam ta diba da sunan vacation ze sake ganinta ba. ranar datai kwana biyar ya bita batareda saninta ba kawai se ganinshi tai a Santorini ba karamin farincikin ganinsa taiba kuma kwana biyun dayay awurinta ba karamar soyayya suka sha ba intana tareda shi alokuta da dama takan manta wai yanada wata macen bayan ita saboda baya taba nuna mata daidai da rana daya, ko zeyi waya da Mehtav baya taba yi agabanta.

Ba yadda beyi da ita tadawo kafin bikin ba tace ita bazata dawoba se tayi watannan haka aka rabu ana fada amman yana dawowa seda yakirata "wai is she happy tayi nisa dashi" dariya tashigayi tacemai wai space tabashi tayadda zeyi "enjoying wedding dinsa to the fullest and his honeymoon batareda tinanin tana" Yace "ai shikenan kuma seya rama, tunda sadakar dashi ma take yi," Dariya tashiga yi mai ta cikin wayar.

kamar yadda yayiwa Mehtav alkawari saura kwana goma biki ya dira Nigeria ba tareda sanin kowa yazoba don cewa Mai Martaba ma yay aiki zeje oxford daganan ze wuce Nigeria base sun jirashi ba in zasu taho shi yayi gaba Mai Martaba yace mai "Allah ya kiyaye hanya."

Don't forget to Like Share Comment Vote

To catch every new chapter as soon as I drop it, follow me on all my platforms: 📱 TikTok: @fatoumspassion 📸 Instagram: @fatima-rufai-nasidi 📖 Wattpad: @fatoumspassion 📚 Arewabook: @fatoumspassion 💬 WhatsApp: ***

If you don't have my number, save it and send me a message saying "saved", so I can save yours back and you'll always get my story alerts whenever I upload a new chapter [08/10, 19:53] Fatima Rufa'i Nasidi: ***

It's Fatoum's Passion - EHSAAS Another exclusive piece from the passionate of AYSAM and INTENSE LOVE.