EHSAAS

Chapter 67

by @fatoumspassion

Koda EHSAAS ya karasa sashen Mehtav be samu kowa a main living room dinba se dai ya ganshi tsaf se tashin kamshin hadaddun turarurrukan wuta yake yi is not the kind of turare daya saba jin kamshinsu akasarsa. kuma yana jin wannan kamshin sauda dama agidansu Mehtav duk inda yaji wannan kamshin ya zama kamar signature dinta kamshine me saka zuciya nutsuwa, kamshi ne me wani irin sanyin dadi ga kama guri don inzaka kwana Ka wuni agurin bazaka dena jinsa. Ahankali yakarasa kofar room din da yake kyautata zaton nata ne, gently yashiga ganin babu passkey ajiki wani kamshin ne yasake tararsa kamar lokacin ma akeyin turaren, dayake dakin mai girman gaske ne be hango kowa ba se jin motsin dariyarsu dake tashi kanaji kasan suna cikin dakin kuma ba ita kadai bace sun juya baya, tana kasan carpet falmata na kan couch tana warware mata hadaddun kananun kitson dake akanta, hira sukeyi kana ganin yadda suke dariya amid hirar kasan tanai musu mugun dadi ahankali ya karasa Mehtav ce take cema falmata "pls kitsaya anagama tsifarnan na wanke seki sakemin wani kinga inkuka tafi agarinnan banga sunayin kitso ba bansan waye ze minba," dariya falmata tai tana fadin "lallai so kike kimin bakin cikin shiga first class kenan flight dinmu fa karfe biyar ne se injira har ki gama wanke wannan gashin naki kibusar sannan azauna zaman wani kananun kitson, toh baki isa ba nima nagaji da zaman garinnan, gidanmu zantafi" turo baki Mehtav tai tana fadin "dan Allah karki biyema aunty kiyi zamanki, naga dai kingama poly din babu inda kike zuwa" tace "se kuma akace miki banda abinyi," Mehtav ta soma daga hanci tana fadin "kinsan me kamshin sa nakeji adakinnan," Falmata tace "kamshin wa?" tashiga waiwayawa sukaai ido hudu da EHSAAS daya daura ya tsantsa abakinsa yay mata alama da tai shiru murmushi tai tana kallon Mehtav dake fadin "kinsan this days tsabar kewarshi danai har gizo ya kemin ,falmata yanzun inkuka tafi ya zanyi gashi bai dawo ba har yanzun," dariya falmata tai tana fadin "lallai kam soyayya ruwan zuma aise kibishi" kafinnan EHSAAS ya zagayo ta gurinsu idon Mehtav arufe yake saboda tanajin dadin yadda falmata ke tsefe mata kai ahankali, alama yayma Falmata tamike tabashi wuri ba tareda Mehtav ta ankareba tanata zuba tana fada mata yadda take kewarsa, "ya kuma kika tsaya falmata ko kingama ne" tafada tashiga shafa kan nata hannunta sauka yay saman nashi dake daukeda hadaddun zobunan azurfa dana gold,jin babban hannu ba irin na falmata ba, dasauri tabude ido tana juyowa suka hada ido zaro ido tai tashiga kalle kalle tahango falmata har tayi bakin kofa. murmushi yasakar mata ganin da gaske shidinne yasa tawani kifa kanta asaman kujera tsabar kunyar abubuwan data rinka fada ashe duk yanaji. sautin murmushinsa taji saitin kunnanta yana kokarin dagota, "my dear amor ashe haka ake sona bansani ba, dago come zoki nunama mijinki yadda kikai missing dinshi kinji matata," fadar mijinta da matarsa dayay ya sata feeling wani irin dadi somehow jitake kamar mafarki take ako yaushe zata iya farkawa wai yanzun sudin mata da miji ne, "I miss you too" taji yarada mata akunne wanda hakan yay sending chills jikinta, ahankali tadago idonta akasa takasa hada ido dashi tana kokarin saita nutsuwar ta tashiga tambayarsa "meyasa be fada mata ze dawo ba?" Murmushi yayi yana fadin "ohh inda na fada miki me za'a shiryamin atarbeni dashi yanmata na," sunkuyar dakai tai still tana kasan carpet din yana binta da mayun idanunsa kamar ze cinyeta, tace "I would prepare something delicious for you," "really" yafada yana dage mata kira daya ta jinjina kai kafin tashiga tambayar sa, "Islam fa? Is she okay ko?" Hannu yasaka yadago ta daga zaunen datake yadaurata gefen kujerar yana kallon ta yace "Alhamdulillah... tana cikin koshin lafiya. Na barta tana hutawa a sashen Maama she's recovering sosai." Murmushi Mehtav tai tana fadin "Masha Allah," tana kokarin mikewa take fadin "toh bari naje na gaisheta nai mata yajiki," riketa yay gam ajikinsa ya hanata mikewa ahankali yake fadin "toh Hajiya... aikya bari mu gama gaisawa ko, se wani sauri kikeyi kitafi kibarni kamar wacca batai missing dina ba." sunkuyar da kai tai, tashiga dariya adan kunyace. "Ba haka bane, kawai naga abinda yadace kenan…" "Hmm," EHSAAS ya furta yana matsowa sosai kusa da ita, har tanajin breath dinsa na dukan fuskarta. "Wato baki missing dina ba kenan Mehtav? Wannan shine karon farko da muke haduwa as legal husband and wife, amman Allah Allah kike kitafi gurin Islam ko" Yakarasa yana ɗaga mata haɓa da yatsansa, yana kallon bakinta da yasha pink wet lips, da wata irin seductive voice taji yana fadin "Ko... you missed me too much har baki san me zaki ce ba?ko yadda zaki uhmmm" Mehtav da sauri ta kautar da fuskarta jin yadda jikinta yadau dumi,muryarta na dan rawa take fadin "EHSAAS please…" Murmushi taji yasaki yana sake waiwayo da face dinta numfashinsu na dukan fuskokin juna yace "I miss your smell,....Mehtav... the way you talk... the way you breathe... I miss everything about you" Yana fadar haka wani irin sanyin dadine ya shiga ratsawa tako ina ajikinta ta boye fuskarta akirjinshi da sauri don tarasa ina zata saka kanta da wannan mugun bugun da zuciyar da takeyi. shafa bayanta taji yanayi sama da kasa sunkai mintina ahaka kafinnan tasamu strength din fadamai "yau fa su aunty zasu tafi... I need to send them off please, bari naje." Jim yay yana kallonta da wani irin naughty smile, yace "Oh, haka ne? So bayan sun tafi, that means... the whole mansion will be just you and me, right?" Mehtav ta dan juya kai gefe tana murmushi a kunyace. "Mi Amor,pls stop... you're not serious being" Dariya taji yayi yana kai hannunshi daya saman laps dinta dake cikin hadaddiyar rigar lace dinta,cikin wani sweet deep tone "I'm more serious than you think, my Queen. Tonight... it's just us, Mehtav."

Dasauri ta mike ajikinsa tana gyara zaman rigarta yabita da kallo kafinnan shima yamike yana kallon kitson da sunkusa gama tsifar, Cikin son canza firar tasu tace "Inje induba tan pls?" Girgiza kai yayi yace "Banson daga zuwanki kifara fice fice daga chamber dinnan, kibari anjima zanje can nida ke after we send your family off, zaki ganta seku gaisa din kinji," ya karasa yana shafa gefen fuskarta badon ta soba ta jinjina masa kai yace "oya zauna mu karasa tsifar ko Amor tunda na kori yar tsifar kinga yazama aikina," murmushi tai tana kallon agogo tace "toh kayi sauri kaga zan rakasu airport," zama yay saman couch din yana daukar kibiyar da Falmata tabari agefe, itama zaman tai kasan carpet ya fara kama kitson nata daya rage yashiga tsefewa sosai tasha mamaki ganin ya iya throughout tsifar basu wani yi magana ba saboda ta fahimci bako yaushe yan maganar EHSAAS din ke motsawa ba, kamar dai matarsa islam,shiyasa take mamakin idan taji ance masu hali daya basa zama guri daya,amman EHSAAS da Islam sunayi and they do tolerate eachother dukda basa wuni setaji sunyi musu hakan yazama kamar dabi'ar suce. suna cikin yin na karshe sukaji ana buga musu kofa, kallon EHSAAS tai kafin shima ya kalleta zata mike ya dakatar da ita shida kansa ya karasa ya bude kofar wata maid yagani tazo ta sanarma da Mehtav "auntyn ta Ameerah tace sun shirya tun dazun ita suke jira," dawowa yay ya sanar da Mehtav agurguje suka kammala guda dayan ya dau karamin ribbon ya hade mata gashin atsakiyar kanta yana murmushi wai tayi kyau, itama murmushin ta mayar mai tashiga closet tadauko dan kwalinta da gelenta suka fito atare, aunty Ameerah bataji mamaki ganin EHSAAS ba saboda already Falmata tafada mata, maids sun kaimusu kayayyakinsu kaf da iyayen kyaututtuka na alfarma da suka samu abikin da gurin Fulani hajar zuwa mota inda Aman zai kaisu airport.

gaisawa aunty Ameerah tai da EHSAAS tana tambayar sa "yame jiki?" ya amsa mata "dasauki" tamai ta aziyyar rashin dasukai itama Falmata se asannan tai mai sannan sukace Mehtav ta rakasu sashen Fulani suyi mata sallama sannan suje sashen Islam ma suyi mata sannu, kallon EHSAAS tai yadan jinjina mata kai alamar zata iya zuwa cikin farinciki tai gaba da yake duk tasan wuraren, sashen Fulani sunjajjeshi daman na Islam ne sedai taganshi daga waje duk zamansu a NURISTAN din ko lekawa bata tabayi ba.

bin bayansu EHSAAS yay aharabar gidan ya tarar da Aman yana jiransu, sanin irin wulakancin Aman yasa EHSAAS yasanar mai inda ze fara kakkaisu yawani kalli EHSAAS yana kallon Mehtav da already tabude gidan baya tashiga mukulli yaga yamiko mai yana fadin "uncle prince I'm not her driver ai nakega kamar ta iya tuki" kallon da EHSAAS ya bashi yasa bashiri yace "I'm sorry but..." cikin gargadi EHSAAS yace "she's my wife," badan Aman yasoba yashiga driver sit falmata ce agaba, aunty Ameerah da Islam abayan motar EHSAAS be bar harabar gidanba harseda yaga sunfice agidan baki daya.

Sashen Fulani suka fara zuwa inda sukai mata sallama cikeda girmamawa tai musu Allah ya kiyaye hanya harda kayayyakin tsara ba duk tasa aka kara jida musu.

Mehtav dai kanta nakasa don bayan gaisuwa babu abinda yake kara hadata da Fulani musamman tun bayan datai wannan boren duk sanda ta ganta kunyartace take kamata. aunty falmata ce ta fadama Fulani "ai sashen matar EHSAAS zasu fara zuwa kafinnan su wuce airport," murmushi Fulani tai jin kyautawarsu sosai taji dadin nuna kulawarsu da sukai akan Islam nan take fada musu "aitana nan sashen bari takirata" waya tadauka takirata tace "tasakko tayi baki"

bata jima ba se gatanan tasakko sanye take cikin wata hadaddiyar traditional modest flowing gown ajikinta ta zara shahjahan wacca aka qawata jikinta da dusty red colour, irin fitted long sleeve din nan me high neckline na shararar net amma me kaurin bame kamar rariya ba, wanda yafito da hadadden shape din dirin jikinta Mai matukar kyau da daukar hankalin Mai kallo fuskarta is all natural don batai applying ko wet lips ba amman lips dinta is naturally always moist and pinkish, tana tafe cikin wani irin aji da sanyi wanda kana kallo kasan she's use to being a royal because the way she carry herself with grace and confidence is different, da yadda dressing din yahau jikinta kana kallo kasan tasaba sakawa ne.

tana karasowa da fara'a ta gaisa dasu aunty Ameerah, Mehtav cikeda kulawa take tambayarta "ya jikin nata" ta amsa "da sauki alhmdlh," Mehtav tace "Allah yakara sauki Allah ya bada na mora," Islam ta amsa da "Ameen ya rabb," daidai suna jin sallamar EHSAAS don jiyay hankalinsa kawai ya kasa kwanciya da barinsu susu kadai din.

Fulani ce take tambayarsa ko mantuwa yayi taga yadawo dan murmushi yayi yana sosa keya yace "shima zuwa yayi ya rakasu airport din" har aunty Ameerah na tsokanar "wai amman zadai asamusu jiniya tunda prince guda ze rakasu airport," yay murmushi kawai. Mehtav ce tai mata introducing yan uwan nata suka kara gaisawa cikin mutunci da girmama juna sukai mata mata sannau da jaje,cikin girmama da fara'a ta amsa tai musu godiya. Mehtav tashiga tambayar Islam "ina Jr" tace "ai tunda yasamu Grandma dinsa queen layla yama manta da kowa harni" duk akai dariya kafinnan Islam takalli Mehtav itama cikin nuna kulawarta da farincikinta tace "congratulations... yanzun officially kin zama Madam dinmu, Mrs EHSAAS!"

Dariya suka yi gaba ɗaya, harda Mehtav wacca maganar islam din tasata jin kunya, Falmata kam babu abinda tashigayi se mamakin kishiyar Mehtav din, haka zalika aunty Ameerah, EHSAAS yakalli Islam yana fadin "Mungode senior Mrs EHSAAS" Murmushi tai ta ɗan ɗaga girarta tana kallonsa tace "Wait oh, tun da mu biyu ne yanzu... ai kamata yayi a kira mu EHSAASis!" Dariya ce tafashe acikin falon jin kalar barkwancin Islam din domin idan taso ita mutum ce wacca kowa yakeson zama da amman idan yan miskilancin suka motsa tajuya bame gane kanta, EHSAAS ya kalleta yana girgiza kai, "EHSAASis? Baby... da alama barci kike a grammar class ɗinki ko" Islam ta girgiza kai tayi tana murmushi takalli Mehtav tana fadin "shifa be iya komai fa a English grammar ka rike literature dinka kabarmu da grammar dinmu," Tana dariyar shakiyanci tace "Idan something plural ne sai a saka s. Wato ni da Mehtav mun zama EHSAASis! Koba hakaba Mehtav" Mehtav dariya kawai tai tana kasa mayar musu don daman da wiya Islam da EHSAAS su hadu basuyi wannan bickering dinba tsakaninsu, Tanajin EHSAAS yana cema Fulani "Maama idan Islam tazama English teacher kisheda turanci yamutu kenan nahar abada" dariya akai kafinnan Fulani tace "tohm comedy din nasu ya isheta haka, su ko ina sesun nuna hali ga baki amman ko kara basuda ita," murmushi Islam tai tana kallon aunty Ameerah tace " aunty sorry kinsan EHSAAS dinne yafiya musu banfishi gaskiya ba," jinjina kai kawai aunty Ameerah tai feeling somehow bad for her niece saboda kallo daya taiwa yadda Fulani hajar ke murmushi tana kallon Islam tana barkwanci tasan tana mutuwar son yarinyar kuma haka zalika yadda take kunna yariman yasoma musu da ita lokaci guda abin yadan tsaye mata gani take kamar ba kirkin Allah da annabi bane saboda kishiya dai kowace iri kishiyace dukda ance mata yarinyar mutuniyar kirki ce amman tasan tabbas Mehtav tai sanyi bora zata zama agidannan duba da yadda taga the girl is very sweet and beautiful at thesame time kwata kwata yadda taga Mehtav nada kyau bata dauka ko kwatanta yarinyar zata kamoba yadda taga EHSAAS na rawar jiki akam Mehtav ashe ashe bahaka abin yake ba.

Kallon agogo tai tace "zasu tafi," har bakin kofa Islam da Fulani suka rakasu, Islam tana daga musu hannu EHSAAS da Mehtav binsu sukai har zuwa airport inda seda suka tabbatar jirginsu yatashi zuwa NURISTAN kafinnan sujiyo.

Amota Mehtav shiru tai tana tinanin maganganun da aunty Ameerah tafada mata lokacin da ta rungumeta zata wuce akunne saboda ma kada EHSAAS yaji, "try hard to match his energy too, kema kizama best friend dinsa inaso zuwana nagaba kema na ringa jin kuna irin wannan dashi kinjiko yana kara dankon soyayya" jinjina mata kai kawai tai.

Cikin mota EHSAAS kallonta yake ta gefen ido kamar tayi nisa cikin tinani ahankali yashiga tambayar ta "menene" se hawaye shaaaa "wai ita kewarsu aunty Ameerah tafarayi tun yanzun" shafa kanta ya shigayi da hannu guda yana tuki da guda yashiga lallabata yana bata baki kan cewar "zasu na zuwa dubasu akai akai in sha Allah,tayi hakuri kowace mace daga haka tasaba". Suna dawowa ana kiran sallar Magrib hakanne yasa EHSAAS ya ajjeta kawai ya juya zuwa mosque, seda yayi isha yafito daga mosque din kiran Islam yay awaya yace "tashirya gashinan zuwa tareda Mehtav yanason magana dasu duka" da tohm ta amsa masa. tana kallon hjy jannat dake hada mata wani fruits salad me shegen dadi akitchen din sama, kallon dataga hjy jannat tana mata yasa tace "yace wai inshirya gashinan zuwa tareda ita," hjy jannata tabe baki tai kafin tace "se kije kiyi wanka ki sauya kayan jikinnan naki dazu da yamma shisuka zo suka tarar dake dashi karta sake zuwa taganki dashi tadauka ke kazama ce," turo baki Islam tai tana fadin "da yamman fa nai wanka nasaka shi mommy" tace "nasani, amman ai su basu sani ba, se kije kisake kuma kiyi amfani da wannan turaren wankan dana baki, bakisan nawa muka kashe akansa ba,sannan wadannan English skincare products din da mom dinki ta zuba kudi takawo su menene amfaninsu da bakya using dasu" dan jim tai kafin tace "wanda nake amfani dashi a sashena basu kareba so I don't want to waste them" tace "nagane amman tunda yanzun zakike yawan zama anan ki.budesu anan din kibarsu anan kiringa amfani dasu a iya nan wancan ma kibarsu acan" jinjina mata kai Islam tai kafin tawuce zuwa daki don yin yadda hjy jannat din tace.

EHSAAS chamber din Mehtav ya karasa acan cikin daki ya sameta tana cikin walk in closets da alama shiryawa takeyi. daga dakin ya tambayeta me takeyi tace mai shiryawa take ya tsaya daga nan bakin kofa don bayason yashiga yay loosing control yanada mahimmanci sosai ya hadasu yay musu wannan nasihar kafin yafara cin amarci yasan ba lallai yasamu lokacin yimusu wani bayani ba, seda takammala shiri cikin wata doguwar Egyptian abaya tafito ta wanke kanta harta busar ya gane hakane saboda kyalli da kwanciyar da yaga ya dada yi, yay luf asaman kanta, kissing forehead dinta yay kafin ya tambayeta "taci abinci" ta girgiza masa kai yace "suje can sashen Fulani se suci shima yunwar yakeji."

Lokacin da sukaje sashen kowa yashige ciki se yan tsirarun maids da suke aikace aikace, dinner table na mutum uku yasa aka hada mai yabar mehtav zaune nan kasan ya haura sama dakin Islam, shiryawa ya sameta tanayi, yace "baby i thought kingama" Cikin mita, murmushi tai tana cemai "sowiee" ganin tana shirin anitse like how she usually does it gently se abin yamai kamar ma lakai lakai takeyi yau, hakanne yasa ya karbe mayukan daga hannunta yashiga shafa mata tana turo baki harta dress din shine ya saka mata ya daura mata hularta saman kanta yariko hannunta yana fadin "your always a baby,ke har kayan se ansaka miki koh, kina wani pouting lips kinsa anata jiranmu let me catch that lips kiga yanda zanyi dashi," dage tai tashiga lakace mai hanci cikin tsokana suna tafiya tana cemai "ita aibatace yashirya taba kuma bata ma godeba, abinda ko shirin be iya da kyau ba" yace "hakama kikace koh zanramane baby kinci bashi, akwai next time" tace "sedai ka rame" tana saka hannayenta a dimples dinshina dama ya shiga dariya,tana cemai "He looks cute when his annoyed" ahaka suka sakko kallo daya Mehtav tai musu ta dauke idonta akansu itama Islam tana hango Mehtav din ta cire hannayenta cikin nasa takarasa tana zama gefenta suka gaisa, Islam tace "you look so beautiful our amarya kinga glowing din da kike zanzo kiban sirrin" murmushi kawai Mehtav tai tana dada mata "ya jikin?" ta amsa mata da "taji sauki alhmdlh," EHSAAS ne yace "sufara cin abinci tukunna akwai maganar da yakeso yayi da dukkanin su" mikewa sukai suka nufi dining, EHSAAS da Mehtav ne suka ci abincin don fruits salad dinta ta aika akawo mata ta zauna suna cin abincin tana shan abinta yawanci kuma itace take jan ragamar hirar saboda taga yadda Mehtav take kamar she's uncomfortable. EHSAAS yana tayata kuma duk abinda akace zakaga ta juyo tayi including dinta ta hanyar fadin "koh Mehtav?" "ko kuma Mehtav kinjishi ko Mehtav" itadai aikinta uhm ko uhm uhm saboda yawanci hirar tasu ma bata gane me suke cewa don duk hirar littattafaine ko wani dai rule na turanci ko literature da ita batada knowledge ko daya akai hakadai suka kammala dinner din nasu. komawa falon sukai, ahankali EHSAAS yay gyaran murya kafin yabude musu zaman da Addu'a,Ya dan gyara zama, yana kallonsu cikin kulawa yace "Na kira ku ne yau saboda mu bude sabon shafi da zamu fara acikin rayuwar mu, ayanzun ku duka biyun matana ne, kuma dukkanku ku matsayi ɗaya kuke dashi agurina babu wacca tafi wata" Shiru sukai kowacce na sauraronsa cikin nutsuwa "Ban yarda da fitina da sunan kishi daga kowaccen ku na, Ina fatan zaku zauna lafiya, ku mutunta juna, ku zama kamar 'yan uwan juna, sannan inason kowacce daga cikinku idan ta ga wata ta yi kuskure ciki kuwa hardani ma innai kuskure,mu gyara ma juna cikin hikima, Kada mu bari wani mutum ko shedan ya shiga tsakaninmu baki daya,muzama tsintsiya madaurin ki daya saboda mudin ahaline guda daya."

Jinjina kai dukkansu sukai alamar sunji kuma sun fahimta EHSAAS yadan nisa kafin yace "Ku tuna rayuwar Annabi Muhammadu (S.A.W) da iyalansa, sun zauna lafiya da juna kishi sukayi mai tsafta kishi wanda ubangiji ya halasta ba fitinannan kishi irin na wannan zamanin ba, Ina so ku zama kamar haka. In sha Allah, Allah zai saka muku da alheri, nima kuma nayi alkawari zanyi iya kokarina gurin zama mai adalci ga kowacce daga cikinku bi iznillah, kuma inason kusan cewa zomu zauna zomu sabane idan wata daga cikinku taji ina mata wani rashin adalci ko wani abu makamancin haka dan Allah she should communicate with me, I'll understand zan kuma gyara bi iznillah don't keep things to yourselves kunji banason hakan yacutar daku yaringa saka muku tunanika marasa kan gado acikin zukatanku"

Daga nan ya kalli Islam, "princess Islam kinji ko? Kinyi alkawari za ku zauna lafiya?"

Islam ta murmusa, ta gyara zamanta tace "In sha Allah Prince, ba za'a samu wata matsala ba. Ni da Mehtav zamu zauna kamar sisters. Ai yanzu mun zama daya, the EHSAASis!"

Dariya duk sukai, Mehtav ma ta gyada kai cikin ladabi tace "In sha Allah Prince, ba zaka taba kuka da muba"

ya ji dadi sosai, ya ɗaga hannunsa yana addu'a, "Allah ya tabbatar da wannan niyya, ya bamu zaman lafiya, ya bamu zuri'a mai albarka."

Duk suka amsa da "Amin." Kallonsu yayi duk su biyun cikeda kulawa yace "To yanzu akwai wani abu mai muhimmanci, sharing schedule. Islam, kina ganin kwana nawa yafi dacewa araba?"

Jim tadanyi kamar mai tunani sannan cikin sigar wasa ta ce, "To... kwana bibbiyu kawai. Bayan satin honeymoon ɗinka da Mrs EHSAAS number 2 yakare!"

EHSAAS dariya yayi yana kallonta da wani irin glance mai nufin I see you oh, "Bibbiyu kenan? " Islam ta jinjina kai, idonsa yamayar kan Mehtav yana fadin "kefa Mehtav? Ko kin yarda da kwana bibbiyun datace" gyada kai tayi tana murmushi, tace "Na yarda,"

"Good," EHSAAS ya ce yana jinjina kai. "Toh Masha Allah. Allah ya bamu zaman lafiya baki daya."

Suka yi addu'a. Bayan an gama, Islam ta miƙe tana tura gashin kanta gefe sakamakon hular data zame kanta, tace "Ango Ango" tana dariya, Murmushi yay yana cije baki irin ze kamata ne dinnan kafin tace "ni zan hau sama, barci nake ji, sai Allah yakai mu!"

dariya ehsaas yay yana fadin "Goodnight sleepyhead."

Islam ta yi murmushi ta juya ta kalli Mehtav tace "Goodnight Mehtav, Sai da safe kinji?"

"Goodnight sister," Mehtav ta amsa cikin nutsuwa. Tanajinsu har tabar falon basu mike sunfita ba har takarasa dakinta, jitai tama manta yadda ake bude handle yashiga kiciniyar bude dakin hannunta rawa yashiga yi, kafin dakyar ta ita murdawa tashige tarufo kofar tajingina da ita, ta rike kirjinta kawai tanajin yadda heart dinta ke racing yana zafi duk kuwa da cewa ta amince, ta fahimta, amma wani sashi na zuciyarta is still in so much pain, the pain of sharing her man.

A hankali ta sulale ta zauna a ƙasa, ta rufe fuskarta da hannunta tana kokarin hana kanta zubda hawaye, saboda tasan she's into this forever she have to be very strong.

Daga bangaren EHSAAS kuwa seda ya tabbatar Islam tashige dakin kafinnan ya kama Mehtav suka fito yasata amota,dan kallon kofar sashen Fulani yay kafin yace mata "yana zuwa," komawa ciki yayi straight yanufi dakin Islam akofar dakin yaga hjy azeeza zata shiga,wani irin kallo ta watsa mai yadan basar yana tsaye yana jiran tabude shima yashiga juyowa tai tana nade hannayenta saman kirjinta tace Mai "what?" Dan sosa keya yayi kafin yace "I want to say goodnight," " wanda kafada akasa be isheka ba tabashi amsa" tana kakkare bakin kofar saboda sarai tasan islam kila kuka takeyi, kuma ba zataso EHSAAS yashiga ya ganta ba hakan ze kara boosting ego dinsa ne yasanma harta sashi arai tana kuka akansa kuma ze rage mata darajarta a idonshi "abeg my friend wuce abinka seda safe let this girl be inbaso kakeyi ka karasa ta ba" takarasa tana nunamai hanyar daya biyo, dogon numfashi kawai yaja kafinnan yasakko jiki asanyaye yawuce direct yafice daga sashen baki daya. harsuka karasa sashe Mehtav ransa ba dadi, " atleast he just want to check up and make sure she's okay amman wannan matar tawani kakkange kofa" yaraya aransa. Dakinta zata wuce yay saurin riko hannayenta yana fadin "hey where are you going to?' Kanta akasa adan daburce tace mai "my room," dan dage mata gira daya yay kafin yace "this should be our room from now on, nibana raba daki" ya kama hannayenta yanufi master bedroom dinshi agabanta yasaka thumbprint dinsa tabude hannunta cikin nasa suka shiga. Mehtav kamewa tai yayin da take kallon hadadden tsararran dakin nashi agabanta tunda take bata taba ganin daki Mai kyau kamar nata dinnan da akai mata ba amman da taga na EHSAAS setake ganin kamar nanne aljannar duniya da takejin mutane suna fada idan suka ga guri ya mugun yimusu kyau, The room itself is enormous, irin kamar private royal suite ɗin nan, ba iya bedroom kaɗai ba tsabar girmansa da tsarinsa, komai na ciki yana da bangarensa na musamman. An shirya shi da nutsuwa, all rounded with polished Italian Carrara marble tiles, da handwoven Nuristan & Kashmiri silk rugs masu laushi da ƙamshi irin na oud da musk.A tsakiyar ceiling ɗin akwai wani massive Swarovski crystal chandelier da ke hanging kamar giant crown jewel, yana bada wani warm golden glow da ke fitowa kamar sunshine.Bangon dakin kuwa anyi shine da soft ivory Venetian plaster, anyi masa deep wine BZ da 24-karat gold trims daga Versace Home collection.Sai kuma arched window mai Arabesque latticework, wanda idan ka yaye Hermès silk curtain din, zaka hango private royal garden ɗinsa, me dauke da Damask roses, white lilies, da tulips da ake gyarawa kullum domin jin dadinsa. Labuyansa kuma dark wine colour ne daga Fendi Casa, masu nauyi amma classy once sosai.Bangaren gadonsa daban yake,wani Massive four-poster bed ne an yi da solid ebony wood daga Ralph Lauren Home, mai gold inlay. Bedsheet ɗinsa Persian cotton ne by Frette, color stone grey with white accents, pillows ɗin Mulberry silk, sai plush Mongolian fur rug a ƙasa. A gefe akwai wani royal sitting area, an yi shi in Moroccan& Andalusian fusion style, da deep velvet couches from Bentley Home, gabansu kuma akwai Calacatta marble coffee table by Roberto Cavalli, wanda ake dora masa fresh roses da Jo Malone diffusers kullum.Wurin yana bada wani irin masculine, disciplined, but peaceful vibe, exactly kamar EHSAAS ɗin kansa. A corner ɗaya akwai bespoke bookshelf da aka yi da walnut wood, cike da littattafan addini, leadership da diplomacy, Rumi's poetry, da hand-bound business strategy books daga Assouline. Bathroom ɗin kuwa kamar five-star spa at Burj Al Arab, akwai heated onyx stone bath, walk-in crystal-glass shower by Villeroy & Boch, gold faucets from Kohler Imperial Line, da wall niches cike da Omani frankincense oils, oud blends, musky attars, da kayan gyaran jiki daga Tom Ford Private Blend Collection. Sannan akwai walk-in closet wanda aka tsara kamar royal exhibition room. Komai an jera by color, season da event farko jerin suits ne daga Brioni, traditional wears daga House of Nuristan, watches daga Patek Philippe, perfumes daga Amouage da Creed Royal Oud. A tsakiyar closet ɗin akwai Chesterfield leather ottoman inda yake zaunawa idan yana saka cufflinks ko ring. Shikansa security din dakin nasa yafi kowana room security a sashen, biometric retina scanner lock daga Bosch Elite Security Line ne, sannan Akwai hidden surveillance system da aka ɓoye cikin wall panels, amma duk an tsara su da discretion irin ta royal protocol.

Ganin Mehtav ta tsaya tanata kalle kalle yasa ya karasa closet ya cire kayan shi yafito daure da towel ajikinsa kallo daya tai mai tai saurin samun guri ta zauna tana kin kara hada ido dashi saboda ba karamin tsoro ds burgeta halittar kirar jikinsa tai mata ba jikinta har dan rawa yakeyi, ganin ya nufota dasauri ta mike tai kofa tana fadin "I'm sorry I'm coming nayi mantuwa zan dauko acan dakin" murmushi kawai yayi yasan duk wayon gudunshi takeyi" hakanne yasa ya kyaleta kawai yay wucewarsa bathroom ya fesa wanka da ruwa Mai dumi kafinnan yadawo. already an aiko musu da kamar yadda al'ada ta tanadar fresh nono kindirmo da fresh dates daga sashen Fulani wanda amarya da ango keci kafin suyi consummating marriage dinsu.

koda yafito daga wanka har lokacin Mehtav bata dawo dakinba, hakanne yasaka yadau milk colour jallabiyarsa mai maiko ya daura akan milk colour pajamas dinshi yafito adakin kofar dakinta yanufa straight yamurda wutar dakin akunne take alamar bata kwanta ba itama jin kamar motsi abathroom yasa yakarasa closet yadakko sabuwar sallaya babba yashimfida musu, koda ta kammala wankan nata tafito wata irim kunyace ta lullubeta data leko tagansho adakin kanta akasa tawuce sum sum zuwa walk in closet dinta dasauri ta kasan ido yake kallonta yabasar don bayason yakarya alwalarsa, agurguje itama tashirya ta shafe jikinta lungu da sako da da dadan turarurrukan aurenta da aka mata already daman turaren yazauna ajikinta tasaka wata hadaddiyar nightie wacca ko rabin cinyarta bata kaiba ta tsaya gaban mirror tana kallon kanta ita kanta kunyar kanta da kanta takeji amman dai inta tina da hudubar da aunty Ameerah tamata seta kauda abin aranta tadakko katon hijab tasaka tana fitowa,

Ajje wayarsa yayi agefe da tundazun ita yake dannawa gently yace "kinyi sallar isha?" girgiza masa kai tai alamar a'ah yace "Zoki farayi," ahankali takarasa saman sallayar ta tayar closely yake observing yadda take sallar tata anitse ko daya bega inda take bukatar gyara ba hakanne yasa yaji yasake samun nutsuwa sosai. tana idarwa yamike yashiga gabanta yace muyi nafila, seda sukai sallar nafila raka'a biyu nagode wa Allah abisa mallaka musu junansu da yayi kafinnan suyi shafa'i da wutri. suna idarwa suka shiga yin zikiri kowa yay nashi a zuciyarsa kafinnan EHSAAS ya farai musu addu'o'in neman tsari da albarka acikin rayuwar aurensu da zuria'a dayyiba, tana amsa mai da Ameen seda sukai kusan minti talatin suna addu'a kafinnan su shafa yamike ahankali yana miko mata hannayensa kamawa tai anitse idonta na kasa saboda wata irin kunyarsa ce ta lullubeta lokaci guda, "muje daki" yafada batareda bata damar seke mishi wata maganar ba har suka karasa kofar dakinsa gani tai ya saka thumbprint dinta akofar ya danna nasa ma nanda nan tabude kofar yakalleta yana fadin "I just added yours too" jinjina kai tai batace komaiba har suka karasa ciki saman lallausar couch ya jata suka zauna yadakko nonon yazuba mata acikin wani hadadden royal glass mug, ya tura mata bowl din dates din ya dauki daya yana sawa abaki,dan kallonshi tai don ta rigada ta koshi batajin akwai wani abu daze sake shiga bakinta duk makoshinta yabushe tsabar tsoro, "eat Amor," gently tace mai "uhm nakoshi," dan kallonta yay kafin yace "I know this is a our culture ko kadanne have some, nikaina bason cin nake ba," karba tai ahankali takai nonon bakinta tasha tana zira dabinon wani irin zakine da dabinon nasu seya mata dadi don tunda take itafa bata tabacin dabino me dadin wannan ba ba irinsa bane akasarsu dan kallonsa tai kafin tai murmushi tace " is good, " murmushi yay yace "dan NURISTAN ne originally," "wow" tafada tadau wani takara, murmushi yashiga yi hannunsa cikin nata yana dan matsawa yake fadin "sarkin shan zaqi kinji zaki koh," murmushi tai seda taji ya isheta kuma ta ture gefe, shidama dan kadan yaci dakansa daga yada tray din yafice dashi daga dakin tai tsuru tana bin hadadden dakin da kallo, har yadawo bata motsa daga inda takeba,yana zama gefenta tadan mike tana fadin "let me go and brush my teeth" kanshi yadan rike ahankali kafin yace "you can use my bathroom," cikin son tserewa take fadin "brush dina yana can dakin," mikewa yayi yakama hannayenta suka nufi bathroom,agaban sink suka tsaya yana bayanta brush dinsa ya ciro dukda yanada sababbi a glass seya saka mata toothpaste yabata, electronic toothbrush ne, karba tai tana dan kallonshi kasa kasa tace "is this not yours," tabaya taji ya rungumota yadaura kansa a fefen kafadarta yace "yes Amor," kamar kuma zatai magana sedai kuma tafasa tashiga goge bakinta da nasan yana kallonta harta kammala, "kinga duk zaki jika jikinki" yafada yana kokarin cire mata hijab din jikinta dasauri tarike tana fadin "ai nagama babu abinda zan jika fa," Murmushi yayi kafin yace "is hot kicire kisha iska" be saurari me zatace ba yacire hijabin ajikinta yana wani irin mugun kare mata kallo kamar yau yafara ganin mace aduniya ba ganin irin hungry look din da yake binta dashi yasaka wani kunyarsa takara lullubeta, ganitai yajuya kawai ya karbi brush din data gama daga hannunta shima yasa toothpaste ya farayi yanayi yana dan juyowa ya kalleta, dukda tajuya mai baya saboda gaban rigar kusan rabin fararen boobs dinta awaje suke yana kallonsu,shiyasa tajuya baya don kar yacigaba da kallontan batasan bayan data bashi ma kara bashi wani access tak yacanza position din inda yake kalla din, yana kammalawa ya kamo hannunta ganin she's very tense yasa suka koma kan couch din wutar dakin ya kashe musu yana fadin "Amor zaki barci? muyi barci?" dasauri tsabar batason su kwanta gado dayan saboda jitake she's not ready now gaba daya tace mai "uhmmm ba barci zanyi ba,kaje ka kwanta kawai" murmushi yay ya janyota ya kanainayeta saman kirjinsa yana fadin "should we watch one of the romantic childish movies your obsessed with" batasan sanda ta tura mai baki ba, saboda taji yace wai movies di datake kalla are childish jin tayi shiru yasa ya dau remote yakunna katuwar TV dake manne a bangon dakin, Netflix yashiga bayan yayi connecting yashiga duba movies din da yasan zata sosu can yace mata "Amor I found one" dan daga ido tai tana kallonshi ganin yasaka Never have I ever, series ne kusan ta kalleshi gaba daya, amman bata nuna mai ta kallaba gently tai shiru tana jin yadda yake shafa bayanta tana shakar daddadan turaren dake fitowa ajikinsa directly saboda bear skin dinsa ce don suna fitowa a toilet din yacire jallabiyar ya sata agefe, tun suna kallon tana fahimtar me akeyi har wani barawon barci yay awon gaba da ita. jin saukar numfashinta a kirjinsa ya tabbatar masa da tayi barci ahankali ya saki murmushi yana kallon kyakkyawar fuskarta, kashe TV yay daman ba abinda ma yake ganewa saboda yadda take ajikinnan nasa gaba daya tagama dagula mai lissafi. Ahankali ya dauketa chak ahannayensa da yake bawani barcin kirki takeba yasa tai saurin farkawa, saboda dim light din dakin dake akunne yasa take dan iya ganin face dinsa har lokacin daya direta abakin gadon, jin lips dinshi saman wiyanta yasa tai saurin rintse ido jikinta nadan rawa, ahankali taji yasoma sauke mata hannun rigarta da kenan dama dan bingil kamar indomie. tashiga mammatse cinyoyinta da takejin wani abu nasauka daga mararta mai dumi kmr zatai fitsari, jin ya rabata da rigar jikinta gaba daya yasa ta dada rudewa ta cikin dim light din taga yana bin ko ina na jikinta da kallo kamar meson haddace komai na jikinta, ganin tarude gaba daya yasa ya janyota jikinsa almost bear skin dinta na haduwa da nasa don bayan pant da bra babu komai a jikinta yacire rigar bayanta taji yana shafawa ahankali yana fadin "relax Amor, relax," Ahankali kuwa taji hankalinta yasoma kwanciya yace "I promise to be gentle kinji, I'll never hurt you," jinjina mishi kai tai kawai tana jinsa yana unhooking bra dinta ta kankamesa dakyau hakan yasa yasaki wani numfashi.

Yashiga shinshina wuyanta da dukkan ilahirin sassan jikinta,qara zaucewa EHSAAS yay jin yadda qamshin turarensu na amaren maiduguri ke fita akowace gaba ta jikinta tun daga tsakar kanta har tafin kafa kamar acikin turaren take wanka, A hankali ya dago kanta ya daura lips dinsa akan forehead dinta tun daga gurin yafara har zuwa bottom lips dinta yabi da soft tongue dinsa yana sucking rudewa tasake yi sosai saboda wani irin yarr da takeji aduk sanda tongue dinsa yataba fatar jikinta, tanajinsa lokacin da ya cafke duka lips dinta yashiga kissing dinta ahankali kamar wanda ze zuqe mata duk wani yawun bakinta, numfashi takeyi rapidly jikinta yamutu baki daya,ganin haka yasa ya kwantar da ita saman gadon, yashiga shafa cikinta da yake nan ashefe kamar batacin abinci,yasa bakinsa jikin cibiyarta yana lasa dayasa Mehtav ta damke bedsheets din gadon tana rintse ido saboda wani abu dake yawo da takeji, hannunsa taji saman tsayayyun boobs dinta daba wani girma suke da ba amman they perfectly fit into his hands kamar yadda yake bukata, wasa ya farayi dasu yashiga ya mutsawa son ranshi don suna daya daga cikin abubuwan dake matukar rikitashi ajikinta, yashiga moaning softly asaman kirjinta tsabar laushinsu da dadin tabasun dayake yi kusan zaucewa yayi, hakan ya mugun kara rikita ta dashiga mutsu mutsu tana kokarin hanashi yay saurin saka hannayensa ya kama hannayenta dake kokarin rufesu dakyar yadago bakinsa daga saman kirjinta, idanuwansa sunyi jajir sun kankance kamar me jin barci ahankali cikin kunnanta yashiga rada mata, "Amor pls relax,just calm down I will be very gentle," Hakuri tashiga bashi, cikeda jin tsoro take fadin "I'm scared," "Pls don't be, Amor I won't be hard on you I promise to take it slowly, kinji yanmata na"

ya karasa yana maida lips dinshi kan nata. Kafin yadago yashiga shafa kanta ya soma yi mata wasu irin kalamai na soyayya da tsantsar kaunar da yake mata da yadda yakeson rayuwar aurensu ya kasance tana lumshe ido batasan lokacin data sakar mai jikinnata baki dayaba because she felt safe and secure in his arms.

It's fatoumspassion EHSAAS Don't forget to Like share Comment Vote. [16/10, 21:05] Fatima Rufa'i Nasidi: It's fatoumspassion EHSAAS another exclusive piece from the passionate writer of AYSAM And INTENSE LOVE.