A Final Triple Divorce
Kwas, kwas, kwas... Shi ne sound ɗin da Zafar ya ji yana doso shi, wanda hakan ya sa shi ɗagowa cikin sauri. Wani sharp breath ya yi taking har numfashinsa na neman sarƙewa yayin da yake kallon ta da lazy olive eyes ɗinsa filled with admiration. Sam bai yi tunanin zai ganta da daren nan ba don bai ma sa rai ba; ya zata part ɗinta za ta kwana cikin iyayenta. But this is Zara, she keeps surprising him each passing day, making his heart race unexpectedly. Kuma yanzu ya fahimci she was ready for this fiye da yadda mutane suka yi mata zato. Wani soft, breathtaking smile ne a fuskarta tana kallon sa kamar yadda shi ma yake locked in her gaze har ta ƙaraso. Cikin wata tattausar murya da yayi sending chills down his spine, tace, “Heyyy...” Daga haka ta ajiye tray in hannunta slowly, taking her time, sannan ta hau zuba masa coffee ɗin, filling the room with its rich aroma. Bayan ta gama, ta miƙa masa mug ɗin. Sai lokacin Zafar ya ɗauke idonsa daga fuskar ta, ya sa hannu ya karɓa, his fingers lightly brushing against hers, da wata low rough voice yake faɗin, “Thank you.” Kaiwa baki ya yi yana kurba, appreciating the warmth, cikin sauri Zara tace "Oh, my mistake! Should I bring you some honey?" Zafar ya sauke mug ɗin daga bakinsa, yana kallon cikin idanun ta directly, yace, “No, karki damu, I prefer it strong and plain.” Zara ta gyaɗa kai softly da wani soft knowing smile, tace, “I had a feeling.” Daga haka ta iso gaban sa, stepping into his space, ta yi pecking lips ɗin sa lightly, wani ɗa soft brush that left him wanting more. Kafin ta koma gefen sa ta zauna, leaning in close, tana ɗan leƙa laptop ɗinsa. Aikin sa ya ci gaba da yi, duk da his heart was racing now, ya basar dai yana shan coffee ɗinsa. Kallon ta ya yi cike da so, idanunsa na darkening da wani sudden heat as he took in her lingerie, “You look utterly beautiful.. me za’a bani ne cikin daren nan haka ne?” Matsowa ta ƙara yi dab da shi ta sake yi, ta sa hannu ta fara tracing wani deliberate slow line da fingertips ɗinta akan bare skin ɗinsa tun daga faffaɗan ƙirjin sa zuwa abs ɗinsa saboda he's shirtless, nan da nan muscles ɗinsa sukayi tightening at her touch. Kallon ta yake, mesmerized by her beauty, and completely under her spell. Zara ta bashi wani coy, seductive look kafin ta matsa gab da kunnensa ta fara masa murmuring slowly, “Tonight, my husband gets to have me... however he wants.” Jin abun da tace ya sa idonsa suka yi lighting da darkening at the same time da wani pure hunger. Ya kwantar da kansa jikin sofa ɗin, yana tilting kansa yayin da ya ɗago lazy eyes ɗinsa yana kallon ta weakly, utterly defeated by her beauty. Cikin wata low husky voice that is thick with desire, yayi breathing, “Whatever I want, princess? Do you have any idea what you’re promising me?” Zara tayi pausing wandering fingers ɗinta akan jikinsa. A hankali tayi leaning tana kai bakinta kan bare chest ɗin sa, ta bashi wani soft, lingering kiss. Wanda hakan ya sa tsigar jikinsa tashi, soft lips ɗinta na sending shiver straight through him, breath ɗinsa na hitching in surprise. Ya sauke wani nannauyan ajiyar zuciya yana lumshe ido completely surrendered to her touch. Ganin ya gama karbar saƙon ya sa Zara ta miƙe slowly ta isa gaban sa, while he watched her every move with those heavy, lazy eyes of his. Ta sa hannu ta fara zare ɗaurin robe ɗinta wanda dashi da babu duk ɗaya. Tana kuncewa ta cire sa ta wullar kan wata sofar. Wani dogon numfashi ya ja yana kallon ta daga sama har ƙasa, taking in the view. Wani arnen white lace lingerie set ne a jikinta mai strings, wanda kana ganin komai na jikinta, looking incredibly provocative and ready. Strappy details ɗin na jikin bra ɗin sun matse cleavage ɗinta, wanda hakan ya sa girman boobs ɗinta bayyana ga wani sheƙi da suke yi. Idonsa ya sauke ƙasa, landing right on the slim garter belt ɗin dake waist ɗinta tare da waist beads, wanda ya sake bayyanar da irin tazarar girman dake tsakanin waist ɗinta da hips ɗinta. Numfashinsa ne ya sake sarƙewa lokacin da idonsa ya sauka kan fishnet thigh-high stockings ɗin dake manne a cinyoyinta. Lura da yana ƙare mata kallo ya sa ta yi baya, ƙarar heels ɗinta na tashi cikin ɗakin, drawing his gaze to her 5 inches red Christian Louboutin Kate heels. Wani 360-degree turn ta yi masa deliberately, shaking her body, wanda hakan ya sa shi ƙoƙarin fara miƙewa har yana neman losing balance ɗinshi. Lura da reaction ɗinsa yasata isa gaban sa cikin sauri, hannu tasa akan kafaɗar sa tana guiding ɗinsa back to his seat, cikin wata low voice tace, “Uh-uh, baby. Stay right there. I am going first today.” Daga haka ta ɗauki wayar sa ta juya ta nufi inda Beolab wall speakers ɗinsa suke. Tana zuwa ta kunna, ta hau connecting da wayar sa smoothly via AirPlay with just a single tap on her screen. Ta saka music, filling the room with a deep, sensual rhythm, kafin ta juyo ta nufe shi with a knowing smile. Zafar yana zaune yana binta da kallo tun daga lokacin da ta fara ƙarasowa gabansa, her gaze locked onto his. Yana Visualizing ko wanne step datake taking, zuciyar sa was already racing. A hankali ta ɗaga ƙafarta ɗaya ta ajiye ta akan sofa, right beside him. Zafar yayi shifting gaze ɗinsa, slowly idanunsa ke tracing length ɗin long creamy legs ɗinta data aje gefensa, yana taking in smoothness ɗin farar fatar ta dake sheƙi cikin dim lights ɗin ɗakin, kallon ta kawai yake har ta fara making move ɗinta. Slowly, deliberately, ta zauna daidai akan cinyar nasa, taking her time to settle down tana facing ɗinsa. Sudden warmth ɗin jikinta na hitting cinyarsa data zauna akai sabili da gajeren wando ne kawai jikinsa wanda hakan yasa shi shifting slightly under her weight. Kafin ma ya iya cewa komai, a hankali ta fara bin jikinsa da hot kisses, tun daga jawline ɗinsa, slowly ta fara trailing kisses ɗin down to his neck. Teasing ɗinsa take, making every single kiss count. Da ta kai daidai adam’s apple ɗinsa, ta tsayar da lips ɗinta a gurin. A hankali ta fara sucking sensitive skin ɗin, gently tayi sliding out harshen ta to leave a wet, warm trail wanda hakan ya sa gaba ɗaya jikin Zafar yin shuddering. Right cikin wannan agonizingly slow rhythm ɗin, Zara ta fara moving hips ɗinta, tana rolling ɗinsu slowly akan already hard cock ɗinsa. Ba rushing take ba; a’ah, she was taking her sweet time. Wani deep, torturously slow lap dance take bashi, tana grinding weight ɗinta down da kowanne single rotation. Da kowanne millimeter da take motsi, Tana jin cock ɗinsa na straighting up tana poking ɗinta right between her legs. Babu ko ɗigon space left a tsakaninsu. Pussy ɗin ta na pressing so tightly akan erection ɗinsa har tana feeling throbbing heat ɗinsa through his shorts and her lace lingerie. Agonizing friction ɗin pussy ɗinta dake sliding over hard cock ɗinsa da kowanne slow roll na driving ɗinsu su biyun completely insane, turning the heat up in the room. Wani wahalallen numfashi Zafar ya fara ja yana saukewa, ƙirjinsa a heaving yayin da pleasure ɗin ya fara getting too intense. He couldn't take the eye contact anymore, so sai yayi baya da kansa yana kwantarwa jikin sofa, yana exposing wuyan nasa completely wanda hakan ya bata more access to his throat. Ganin sa completely breathless kuma at her mercy ya ƙarawa Zara wani asalin confidence. Ta sa hannu ɗaya tana zagaye wuyansa, yayin da ɗayan kuma ta ɗaura shi akan ƙafar sa tana dafa kan cinyarsa. Nan fa ta ci gaba da rolling hips ɗinta akansa cikin wannan agonizingly, slow pace ɗin. Sannan ta janye lips ɗinta a hankali daga wuyansa, leaving a trail of wet heat, ta mayar da bakinta daidai kunnen sa. Earlobe ɗinsa ta fara kissing right there, tana bashi soft, teasing bites, tana nibbling ɗinsa teasingly wanda hakan ya sa jikinsa ƙarasa mutuwa. Kafin ma ya iya recovering, ta sa harshenta cikin kunnen nasa, slowly tana yawo da shi ciki, tracing it so slow. Hakan da ta yi ne ya kusan shiɗar da Zafar gaba ɗaya, completely overwhelming his senses. Wani lumshe ido yayi yana sauke numfashi mai zafi, his mind completely blown by the sensation. Daga haka, ya kasa jurewa, ya ɗaura hannayensa duka biyu kan hips ɗinta, his grip tightening yayin da ya fara guiding ɗin movements ɗinta urging her to move fast. Ta dinga yawo da harsheta slowly cikin kunnen sa, maintaining her torturous pace, tana sauke masa zazzafan nishin ta right against his ear, filling his head with the sound of her arousal. All of a sudden, Zafar ya riƙe ƙugunta guri ɗaya, locking her hips in place as he tried to catch his breath. Yana sauke wani jarababben nishi, yayi gasping yana faɗin, “Hold on.” Tsayawa tayi tana kallonsa, ƙirjin ta na heaving yayin da itama take sauke nishin. Cikin wata ragged voice mai cike da raw desire, yace, “I need to be inside you, right now.” Zara ta cire tongue ɗinta daga cikin kunnen sa, breaking the wet contact, tana kallonsa straight in the eye ta girgiza masa kai with a teasing smirk. Daga haka, ta miƙe tsaye, then immediately ta sunkuya gaban sa ta fara ƙoƙarin cire masa shorts ɗin jikin sa. Sensing her mission, tuni ya ɗan miƙewa from the cushions, yana tayata cirewa, and within seconds, sai ga gashi shorts ɗin a hannunta. Daga haka kuma, cikin gaggawa da zafaffan sauri, ya hau cire boxers ɗinsa, stripping down until ya gama yana tsaye completely naked before her. Zara, dake zaune a ƙasa right at his feet, ta ɗago tana kallon kyakkyawan kuma ƙaƙƙarfan siffar jikinsa, she looked up and tace, “Sit.” Kamar mai jiran umarninta, all his dominant energy melted as ya zauna back on the sofa. Tashi tayi itama ta dawo kusa dashi ta zauna, her eyes traveling down, tana kallon miƙaƙƙiyar abar tasa dake huci, pulsating with raw heat. Kallon sa tayi taga ya jingina da kujera, idonsa a lumshe tight, yana tapping foot ɗinsa impatiently on the floor. Wani murmushi Zara ta saki tana kallonsa, tana tunani a ranta, ‘Shi dai yana son sex.’ Ɗan taɓe baki tayi amusement flashing in her eyes, ta matso jikinsa completely, closing the distance kafin ta haɗe bakinsu guri ɗaya. She crashed her lips onto his, ta hau kissing ɗinsa deeply, which he reciprocate hungrily, yana devouring bikin ta like a starving man. Instantly, ya ɗaura hannu sa kan boobs ɗinta, his fingers digging into the soft flesh, ya fara matsawa with a rough rhythm. Ya saki bakinta abruptly, gasping for air, yana ƙoƙarin kai bakinsa wuyanta to leave a trail of marks, amma tayi saurin riƙesa, pushing his chest back gently tana cewa, "Slow down, Obim... just wait," ta ƙarasa cike da shagwaɓa, giving him a pouty look. Daga haka, ta maida kanta ƙasan sa between his thighs, ta sa harshenta ta fara zagaye kan abar da harshenta teasingly, swirling around the sensitive tip. Wani nishi ya sauke from the back of his throat, cikin rough voice yace, “I’m not a patient man princess, you know that.” Ɗagowa tayi tana wani naughty smile, looking completely untamed, tayi kissing lips ɗinta lightly as if to quiet him. Daga haka kuma, ta sa hannunta ta fara yawo dashi kan abar tasa, tana sliding palm ɗinta up and down, slow at first just to torture him. Cikin gajen haƙuri, Zafar ya girgiza kansa, self-control ɗinsa na slipping away yace, "I can't take this pace, baby. Faster.” Saurinta ta ƙara instantly, opening up her rhythm, sannan ta kai bakinta kan ƙirjinsa, ta sa harshenta akan nipple ɗinsa tana zagayewa slowly, tana hura mai hot air over the wet skin. Wani rough sound ya fitar, a low growl of pure pleasure, ya sa hannunsa cikin gashin ta, yana gripping strands ɗinta to anchor her, yana faɗin, “Just like that, Princess… don't just use your tongue, suck it." Ai kuwa nan Zara ta fara tsotsan nipple ɗin nasa deeply, drawing it into her mouth, yayin da ɗayan hannun nata kuma yake yawo da sauri akan shaft ɗin sa, gripping him tight. Wani nishi Zafar yake saukewa continuously, idonsa a lumshe, gaba ɗaya jikinsa yana shaking, hannunsa duka biyu na kan ƙirjinta, squeezing her as he lost control. Cikin ɗan ɗaga murya, his voice strained, yace, "You are driving me crazy, princess. Faster, pick up the pace." Ai kuwa Zara ta fara gudu da hannunta akan abar, her friction generating intense heat. Zafar jinsa yake out of this world, floating on raw pleasure; gaba ɗaya ya fita hayyacin sa, completely overwhelmed as wani wave of pure euphoria ya fara crashing ɗinsa, hitting him in relentless waves. Zara na jin cock ɗinsa ya ɗauki wani zafi da ya mamaye gaba ɗaya hannunta. Heat ɗin dake radiating daga shaft ɗin sa was intense, wani irin burning temperature mai dumi da ke ratsa fatar hannunta da kowane stroke. It felt alive, veins ɗinsa duka sun fito sun miƙe tsam kamar zasu fasa fatar, pulsating and throbbing with pure, raw energy directly against her palm. Wannan zafin ya nuna mata exactly how close he was to breaking, as his body temperature spiked, sending scorching waves na zafi da ya gauraye da friction ɗin hannunta, making the whole sensation feel incredibly electric and overwhelming. Zara na ganin sautin numfashin sa ya ƙaru, tana jin sharp, ragged gasps ɗin sa, ya sa ta tabbatar he’s close to his limit. Hakan ya sa ta ƙara gudun hannunta to a blinding speed, tana kuma cigaba da sucking nipple ɗinsa ruthlessly. Nan da nan abar tasa ta fara amai, contracting violently as he released, wanda ya sa Zara saurin sauka tana tara bakinta. Nan da nan, hot sperm ɗinsa ya fara sauka kan fuskarta, wani kuma direct cikin bakinta da ta buɗe sosai, wani kuma na sauka kan ƙirjinta. Sosai tayiwa kanta wanka da kokon nasa, the thick, warm liquid dripping down her face as he completely cum undone. Bayan ya gama aman kuma, right after the last throb of his release, ta miƙe instantly. Kafin ma ya gama catching breath ɗinsa, ta hau kansa ta haɗe bakinsu cikin wani deep, messy kiss, tasting him on her own lips. Ta fara dariya saboda yadda ya buɗe ido da sauri, completely taken off guard by her sudden boldness. Kissing juna sukayi ta tsawon lokaci, their tongues tangling in a fast, messy pace kamar zasu cinye juna, kafin suddenly Zafar ya miƙe tsaye tare da ita a hannunsa. The sudden lift yasa tayi saurin wrapping legs ɗinta around his waist to keep her balance. Tafiya ya farayi da ita yana nufar bedroom, taking a few steps, sannan ya yi breaking kiss ɗin ya kalleta cike da so da kuma matsananciyar sha'awa. Shifa tunda ya auri Zara, ba ranar da ba zai ji an sallamesa a duniya ba, amma shi kanshi yau mamaki yake. Like, ‘what the fuck just happened?’ Wane irin mind-blowing pleasure ne Zara ta sa shi experiencing just now? Enormous waves of satisfaction were still washing over him. Girgiza kansa yayi yana chuckling lightly, completely amused and amazed by her power over him. Kafin ta farga, yasa hannu ya kai mata wani zafaffan duka akan ass ɗinta, wanda ƙarar slap ɗin ya amsa gaba ɗaya parlour. Ihu tayi, reacting to the stinging heat, tana fashewa da dariya cike da shagwaɓa tace, “Mene hakaaa?” Ƙara dukan ass ɗin nata yayi right on the same spot, his palm connecting heavily with her bare skin, yana musing, “Bad girl. Have to punish you for being way too naughty.” Dariya ta sake kwashewa da shi, finding his fake dominance incredibly hot, tana tusa kanta cikin wuyansa tace, “But you like it.” Chuckling ya sake yi, grip ɗinsa akan waist ɗinta na tightening, yace, “Damn right you are! But guess what? It's my turn now, and you promised I could do whatever I want." Zara ta ɗago tana kallonsa straight in the eye tace, “Of course I said that. and I absolutely mean it.” Muryan ta na dripping da submission. Daga haka, ta hau kissing jaw ɗinsa, tana dragging lips ɗinta zuwa kan gemun sa har zuwa lips ɗinsa, sannan ta dawo tana bin fuskar sa da wet kisses kamar zata cinyesa gaba ɗaya. Sai da suka iso bedroom, ta ɗan ɗago tana kallonsa with playful eyes tace, "We're supposed to play music here, too. It's more fun." Zafar ya girgiza kai instantly, his gaze darkening with pure desire yana cewa, "No way. Your moans are far better than any music, princess." Wani ɗan ‘aww’ sound ta fito da cike da yanga da shagwaɓa, before ta rungume shi tightly, feeling his heartbeat against her chest tana cewa, “I love you sooo much, my handsome baby daddy." Daga haka ta ɗago tana kallonsa with wide, innocent eyes tace, “You’ll go down on me right?” Expecting him to worship her body like always. Zafar ya gyaɗa mata kai, his eyes trailing down her lips, yana kallon ta da wani lallausan murmushi a fuskarsa. Sauke ta yayi kan gado gently, the soft mattress welcoming her weight, yace, “Ina zuwa.” With pure excitement running through her veins, Zara ta bishi da kallo as he moved away, tana cewa, "Should I strip for you before you come back, Obim?" Juyowa yayi yana kallonta right from the doorway, kafin yayi wata dariya mai sauti ya girgiza kai, his eyes locked on her outfit, yana cewa, "No... leave it on. I want to take that lingerie off myself." Daga haka yasa kai ya fice daga bedroom ɗin to grab whatever he needed. Tana ganin ya fita, wayarsa dake ajiye ta janyo, her curiosity getting the better of her, ta fara dube-dube cikin notifications. Ai kuwa, within seconds, sai ga text ɗin Salma ya shigo through iMessage, sending him a goodnight text mai cike da zafafan kalaman soyayya, har da ce masa 'Love of her life'. Wata dariya Zara tayi mocking her efforts, tana taɓe baki cike da asalin kishi da mulki, kafin ta miƙe zaune on the bed ta fara typing back furious reply text, mimicking his tone: "Stop sending me these kinds of messages, Salma. My wife will get upset if she sees them. Karki sake, dan ma kinƙi ganewa ne, Salma. I don't love you—you know that. Move on and find someone else. Na sake ki saki biyu. Please make our parents understand." Daga haka kuma ta danna send, her chest heaving with adrenaline. Sannan cikin sauri, hannunta na rawa da fargaba amma cike da wani ƙarfin gwiwa, ta sake rubuta wani iMessage ɗin: "I, Zafar Galado, am issuing a final triple divorce to my wife, Salma Galado. Because there is no love for her in my heart. Zara is the only woman I want." Daga haka ta tura shi ma cikin gaggawa, sannan immediately tayi deleting text threads ɗin duka, ta shiga recently deleted folder shi ma ta goge shi completely a can so he would never suspect a thing. Tazo zata sa wayar akan DND kenan, sai ga kiran Salma ya shigo instantly, his screen lighting up with her name, ‘Salma Galado’. Rejecting ta yi cikin sauri, her heart pounding against her ribs, sannan ta saka wayar a Airplane mode gaba ɗaya to cut off any connection. Sannan ta janyo tata wayar ma, ta saka ta a Airplane mode itama, ta ajiye su side by side kusa da juna akan sidebed. Ai kuwa tana ajiye wayar, the door opened, sai ga Zafar ya shigo bedroom ɗin. He was holding a set of adult toys—riƙe da wani pink fuzzy handcuff, a matching pink blindfold, da kuma wani sleek pink vibrator a hannunsa. Ya ɗaga su sama yana nuna mata, letting her see exactly what he had in store for her body, da wani wicked, dominant smirk a kan fuskarsa. Zara dake kwance akan gadon, her body buzzing with anticipation at the sight of the toys, ta saki wani wide, seductive smile tana buɗa masa hannayenta duka biyu, alamar ya zo gareta right now. Da sauri ya ƙarasa bakin gadon, jumping onto the mattress, ya faɗa kanta completely, pinning her down with his weight yana rungume ta closely, their bodies sealing together...