BARRISTER SUHAIL

CHAPTER 27

by @officialkhadeey

🐾 BARRISTER SUHAIL 🐾

Mallakar

KHADIJA WRITES

YOUNG TALENTED WRITERS ASSOCIATION
(YOTA)

wannan paging gaba ɗayan saukarwa ne ga masoyan Iman irin wannan zazzafan comment to gwiwowina a ƙasa ina bada haƙuri dan naga idan ban bada haƙuri ba abin biyu zaiyi bari na bar ku da halin kishi da kuke ciki ma ya isheku 🤪da ciwon zuciya da kuke ƙwasa💃🏿


💖 Dedicated To My Mom 💖


بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيْمِ

🅿️----27

Malan na shigowa ya ajiye ledar kayan miya da ya shigo da ita iman ta gaishe shi ya amsa cike da sakin fuska "Iman ya maigidan naki"

"yana nan lafiya qlau"

daki ya shiga Ammi ta kai mishi Abincin safen sa dan ko ƙari baiyi ba ya fita 

Duk aikin gidan ranar tare suka yi da Ammi har la'asar kafin Suhail ya dawo 

a kofar gida ya sami Malan yana koyar da ɗaliban sa yana ganin Suhail ya  sallame su akan cewar suje sai gobe su dawo.

cike da kulawa malan ya tarbi Suhail ya gaishe cikin ladabi Malan ya amsa duk zaton sa zai sami  chanjin fuska daga malan jin cewar zai kara Aure to kodai Iman bata fada masu bane?

yana wannan tunanin Malan ya ce"bari na kira Iman din"

suna zaune tare da Ammi a tsakar gida suna cin dambun masarar da Ammi ta dafa ya kalli iman "ki dauko hijabin ki mijin ki na jiran ki a kofar gida"

dandanan yanayin fuskar ta ya chanza farin cikin ta ya juye zuwa ɓakin ciki ji tayi kamar ta cewa Malan ita bata zata koma ba to tasan sai ya tambayi dalilin ita kuma bazata iya faɗa musu Auren da Suhail zai kara ba "

hijabin ta dauko tayi wa Ammi sallama suka tafi a kofar gida ta iske Suhail zaune cikin motar sa yana jiran ta

Motar ya ja suka tafi har suka kai gidan Iman ko kallon sa batayi ba duk da jefi jefi yana satar kallon ta ganin yadda ta haɗe girar sama sa ƙasa 

bata jira ya yi parking motar ba ta buɗe ta fita ba tare da ta rufe masa kofar ba

Suhail ya bi bayanta da kallo 

A karon farko ya fara jin nauyin abin da yake shirin aikata mata ba kowace mace bace zata iya jure maganar kishiya kwana hudu da aure 

ya jima a motar kafin ya bi bayan ta Dakin ya shiga System din sa ya dauka ya shigar da wasu takardun da zai sigar da case din su court ranar Litinin 

har aka kira sallar magariba kafin ya dauro alwala ya nufi masallaci har isha'i ya hada kafin ya dawo gida ya cire kayansa ya shiga wanka ya shiga wanka ya fito daure da towel a jikin sa 

bakin mirror ya nufa ya shafe jikin da cream din sa na Companin nivea ya taje sumar kansa bayan ya gama ya shirya kansa cikin ƙananun kaya black T-shirt da white trouser ya feshe jikin da turrarrukan masu kamshi ya dauki key din motar sa ta fita

a falo suka gamu da iman ta fito daga Kitchen hannun riƙe da cup kare masa kallo tayi  daga sama har ƙasa tabi ta gefen shi ta wuce koma dakin ta 

suhail yayi mamakin yadda Iman lokaci guda ta chanza masa 

haka ya shiga motar ya fita bai tsaya ko ina ba sai Kofar gidan su Zeenah bai sha wahalar shiga ba sanin nazata dauki kiran saba yasa ya aika a kira ta

tana Zaune a falo tare mummy Mercy ta shigo har ƙasa ta risina ta ce"Aunty kinyi bako"

Sanin Suhail ne kadai bakon dake zuwa wajen ta ce"kije kice bazan zo ba"

mummy ta kalli Mercy "ki ce gatan nan"

"okay mah"

Zeenah bata ji dadin abinda mummy tayi mata ba turo baki tayi ta ce"Mummy ni gaskiya ba inda zan je"

"haba Zeenah miyasa baki da hakuri ne kije kiji da Abinda yazo mana"

tashi tayi ta dauko gyalenta ta fita badan ranta yaso baya ta juya masa a fusace ta ce"Suhail miya kawo kuma bana fada maka kar ka kara zuwa gidan mu ba miyasa baka da zuciya ne dan Allah ka fita a Rayuwa ko zan samu kwanciyar hankali"

ƙasa yayi da Murya alamar lallashi ya ce"Zeenah ke kadai ce macen da na fara furta wa kalmar so a Rayuwa ta ina son ki zeenah na auri Iman ne bisa umarnin mahaifina, ba wai don ina sonta ba.

Zeenah ta juyo ta kalle sa ta ce"da gaske baka santa ni ka dai kake so"

"Zeenah na taɓa maki karya ne"

kai  ta girgiza 
karo na farko tun bayan gano auren Suhail fushin da ke zuciyarta ya fara raguwa

Amma har yanzu ciwon zuciyar bai gama warkewa ba 

wani tabbacin zaka bani a kan hakan 

"munyi Magana da Abba gobe zaizo ya sami baba ibrahim ki"

"Allah kaimu" kawai ta faɗa ta koma ciki 

da gudu Zeenah ta shiga falon ta rungume mummy tana murmushi ta ce"mummy Guess what gobe Mahaifin Suhail  zai turo Mahaifinsa ayi maganar auren mu"

cike da mamaki mummy ta kalleta ta ce"har kin sauko da wuri haka mi Suhail ya ce maki ashe dama har yanzu kina sanshi shine kike ja masa aji in ya haƙura fa"

murmushi tayi ta ce"mummy ai nasan bazai fada ba kawai inaso in rama abinda yamin ne amman i can't live without kullum zuciya na bugawa da soyayyarsa"

dukan wasa mummy takaii mata ta ce"ke zeenatu ko kunya ta ma bakiji"

daki ta koma zuciyarta cike da farin cikin maganganun da Suhail ya fada mata na baison Iman ita kadai ce wanda yake so

Ranar Iman ko abincin dare bata girka ba iya tea kawai ta hada ta sha ta kwanta abinta bata san ma Lokacin da Suhail ya dawo 

yayi mamakin yadda bai ga abinci a dinning Area kamar yadda ta saba ajiye masa Dakin ya koma ya sauko jallabiya Kitchen ya shiga ya hada wa kansa coppee a falo ya sha 

ya nufi dakin Iman tana kwance chan karshen gado ta takure kanta cikin hijab ta 

Ya zauna gefen gadon yana kallonta, zuciyarsa cike da nadamar abinda yayi mata 

cikin baccin taji alamun shigowar sa a daren bai daga mata kafa ba sai ya tabbatar duk wata kunyar sa da take ji ya raba ta da ita tun tana kukan har ta dawo kukan baya fita cizo da yaƙushi Suhail ya sha shi ba karamin jin jikin tayi a wajen saba da kyar ta iya buɗe idon ta ta kai kanta toilet tsabatace jikin tayi ta dawo ƙasa ta kwanta ganin Suhail na bacci a kan gadon 

har Asubah ta ƙasa komawa baccin a kunnen ta aka kira sallah har ta gama Suhail bai tashi ba duvet din da ya rufe jikin ta janye ba tare da tayi magana ra koma kan Prayer mat ta cigaba da azkhar


WANNAN SHI AKE KIRA GA MARI GA TSINKA JIKA 😩