His Rose

Manhattan Archives

by @northernangel

8:40 AM EST, Fifth Avenue, NYC.
Wata bespoke matte pink Lamborghini Aventador SVJ ce ƙirar shekarar da suke ciki wato 2019 tayi parking a bakin wani haɗaɗɗen Glass Tower wanda tower ɗin mai dauke da 33 floors ne. Architectural masterpiece ɗin an gina sa ne da wani towering, reflective double-paned glass, yana catching morning New York sun ɗin kamar wani massive diamond structure. 30 floors daga cikin tower ɗin wani haɗaɗɗen Hotel ne dake da sunan ‘Galado Grand Manhattan’ yayin da sauran floors ɗin uku wani Triplex private Penthouse ne wanda anan yayan mai hotel ɗin maza suke, duk suna karatu ne a Columbia University dake cikin garin, tare suke da ƙanwarsu ɗaya yayin da sauran kuma kowa da makarantar sa daya zaɓa. Yarinya ce budurwa mai ji da lokaci ta fito daga cikin motar, tana sanye da ɓakar Elie Saab Abaya wanda ta daura ɗankwalin a kanta tana goye da ƙaramar Gucci Marmont Backpack ɗinta. Entrance ɗin hotel ɗin ta nufa inda wasu Doormen guda biyu dake sanye da custom livery suka buɗe mata ƙofa cikin sauri. Shigewa tayi cikin takunta mai cike da nutsuwa with absolute confidence. Haɗaɗɗen hotel lobby ɗin ta fada inda mutane ke shige da fice kasancewar ranar aiki ce. Gefe ta raɓa tana tafiya ba tare da ta kalli tsakiyar lobby ɗin ba, briskly walking along the side to avoid the crowd. Da ta kai karshen kuwa ta buɗe backpack ɗinta ta ciro wani gold card inda anan ne ta buɗe private elevator ɗinsu with a quick swipe ta shige. Bayan ta danna 31st floor ɗin nan ta ciro wayarta daga jaka tana duba message ɗinda ya shigo, ‘Amna Shettima: Class is starting, where are you?’ Wani dogon tsaki taja tana fita daga cikin message din, eyes locked impatiently on the flashing floor numbers. Tana isa floor ɗin yayi saurin fitowa ta faɗa cikin ƙaton luxury living room ɗin. Babu kowa lights din ma duk a kashe suke, leaving the vast room completely pitch black. Staircase ɗin wanda akwai dim lights kunne a gurin ta nufa ta hau sama cikin sauri inda ta shiga second floor ɗin dake ɗauke da 8 bedrooms ta fara dube dube amma shima babu kowa. 3rd floor ta nufa cike da gajiya, tun kafin ta ƙarasa take jin loud music with a heavy bass vibrating from above, Space ne da akayi SkyLounge and Billiard Area wanda tsakiyar lounge ɗin ga ƙaton snooker table ne standing elegantly right under the chandelier, makeken outdoor tv ɗin da ke wurin was flashing bright screens. Daga nan tana hango motorised sliding door na rooftop terrace wanda ke ɗauke da Infinity Pool Deck & Jacuzzi. Acikin lounge ɗin kuma ɗakuna ne kala kala wanda ta fara duba su da daddaya tana rufowa saboda basa ciki, checking each room and slamming doors with frustration. Tun daga gym room, game room, cinema room, Spa & Sauna Suite, sai da ta buɗe ƙofar ƙarshe wanda wani ƙaton Indoor Sports Arena ne mai girman gaske. Ai kuwa sai gasu su kusan 10 aciki, wato Zafar ne da Muazzam sai abokan su, basketball suke bugawa inda wasan ya ɗau zafi, loud shouts ɗinsu na echoing ko ina, basu masan ta shigo ba. Zafar ta hango ya dakata da wasan ya nufi gefe guda, ya ɗauki towel yana goge zufar sa. Bakin ƙofar ta bari ta shiga ciki zuwa inda yake, as tana nufar shi take gane cigarettes ce ya ɗauko yake kunnawa, duk bai kuka da ita ba harya kunna. Tana kusanto sa ta fara jin pure Virginia tobacco scent ɗin da bashi da wani tashin hankali na local sigari. Shima Zafar dai dai lokacin ya hangota, ya haɗe rai sosai, his jaw instantly tightening into a heavy frown. Sannan cikin sauri ya cire sigarin Treasurer London ɗin daga bakinsa ya jefar a ƙasa sannan ya shiga murjeta da ƙafafun sa, yana crushing ɗinta instantly under his clean sneaker. Noor ta ƙaraso inda yake tsaye da murmushi a fuskarta ta miƙa masa hannu tana cewa “Good morning.” Hannun nata ya karɓa, holding it tight and pulling her close, sannan yakai lips ɗinsa yayi kissing knuckles ɗinta lightly har lokacin fuskar sa a haɗe, his dark eyes burning with anger da kana gani kasan dannewa yake. Wani kallo yake watsa mata, muryar sa na dropping cikin wani low growl, yace “What are you doing here?” Shrugging tayi tana dube dube inda suke buga basketball ɗin kafin ta juyo ta kallesa tana faɗin "My friends mentioned you came looking for me." Sake haɗe rai yayi tam, yana ƙara stepping kusa da ita to invade her personal space. Ya fara magana ba alamun wasa a tare dashi, “Is that why you came here? Ba sai ki jirani downstairs ba, or better yet, kije bedroom ɗinki ki kirani a waya inzo? And besides, where the fuck were you yesterday? Kina skipping school ko? I even went to the house and you weren't there—where did you go?” Dan turo baki Noor tayi, holding a cute pout while crossing her arms defensively, kafin ta sake shrugging tace “I was just at my friend’s dorm studying. And about calling you, your phone was on DND. Ka duba ka gani, I’ve been trying to reach you.” Bata rai ya sake yi, exhaling with deep frustration, kafin ya kalli inda abokan sa suke, glancing tensely over his shoulder, yaja hannun ta cikin sauri yana cewa “muje waje.” Sun fara tafiya kenan, their shoes squeaking loudly on the polished floor, sai ga Muazzam jogging towards them, breathing heavily from the intense game ga towel a hannun sa yana goge fuska. Yana ƙaraso inda suke, ya tsaya a gaban su yana kallon ta with a very stern face, yace “Noor ina kikaje jiya?” Washe baki tayi, her face instantly lighting up with a wide smile, tana kallon sa tace “Ya Muazzam Good morning.” Amsata yayi, giving her a dry, serious nod, sannan ya sake cewa “This is the third time you’ve missed class this week. And yesterday, Fu’ad called Amna tace ba kya gida—that’s after Zafar went over there himself and couldn’t find you. Where the hell have you been going?” Ya ƙarasa maganar yana haɗe rai staring down at her with deep worry and confusion. Shima Zafar kallon mamakin yake mata, standing dead still with his eyes locked on her face, yasan lokutan da take da classes tass but a satin nan sau uku suna zuwa dubata bata nan, jiya kuma har gida yaje gurin 7 na dare amma bai ganta ba, da ya dawo ma ya kasa zama har gurin 9 bata gida. Hannun ta ya sake ja, da wani firm, tight grip to pull her along, kafin ya kalli Muazzam yana cewa “Muje waje.” Fitowa sukayi inda suka zauna anan lounge ɗin, while Zafar remained standing, ya kalli Noor calmly yace “Ina kike zuwa these days?” Noor data fara muzurai ta dan langwabar da kai, averting her eyes from him ta kalli Muazzam tana cewa “Na faɗa masa fa. I spend most of my time studying in my friend’s dorm. And Amna knows that, ban san me ya sa ba ta faɗa muku ba.” Muazzam dake kallon ta keenly yace “Why doesn't this friend of yours ever come over to your place? You weren't put in a dorm for a reason, Noor. If you don't like it at the Shettimas', then ki dawo gida. This is your home as well. Besides, friends ɗinmu da kike gani, they don't even hang around here when they visit, they take the elevator straight up to the 3rd floor.” Zafar dake kallon Muazzam ya gyaɗa kai, crossing his arms tightly over his chest yana cewa “haka ma za’ayi, ki dawo gida kawai!” Cikin sauri ta girgiza kai, her voice shaking slightly tana cewa “No, please! I’d much rather stay there.” Ta ƙarasa maganar cike da shagwaɓa. Cike da masifa Zafar ya matso kusa da ita, his tone turning harsh and completely unyielding, “Then live there if you like it so much! Any friend who wants to see you can visit you there. You should be studying there, not in someone else's dorm! If you want to go around the city to hang out or go shopping, do it on the weekend, not on a day you have class! Starting today, if I ever come by again and you're not there, wollahi you are moving back home!” Nan da nan idonta ya ciko da kwalla ganin yanda yake mata masifa, a shagwaɓe ta kalli Muazzam wanda shima ya daure fuska with a cold stare saboda sosai ta ɗaga musu hankali jiya. Ahakan ma dan basu san inda ta wuni ba jiyan. Muazzam ne ya fara lallashinta yana mata nasiha cikin dabara, softening his voice to calm her down. Sunkai 15 minutes kafin Zafar ya kalli agogo, checking the time with an annoyed sigh, nan ma ya fara mata faɗan tayi lattin makaran ta. Daga nan ya ce maza ta tashi. Miƙewa tayi inda ta nufi ƙasa wiping a stray tear from her cheek, su kuma suka koma ciki. Wannan karon ma ta bene ta sauka saboda zata ɗauki abu a ɗakinta. Bayan ta sauka ta nufi bedroom ɗinta ta ɗauko wani giant teddy bear ɗinta mai sannan ta fito. As tana fitowa daga bedroom ɗinta ta fara tafiya cikin hallway ɗin mai kyau da tsari, her footsteps soft against the floor. Har tayi gaba taji an buɗe ƙofa. Juyowa tayi tana kallo with a sudden wave of curiosity inda taga ɗakin Zafar ne aka buɗe. Wata mata ce ta fito daga ciki, abun mamaki, daga ita sai wani kafirin red bikini a jikinta, strutting out with total confidence. Tana tafiya komai na jikinta na jijjiga saboda manyan albarkatun data tara wanda kana gani kasan jikinta yasha plastic surgery. Tana da Morena skintone mai ɗaukar ido, kalar gashinta na Morena Iluminada da Honey-Amber eyes ɗinta yasa Noor zargin Brazilian ce. Ta ƙarado inda Noor ke tsaye tana flashing mata wani relaxed, sleepy grin. Daga “olá” ɗin da ta furta cikin yaren Portuguese, brazilian accent ɗinta ya tabbarwa Noor zarginta. Bakin Noor a hangame tana kallon matar, frozen completely in utter shock, ta kasa rufewa. Matar ta sake yin magana cikin yare kafin kuma tayi saurin gyarawa kanta tasting the words carefully tana fadin “sorry, who are you?” Cikin turancin ta da bai gama kama bakinta ba. Noor ta danyi blinking shaking off the initial confusion kafin cikin i’iniya tace “who… are you?” Matar tayi yarenta da sunan Zafar aciki kafin ta maimai ta da turanci “I am Zafar’s girlfriend, did you see him?” Ƙara zaro ido Noor tayi her jaw dropping even wider jin abun da tace tana sake ƙare mata kallo. Matar ta girme Zafar daga gani kuma ita Noor abunda yafi bata mamaki shine yanda take yawo acikin gidan a haka tana nemansa gashi kuma daga ɗakin sa ta fito. Matar ganin Noor bazata amsata ba yasa tayi gaba, rolling her eyes dramatically tana faɗin “weirdo” har ta kure ta fara hawa bene Noor bata fasa kallon ta ba, her eyes tracking her every move. Mamaki ne ya isheta saboda bata taɓa ganin yayanta da mata ba, kuma ina zai kai wannan ƙatuwar? Bakin ta rufe snapping her mouth shut with a frown sannan ta fara sauka ƙasan cikin sauri, kanta gaba ɗaya na ɗaurewa with endless unanswered questions. Bayan ta sauko daga elevator ta fice daga hotel ɗin ta shiga motar ta, slamming the car door tightly. Amma maimakon school da yayan ta aikata, sai ta wuce West End Avenue wanda 20 minutes drive ne ya kaita can, speeding off into the New York traffic. Parking tayi a bakin wani building ta fito cikin sauri, inda valet guy ɗinda ke wurin shima ya iso da sauri ya karɓi key ɗin motar ta, instantly recognizing her. Ita kuma ta shiga elevator ta kai tsaye ta danna floor ɗin da zata. Wani penthouse ne da baida wani girma ta iso, cikin sauri ta hau cire fararen sneakers ɗinta sannan ta nufi wani hallway inda two bedrooms ɗin gidan yake. Master suite ɗin ta buɗe da ƙarfi tana dube dube, her eyes scanning the room frantically, kafin idonta ya sauka akansa. Shi kam bai ɗago ba dan yasan ita kaɗai ke buɗe mai ƙofa haka da ƙarfi kuma without any excuse. Yana zaune akan study table ɗinsa, ga jibgin textbooks a gabansa ga kuma MacBook ɗinsa yana ta fama da karatu. Shiga cikin ɗakin tayi da gudu ta isa inda yake zaune ta rungume wuyansa ta baya, cheerfully tace “Good morning!” Sai a lokacin ya ɗago yana sauke nannauyar ajiyar zuciya, exhaling a heavy, exhausted breath. Reading glasses ɗin idonsa ya cire ya ajiye kan table, then with his calm, deep voice yace “What did I tell you about skipping school?” Cikasa tayi ta zagayo gaban sa tana turo baki, ganin yanda ya bata rai yasata nutsuwa nan da nan, instantly taming her playful attitude. Cikin yar ƙaramar murya tace “I just want to take care of you, tunda kaƙi faɗawa su ya Zafar bakada lafiya.” Ƙara haɗe rai yayi, his expression hardening completely, yana cewa “As you can see, I’m feeling much better. Tashi ki wuce makaranta.” Kamar zatayi kuka, her lower lip trembling slightly, tace masa: “A’ah, please, Yaya, just for today. And besides, I have an assignment due later that I really need your help with.” Wani kallo ya watsa mata with raised eyebrows yana cewa “You were here all day yesterday. Why didn’t you say anything about the assignment?” Ɗan frowning tayi cike da damuwar yanayin data tarar dashi jiyan, ahankali tace “Ai baka da lafiya jiya.” Gyaɗa kansa yayi shima cikin tunanin jiyan, staring into space for a split second, kafin kuma ya sake kallonta, cikin calm voice yace “Noor.” Noor dake kallonsa ta dan lumshe ido, tana jin yanda ya kira sunanta har cikin ranta, ta sake buɗe idonta ta ɗaura akansa, ahankali tace “Uhm?” Kallon cikin olive eyes ɗinta dake tafiya da imanin sa yake, kafin yayi magana cikin firm voice: “I don’t want you skipping class because of me. Indai ni ne, I’ll be fine.” Sunkuyar da kanta tayi cike da damuwar, kafin ta gyaɗa kai softly, blinking rapidly as she tilted her head up tana ƙoƙarin maida hawayen dake son zubo mata. Sake kiran sunanta yayi, ta kallesa ba tare tace komai ba. Cikin wata firm voice ɗin ya fara magana, “Yesterday was a total mistake, and it's never happening again. Kin ji?” Ɗan shuru tayi, fidgeting with the edge of her Abaya, kafin ta gyaɗa kai a hankali tace “But we only made out! It’s not like anything—” With a deep, firm voice ya katseta, “It's absolutely wrong, and it is never happening again.” Gyaɗa kai tayi tana sunkuyar da kai, cikin wata tiny murya tace “I am sorry.” Haɗe rai yayi yana kallon ta, his strict expression softening at the same time. Hannu yasa ƙasan chin ɗinta ya ɗago fuskarta, “No, I am sorry.” Ya faɗa, locking his gaze with hers. “I was the one who started it, wasn't I?” Ya ƙarasa maganar yana kallon cikin idonta. Shuru tayi tana turo baki, ganin bazata amsashi ba, yayi ƙaramin sigh, shaking his head slightly, yace, “Let me take a look at that assignment.” Jakar ta dake kan cinyar ta ta hau buɗewa, wata ƙaramar blush pink MacBook ta ciro, ta tura tasa dake gaban sa ta ajiye nata. Buɗewa yayi, inda kai tsaye yasa password ɗinta with fluent keystrokes sannan ya kalleta alamar ina assignment ɗin. Ɗan duƙawa tayi tana shiga danna laptop ɗin tana cewa “Let me just AirDrop you.” Gyaɗa kai yayi ya janyo laptop ɗinsa yana kunna AirDrop, bayan ta tura mai ya shiga duba assignment ɗin. Noor tana karantar BSc Healthcare Administration and Management ne inda kuma topic ɗin assignment ɗin nata shine ‘Optimizing Clinical Workflows and Patient Care Protocols in Private Tertiary Hospitals’. Bayan ya gani, nan fa ya sake maida reading glasses ɗin, pushing them up the bridge of his nose, suka hau aiki... Kusan 30 minutes sunayi, yana duba komai yana mata bayani, inda tayi mistake yana gyara mata. Sai zuba yake yanayi mata bayani, his clinical knowledge flowing effortlessly: “…If you want to impress your professor, you need to introduce an Automated Triage Protocol. Instead of patients waiting at the reception desk, the hospital should use an integrated digital tracking system. The moment a patient is wheeled in, their vitals are synced to the central database via tablet. This immediately alerts the attending cardiologists or trauma surgeons before the patient even reaches the bay. By decentralizing the admissions process, you drastically reduce the Door-to-Doctor time. Look at this chart I’m pulling up on my screen. If you implement this workflow into your policy proposal, you're not just presenting a business plan anymore—you're showing them how to run a world-class, life-saving facility. Bari in miki AirDropping section ɗinnan so you can see exactly how to phrase the clinical integration.” Jin tayi shuru batace ba yasashi ɗagowa ya kalleta. Tayi leaning akan table ɗin tayi tagumi sai murmushi take tana kallon sa, gaɓa ɗaya ma laptop ɗin nata baya gabanta ta matsar da shi gefe, completely lost in his voice. Wani mugun haɗe rai yayi yana kallon ta, cikin wata calm serious voice yace “Are you stupid?” Da sauri ta zabura ta masa baya tana zama straight, frantically pulling her laptop back tana dan leƙa nasa taga ko yayi wani abu. Rufe laptop ɗin nasa yayi da sauri with a sharp click kafin ya juyo yana kallon ta cikin dakakkiyar murya yace “Me matsalar ki.” Ɗan sunkuyar wa kai tayi tana wasa da keyboards ɗinta, cikin yar shagwaɓa tace “I love you!” Haɗe fuska yayi kafin yace “I love you too, but if you don't focus right now, zan ɓata miki rai.” Daga haka ya sake buɗe laptop ɗinsa ya hau yi mata sabon bayani. Awansu huɗu a zaune suna abu ɗaya, inda Noor kamar ta suma saboda tsananin gajiya, her energy completely drained. Bayan sun gama ya gama dubawa yaga komai datayi yayi sannan ya rufe laptop ɗin yana cewa “It’s time for sallah.” Miƙewa tayi cike da wani erin gajiya tana miƙa, shima tashi yayi. Noor ta ƙaraso gabansa kamar zatayi kuka tana cewa “Yaya na gaji, I’m so tired.” Gyaɗa kai yayi, ya fara tattara littatafansa stacking them neatly yana cewa “Go make wudu. I’ll order food right now—what do you want to eat?” Shagwaɓe fuska tayi tana binsa a baya yayin da ya fita a ɗakin zuwa library area dinsa dake living room. Ya hau jere textbooks ɗin tana biye dashi duk inda yayi wanda yana sane da ita. Sai da ya gama sannan ya jiyo yana sauke nannauyar ajiyar zuciya turning around slowly yace “What do you want?” Narke fuska tayi, softly muryanta ya fito “Take me on a date?” Shuru ne ya biyo bayan request din nata. Kafin a hankali yasa hannu ya janyota ta maso dab da shi, ya daura hannun sa biyu akan fuskarta, cupping her cheeks tenderly. Cike da lallashi ya fara magana, “Noor, please... just try to understand that I’m completely drowning right now. I’m just not in the right headspace. I am under so much pressure, it feels like I can barely breathe. Every single day, knowing Rose is somewhere she’s completely unfamiliar with—it genuinely terrifies me to my core. I can't sleep because I keep wondering... what if she’s facing bullying? What if those people are cruel to her and she’s just suffering in silence because she doesn't want to worry us? Heck, those people don’t even share the same religion with us. My stomach knots up just thinking about her. It’s gotten to the point where I can’t even focus on my studies because my head is spinning, and that just breaks me because I have a father I cannot disappoint, a little sister I want to give the whole world to, and I have you—my entire future, the girl I want to marry in a year. I’m just trying to keep my head above water, I want to be strong for all of you, but I’m failing. Please just hold on with me. I promise you, I’ll find a way to take you out the absolute second I get a breather.” Noor ƙoƙarin maida hawayen dake some zubo mata takeyi cike da tausayin sa. Wani guiltness taji ya lulluɓeta na tambayarsa date da tayi. Cikin soft voice ta fara magana, “Yaya… About Rose, she’s going to be fine, insha Allah. They are her family too, remember? They love her just as much as we do, and she is far too stubborn to let anyone push her around without calling you guys. So please, just calm down, you’re worrying for no reason. Let her breathe out there… And while she does, why don't you talk to your advisor? You can take a Leave of Absence from Columbia—just for a semester to get your headspace right. Plus... you're a Galado, remember? You belong to a legacy that was built generations ago. You are doing this program because you want the intellectual title for yourself, not because you need a paycheck to survive. Our family name alone opens doors that degrees cannot buy, so you don't need to kill yourself over a system meant for people trying to escape poverty. This program is just an ornament for your status; we are only here to add an Ivy League to our names, not to grind ourselves to the bone. Baffa wants you to succeed, but he doesn't want you to break yourself to do it. Please, ka huta mana, just consider taking a break.” Kallon yake da dan soft murmushi akan fuskar sa, feeling the immense weight lift off his chest. Tension na raguwar mai a hankali yana tunanin how he would have completely lost it if not for her. Gyaɗa kai yayi slowly, nodding with deep gratitude, ya riƙe hannunta yana murzawa softly yace “Thank you... I’ll think about the break.” Hannu ta dan tafa cike da jin daɗi her mood instantly bouncing back tana cewa, “Perfect! Now allow me to take you on a spa date, pleaseee? I'll book us a private couples' suite for a full-body Swedish and hot stone aromatherapy massage. It’s exactly what you need for this level of stress. The heat from the stones will melt the knots right out of your shoulders, and the essential oils will soothe your racing mind, lower your cortisol levels, boost your circulation, and trigger your brain to finally stop overthinking. You’ve been drowning in stress, Yaya; your body desperately needs a reset.” Lips ɗinta da take magana kawai yake kallo, completely mesmerized by her movements, bama ya gane me take cewa. Sai da ta sake cewa “Kaji yaya?” Sannan ya dago ya kalli idonta, dan jim yayi capturing her gaze in absolute silence kafin ya gyaɗa mata kai. Sai dai kafin tayi reacting ya haɗe bakinsa da nata guri ɗaya pulling her into a deep, breathless kiss...