SIRRIN ZUCIYA

Chapter eleven

by @aysharano22

Gira ya dage yana kallonshi kafin yayi mgn Lee yaja hannunshi suka koma cikin parlor yana dan kasa kasa da murya yace mashi “ina Kiara?”…daki Ayaan ya nuna mashi before “tayi bacci..what happened?”…waya kawai yaga ya zaro daga pocket dinshi ya shiga Instagram yayi searching videon shi da Suhana daketa trending all over social media today snn ya miqa masa wayar yana cewa “me nake gani wnn Ayaan?…waya aikeka yin rigima da yarinyar nan?”…kallon video din Ayaan yayi kafin ya dawo da duban nashi ga Lee ya rungume hannu yana wani tamke fuska irin shi ko a jikin shin nan yace  “what do you mean waya aikeni yin rigima da ita?…rigima kaga munyi cikin video din?”…wani kallo Lee ke binshi dashi ganin wnn attitude din nashi yace  “oh really?..wato ba rigima kukayi ba Ayaan do you have any idea who this girl is?”…yana rufe baki Ayaan ya amsa mashi”no i don’t, and I don’t want to know”…kamashi Lee yayi suka zauna kan sofa yana ce mashi “she’s a celebrity Ayaan…tana daya daga cikin most talked social media influencers da kusan ko ina aka sansu a kudu…she has a very huge fanbase Ayaan you need to see what is happening on tiktok and Instagram today…people were just reporting and boycotting accounts da sukayi posting video kuma duk fans dinta ne, i even thank God daya kasance baka social media nasan wlh da sai sun binciko account dinka”…irin kallon I don’t give a damn Ayaan ke binshi dashi har ya gama snn a takaice yace “well i dont give a shit”…da bacin rai karara Lee ya tsaya yana kallonshi ganin kmr har yanxu bai gane severity of the situation ba kawai ya sake dakko wayarshi yayi searching account dinta ya shiga direct ya danno videon ranar da Desmond yayi engaging dinta ya shiga nuna masa videon yana cewa “look at this, she’s engaged to a soldier…an army soldier for that matter and from the way this guy looks at her zai nuna maka ba abinda bazai iya aikatawa ba sbd son da yake mata, and you’re still saying you don’t give a shit?”…shiru Ayaan yayi yana kallon videon lokaci daya kuma ya sake hade rai yana kauda kanshi daga kan wayar baidai iya cewa komai ba…shima Lee ajiye wayar yayi yana cigaba da dubanshi yace  “mu ajiye mgnr boyfriend dinta ma a gefe i know her Dad and he’s a very powerful and influential man, yanada connections sosai a kasar nan Kuma she’s his only child, baka ganin he can also do anything for somebody that hurt his daughter like this?”…wnn karon a fusace Ayaan ya juya yana kallonshi yace  “wai why are you putting all the blame on me ne?…ita bakaga abinda tayimin ba?…besides taya akai ma har ka santa haka?”…yana rufe baki shima Lee cikin bacin rai yace “well i know her because i follow her on social media…ni fan dinta ne”.

Yana rufe baki Ayaan yace  “so you are doing all these because she’s your celebrity crush…you think am wrong and she’s right?”…tun bai rufe baki ba cikin daga murya Lee yace “don’t you fucking talk to me like that..am trying to highlight you the severity of the situation and you are trying to turn the blame on me?…are you fucking serous?”…shima bai bari ya rufe bakin ba yace  “amma kaga abinda ya faru cikin videon ai kou?…itace tayi forcing dina nayi mata abinda nayi…she touched me”…ya karasa mgn kirjinshi na wani irin heaving tsabar bacin da ranshi yayi…shima cikin bacin ran yake cewa  “she didn’t touched you kawai tana kokarin gyara kuskurenta ne…tanaso ta goge drink daya zuba a jikinka but you dont only pushed her you humiliated her in front of so many people…she’s a woman Ayaan and it’s not right to treat a woman like that”.

Numfashi kawai Ayaan ke saukewa kmr wanda yayi gudu tsabar yanda ranshi ke baci…bai katseshi ba saida ya bari ya gama snn a nutse ya juya yana dubanshi yace  “well she shouldn’t have touched me”…dafe kai Lee yayi yanajin yanda yake sake qular dashi, cikin daga murya yace “Ayaaannn”…cikin daga muryan shima yace  “yes, akan me zatayi tunanin tanada right din taba jikina?…am not a Christian like her, am a muslim and i have value”.

Wani irin diff Lee yayi yana kallonshi jin abinda ya fada yace  “oh!, so you are a muslim, you have value?”…kai ya gyada mashi yana cewa”yes”…yace “then what are you insinuating bro?”…kai Ayaan ya girgiza mashi yana cewa “nothing”…shima Lee girgixa kan yakeyi yace “no you actually mean something”. Shiru Ayaan yayi baice komai ba, shima bai damu da shirun da yayi ba yace  “so according to you we Christians we don’t have value right?…it’s only you muslims that have value…wonderful”…da sauri Ayaan ya juyo yana kallonshi jin kalar fahimtar da yayima mgnr nashi kenan, lokaci daya jikinshi yayi sanyi yace  “that’s not what i meant”…tun bai rufe baki ba Lee yace”then tell me what do you fucking mean?…you said you are not christian, you are a muslim and you have value…so you’re indirectly saying that mu Christians bamu da value, thank you”…kallonshi kawai Ayaan keyi da blue eyes dinshi yanajin yanda wnn mgnr yayi mashi zafi sosai fiyeda duk abinda ke faruwa…shima Lee bai damu da shirun nashi ba yacigaba da cewa “you know you are a very selfish human being…tunda naga videon nan hankalina ya tashi sbd inaga kmr kana neman jefa kanka cikin matsala by fighting with the wrong person…i was so scared of what the outcome would be…i was scared of abinda zasu iya sawa a maka and at the same time i was worried that even after five years you still do not have any regard for women…you still don’t have any atom of respect for them and it scares the hell out of me…i couldn’t even go to the club nayi rushing back zuwa gida kawai don inyi mgn dakai amma what did you do?…you said mu Christians bamuda value…you even turned the blame on me saying that ina bata gsky because she’s my celebrity crush…so i asked you now Ayaan is this what you think of me dama?, seriously?”…yanda ya karasa mgnr zaka gane ba karamin ciwo abun ke mashi ba hakan kuma ya kara sawa jikin Ayaan yayi sanyi yaji yayi regretting maganganun daya fada in the first place sbd ko kadan Lee bai cancanci haka daga gareshi ba.

Dukda yasan he’s just trying to look out for him amma ya biyema bacin ran da yake ciki har ya fada masa maganganun da baiji dadinsu ba…duk sai yaji ya tsani kanshi for doing this to him…yaji ya muzanta iya muzanta sbd Lee ba karamin girma da daraja yake dashi a wurinshi ba to amma bacin rai ne ai…kafin wani cikinsu ya sake mgn Kiara ta fito daga daki daga ita sai dan rigar baccinta da wando iya guiwa, gashin kanta a cukuikuye har ta karaso inda suke basu ji fitowarta ba sai kawai ji sukayi cikin Hindi tace”Aap dono kya kar rahe ho?”(What are you two doing?)…a tare duk suka juya suna kallonta, Ayaan sai yaji ya kasa ko motsawa a wurin sai Lee ne ya isa inda take ya durkusa a gabanta ya kamo hannunta shima cikin Hindin yace mata “kuch nahi beta”(nothing my dear).

Kallon Ayaan da har snn ke tsaye tayi kafin ta dawo da duban nata gareshi kmr bata yadda da mgnr daya fada ba tace  “Uncle Lee kai da Papa kuna fighting ne?”…da sauri ya sake kama hannunta yana girgiza mata kanshi yace “no we are not fighting my darling why would you say that?”…tace “naji kuna magana da karfi”…yanda ta karasa mgn kmr zatai kuka sai yaji ta bashi tausayi…shi kanshi yana mamakin wayon da yarinyar nan ke dashi sometimes in tayi wani abun kmr wata mai hankali…rungumeta yayi ganin kuka take shirin yi mashi ya mike tsaye da ita a jikinshi ya shiga zagayawa dakin da ita yana dan patting bayanta yace “i said it’s nothing you should worry about Kiara…nida Papa muna wata mgn ne kawai but we are not fighting trust me”…shiru tayi bata sake cewa komai ba.  Haka yayita jijjigata yana faman sintiri a dakin yanda kasan jaririya har saida yaji ta koma bacci snn ya nufi daki don kwantar da ita…duk wnn abun kuma Ayaan na tsaye yana kallonshi jikinshi ya sake mutuwa yana kallon yanda ya dauki yarinyarshi kmr tashi dukda bata mashi ran da yayi…duk sai yaji kmr yayita beating kanshi for what he did to his only family a kaf fadin duniya idan aka cire Kiara.
Yana nan tsaye sai gashi ya fito daga dakin bayan ya kwantar da ita Ayaan ya nufeshi da sauri saidai kafin ma yakai ga yi mashi mgn Lee yasa kanshi ya fita daga gidan gaba daya bayan yayi banging kofar da karfin da saida Ayaan ya runtse idanu sbd qarar da tayi…a hankali ya koma da baya da baya har ya fada kan kujera ya sake lumshe idanuwa yana fadin Innalillahi wainna ilaihi rajiun a fili wai ko zai samu sauqin zafinda yakeji cikin zuciyarshi.

Ko kadan yasan bai kyautama Lee ba infact bai kyauta ma kanshi idan har zai iya aikata abinda zai 6ata ran mutuminda bai taba daukanshi matsayin aboki ba sai a matsayin dan uwanshi na jini wanda ba abinda bazai iya sadaukarwa ba dominshi…nan take yaji ya sake tsanar yarinyar nan tunda har a kanta suka samu matsala da Lee har yayi fushi dashi wanda bazai taba iya tuna when last Lee yayi fushi dashi ba amma now because of her yayi mashi fushinda ya dade baiyi masa irinsa ba.

500 ne kacal zuwa 0013569116 Aisha Ahmad Tijjani Jaiz Bank, sai a turamin receipt ta ***.




Rano✨