His Rose

Monogamy or Nothing

by @northernangel

Ranar haka Zara ta wuni cikin gidan ta rasa meke mata daɗi, the absolute silence of the massive villa eating away at her layout. Sai wurin ƙarfe ɗaya na rana da taji yunwa na neman ƙarta, tayi warming breakfast ɗin nan taci. Bayan kuma taci abunci ta hau sama ta kwanta, amma abunda takeji a cikinta ya hanata baccin rana. And her thoughts spinning in circles after Muazzam’s brutal reality check. Haka ta ɗauko Kindle ɗinta ta zauna kan gadon tana karatu. Wurin ƙarfe uku ta sauko saboda yunwa da taji. Oat ta dama taci da snacks. Data gama kuma ta koma sama tasa swimsuit ɗinta, ta ɗauki sunscreen ta wuce wani ɓennen inda ta hau Roof Deck ɗin gidan inda infinity sky pool ɗin gidan yake, seeking solace in the cool water. Anan ta wuni har Zafar ya shigo gidan da yamma yayi wanka ya sake shiryawa ya fice bata sani ba. Sai da akayi magrib sannan ta koma ɗaki tayi wanka, tayi sallar ta sauko ƙasa. Ordering dinner tayi online da kuma wanda zataci da asuba. Bayan an kawo taci tasa saura a fridge, daga haka ta koma sama lokacin ƙarfe 9:15 na dare ne. Sallar isha tayi sannan ta zauna tayi duk nighttime skincare routine dinta, data gama ta saka pajama ɗinta ta sauko ƙasa. Kitchen taje ta ƙwaso snacks da drinks sannan ta fito, holding the treats closely in her arms. Wurin ɓenen ta nufa amma maimakon ta hau sama, sai ta wuce hallway ɗin da ke ƙarƙashin winding staircase ɗin, her footsteps soft in the quiet house. Wani ɓennen ne a cikin hallway ɗin, amma sai dai maimakon hawa, na sauka ne. Sauka tayi zuwa basement ɗin gidan inda kai tsaye ta shiga Cinema room, the heavy soundproof door sealing her away from the rest of the villa. Anan ta zauna on the plush leather recliner, tasa movie ta hau kallo tana ciye-ciyenta, basking in the dim, cozy glow of the large screen. Sai gurin ƙarfe 11 bacci ya ɗauke ta, her eyelids growing heavy as she drifted off into a deep slumber. Bata fi 20 minutes da fara bacci ba aka turo ƙofar. Zafar ne ya shigo sanye da black Armani suit wanda tayi masa masifar kyau duk da kana ganinsa kasan a gajiye yake ba kaɗan ba. Ga suit coat ɗinsa riƙe a hannun sa, few buttons ɗin button-down shirt ɗinsa kuma a buɗe suke, ga ƙaramar siririn chain rose gold necklace a wuyansa, wata beautiful, delicate rose flower pendant resting against his collarbone. Ya daɗe yana sa wannan sarƙar tun suna school a NY. Idan yana Nigeria ne baya sawa saboda kar iyayen sa suga yana sa sarƙa. Sai yau ɗaya ɗaukota yasa, Muazzam ya tuna ta kuma sai yau ya fahimci ma’anar sarƙar. Saboda da, sun rasa dalilin da yasa yake sa rose pendant ɗinnan a wuyan sa shekara da shekaru. Sanda suna school, wata baturiyar budurwarsa ta taɓa ɗaukar sarƙar tasa, clasping it around her own neck without asking, sosai taga ɓacin ransa ranar as he instantly yanked it back with a cold, terrifying glare. Kuma sosai sukayi mamakin me yasa yayi snapping akan chain pendant ɗin da suka ɗauka na banza ne, completely clueless about the deep, sacred meaning it held for him. Amma yau daya gansa da itane kansa yakawo saboda Zara yake sata ashe—a silent vow he had carried all along. Muazzam baice komai ba amma aransa yasha mamakin irin zurfin cikin Zafar da kuma raina masa hankali da yayi, holding on to a love so fiercely protected from the world. Zafar da ya shigo cinema room ɗin, ganin Zara a kwance tana bacci yasa ya sauke ajiyar zuciya, his shoulders visibly dropping with relief. Saboda dawowar sa gidan kenan ya hau sama bai ganta ba, ya hau rooftop duba sky pool ɗin da ya ganta da yamma amma bata nan. Shine ya fara duba ko ina na gidan har yazo basement ɗin. Ganin tayi rub da ciki, a risky position for her state, yasa ya ƙarasa da sauri ya fara ƙoƙarin juyar da ita a hankali. Jin an taɓata yasa ta buɗe ido da sauri. Ganin shine sai ta ɓata rai tana turo baki ta tura hannunsa daga jikinta, her movement sharp and resentful. Gyara kwanciyar ta tayi sannan ta miƙa hannu ta janyo wayar ta tana kallon lokaci. Ganin sha biyu saura yasa ta ɗago tana jefa mai wani kallo, accusing him silently for the late hour. Cikin sauri Zafar ya ɗaga hannun sa sama in surrender yana cewa “It’s work. A high-level board meeting ran late. You can ask Muazzam.” Taɓe baki tayi ta juya mai baya tana gyara kwanciyar ta, dismissing him entirely. Ajiyar zuciya ya sauke, feeling the weight of the long day pressing down on him. Ya miƙe yana kashe komai na room ɗin, turning off the large screen and the media setup, ya dawo ya fara ɗagata yana cewa “Come on, let’s hit the bed.” Batayi mai musu ba ta barsa ya ɗauketa in a bridal style, tayi wrapping arms ɗinta loosely around his neck out of pure exhaustion. Suka fito daga ɗakin ya nufi sama da ita, steps ɗinsa steady despite the heavy load. Daman ya rufe gidan ya kashe wutan ko ina, so kai tsaye bedroom ya wuce da ita, the silence of the dark hallways echoing around them. Suna shiga ya sauketa kan gado sannan yaje ya ɗauko full-body pillow ɗinta, sai dai bai bata ba ya ajiyesa kan sofa, deliberately removing her shield. Ya rufe bedroom ɗin ya kashe wuta sannan ya ƙara sanyin ɗakin. Closet ya nufa kai tsaye, ya shige bathroom ya kwaɓe ya faɗa wanka. It took him fifteen minutes ya gama komai ya fito cikin sauri, his damp skin catching the chill of the room, yana ta fatan batayi bacci ba. Cikin sa’a kuwa ya tarar da ita tana danna wayarta, ga pillow ɗinta ta ɗauka ta kwanta aciki, looking entirely inaccessible. Daga shi sai towel ya ƙarasa ya hau gadon. Zara sau ɗaya ta kallesa ta ɗauke kai taci gaba da danna wayar ta. Zama yayi yana facing ɗinta, cikin soft voice ya kira sunan ta, “Zara.” Kamar jira take, kawai sai ganin yayi ta kashe wayar ta ta ajiye kan side bed ta fara ƙoƙarin kwanciya. Cikin sauri ya riƙeta kafin ta kwanta yana cewa, “Hold on, I have plans for us tonight.” Miƙewa zaune tayi ta gyara zaman ta tana kallon sa, “I hope whatever plans you have don't involve sex.” Wani frustrated sigh ya saki, kafin yayi shrugging yana cewa, “Yeah, they do. Look, I just wanna get down tonight, cuddle up, and then have a real, deep conversation to understand each other.” Wani sheƙeƙe take kallon sa har ya gama maganar, her expression cold and entirely unimpressed. Bayan ya gama, ta sauke wani long deep sigh tana kallon sa ta fara magana, “First of all, do me a favor and leave me out of anything that has to do with your dick. Second, if you're looking for sex and a deep conversation, you need to bring monogamy to the table.” Daga haka ta fara gyaran pillow dinta da take kwanciya. Har zata kwanta ta juyo tana cewa, “Oh, and thirdly? I’m pregnant. So do not start an argument and stress me out, because this is the only time I actually get to sleep—especially when your child has been running wild in my stomach and barely letting me rest all day.” Zafar dai kallon ta kawai yake, the ultimate silence of the room stretching between them. Ba abun da ke yawo aransa sai cewan da tayi: He has to bring monogamy to the table before he can talk about sex with her. Wani irin gajiya ke damun sa amma baya tunanin zai iya runtsawa ba tare da ya samo abun da yake so ba—bacci ma bazai taɓa yuwuwa ba, shi yasan yanda yake when his body like this. Gashi kuma sanda ya dawo gida da yamma ya shirya, lokacin ne sukayi waya da driver ya tura sa ya ɗauko Rahma ya kaita airport, da ko da ita ne sai yayi manage yau. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya kalli Zara data kwanta yace, “Zara, please, drop this topic for now. Ya kike so inyi? You know this marriage wasn't my choice. My mom put her on me. Kuma kin san uwa—” Cikin katsesa Zara ta miƙe zaune cike da masifa, her eyes flashing with raw venom, tace, “Ban santa ba! That word doesn't even exist in my vocabulary. Ka manta ni bani da ita? So do not drag me into your mother-son problems. Do what she likes and I'ma do what I like, because I don't have a mother holding my leash, calling the shots or telling me what she wants me to do!” Daga haka ta koma ta kwanta, wannan karon tana kashe bedside lamp, plunging the room into absolute darkness. Zafar cikin mamakin abun da ta faɗa yake kallon ta, mind ɗinsa na reeling ɗin yanda cikin sauri tayi weaponizing her lack of a mother. With a confused voice yace, “Why the hell do you always find a way to twist and spin our conversa—” Cikin wata irin tsawa Zara ta ɗago tana cewa, “Stop bitching, bro! Quit the nagging! Step up, act like a fucking man and give me monogamy. Until then, keep your distance and let me rest.” Ta koma zata kwanta kenan, wani irin azaba ya ratsata yayin da Zafar ya janyota baya through her hair. Wani ƙaran azaba ta saki, yayin da Zafar ya sake mirɗe gashin nata, his grip tightening instantly. Gaba ɗaya duk wani annuri na fuskar sa ya ɗauke, ya haɗe rai kamar bai taɓa dariya ba in his entire life. Daidai kunnen ta ya kawo bakin sa, ya fara magana, his breath hot and dangerous against her skin. “Trust me, princess, you don't want to wake up the monster in me. You don't! So here's how it's gonna go down, baby—you better listen up. From here on out, you will check your attitude when you speak to me, especially around people. That little stunt you pulled at breakfast? Never again. Like I said, you don't want to cross the monster in me, because once I lose my grip, I promise you, neither your pregnancy nor your tears will stop what I'll do to you. I will strip away every single freedom you enjoy in this life and make you beg for the bare minimum. I’ll show you who owns you, and you’ll spend the rest of this marriage wishing you had just kept your mouth shut. Trust me Zara… Nobody!—not even your brothers—can save you from me.” Wani sautin kukan tsoro da azaba ne ya fara fita a hankali daga Zara, hannun ta na kan nasa daya riƙe mata gashi dashi, clutching at his fingers to ease the blinding pain. Cikata yayi yana tura kanta roughy onto the mattress. Zara kam cikin tsoro ta matsa can ƙarshen gado, tana kallon sa da wani irin mamaki tana kuka, gaba ɗaya jikinta rawa yake as the harsh realization of his violence settled into her bones. Daga haka ya miƙe ya fara sauka daga kan gadon yana faɗin, “You think you have a monopoly on this? That's funny. You clearly have no idea how many real women throw themselves at me every single day, every fucking passing second. But here you are, being an ungrateful bitch. All you do is disrespect me and push me to my edge. Fine. I am done asking you for sex. Ki riƙe kayanki. I’m heading out to get it for free tonight, and trust me, it won't even take thirty minutes to find someone. I’ll even send you proof of how my night goes, just to show you what I can find elsewhere. Keep your phone close.” Daga haka ya juya ya nufi closet yana faɗin, “I am so done being nice to a whiny, ungrateful bitch like you.” Short shorts ɗinsa ya saka sannan ya nufi gaban vanity ya hau gyara curly hair ɗinsa, his fingers moving through the curl strands with practiced precision. Bayan ya gama yasa roll-on da body mist, daga haka ya nufi gurin kayan sa ya ciro wata haɗaɗɗiyar baƙar Kandora from Bait Al-Kandora yasaka, the premium fabric draping perfectly over his broad shoulders. Sannan ya koma gurin perfumes ya ɗauki turaren sa na Shumukh ya fesa hankali kwance, the rich, luxurious scent instantly filling the closet. Bayan ya gama yasa takalmin sa ya fito daga closet ɗin. Kan gadon ya nufa ya ɗauki wayar sa yana kallon space ɗin Zara da yake empty—bata nan. Ko a jikin sa, hardening his heart completely, ya juya yana zura wayar a aljihu ya fice. Ƙasa ya sauka inda yana zuwa first parlour ya fara ƙoƙarin buɗe Pivot Door ɗin, kamar daga sama ya ganta a gefen sa. Abunda ya fara noticing shine chewing gum ɗin da take ci yana wani ƙara, the popping sound cutting through the quiet foyer. Peach cami and shorts ɗinta data kwanta dashi ne a jikin ta, amma tasa robe ɗin kayan wanda iyakar sa cinyar ta, showing off her creamy glowing legs effortlessly. Ƙafarta kuwa pink wedges ɗinta wanda daman a parlour ta barsu shine tasaka, hannun ta riƙe da wani key ɗin motar sa da wayarta. Haɗe rai yayi yana kallon ta, his dark eyes narrowing at her. Kafin ma yayi magana, cikin nonchalant voice, tana tauna chewing gum tace, "Oga abeg, open door sharp sharp! We still gats look for people we go knack this night." Cak ya tsaya yana kallon ta da wani irin chilling calmness, the heavy atmosphere thick with unspoken danger. Kusan two minutes yana kallon ta baice komai ba, ita kuma hankali kwance taci gaba da danna wayarta, ba abunda ke tashi sai ƙarar chewing gum ɗinta tana popping ɗinsa loudly right in his face cikin wani pure street, unapologetic attitude…