His Rose

Je t’aime trop pour te perdre

by @northernangel

Zafar dake kallon ta, cikin ƙoƙarin danne fushin sa ya kira sunan ta, his voice dangerously low as he warned her, “Zara!” Ba tare da ta ɗago ba tace, “Zafar!” Sake cewa yayi, “Zara.” Itama ta sake cewa “Zafar,” tana mocking tone ɗinsa da wani effortless sync. Kallon ta yaci gaba dayi, the sheer audacity of her gaze locking into his. Sai kawai yayi wani short dark chuckle, a dry sound that didn't reach his eyes. Ba tare da yace mata komai ba, kawai ya juya ya koma cikin gida. Tana biye da shi har suka shigo second parlour. Ta tsaya tasa locks ɗin ƙofar gaba ɗaya, the metallic clicks sharp in the tense room, yayin shi kuma ya nufi sofa ya zauna yana kallon yanda take ƙarƙame ƙofar yana gyaɗa kai. Bayan ta gama ta zo ta cire takalminta ta wuce kitchen, duk yana kallon ta, tracking her every move with brooding intensity. Built-in freezer ta ɓude ta ɗauko Dubai chocolate frozen yogurt from Go Greek. Guda biyu ta ɗauko ta fito parlour. Yana nan zaune inda ta barsa yana pressing phone ɗinsa. Ta ƙaraso gaban sa ta miƙa mai bowl ɗaya na frozen yogurt ɗin tare da dessert spoon. Jin ta tsaya masa akai yasa ya ɗago. Wani kallo ya watsa mata ganin abun da take miƙa mai, bayan sarai tasan baya shan duk irin sweet treats ɗinnan. Zara ganin kallon da yake mata yasa tace, “Drop the stare and take the bowl, because I’m not about to go from an ungrateful bitch to a stingy bitch in your eyes.” Ɗauke kansa yayi daga kanta yaci gaba da danna wayarsa, fuskarsa a haɗe, har lokacin sai girgiza ƙafa yake, his jaw tightly clenched. Kafaɗa ta ɗage ta juya tana cewa, “Fine by me. Just don't go around calling me a stingy bitch later.” Daga haka ta ajiye bowls ɗin can table sannan ta ɗauki remote ta kunna TV. Sannan ta ɗauki bowls ɗin ta nufi wata sofa ta zauna ta fara buɗe bowl ɗaya tana cewa, “Oh, and by the way? I bought this with my own money. So don't lay that ungrateful guilt trip on me over some yogurt. I forgot your card at home that day and swiped mine. You know, I might not be carrying a black card right now, but I have a gold J.P. Morgan—and I’ll be getting that black invitation soon because my assets and spending power can easily pull it. I might not have your crazy wealth, but my account is heavy enough to handle my lifestyle. I can pay my own bills, Obim. So, from now on, I don't need your money. Do not spend a single penny of your cash on me anymore. Keep your wealth to yourself. I don't need your financial help, and I am going to do absolutely everything with my own money. Your credit card is sitting right on the vanity in the closet. Take it back. I don't need your pennies, because I am not about to let you keep calling me an ungrateful bitch.” Ta kai yogurt ɗin bakin ta, the cool sweetness doing nothing to soften her sharp delivery, tana ɗauke kanta daga kallon sa, trying to shutting him out. Zafar kuwa idonsa na kan waya, amma tsab yana sauraron ta. Kuma sosai ransa yake ƙara ɓaci da yanda take twisting komai, tana nuna kamar yace mata ungrateful ne saboda nauyinsa da yake saukewa a matsayin sa na mijinta—alhalin tafi kowa sanin ba abun da yake nufi ba kenan. She knew damn well this wasn't about bills. Tasan cewa this is about his feelings for her, this is about how she didn't appreciate his love and respect for her. Jin yayi kansa yayi nauyi. Ga gajiyar da ya kwaso yau throughout bai huta ba saboda aiki, ga shi ko abuncin kirki babu acikin sa in banda salad ɗin da Muazzam yasa aka kawo masa right before they went into the meeting. Jin yayi bazai iya da rigimar ta ba, he just didn't have the mental bandwidth for her games tonight, tama barshi yaji da blue balls ɗin da ke neman yi masa illa. Miƙewa yayi, ba tare da ya tanka ta ba ya wuce ya nufi staircase, his silence heavy and absolute. Ganin ya tashi yasa ta taɓe baki, ta bisa da kallo cikin ɗaga murya take cewa, “Better! Sai dai saman, because the moment you step foot out of this house tonight, I'm stepping mine out too, period. Look at your life—ko kunya baki ji ba, proudly bragging to your pregnant wife about your zina. Instead of you to be a proper husband, no. You want to be leading astray and forming alpha male. You’re just a certified man whore. An ashawo!” Zafar najin ta amma ko juyowa baiyi ba saboda ji yake gaba ɗayama bai da lafiya, his body aching and exhausted. Bedroom ɗinsu ya wuce ya cire kayan sa, ya ɗauki abun da zai ɗauka a ɗakin ya buɗe ƙofar terrace ya shiga, ya zauna yana shan cigarettes ɗinsa, the smoke swirling into the cold midnight air. Sai bayan kusan 40 minutes ya koma ciki ya ƙwanta kan gadon, daga shi sai boxers. A can ƙasa kuwa, Zara hankali kwance ta shanye yogurt ɗinta duka roba biyun tana kallo abun ta. Bayan ta gama tayi disposing bowls ɗin, ta ɗauki ruwa tasa cikin Hydro Flask ɗinta sannan ta hau kashe wutar ko ina har ta hau sama, leaving the downstairs in darkness. Bedroom ɗin ta shiga itama, ta kunna wuta ta ganshi a kwance sannan ta kashe wutar, ta cire robe ɗin jikinta ta nufi cikin bathroom. Brush tayi sannan ta fito ta dawo ɗaki. Kan gadon ta kwanta cikin pillow ɗinta tana juya mai baya. Shima daman bayan sa a juye yake kuma idonsa biyu har lokacin, both staring into the dark. Itakam bata fi five minutes da kwanciya ba, nannauyan bacci mai cike da nutsuwa ya ɗauke ta. Ƙarfe 3:50 na asuba ta farka sakamakon taɓata da taji anayi. Ko da ta buɗe idonta, yana tsaye a kanta yana kallon ta, dressed in a black jallabiya. Cikin low, raspy voice yace, “It’s time for prayer, zanje masallaci. I’m heading somewhere right after. I made some noodles for you to eat once you're done praying. Order breakfast later, or head down to Muazzam’s house, yeah?” Gyaɗa masa kai tayi tana kallon sa. Shima kallon ta yake. Ya durƙusa ya tsuguna daf da fuskar ta, yayi kissing goshinta da hancinta. Cikin low, soft voice ya fara magana cike da tsantsar so, yana rubbing chubby soft cheeks ɗinta, his touch gentle and desperate: “I’m sorry for how I acted yesterday. I was just so furious, Princess. It’s killing me because I feel like tu ne m'aimes plus, like someone is successfully trying to turn you against me... I’m so sorry, bébé. I didn't mean a single word of what I said, I swear. Tu le sais, non? Je t'aime trop pour te perdre, Zara. Please always remember that.” Zara dake kallon sa, idon ta ne yaciko da kwalla as the memory of last night’s pain flashed through her mind, ta tuna abunda ya mata jiya musamman yanda yaja mata gashi da ƙarfi. Amma sai dai kalmar sa ta ƙarshe yasa taji zuciyarta na sanyi. Tana jin wannan ne Zafar ɗinta—the man who loved her unconditionally, ba mutumin jiya ba da yayi treating ɗinta very badly, ba lallashi ba komai. Cikin soft, bratty voice tace, “I’m sorry too... but Obim, I need you to give me monogamy before anything happens between us again.” Kamar daman yasan zata faɗi haka, ya gyaɗa kai yana cewa, “I’m not trying to force anything either, Zara. I just want peace between us, nothing else. So I’m gonna give you some space for now, oui?” Wani  soft smile ta sakar mai, ta haɗe goshin su tana gyaɗa kai, in a whisper tace, “Oui.” Daga nan tayi kissing ɗin bakin sa lightly ta matsa baya. Miƙewa yayi da sauri saboda sallah da ake daf da tayarwa. Daga haka yace ta taso tasa locks inya fita. Tashi tayi suka fita tare, suna ta hirar su kamar ba su ba har suka kai bakin pivot door ɗin shigowa foyer. Kissing kanta yayi sannan sukayi sallama ya fita. Ita kuma ta rufo ƙofar; duk da security pivot door ne, amma da dare yana sata tasaka duk locks ɗin ƙofar for maximum peace of mind. Bayan ta gama rufewa ta koma ciki, inda kai tsaye kitchen ta wuce ta zubo noodle ɗin da ya dafa mata da kwai, kifi, da sausage—yanda dai yasan tana son noodle ɗinta, rich, spicy and flavorful. Freezer ta buɗe taga yayi mata Yubari King melon and Banana smoothie da kuma fresh Pomegranate Juice. Juice ɗin ta ɗauka ta bar smoothie ɗin, saboda inta gama azkar around 7am tana sake cin abunci kamar yogurt ko smoothie ɗin da wani snack, kafin kuma tayi breakfast 10 to 11am. Tas ta zauna ta cinye noodle ɗin mai yawa da dafaffun kwai har uku duk ita kaɗai, bayan ta gama ta kora juice ɗin mai sanyi sannan ta miƙe ta nufi sama. Zuwa lokacin an idar da sallah. Tana shiga ɗaki ta wuce bathroom tayi wanka ta ɗauko alwala ta fito. Tsab ta shirya tasa kayan sallarta, ta fesa turare sannan ta tada sallah. Bayan ta idar tayi azkar ɗinta, around 7:40 ta sauka ta sake cin abunci. Bayan ta gama ta koma sama tayi prenatal yoga ɗinta sannan ta duk morning routine ɗinta. Wurin goma saura kuma Sanyi tazo gidan ita kaɗai, ta kawo breakfast spread mai rai da lafiya suka zauna suka ci while catching up. Anan gidan suka wuni su biyu sunata hirar su comfortably, har suka sauka basement sukayi kallo a cinema room, completely lost in their own world. Wurin ƙarfe biyu kuma sukayi sallah, suka shirya suka fita looking effortless as always. Abunci suka ci sannan suka wuce The Spa at Palazzo Versace, inda akayiwa Zara Mini Spa Retreat to pamper her pregnant skin, ita kuma Amrah akayi mata full one. Har gurin 6 Zafar yazo ɗaukar Zara ba’a gama da Amrah ba, anan suka barta dan daman ita ke jan motar da suka zo da ita. Gida sukaje sukayi sallah sannan ya fita da ita suka shiga gari, cruising through the beautifully lit streets of Dubai. Basu dawo gida ba sai midnight, inda tun a mota ta fara bacci from pure exhaustion, so haka ya kaita into the house ya kwantar gently on the bed, softly pulling the duvet over her. Bai nemi komai a gurinta ba, respecting her peace for the night. Haka rayuwa taci gaba da tafiyar musu—yau suyi faɗa, gobe su shirya, a relentless cycle of high tension and soft truces. Sai dai a each passing day, hankalin Zafar tashi yake as frustration slowly began to eat him alive. Saboda yanda Zara taja ta turje, taƙi yadda sex ya shiga tsakanin su, holding onto her boundary firmly like an unyielding fortress, proving to him that her body was no longer an open door until he met her terms. Satin sa ɗaya a Dubai suka fara shirin komawa gida har da su Muazzam saboda sun gama da aikin da ya kawo su, the massive business deals successfully wrapped up. Ana gobe zasu koma, Zafar da Zara suka fita Wellness Date tare, taking the day to completely unwind and clear their minds. Sai dare suka dawo gidan, feeling all relaxed and refreshed, the quiet luxury of the day softening the lingering edge between them.  Zara ta canza gashinta, ta mayar mata da kanta baƙi, yasha gyara with the most premium treatment. Ba ƙaramin kyau tayi ba, her dark hair complementing her glowing skin flawlessly. Acikin daren sukayi wani gagarumin faɗa saboda neman haƙƙin sa da yayi taƙi yadda. Lallashin duniyar nan da ban haƙuri yayi, trying every gentle angle he knew, amma sam tace ita ƙyankyamin sa ma takeyi saboda ƙila yayi sex ba condom with other women while out of the house. Wannan shine abun da ya kai Zafar bango. Sukayi faɗa sosai, hayaniyar su ta gauraye ko ina a gidan, the heavy walls of the villa echoing their screams. Daya shirya zai fita, wannan karon Zara batace zata bisa ba, sai dai tare ƙofar da tayi tace sai dai in ture ta zaiyi ya fita. Dukan ta ne kawai baiyi ba a ranar, shima saboda condition ɗinta, sannan kuma bai ture ta ɗin ba saboda hakan. Sai dai sosai tasha zagi da bala’i that left her ears ringing. Wanda taji zata iya ramawa ta rama, wanda yafi ƙarfin ta rama kuma tace masa ta barsa da Allah. Bata taɓa ɓata masa rai ba irin ranar, kuma ba ƙaramin ƙoƙari yayi ba gurin danne fushin sa. Shi babban burinsa ta barsa ya fita ya huce, amma sam taƙi yadda wai neman mata zaije. Gurin dining ya nufa, inda wani glass jug dake cike da orange juice ya ɗauka ya fasa da ƙarfi saboda ɓacin rai, shattering the glass into a thousand pieces across the marble floor. Ita dai Zara tana zaune kan ottoman ɗin da ta ɗauko ta ajiye bakin ƙofar fita; a masifar tsorace take amma ta dake, masking her terror with frozen stubbornness. Bata bar gurin ba har sai da taga ya hau sama da kusan 30 minutes, sannan itama ta hau. Koda ta shiga ɗaki, yana zaune yana shan cigarettes, clouds of smoke filling the bedroom, inda nan ma ta kafa bala’in sai ya fita. Terrace yaje ya zauna, inda ita kuma tayi locking ƙofar ta shiga wanka. Har ta fito yana terrace ɗin. Kusan anan ya kwana ranar, braving the cold night air, ita kam tayi baccin ta akan gado. Washe gari bai wuni gida ba, sai a airport suka haɗu saboda ita su Muazzam tabi. Ko acikin private jet ɗin, the tension was thick enough to cut with a knife. Kowa ya lura da hakan amma ba wanda yace dasu komai. Ƙarfe 11 na dare suka sauka Nigeria, inda kai tsaye yace mata taje tabi su Muazzam saboda shi zaije gidansu Rahama ya ɗauko ta. Ko kallon sa batayi ba, ta gyaɗa masa kai ta bi bayan su Muazzam, walking straight into the waiting SUV parked beside the wing, leaving him standing alone on the private ramp…