YAYA

yayana

by @zaynaberhhh

yaya yaya na dawo yaya ina kake ke dan ubanki zonan shi yayan shi ya haife kine da zaki shigo ko gaida ni baki yi ba kina neman shi ayya fa mama an bamu assignment ne fa na bi assignment in da gudu zo ki cire kayan makarantanan ki ci abinci amma mama assignment in fa nace bazaki bashi ba zo nan daga chikin daki aka ce ke binta jeki ki kaimasa kiyi sauri ki dawo ta ce toh abba ta wuce da gudu ta bar maman ta na guna guni akan meyasa abban nata zaice mata ta je bayan ta hana.

yarinya ce yar shekara bakwai da gudu ta fada dakin na yaya ta samashi kwance yana danna waya ta yi tsalle zata yi kanshi ya matsa ya na hararanta yana ce wa bana hanakiba eh aminatu tace yi hakuri yace bani ta bashi takardan ta yace to kitafi ki cire kaya

ta fita tana tsalle ya bita da kallo ba wai baiji abunda mama tace bane kawai de yasan komai mai wuce wane ya girgiza Kai yana bude littafin yaga Ashe assignment na mathematics ne kaman yanda ya Zata ya ajiye Kafin ta zo so fara ya cigaba da abun da ya keyi awaya