Acknowledgement
Alhamdulilla. Kafin nafara wanna littafin ina mika special thanks ma y'ar uwata mommom, wadda ta kasance tare da ni tun daga far ko thank u for ur endless support, encouragement, da kuma yarda da dream dina.
Haka kuma special appreciation ga abokiya ta aisha Ahmed abba sabo da goyon baya, addu'oi da kuma words of encouragement, Allah ya saka muku da alkhairi
And na sadaukar da wannan littafin ga yaya, kawa, kuma er uwata much love💓