Chapter 5:RDBG
RAUNIN DA BA A GANI
Meefat ink ✍️ writers
Jirgin TURKISH airline ya sauka a NNAMDI AZIKWE INTERNATIONAL AIRPORT by 2pm. Azan ne ke magana kasa kasa “whethern garinma is harsh babu wani abu mai dadi kwata kwata a kasarnan” batare da sammanin Jay ya jishiba ya tsinkayi muryarsa yana cewa “to yazakayine man ai dama baza kayi comparing turkey da kasar nan ba” “bansan me problem na ayya da zuwan muba, wallahi inba dan mamy ba ba a bunda zai sa nazo gashi company ma tana bukatarmu” “easy easy dude” Jay yafada yana dariya dukda Shima ba wai son zuwan yake ba amma yayi missing gida sosai “and lemme tell u, 1 week zanyi nakoma kadai ji nagaya maka” “na ji”Jay yafada yan tapping kafadanshi har lokacin bai daina dariyaba, dukda shi Jay mutum ne mai wasa amma bamakowa yakewa ba, yanada kamewa agaban strangers ko wanda jininsu bai haduba, shiko azan mutum ne mai saukin kai, nutsuwa da paran paran da mutane inda halinsu ya banbanta kenan.
Y'ammata biyune ke tafiyan a harabar makarantar suna hira sai da yan tace “ruhy me kike shirya manane a tarunnan da za ayi"ananne ruhaina ta daga kyawawan idanunta ta kalli kawartata tace “niko mezan zan shirya mana fina” I “a'a na AWARD AND RECOGNITION CEREMONY mana" cewar safina “to muko me zamu shirya tunda ai taron bada award ne ba wani abuba” “a'a zamuyi makeup mana dan nasan insha Allah zakici wannan award din” “hmm fina Kenan”kinsan Allah bada badan ba danaje gurin Mr hung yamana cin hanci” “umm to masu godfather” dariya fina tayi “kefa ko dan iliminki zaki samu” da haka suka cigaba hirarsu har suka fita a makarantar.
Jay ne zaune a wani babban eatry na Abuja sai faman hararar azan yakeyi shiko gogon ko a jikinsa, a hankali yake taunan fried egg dinsa cikin salon daya san zai kular da Jay, tsaki Jay yayi yace “dalla malam katashi muwuce dan nasan da gayya kake hakan, kuma clearly kasan flight dinmu by 5pm zai tashi, Cox by 9pm muna yola” “my friend can't u see am eating, lemme finish first”azan yafada cikin kwanciyar hankali, mugun kallo Jay ya watsa mar sannan yace “when I suggested we order food, you insisted on going to a restaurant, bacause ga bawankako?”, banza azan yayi da shi yacigabada cin abincin sa sai kawai Jay ya girgiza kai ya dauki wayarsa yakira video call “yanzu dai karki sanarwa kowa zuwanmu by 9pm zamu iso”.