RAUNIN DA BA A GANI

Chapter 11

by @meefatinkwriters99

RAUNIN DA BA A GANI 

Meefat ink ✍️ writers 

Rufe file din azan yayi sai yace “ haka kullum kake cewa ai” “ai kai dinne ka cika bani headache wallahi ” dariya azan yayi yayinda Jay yadauki wani takarda dake kan table din yana cewa “so….. Adamawa state university” sai kuma yace “ will u attend” azan ya danyi shuru sai kuma yace “I don't know” sai jay ya dafa table din da yatsa yace “ come on dude” sai azan yace “my schedule is already full” “ but kamar the ceremony is next week” sai azan ya mike ya nufi tagar glass din dake office din, daga inda yake yana iya hango yanda ma’aikatan companyn ke shige da fice cikin tsari sai yace a hankali “u know me Jay, I don't like unnecessary public appearances” sai Shima Jay ya mike tareda tsayawa kusa dashi yace “ this is not unnecessary, and at least yakamata kabawa kanka hutu, tunda muka fara zuwa office dinnan, every day, you are on work” “it's my responsibility, and dude karfa kamanta akwai su hamma even though basuda babban makami meyasa ba‘a kaimusuba and am well sure su akasani amatsayin yaran daddy before me” fadin azan “ I know, but life ba aiki kadai bane and maganar su hamma kuma u already know them maybe sunyi rejecting ne” sai azan yayi murmushi yace “ wai yaushe kazama mai bada shawarane haka?” Jay yayi murmushi yace “tun ranar da muka shiga matsala a turkey, ka tuna sir guven"sai dukansu sukai dariya tunuwa da sukayi da lokacin kuruciyarsu. 
Shuru ne ya dan ratsa nadan wani lokaci sai Jay yace “by the way, I have already accepted the invitation"sai azan ya juya da sauri yace “what!” sai Jay yayi dariya yace “kana ganin zan barsu ne batareda nayi accepting ba” “Jay…!” “relax”fadin Jay yana daga hannuwansa sama yace “ kawai cemusu nayi, I will comfirm it before the end of the week” sai kawai azan yayi murmusa yana girgiza kai yace “u will never change” kafin Jay yabashi amsa wayar azan tafara haske alamun shigowar kira ganin sweet soul sai yayi picking yana fadada murmushin fuskarsa“ mamy mine"sai mamy tayi murmushi tace “ wannanne sallamar ko baby, how u?” “lafiya nake mamy” “hope dai yau zakazo da wuri” azan sai yadan dago ya kalli Jay kafin yace “I think so” “ok to kada katsaya a office har dare” “mamyyyy…” yaja sunannata sai mamy tace “I know u, inhar kana office kanama manta lokaci” sai Jay yayi dariya a hankali yana kallon azan sai azan din ya hararesa “ okk mamy am leaving now” “good” sai tasake cewa “kuma kazoda jabir, tun jiya bangansaba” “okk mamy” Jay na kokarin yi magana da mamy amma sai azan ya katse kiran yana murmushi, tsaf Jay ya gane hakan, amma sai bai biye masaba suka fita atare. 
Bakar Mercedes din azan ce ke ratsa manyan titunan garin yola cikin nutsuwa, Jay ne ya jingina da kujera yana kallon titin tataga a hankali yace “honestly, I like this place” sai azan yayi murmushi yace “ Nigeria?” “especially adamawa” sai duka sukayi shuru na dan wani lokaci sai Jay yasake cewa “by the way, kataba jin sunan university dinda suka gayyaceka ko a social media?” “no” azan yabashi amsa sai Jay yayi murmushi yace “interesting” azan ya kallesa baice komai ba yacigaba tukinsa. 
Bayan kusan rabin awa….