Introduction
[11/08 à 00:10] Shalelen Mamata🥳🥳: ***
*AZZAWAJUL-MUKADDAR* *الزواج المقدر* _(Auren kaddara)_
_A True Life Story_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
______________________________________ _We Are Here To Educate,Motivate And Entertain Our Readers_ ______________________________________
_*LABARI/RABUTAWA*_✍️ ⬇️ _*Aisha Mohammed Sani*_ _*(Xayyeesherth)*_
_Wannan labarin da gaske ya faru ban yarda achanjamin shi da wata siga ba domin sai da yarjawar wadda hakan ya faru da ita nake rubutawa_
```Barka da sallah masoyana,,,🥰fatan kunyi sallah lafiya,,,wannan shafin sadaukarwa ne gareki auntynah Shaxee kiyi yadda kikeso da shi Xayyeesher ta ki ce😍😍```