PAGE-15
________________________________________________________
*SADAUKARWA GA YAN KUNGIYATA ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
*INA KI KE AMINIYA🤣 HAJIYAR MU FATIMA ZAHRA EYMAN NAGODE DA KATI AJO A KARAMIN WANI🤗🤗*
Sai misalin karfe 11:00 na dare Sakina ta fara dawowa hayyacinta.
Faruq, Mama da su Maryam ba karamin farinciki su ka yi ba.
Safiya kuwa tun da taji Sakina ta farfado kamar an watsa ma ta tafashasshen ruwa gabadaya taji ba dadi.
Hakan ya sa ta kiran Mamanta A waya ta sanar ma ta da komai *ma su jiran jin mutuwa sun ji ta shi* Maman Sakina ta ce, "Kar ki ji komai mun shiryawa komai daki-daki in wannan bai yi ba ai wani zai yi balle kuma ma ya ma na abin da mu ka fi bukata a yan zu, ki bari sai ta koma gida zamu cigaba daga in da mu ka tsaya."
Murmushin mugunta Safiya tai tare da fadin, "Shiyasa na ke son ki uwa ta gari, ni yanzu ma babbar matsalata hankalin Faruq na ke so yadawo gareni."
Mama ta ce, "Haba sai ka ce ba ki sanni ba wannan ai da kan mu zamuyi ko Mahaifiyarsa ma ba za ta sani ba domin za ta hana bazata bari a illata d'an ta ba. Sai misalin karfe 11:00 na dare Sakina ta fara dawowa hayyacinta.
Faruq, Mama da su Maryam ba karamin farinciki su ka yi ba.
Safiya kuwa tun da taji Sakina ta farfado kamar an watsa ma ta tafashasshen ruwa gabadaya taji ba dadi.
Hakan ya sa ta kiran Mamanta A waya ta sanar ma ta da komai *ma su jiran jin mutuwa sun ji ta shi* Maman Sakina ta ce, "Kar ki ji komai mun shiryawa komai daki-daki in wannan bai yi ba ai wani zai yi balle kuma ma ya ma na abin da mu ka fi bukata a yan zu, ki bari sai ta koma gida zamu cigaba daga in da mu ka tsaya."
Murmushin mugunta Safiya tai tare da fadin, "Shiyasa na ke son ki uwa ta gari, ni yanzu ma babbar matsalata hankalin Faruq na ke so yadawo gareni."
Mama ta ce, "Haba sai ka ce ba ki sanni ba wannan ai da kan mu zamuyi ko Mahaifiyarsa ma ba za ta sani ba domin za ta hana bazata bari a illata d'an ta ba, Dan ha ka karkiji komai kaman Faruq ya dawo tafin hannunki ne, ita kan ta mahaifiyar ta sa sai ta sha mamaki in fada miki, yanzu dai kinga dare ya yi bara na kwanta ku kuga ta kwannan zaune." ta karasa maganar ta na dariya.
Safiya ta ce, "Hhhh Mama kennan ai Gwanda kar nai barcin a yi komai a idona."
Mama ta ce, "Oh hakane fa ashe ki na daukan darasi, yan zu dai insha Allah gobe zan bazama inna dawo zan kira ki naji kuna asibitin ne ko gida sai inzo kinga daga nan na geshe da Yar Shila."
Safiya tA kyalkyale da dariya tare da fadin, "Mamana kennan wai Yar Shila, tam byee byee ki kwanta da safen ma yi magana."
Mama ta ce, "Owk byee ki kula da kan ki fa ana kaaf kaf kin san suma ba zama zasuyi ba dan ba a ban Faruq ya na ce mu su ba."
Da ha ka su kai sallama.
Faruq ya zo kennan ta na katse wayar ya ce, "...
Urs Xayyeesherth [11/08 à 00:16] Shalelen Mamata🥳🥳: *AZZAWAJUL-MUKADDAR* *الزواج المقدر*
_(Auren kaddara)_
_A True Life Story_
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
______________________________________ _We Are Here To Educate,Motivate And Entertain Our Readers_ ______________________________________
_*LABARI/RABUTAWA*_✍️ ⬇️ _*Aisha Mohammed Sani*_ _*(Xayyeesherth)*_
_Domin samun littafan mu a saukakye shiga shafukan mu kamar haka👇_
*Instagram page* _@zamani_writers_association_
*Youtube channel* _Zamani_writers_association_