AZZAWAJUL-MUKADDAR

PAGE-17

by @xayyeesherthulhumaerath

________________________________________________________

*KUNA MATUKAR BANI MAMAKI🤔BAKU IYA SHARHI BA AMMAN KUN IYA FADIN A KARA YAWAN PAGE MUSSAMAN GRP DIN KHALEESAT HAIYDAR HAUSA NOVEL TO YSN YAWAN SHARHI YAWAN TYPING DI NA🥰*

Oh typing Erorr ne a karshe fejin ba ya i mean Safiya not Sakina.

Safiya ta tashi fuuu ta fita.

Sakina ta kalli Faruq tare da fadin, "Ka je ka ba ta hakuri Honey."t

Faruq ya ce , "Me a ka ma ta da zan ba ta hakuri na ga ai ke ma matatace ko?"

Sakina tai murmushi tare da fadin, "Honey kennan ni dai je ka bata hakuri ban son damuwa wallahi."

Faruq ya yi murmushi sannan ya ce, "As you Wish Madam."

wa ni kyataccen murmushi kawai Sakina ta bi sa da shi.

Faruq na fita kuwa ya tarar da Safiya ta fara kukan munafurci.

"Haba Sofy na mi ye na kuka am so so sorry please." Cewar Faruq kennan.

Safiya ta shagwabe sannan ta ce, "umm umm ba yan ka manta da ni dan ka ga Sakina."

Faruq ya tallafota tare da fadin, "ni na isa in manta da my princess ke kin san na yi kewarta ne."

Murmushi Safiya tai ganin ta cimma burin ta ta ce, "Umm umm to ni Sakeni in je mu gaisa ni ma kar azo a gan mu haka."

Dariya Faruq ya yi sannan ya ce, "Yoo ai na ga dai matata ce ko?"

Safiya ta ce, "Sosai ma kuwa amman ana ragewa, ka ga nikam na tafi gun Sakina byeebyee." gwalo Safiya Ta ke wa Faruq tare da dariya har ta shige d'akin sannan shima ya bita.

Su na shiga Sakina tai murmushi tare da fadin, "Kun shigo? sannunku, Mama ta tafi gun likitan wai zai yi sallama ka je kai ma."

Tuni Safiya taji RAS aranta domin ita ba haka ta so ba, ta so ace sai Sakina ta kwashi kwanaki kan nan ta gama more soyayyar Faruq amman wai a ce daga kwana daya har za ta koma gida.

cije baki tai tare da fadin, "Ni na san me zanyi". a zuciya ta dunga sake-sake.

Ba ta zauna a asibitin ba ta ce da su za ta je gidan Maman ta sanar ma ta kar tazo anyi sallama.

Ai kuwa haka ta nufa gida, ta na zuwa ta sami mamanta ta shirya domin zuwa asibiti.

Mama ta ce, "Ah ni da na ke shirin zuwa gunku ku ma."

Safiya zauna ta na nishi tare da fadin, "Hmm Mama abin bai min dadi ba nafara kafa tarkona amman yau zai watse domin an sallameta ku ma kin san sa da nici akan wannan mayyar."

Mama ta dafa kafadar Safiya tare da fadin, "Haba Safiya sai ka ce ba 'YA ta ba ke kin san ai bazan barki haka ba ko kin manta ne?"

Safiya ta ce, "Hakane Mamana Shiyasa na zo ai kawai."

Mama ta ce, "Yauwa yanzu kinga daman ina so daga asibiti mu huce ne dan haka muje kawai."

Ta shi su kai suka nufa wajen wa ni BOKA dan ba na ce Malami ba.

Suna zuwa ya fara birgar karyasa ya na fadin ai yasan komai.

A ta ke malamin nan ya ba su wani magani tare da fadin a birne akofar gidan dai-dai inda ya saba bi in zai shiga.

*"DAGA RANA MAI KAMA TA YAU INAI MI KI ALKAWARIN SAI ABIN DA KI KA CE FARUQ ZAI YI,KIN ZAME MA SA HASKE SAI YA GAN KI ZAI NA IYA MOTSI."* cewar malamin kennan ya na ihun haukarsa.

sun karba Cike da farinciki da murna.

Suna fita Safiya ta kira Faruq ko sun koma gida, ta ci sa'a kuwa ya ce aa yanzu su ke shiri dai.

Da Sauri su Safiya su ka nufi gidan Mama ce ta fara tayata tona gurin domin birne a layar.

Ai kuwa haka a kayi sun tona sannan suka birne da shike wajen da Karamin carpet sai su ka mayar su ka rufe ruf ta yarda ba wan da zai gane.

Sun gama kennan sai ga Su Faruq din kuwa.

Safiya da Mama sun tsaya ta cike sai murmushi su ke.

Sakina da kanwarta Maryam ne su ka fara shiga.

Faruq ya daga kafarsa.........

Urs Xayyeesherth [11/08 à 00:16] Shalelen Mamata🥳🥳: *AZZAWAJUL-MUKADDAR* *الزواج المقدر*

_(Auren kaddara)_

_A True Life Story_

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

______________________________________ _We Are Here To Educate,Motivate And Entertain Our Readers_ ______________________________________

_*LABARI/RUBUTAWA*_✍️ ⬇️ _*Aisha Mohammed Sani*_ _*(Xayyeesherth)*_

_Domin samun littafan mu a saukakye shiga shafukan mu kamar haka👇_

*Instagram page* _@zamani_writers_association_

*Youtube channel* _Zamani_writers_association_