AZZAWAJUL-MUKADDAR

PAGE-27

by @xayyeesherthulhumaerath

________________________________________________________

🥰🥰```SADAUKARWA GAREKU YAN UWA GUDAN JINI 5STARS INDEED, FARIDA SWEERY,REAL NANA AISHA,HAUWA'U HAUPHA,MANAB YAR BABA TARE DA NI KAI NA XAYYEESHERTH WANNAN FEJIN NAMU NE MU YI YADDA MU KE SO DA SHI INA SON KU SO DOMIN ALLAH🥰🥰🥰INA ALFAHARHI DA KU❤️❤️❤️```

Sawa abaki ya tofar, suna hada Ido da Sakina ta girgiza ma Sa kai alamar yadaure ya ci.

Ha ka kuwa Faruq ya ta turawa kamar zai yi amai bai fi chokali biyar ba ya fara shafa ciki yana, "Wallahi na koshi Safiya Amman fa girkin nan na ki ya yi dadi domin ya Sa cikina cika Amman ba ki na bai koshi ba."

Wani dadi Safiya ta ji aranta domin ya ci kuma ya yaban ma ta girki ta ce, "Kar da mu ai gobw ni zan ma na kayan break."

Sakina tai murmushi tare da duba agogo ta ce, "Nikam ma kunga barci ina ji sai da safen ku." ta karasa maganar ayayin da ta ke tashi.

Faruq ya kalleta tare da fadin, "Ha ba dai tun yanzu Darling?"

"Wallahi kuwa gudnyt oll".Cewar Sakina.

Faruq ya taso tare da rikye ma ta hannu ya na "Oya muje in raka gimbiyata D'aki dan ko sauro ban so yatabamin ke."

Murmushi kawai Sakina tai su ka fita tare.

Suna fita Safiya tadau tsalle tare da kiran Mamarta ta sanar ma ta cewA Faruq ya ci abincin.

Ba karamar Murna Maman Safiya tai ba domin burinta na tatile arzikin Faruq ya ku sa ciki.

Sai da Faruq ya raka Sakina har da ki sannan su kai sallama yadawo dakin Safiya.

Ashe wannan ranarce rana ta karshe da Faruq zai nunawa Sakina tsantar So Domin kuwa tun daga ranar rayuwar gidan Faruq ta sauya.

Bai dai na son Sakina ba amman bai damu da ita ba kamar da Safiya kuwa ta fara samun abinda ta keso duk da dai ba hakan akaso ba domin Faruq ya kasa mallakuwa gabadaya.

Maman Safiya ta kara komawa wajen malamai da dama amman kowa ce ma ta yake hakan ma da akayi ta gode domin Faruq tsayayen mutum ne ba kowa zai iya da shi ba.

It kuwa Sakina komai zasuyi gabanta bata taba nuna damuwarta domin ta fahimci cewa da gaiya Safiya ke ma ta hakan.

Ya kasance zaman gidan ma ba so SAKINA ta ke ba inta tafi shagonta tun safe sai biyar ta ke dawowa,,,

Sakina ta fito za ta tafi Shago kasancewar Faruq A dakin Safiya ya ke ta je tai Nocking Da kyar Safiya ta fi to ta na wani gyatsine.

Sakin Ta ce, "Morning Safiya da man ina so zan tafi shagone ina Ogan ya ke."

Safiya ta ma ta wani kallon sama da kasa sannan ta ce, "Ya na barci inya tashi zan fada ma sa." ba ta bari Sakina ta ba ta amsa ba ta kulle kofar ta harda dan guntun tsaki.

Sakina ta tsaya kusan na minti biyar Sannan ta nufi hanyar shagonta.

Safiya kuwa ta na shiga ta fara kuka tare da tashin Faruq ta na,".....

Urs Xayyeesherth [11/08 à 06:15] Shalelen Mamata🥳🥳: *AZZAWAJUL-MUKADDAR* *الزواج المقدر*

_(Auren kaddara)_

_A True Life Story_

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*

______________________________________ _We Are Here To Educate,Motivate And Entertain Our Readers_ ______________________________________

_*LABARI/RUBUTAWA*_✍️ ⬇️ _*Aisha Mohammed Sani*_ _*(Xayyeesherth)*_

_Domin samun littafan mu a saukakye shiga shafukan mu kamar haka👇_

*Instagram page* _@zamani_writers_association_

*Youtube channel* _Zamani_writers_association_