Page 9
*WANNAN SHAFIN SADAUKARWANW GAREKI FATIMA (AUTA) TA GRP DIN WASA DA SO INA JIN DADIN CMMTS DINKI TARE DA NUNA SI GA NI DA NVL DINA*πππ
Adam ya yi zaman da ya sa ba wa to zaman kasaita,Nusaiba ku wa murmushi ta yi tare da fadin, "Niko kana birgeni Messi."
Adam ya yi kamar bai san ta na yi ba sai da ta kara da ce wa, "Taimako na ke na ma pls in ba Matsala za ka na min tutorial ."
Adam ya ji abun girma domin shi kullum burinsa ya amfanar da al'umma da iliminsa da kuma baiwarsa.
Dan haka da sauri ya ce, "Ok ba matsala zan duba lokacin da banda lectures sai mu na yi."
Nusaiba ta ji dadin hakan sosai dan har sai da farinciki ya bayyana afuskarta .
Shiko Adam bai ma san ta na yi ba wani tunani daban ya ke azuciyarsa kawai.
Anzo dai-dai hostel din su Adam hakan ya sa ta tsaya domin saukesu har Mubarak ya sauka Adam ya zo zai sauka kennan ta ce, "please kar dai ka gaji da ni Number na ke so in case."
Adam bai yi tunani komai ba aransa hakan ya sa shi fada ma ta ,ita kuwa Allah ne kadai yasan mai ta ke kullawa azuciyarta.
Hakan ya sa murmushi ne kadai ke fi ta afuskarta.
Adam na ga ma fada ma ta bai tsaya ba yayi bi mubarak su ka shige dakinsu .
*WASHE GARI*
Yau safiyar monday kuma rana ta farko da ta kasance za afarawa su Adam lectures,hakan yasa su ka tashi da huri daga shi har Mubarak.
Kamar dai jiya sun fi to kenan za su tafi class Sai ga Nusaiba amotarta ba tai kasa agwiwa ba ta yi saurin tsayawa tare da fadin," ku shigo ma na mu karasa ."
Adam ya ce, "Kiyi hakuri gaskiya ban ganin zamu iya shiga domin jiyan ma bada son rai na na shiga ba."
Nusaiba, "Tayi rau da fuska alamar shagwaba tare da fadin, "Toh gashi nikuma ban son ganin ku tafiya akasa,bansan dalilin ba,amman ga dukkan alamu baku saba hakan ba ko da kuna gida."
, "HMM hakane kinyi gaskiya amman anan karatu makazo yi so ba mu da mu da wahalar da zamu sha ba domin neman ilimi mu ke."cewar Adam
Nusaiba ta nufasa sannan ta ce, "Hakane amman amin alfamar nan ina daukanku dan wallahi banjin dadi,sabida bansan ko wa anan ba ku na fara sa ni."
Adam ya yi murmushi ta re ds wa Mubarak Alamar su shiga .
Nusaiba ta ji dadin sosai hakan yasata fara jan su da hira kan su isa.
Bayan sun isa class din wani Malami yazo domin fara musu lecturer,Adam tunda ya shiga kaman andauke masa laka ajikinsa,hakan yasa yayi gefe yayi shiru ya na tunani,har malamin ya shigo sun gesa da daliban ya fara musu bayani ga me da computer,Adam bai san anayi ba,sai da Malamin ya fahimci hakan ya da nunasa tare da ce wa , "You."
Afirgice Adam ya kallesa . Malamin ya yi murmushi tare da fadin, "shin ko zaka iyamin Definetion din computer anaka fahimtar?"
_It's Ur's Xayyeesherth_ ***
πΉππΉππΉππΉππΉππΉππΉππΉππΉππΉπ *WASA DA SO* πΉππΉππΉππΉππΉππΉππΉππΉππΉππΉπ _{ Ganganci }_
*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCATIONπ€π»* __________________________ *we are here to educate,motivate, and entertain our readers.* __________________________
*Story And Edited By:*
*Mubarak A Kamba* _οΌRamadan Mubarak)_. *Writing by:*
*Aysherth Mohammed Sani* _(Preety Xayyeesherth)_.
*Facebook Aisha Mohammed Sani*.
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*. _Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.
*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.
*LOvE MEssEGE*
_.I have a million things to talk to you about. All I want in this world is you. I want to see you and talk. I want the two of us to begin everything from the beginning luv yhu honey_