PAGE -11
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Ka dai na zagin Hamee na Dan Allah ,wallahi yar uwata ce gwanda ni ka zageni."
Nusaiba da Mubarak sai kallon kallo kawai su ke wa ju na, Mubarak ya juya ga Adam tare da fadin, "Sannu Abokina ya jikin?"
Adam bai kulasa ba sai cewa da ya yi , "Ina wayata ka kiramin Hamee na ji ko ta na lafiya."
Mubarak bai mu sa ba ko ya ciro wayar ya kirata,ta na ganin kiran ku wa da sauri ta da'ga domin tun tu ni hankalinta na kan jiran kiran yayanta.
Muryarta asanyaye ta da ga ta na fadin, "Assalamu alaikum."
Abangaran Adam sai da ya tashi ya zauna sannan ya ce, "Wa'alaiki salam,Hamee? fatan ki na lafiya?,ya naji muryarki wa ni iri ne?,ko ba ki da lafiya ne?"
Kawai jero tambayoyin da ke ransa ya ke ba kakkautawa.
Sai da Hamee ta ja numfashi tare karfin hali dan ba wa yayan nata amsa sannan ta ce, "Ummm umm ba yaya Adamu ba ne ya manta da ni tunda ya ta fi skul, ya na chan ana roshin akansa ya manta da kanwarsa."
Sai da Adam ya yi doguwar numfasawar farin ciki tare da cewa, "Haba kanwata rabin rai na ko ince ran nawa ma gaba daya,wallahi ki na raina ban manta da ke kullum tunanin ki na ke,ban sa mi lokacin da zamuyi waya bane,kinsan in mun fara waya ba gajiya mu ke ba shiyasa na ke so sa ma ma na cikakken lokaci,dan ki bani labarin wa innan kwalayen samarin na ki."
Hamee ta shekye da dariya sannan ta ce, "Eh ai gwan da ni kwailaye ke bina kadai amman fa kai harda tsofi ke roshin A kan ka."
, "Hhhhh Eh naji ai hakan ma baiwace wa ta ma tsofin su bita inba wasa ba." Cewar Adam.
Hamee ta ce, "Hhhh Aa wallahi su tsaya dai A kan ka amman banda Hamee."
Nusaiba sai kallon ikon Allah kawai ta ke Adam ya da wo kaman wan da bai wani ciwo ba,shiko Mubarak bai da mu ba domin ya sa ba da hakan.
Ahaka hirar ta su ta kasance in banda zolayar juna ba abinda su Har su kai sallama.
Sai Alokacin Adam ya tu na da cewa Ashe fa Nusaiba na nan,hakan ya sa ya yi murmushi tare da fadin, "Hajiya Nusaiba kenan Ashe kina nan?"
Nusaiba tayi murmushin dole wanda duk mai fahimta ne zai iya ga ne hakan sannan ta ce, "Yooo Ai.........
_It's Ur's Preety Xayyeesherth_
***
🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍 *WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍 _{ Ganganci }_
*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🤝🏻* __________________________ *we are here to educate,motivate, and entertain our readers.* __________________________
*Story And Edited By:*
*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_. *Writing by:*
*Aysherth Mohammed Sani* _(Preety Xayyeesherth)_.
*Facebook Aisha Mohammed Sani*.
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*. _Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.
*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.
*LOvE MEssEGE*
_Ina sonka fiye da yadda na ke son kai na,kai ne farincikin rayuwata,hasken zuciyata,abin Alfahari ne ,sonka ya zama halina wanda bazan taba iya rabuwa dashi ba ,inasonkasahib_
---------------------------------------------