WASA DA SO

PAGE -16

by @xayyeesherthulhumaerath

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

*Kamar yadda Ku ka chanji ni ma INA so na gani👌*

Bai San lokacin da ya gallawa wayar wa ta irin harara ba,sannan a a jiye ta akan table.

Nusaiba ta ce, "ba kiran ka a ke ba? Ka dauka man."

Harda zai CE Aa sai Ku ma wa ta zuciyar ta aiyana ma sa da ya dauka.

Da sallamarsa ya dau wayar tare da fadin, "Hameen Muhsin!"

A bun ya so ya ba wa Hameeda haushi Amman ta daure tare da fadin, "Naam Yaya Adamun Hamee."

Adam ya gyara zama da gyaran murya sannan ya ce, "Lallai yar rashin kunya to aunty dai na jin ki."

Sai da Hameeda ta yi wa ni nishi mai tare da dogon numfashi sannan ta ce , "Au kwailar ta ka har skul ta ke bin ka?"

Adam bai CE komai ba sai mikawa Nusaiba wayar da ya yi, Nusaiba Ku wa da shike ba yau ta sa ba jin labarin Hamee ta San da ita ya ke waya,karba ta yi ta kara akunnen ta tare da fadin, "Assalamu alaikum kanwata ya ki ke?"

A bun ya tabawa Hameeda rai tsabar takaici ma Ta ra sa a bin ce wa .

Nusaiba ta ji shiru ta kara da ce wa, "kanwata lafiya Ku wa?"

A lokacin Hameeda tai karfin hali ta ce, "Lafiya lau, ya ki ke ?,fatan ki na kulamin da Yaya Messi na."

Nusaiba tai murmushi ta kalli Adam sannan ta ce, "Yayanki na lafiya ina ba sa kulawa fiye da yadda ki ke tunani."

Murmushin dole Hameeda ta kakalo duk da ce wa ta san ba ganinta su ke ba, Ta ce, "Aiko hakan ma ya yi kyau,a geshesa sai anjima zan shiga kichin."

, "To a gama aiki lafiya." Cewar Nusaiba kennan sannan ta katse wayar.

Adam ya yi matukar mamakin yadda Hameeda ta tsaya har ta saurari Nusaiba su ka yi hira Amman bai nu na wa Nusaiban hakan ba duk da abun na ta ma sa zillo acikin zuciya.

Hameeda Ku wa ta na ga ma wayar nan ta jefar da ita gefe banda kuka ba abinda ta ke yi, Ku ma ta ra sa dalilin kukan na ta.

Har sai da zazzabi mai zafi ya ka ma ta Allah yasa Momy ta shigo kenan ta gan ta ba ba ta lokaci su ka nu fi asibiti

"""""""""""""""""""" """""""""""""""""

Muhsin na zu wa gida ya sanar da Ummansa a kan shi fa Hameeda ya ke so, ai ko ummansa ta ji dadi kasancewar ta San su Hameedan,ba ta tsaya wasa ba ta je ta SANARWA da Abbansu kasancewar shima ya San su ya a mince domin zu wa ne ma wa Dan sa auren Hameeda,Muhsin ya yi murna so sai da jin hakan , bai ba ta lokaci ba ya fara kiran number Hameeda domin ya sanar ma ta.

Urs Xayyeesherth

***

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍 *WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍 _{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🤝🏻* __________________________ *we are here to educate,motivate, and entertain our readers.* __________________________

*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_. *Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani* _(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.

*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*. _Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba. Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_Love is not about finding the right person, but creating the right relationship. It's not about how much love you have in the beginning but how much love you build till the end, because love is all there is._