BABU RUWAN SO

PAGE* 11,12

by @xayyeesherthulhumaerath

Pherty tace"hmm bara nakawo muku abinci Baran ma kai gauro".

Amsard yayi murmushi tare da fadin"ai sai nabaku mamaki domin inna tashi hudu zan jera".

Usman yace",kaga nima nasamu damar kara daya.Daga karshe yakarasa da dariya".

Pherty tagallawa usman harara tare da fadin"kanku dai akeji tayi tafiyarta".

Usman yace"kaga har nakashe mata baki".

Dukansu suka sheke da dariyar mugunta.

Bayan wasu yan mintuna sai ga pherty tadawo dauke da abinci.

Tafara zuba musu tuwon shinkafa ne sai drinks din abarbA.

Bayan ta zuba ne tace"oya su malam gauro azo aci abinci kai kuma honeyna ga namu nan".

amsard yace"aiko indai hakane kuci kayanku tunda ni wareni za'ayi kuma in baki kama kafa dani ba sai nasa ankaro miki biyu."

pherty tayi dariya sannan tace haba yayana nasan barakamin haka ba. Kumama ni wasa nake ga abincin ku nan kuci".

Usman da amsard suka saka dariya tare da cewa" dole amana biyayya".

pherty dai dariya take domin tasaba da zolayar sa.

Sai da sukaci suka k'woshi sannan Amsard yace"bara yatafi hotel domin aceb zai kwana".

Usman yace"kai haba abokina mu kwana anan mana ga dakuna anan ".

Pherty mah tace"haba ya amsard ka tsaya anan mana".

Amsard yace"kwaji dashi dai domin nasan azuciyarku kunata sauri natafi neh".

Pherty da usman suka fashe da dariya.

Sannan usman yace" baka dai son kwana ne kawai".

AmSard yaCe"hmm wallahi inada wani aikine kuma nafison nasami nutsuwa nikadai".

Pherty tace"kodai za agun yayata kuma kawatace?. amsard yace kedai sai ahankali nalura damuwar ki kawace kawai kuma kinkusa samu na huta".

Pherty tayi dariya sannan tace "aiko da ka huta sosemah".

usman yace"gobe dai ka fito da huri to damin mukarasa da sauri".

Amsard yace"insha Allah kuwa .

Usman ya"Allah yasa". Tare da fadin Ameen dukansu".

Sannan sukayi sallama cokin farinciki da begen juna.

Da fitar Amsard yanufa hotel domin sai sukayi sallah tun askul.

**************

Aban karaen fayal kuwa har yanzu tana nan da kudurinta azuciya. Sai kitse kitse take ta hanyar da zata rama abin da Amsard yamata.

misalin karfe bakwai na dare dadyn fayal ya iso gida .

Dashigowarsa yaga momy da Amnah neh kadai afalo .

Bayan yayi sallama sun amsa suka masa sannu da dawowa.

Sannan yaduba Amnah yace "ina kawartaki neh ko yauma yan abun sun motsa ne?

Amnah dai tayi murmushi sannan tace" tana daki".

sannan momy ta kwashe duk abinda yafaru tsakanin fayal da lecture ran su .

Kwatakwata dady bai ji dadin abin da yar tasa ta aikata ba. DAn haka yace"amnah ta kira masa fayal .

Bayan taje kiranta ne suka tawo tare.

Fayal tageshe da dadynta sannnan yafaramata magana".

fayal gaSkiya yau banji dadin abin da kika aikata ba. kinsan dai karatu ba abin wasa bane ko?. Banaso inkarajin wani makamancin hakan yafaru ".

Fayal ta sunkuyar da kanta domin jin fadan dadynta.

sai da yamata fada meshiga jiki sannan ta d'ago tace" masa ta godE tare da alkawarin insha Allah barata karaba".

Dadynta yaji dadin hakan sannan yasamusu Albarka ita da Amnah .

sannan sukaci abinci tukun kowa yakoma daki domin kwanciya.

*WASHE GARI*

da safe amsard yafara shirin tafiya skul .

Su fayal ma sun shirya.

Atare suka isa skul motar su fayal nagaba ta Amsard kuma abaya .

Fayal takinta take yadda tasaba kamar ba titi tahau ba.

AMsard yanata horn Amman duk da haka fayal ta kara gudun motarsu ba .

Ran Amsard ya matukar baci dan haka yatsaya da tukin domin ganin kosuwaye zasu fito amotar nan.

Tsayuwarsa kedawuya yaga anyi paking .

*WA zai gani?* *WAni mataki zai dauka?*