BABU RUWAN SO

PAGE* 44

by @xayyeesherthulhumaerath

------------------------------------------------------------------------ Fayal ce tashigo da sallamarta.

Usman ne ya amsa domin amsard mah yatafi da kallon fayal sai da usman yadan tabashi sannan yayi saurin cewa"wa'alaiki salam".

Fayal tace"ina hininku? Ya hanya?

Amsard yace"lafiya lau hanya alhmdlh ya muka sameku?

Usman yace"kai oga adai bari nima mugaisa ko nifitama zanyi sai kuta hirarku".

Fayal tace"hmm haba dai dan kawai mundan gesa to kaima ai gesuwarka ta dabnce dan haka ina hini y hanya ?

Usman yayi murmushi sannan yace"lafiyalau kuma ga saukon gesuwa kafin nafita daga hajiyata wai tna gesheki".

Fayal tace"aiko nagode kuma ina amsawa".

Amsard yace"to baban surutu ansamu waje".

Usman yayi dariya sannan yace"hmm nikaga ma tafiya inkun gama nazo muyi sallamah".

Ai amsard yanajin cewar usman zai fita yarike yatashi tare da fadin ai wallahi ka tsaya ko muje tare" .

Usman yasa dariya tare da cewa"kai dai kam ko ?

Yacewa fayal bari nadan me magana yanadan zuwa".

Fayal ma dai gabanta faduwa yake ta kakulo murmushin dole tare da fadin toh.

Usman yaja amsard waje.

Amsard yace"wallahi ni tsoro fa nakji dan Allah ka tsaya kafada mata da kanka".

Sai da usman yayi dariya iya sonsa sannan yace"haba abokina ai ba"a haka toh ma wai kana tsoronnata za ayi soyayya?.

Kaga ka cire kome azuciyar kayi abu kamar namiji ba mace ba yanzu inaso kakoma zaka iya insha Allah".

Amsard har yatafi yadawo tare da fadin"toh me zance mata?

Usman yace"kai dai kaje baxaka rasa abin fadaba ni na fadama ".

Haka amsard yakoma jiki ba kwari yana zuwa yama fayal sallamah

Ta amsa cikin sakin fuska.

Amsard yace"yau wai saura kun wata nawane ku kammala skul?

Fayal tace"saura wata daya inga kome da kome".

Amsard yace"owk".

Dukansu sukayi shiru nakusan mintuna goma.

Amsard yaga shirun yamasa yauwa hakan yasa yace"kanwata".

Jiki asanyaye Fayal tace"Na"am".

Amsard yace"nazo miki da wata magana bansa ko yazata zo miki ba jikiji dadinta ko akasin haka duk bansan amsa ba.

Abinda nasani dayane yazamemin dole nafada ko dan samu sukuni azuciyata.

Amman kafin nan inAso na tambayeki Abu daya itama sai kinyi hakuri domin bansan ko zakiji dadinta ba.

Amsard yaja numfashi sannan yace"shin anmiki miji agidane ko aa?

Fayal ta girgiza masa kai domin tunda yafara maganarnan kanta akasa yake takasa dagowa su hada ido.

Amsard yace"toh gaskiya bazan boyemiki ba naji dadin jin hakan.

Amman kuma ga wadda nake nema agareki.

Amsard yace"fayal Yadanyi shiru sannan yakara dacewa"fayal inasonki".

Sai da gaban fayal yAfadi.

Sannan yakara dacewa"so kuma na aure inkin amince".

Fayal tayi shiru sai faman bugu da zuciyarta takeyi.

Amsard yace"amsar ki nAkeji jira Fatan ban batamiki rai ba.

Fayal tace".......