BABU RUWAN SO

PAGE* 45

by @xayyeesherthulhumaerath

-----------------------------------------------------------------------

Fayal tace"a'a ni baka batamin rai ba".

Amsard yace"toh ina sauraranki".

Fayal ta girgiza kai alamar ta amince tare da shiga cikin gida da gudu.

Amsard yayi murmushin farinciki tare da fadin Alhamdulillah Allah nagode maka.

Su momy da amnah nazaune sai ga fayal tashigo da gudu.

Momy ce tace"lafiyanki kuwa fayal?

Fayal ta sunkuyar da kai tare da ce"eh momy wai kije ku gesa zasu tafi".

Tace"owk kice musu ina zuwa".

Fayal ta shagwabe fuska tare da cewa momy nifa ba zan iya komawa ba cemin yayi wai fa......... Ko me ta tuna sai tafasa fada.

Amnah kuwa me zatayi banda dariya wayaga su fayal wai yau har anyi hira da saurayi kuma anajin kunyarsa.

Momy tace"oh toh Allah dai yakyauta amnah jekice musu ina zuwa".

Amnah tace"toh momy da dariyarta ta tafi.

Shiko amsard yakira usman yashigo suna zaune akan fayal zata dawo suyi sallamah. Sai ga sallamar amnah nan tashigo.

Suka amsa mata cikin sakin fuska sannan tace"musu momyn tana zuwa ".

Usman yace"owk fayal dinfa?

Amnah tace"tana ciki".

Usman yace"toh bara nabaki sako ki bata". Usman yadauko wannan turaren da suka siyo ya mikawa amnah.

Amnah takarba dai dai da shigowar momy.

Alokacin Amsard yakara wata karamar rikicewar sabida ganin momy da yayi.

Tuni ya durkusa kasa yakasa dago kansa .

Shiko usman abin dariya ma yabasa amman haka yadaure shima yadurkusa ya geshe da momy ta amsa.

Sannan amsard ma yagesheta ciki ciki waishi adole kunya yakeji.

Ita kanta momyn dariya yabata amman haka ta daure ta amsa.

Sunyi gesuwar mutunci sannan sukayi sallamah amnah ce ta rakasu har mota tana tsokanar amsard akan shi kunya fayal kunya saga ya za ayi zamamnan.

Shidai amsard murmushi kawai yake. Shi kuwa usman sai da da zigata yake.

Ahaka sukayi sallamah cikin nishadi.

Su na shiga mota usman yacigaba da dariya kamar fanfon dariya ba kakkautawa barin ma da amsard yace"me ai guduwa fayal tayi.

Aiko anan yabude sabon babin dariya. Tun amsard nabiye masa har yafarajin haushi .

Hakan yasa usman yayi shiru tare da cewa"Allah ya huci zuciyar ango".

Shidai amsard bai kulasa ba driving dinsa yake.

Chan Amsard yace"usman Dan Allah kafadawa Alhaji su zo suneman min aure".

Usman yace"kai bazaka iya fadaba ai kai kakeso bani ba ehee".

Amsard yace"please be seriouse ka taimakeni wallahi inaso ayi aurern nan da hurine kaga takusa kammala project dinta".

Usman yace"oh ni yanzu wallahi kafara bani mamaki wanda bai da lokacin kansa ma bare na mace amman ynzu wai aure kakeso?

Amsard yace"eh din to haram neh".

Usman yayi dariya sannan yace"halak neh".

Amsard yace"to zakamin abinda nabukata ne ko aa?

Usman yAce"nina isaaa Ai kamman anyi angana ango daman burin mu kenan".

Amsard yace"kaji dashi dai muje nasauke ka agida na huce gida domin nace yau zan koma".

Usman yace"owk".

Suna isa usman yasauka. Amsard yace"ageshe da ameenah".

Usman yace"zataji sai munyi waya ko'.

Amsard yace"ok".

Sukayi sallamah amsard yadau hanyar komawa katsina.

Abangaren fayal kuwa Tunda tashiga daki takwanta sai farinciki take.

Tana ta tunani wai yau itace take soyayya kuma har tasan miye so .

Ikon Allah kennan.

Tana cikin tunanin nan amnah tashigo tare da fadin"watomah har turaren dakike sawa yasani shine yasiyomiki ko?

Fayal tace"haba dai aiko tana fada taga ashe *orchid of love* neh Turaren da take sawa.

Azuciyarta tace"oh ya akayi yasan turarenah?.

Ohooo waye yasani Sai kubiyoni domin sannin yadda yasan hakan.

Haka fayal ta hini cikin farinciki. Haka shima amsard tuki yake cikin farinciki.

Sai misalin karfe tara ya isa katsina.

Adai dai lokacin kuwa fayal ta shirn kiransa awaya domin masa barka d gajiya. _PAGE_ *46*

-------------------------------------------------------------------------

Fayal tadauko wayarta ta danna prince.

Shigar Amsard gida kenan yana geshe dasu momy sai ga kiran fayal yashigo.

Alokacin amsard yaga kira yayi murmushi sannan yacewa su momy" ina zuwa".

Momy da alhaji kawai murmushi sukayi domin sunfara gano inda dan nasu yanufa kuma suna farinciki da hakan.

Amsard yashiga dakinsa sannan ya amsa tare da fadin"Amincin Allah yatabbata agareki ya kyakkayawa".

FAyal tace"tare dakai wanda yafi fure kyau". Amsard yace"wo wane ni anan sahun?

Fayal tace"ke awanda yafi nan mah".

Amsard yace"idan baku kenan ko?

Fayal tayi murmushi tukun tace"abar maganar kawai . Ya ka isa gida lafiya?

Amsard yace"lafiyalau.

Fayal tace"ya gajiyar hanya?

Amsard yace"Alhamdulillah".

Sannan yace"wato kika gudu ko amsa babu ko?

Fayal tace"hmm bazaka gane bane".

Amsard yace"niko zangane indai anganar dani".

Fayal tace"owk shikenan nakusa ganar dakai ai". Amsard yace"ke ko? Kin cika wayo .

Fayal tace"aikai ka koyamin".

Amsard yayi dariya Sannan yace"toh abani amsa ta yanzu".

Fayal tafara shagwaba "uhumm uhum uhumm nidai Aa ba yau ba".

Sai da Amsard yaji jikinsa duk yamutu.

Sannan yace"uhumm uhumm nimah". Kuma shikenan sai kin amsa min maganata kafin mukara waya" .

Fayal tace"uhumm sory zan fada fa".

Amsard yace"owk to inaji".

Fayal tace"kasan miye?

Amsard yace"Aa".

Tace "uhummm bakome to".

Amsard yace"ai bazako ki fada din ba ko? Kodai bAkya sonane?.

Fayal tace"uhumm Aa fah".

Amsard yace"toh fada inaji".

Fayal tace"toh karufe fuskarka".

Amsard yasheke da dariya sannan yace"au yanzu sai na rufe ido ? Toh kunyarwa kikeji?

Fayal tace"uhumm kai manah".

Amsard yace"to inadai innarufe zaki fada?

Fayal tace"eh".

Amsard yace"promise?

Fayal tace"yess "

Amsard yace" owk toh na rufe" .

Fayal tace"yauwa".

Amsard yace"kifada mana".

Fayal tace".