BABU RUWAN SO

PAGE* 48

by @xayyeesherthulhumaerath

------------------------------------------------------------------------- Yana zuwa yacewa"amsard toh mallam nidai nagama nawa sauranmu shan biki".

Amsard yace"waa! Gaskiya ka kyautamin angon Ameenah amman dai su Alhaji sun ji dadin jin hakan ko?.

Usman yace"sosema kuwa ga alalominan ma hjy momy tamin kyautar kudi alhaji kuma mota".

Amsard yace"woo mutumina natayaka murna Allah yasanya alkairy".

Usman yace"Ameen sannan yakara dacewa yauwa katuromin address din gidan sai naturawa alhaji".

Amsard yace"owk".

Usman yace"toh ango nizan huce kasan mutuniyr sai ahankali itaga nakai cikin dare d matsala".

Amsard yace"oh ni karkamin wani iyayi muma munkusa shiga daga ciki dai muhuta".

Usman yace"oh kaji dashi dai nikam nayi nan".

Sai d amsard yaraka usman yashiga motarsa sannan yadawo gida.

Amsard nashigo gida yatarar da hjy momy da alhaji afalo fuskarsu tacika da farinciki .

Yashigo da sallamarsa sannan yazauna akasa yakasa dago kai waishi adole kunya.

Hjy momy ce tafarada cewa"oh su amsard yanzu dai angirma anbar shirmen kin kula mata"

Alhaji yace"kedai kam kincika zolaya kyabarsa yahuta dai ko?.

Hjy momy tace"lallai kam tunda nakusa samun suruka".

Alhaji yace"yauwa zanma alhaji babba magana anjima in usman yaturomin da adreess din sai ashirya tafiyar kuma kafada mata ta sanar da yan gidan za azo"

Amsard yace"toh tare da sosa kyeya kansa akasa".

Ahaka ranar gidansu amsard yakasance cikin farinciki.

Dadddare lokacin wayar su amsard yayi. Amsard baima kira fayal ba amman yanashirin kira kafin yakira har fayal tariga kira.

Amsard nagani yayi murmushi sannan yadasa akunnennsa tare da fadin amincin Allah yatabbata ga sarauniya ".

Fayal tace"tare sarkin sarakai. Dafatan anhini lafiya". Amsard yace"lafiya lau dafatan itama sarauniyata tahini cikin lafiya tare da farinciki".

Fayal tace"Alhamdulillah".

Amsard yace",yauwa kifadasu dady su alhaji zasuxo inaga nan da jibi".

Fayal tace"mezasuyi?

Amsard yace"zasu rabamune".

Fayal tace"haba dai? Dan Allah?

Amsard yayi dariyar data ishesa sannan yace"matsoraciya to wasa nake '.

Fayal tace"toh mezasu zo yi".

Amsard yace"nemamin auren sarauniyata".

Duk da fayal tasan amsard ba kallonta yakeba amman sai data rufe fuska🙈domin kunya.

Sannan tace"uhumm har naji dadi".

Amsard yace"yau fa saikincemin i love u inba hka ba bazanyi barci ba fah".

Fayal tace"uhumm nifa kunya nkeji".

Amsard yace"au daman in anajin kumyar har fada ake?.

Fayal tace"ehmana".

Amsard yace"toh nidai yau saikin fada fa".

Fayal tace"toh".

Amsard yace"yauwa fada".

Fayal tace"ni aa".

Amsard yace"au bakyasonA kennan?

Fayal tace"a'a fa zan fada.