BABU RUWAN SO

PAGE* 49

by @xayyeesherthulhumaerath

------------------------------------------------------------------------- Amsard yace",owk inaji". Fayal tace",uhummm 1. Uhumm 4. Uhumm 3.

Amsard yace",mekenan haka?

Fayal tace"abinda kakeso mana nafada kayi tunani zaka gane".

Amsard yace"aa nidai kimin bayani".

Fayal tace"toh 1 mean i. 4 mean love. 3 mean you.

Kaga in aka hada i love you kenan'.

Amsard yace"wooooooooow! Nakasa rufe baki bansan yadda kalmar nan take da dadiba sai yau Gaskiya naji dadi kuma nagode sarauniyata".

Fayal tace"uhummm toh nima sai kafadamin". Amsard yace"toh ai nawa me sauki ne indai wannan kalmarce har sai kingaji daji dan haka *I LOVE YOU I LOVE YOU I LOVE YOU* Sai da yafada sau uku da karfi sannan fayal tace"wAyyo Allah kunnenah zai fasamin kunne jama'a akawo agaji".

Amsard yasa dariya taredacewa"i love you baby princess".

Fayal ma tayi dariya sannan tace"toh dai Allah yashiryamin kai".

Amsard yace"Ameeeen matar".

Fayal tace"au har nazama matar? Amsard yace"eh mana ai har andaura asama saura nakasa". Fayal tace"a lallai ne ango".

Amsard yace"yauwa amaryar mukwana lafiya ".

Fayal tace"owk byeee Misss you".

Amsard yace"miss you too".

Sukayi sallamah cikin nishadi da begen juna.

Fayal bata kwanta barci ba sai da tatashi amnah domin sanarmata abinda ke faruwa.

Fayal tace"amnah amnah amnah kitashi".

Amnah tace"uhumm fayal menene?.

Fayal tace"tashi kizauna muyi magana". Amnah ta tashi tareda cewa"toh inaji".

Fayal tace"wai afadawa su dady da momy yan uwan amsard dasuzo jibi".

Amnah tace"woow harkinsa nadaina jin barci dagaske?

Fayal tace"ehmna dagaske nake miki".

Amnah tace"gaskiya naji dadi da safe ni zan farawa momy albishir ".

Fayal tace"umm to mukwanta sai da safe ".

Amnah tace"owk byee amaryar mu".

Fayal tace"kyaji dashi dai".

Amnah ta yi murmushi sannan ta kwanta .

Abangaren amsard kuwa suna gama waya da fayal yaje yadauro alolah domin yin lafilah.

Ya roki Allah dayasa alkairy ne haduwarsa da aurensa da fayal.

Sai da ya idar yagabatar sa addu"o insa sannan yakwanta barcinsa.

Washe gari