PAGE* 51
------------------------------------------------------------------------
Fayal tana shiga daki ta kwanta . Momy nashigowa taga fayal akwance. Momy tace"ah wai kwantawa kikayine aibakiga ta kwanciyaba tunda dai kinsan gobe muna da baki ko?.
Fayal ta girgiza kai alamar eh.
Momy tace"toh kuzo keda amnah kushiga kasuwa kusiyo duk abinda kukasan da"abukata domin bana son aikan auwalu shirme yamasa yawa".
Fayal tace"toh momy".
Sannan tashi tashiga toilet tayi wanka amnah ma tazo tayi.
Batare da bata lokaci dukanninsu suka shirya sannan suka nufi market domin cefane.
Sunyi cefane sose wanda ko wani gidan bikinma ba ayinsa.
Sai misalin karfe 4 suka dawo gida .
Suna shiga momy suka tarar ta kira momyn amnah suna magana akan zuwansu amsard.
Dagudu fayal takarasa gun momy tare dafadin"wayyo momyna mun gaji wallahi".
Momy tacewa momyn amnah"kingama ka ya"yan naki sun dawo ".
Momyn amnah tace"toh ageshemin da amare kuma ahuta gajiya sai goben ko".
Momy "tayi dariya sannan tace"owk amare dasuji eh sai goben kizo da huri fa".
Momyn amnah tace"insha Allah".
Anan sukayi sallamah
Momy ta kalle fayal da amnah tace"a lallai kungaji dan naga har wani baki kuka kara" .
Fayal tace"uhym ba amnah bace take ta siyan kayayyaki " .
Amnah tace"ehdin ai hakanma bamu gama ba komawa zamuyi"
Fayal tayi dariya sannan tace"ai ynzu kam kinyi kadan yarinya".
Momy tace"um ba surutu ba kutashi kuyi wanka sai kuyi sallah maza azo afara rage aiki".
Amnah tace"owk momynmu".
Dukansu sukatashi .
Kowa yayi wanka sannan sukayi sallah aka dukufa wajen aiki.
Abangaren amsard kuwa sai farinciki yake . Hjy momy kuwa tasashi agaba sai tsokanarsa take shiko amsard baki ba abin magana ba sai dai yayi murmushi.
*washe gari*
Da huri su Alhaji babba suka shirya shida amininsa domin zuwa jigawa.
Fayal suna kichin sai aiki suke sai ga kiran prince yashigo ai tuni fayal tazura daki da gudu"
Momy tace"toh Allah dai yakyauta wataranma kuma agabanmu za ayi ko kunya ba aji ba tunda yanzu ma anfara yin wayar".
Amnah tasa dariya sannan tace"momy kenan".
Sunata aikinsu suna fira sai ga momyn amnah ma ta isa akacigaba da aiki.
Fayal tana zuwa daki ta amsa wayar tare da fadin"Assalam alaika".
Amsard yace"wa'alaiki salam .
Fayal tace"good morning honey".
Amsard yace"morning my princess. Fatan ranar nan tamiki kyau kamar yadda fuskarki take".
Fayal tace"da ikon Allah mijin kirki Da fatan dake da"azo domin ina bukatar ganin kyakkayawar fuskar sarkinah".
Amsard yace"uhumm bayan sunce baza azo dani ba uhumm ni kuka ma zanyi".
Fayal tace"uhummm haba sarkina karkayi kuka kayi hakuri kaji kasan me kyau baya kuka".
Amsard yace"uhummm ni a"a sai nayi fah'.
Fayal tace"uhummm uymmm toh muyi tare uhummmm uhummmmm".
Amsard yace"wayyo rufamin asiri sarauniyata karkiyi kuka ai inwani ne ma yazubarmin da hawayenki sai na zubarme da idonma gaba daya".
Fayal tace"toh promise bazakayi kukan ba".
Amsard yace"i promised sarauniyata.
Fayal tace"tanx my sarki.
Alhaji yasa sahala takira amsard tazo tasami amsard nawaya tace"yaya alhaji yana kiranka".
Amsard yamata alama da hannu da nufin yana zuwa.
Amsard yacewa"fayal byeee sarauniyata alhaji nakirana".
Fayal tace"owk byeeee miss you take care".
Amsard yana zuwa alhaji yacemasa gasu alhaji babbanan sun iso kazo kai zakayi musu jagora zuwa jigawan.
Amsard yaji dadin jin hankan sose amman haka yaboye azuciyarsa gudun kar ace yayi rashin abin.
Abangaren fayal kuwa suna gama waya taje kichin aiko ta tarar momyn amnah ta iso.
Momyn amnah tasa fayal agaba sai tsokanarta take.
Fayal kuwa takasa magana gashi amnah da momy sai dariya suke mata.