PAGE* 53
------------------------------------------------------------------------
Su amsard suka kama hanyar komawa jigawa.
Ita kuwa fayal tana komawa momy amnah tasa ta agaba tana da anki zuwa amma tunda akaje aka hango ango an labe.
Fayal takasa zama dan kunya.
Ahaka rayuwarsu fayal da amsard takasance arana sai suyi waya sau goma ko fima .
Yau yakasance saura kwana biyu biki. Dan haka gobe sa lalle kuma za ayi kamu.
Amsard tuni ya iso jigawa gidan usman ita kuwa AmeenAh tuni takoma gidan su fayal domin shirye shirye da hike fayal bata da wasu kawaye Ameenah da Amnah ne sai kuma kawayen amnah na skul da suka gaiyata.
Washe gari Anata chukuchukun biki Lokacin tafiya kamu yayi. Fayal tasaka jan doguwar riga tare da golden din rosil da takalmi tare da pos dinta.
Sukuwa kawayen amarya golden din kaya suka da jan dan kwali.
Amsard ma jan kaya yasa tare da golden din takalmi da hula.
Abokanansama golden din kaya sukasa
Agaskiya abin nasu yatsaru ba sai nabata lokaci wajen muku bayani ba.
Anfara kamu lafiya sannan akasa fayal a lalle tare da amsard .
Ankira amsard da fayal suyi rawa fayal ta kame kam Shiko amsard yabawa mutane mamaki. Yadunga tikar rawa sai vedio akemasa wasu kuma na masa manni.
Ahaka aka kammala cikin farinciki.
Washe gari yakasance daurin aure dan haka dun bun mutane sun sheda aure fayal da amsard.
************
Rayuwa suke cikin farin ciki da zaman lafiya tare da annashuwa. Kowa yana kyautatawa juna akullum suna gundun bacin ran junan su .
Anacikin haka fayal tasamu ciki. Tasamu kulawa agurin amsard kamar yadawo da cikin jikinsa yake.
Ita kuwa fayal ansamu damar shagwaba sai wadda ta karu.
Anacikin haka fayal ta haihu lafiya tasamu yarta mace.
Wace akasamata sunan hjy momyn amsard Ana kiranta da *ASHNAH*
*ALHAMDULILA NAN NAKAWO KARSHEN LITTAFINA MAI TAKEN 'BABU RUWAN SO' BANSAN IYA YAWON GODIYA DA ZAN NUNAMA D'UNBIN MASOYANA BA, NAGODE KWARAI DASO DA KAUNAR DA KUKA NUNA MA LITTAFINAN, ALLAH YABARMU TARE........**THANKS ALOT ALL MY FANS.....LOVE YOU SOOOOO MUCH*💋*Godiya ta musamman ga duk 'yan group d'ina, dakuma 'yan uwana writers nagode sosai Allah yasaka da alkairi da zumunci da san da kuka nunamin.*_*Jinjina Gareku ' yan Zamani Writer's Association nagode kwarai Allah ya kara d'aukaka*_My fans sai kunjini a sabon novel d'ina nan gaba me taken *KUCHAKAR KISHIYA*
*Ur"s preety xayeesherth*💖