PAGE* 23
-------------------------------------------------------------------------
sai karfe 10pm su amsard suka samu fitowa daga dakin ofireshon .
Suna fitowa yanufi gidansa sannan yayi wanka tukun ya gabatar da sallah.
Yana idarwa yanufi kicin domin shi inba girkin hajiya momy ba gwara yayi da kansa inkaga Amsard yaci abincin waje to fa ba yadda ya iyane.
Dan haka bai damu da gajiyar dake jikinshi ba yafara aiki . yadaura sanwar wake sannan yadaura shinkafa adayan gefen gas din .
sannan yakoma yafara gretin din kayan miya. Batare da bata lokaciba shinka far nan suka tafaso dan haka yasauke su duka sannan ya wanke . Ya zuba su a abin tsamewa . Yadibo kayan miyannnan yasa atukunya asoyasu sose da manja sannan yazuba su kayan dan'dano . Bayan yazuba ruwan yatafasa sannan yasa su shinkafa da waken nan.
yatafi fallo domin huta wa bai fi 40minit ba aiko yafara jin kamshi alamun abincinsa yadahu Yaje yasauke sannan ya samo plet yasa . yakoma falo. Sannan yake firish dinsa yadauko drinks na lakaseraH Yazauna dominci.
Arayuwar Amsard acikin abinci ba wanda yakeso fiyeda dafa dukan shinkafa da wake.
Adrinks kuma lakaserah.
Shiyasa ba ya kyashin yima kansa girki komai dare.