BABU RUWAN SO

PAGE* 33,34

by @xayyeesherthulhumaerath

---------------------------------------------------------------- Amnah tanayin pakin fayal ta fito da gudu ta shiga gida tare da murmushi afuskarta. Tana shiga ta ga momynta afalo da guda ta karasa tare da rungumeta tana oyoyo momynah.

Tsabar mamakin da momy taji takasa rufe bakinta atsaye take kyam Sai da fayal din ta kara dacewa' umm momy miyafaru naga kina mamaki?

Momy tayi murmushi sannan tace"lafiya kuwa fayal?. Faya tace"uhumm momyna lafiyalau tana fada tana tafiya harta shiga daki.

Sai ga Amnah tashigo taga momy sai murmushi take.

Bayan tayi sallama momy ta amsa takara daceWa"momy naga kema kina murmushi kodai kinga abinda nagani ne?. Momy tace"hmm kedai bari kawai yau da alamun sa'a agidannan ".

Amnah tayi murmushi sannan tace"uhumm momy ai kawai kibari wannan ma kadan neh".

Momy tace"hmm toh dai Allah yasa hakan alkairi ne". Amnah tace"Ameeeen ". Sannan ta nufa dakinsu.

Amsard suna shiga Ameenah tafara tsokanarsa tana" ango an iso kenan ya kawartawa?. Amsard yayi murmushi tare da cewa"hmm gaskiya keda mijinki baku da damuwa naga alamah".

Usman yayi karaf yace"aiko muke da damuwa domin kuwa damuwa ita ce muga mun aurar da kai". Ameenah tace"yes my honey kasan wannan da kauyene rabu dashi ai yanzu bamu da matsala tunda kakusa fadawa tarko".

Shide Amsard dariya ma suke basa domin gani yake abin ba me yuhuwa bane.

Ameenah takawo wa su amsard abinci sai da sukayi nak kafin Amsard yatashi ya nufi masaukinsa.

Fayal tunda tashiga daki barci take har Amnah tagama girkin dare Amman sai da aka fara kiran sallah fayal tatashi.

Yau da dady zai dawo da daddare shiyasa Amnah ta yi girke girke. Aiko ana idar da sallar magriba sai ga motar dady.

Fayal ta fita daguda ta taro dadynta shiko dady sai dariya yake ahaka suka shiga gida .

Sai da dady yayi wanka yayi sallah tukun akazo wajen cin abinci. Har yanzu fayal murmushi yake shiko dady yakasa hakuri sai da yace"ya naga gidan yakara haske ne sai dariya fayal take?. Momy tace"hmm kema kagani dai da alamu addu"ar mu tafara aiki kenan".

Ita dai fayal bata fasa murmushinta ba .

dady yakara da cewa"wallahi har kyanki yafito my daughter dakika fara murmushi".

Momy tace"fada mata dai". Amnah ma dai sai fara"ah take domin ita kanta tafison ganin fayal ahaka.

Sai wajen karfe 9 kowa yatafi daki ya kwanta.

๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–washe gari๐Ÿ’–๐Ÿ’–๐Ÿ’–

Su fayal sun kammala komae sun tafi skul.

Amsard yana tashi da safe yashirya domin komawa katsina. Sai da yakira hjy momy yasanar mata tukun yakira usman sukayi sallamah sannan yahau motarsa domin yanufi katsina.

karfe 9 dai dai ya isa domin gudu yke amotar hjy momy taji dadin ganinsa haka ma Alhaji . Anmasa abinci kala kala iri iri yaci ya kwoshi sannan yke sanarwa wa da hjy momynsa yayi kewar abinci ta.

Ita dai hajiya murmushi take sannan tace"ai ankusa adaina kewata da abinci na in nasamu sirika.

Amsard yayi murmushi tare da sose kyaya tukun yaci gaba da cin abincinsa.

Sai ga su samir da sahala nan sundawo daga skul.

Samir yace"oyoyooo sweet br nah".

SAlaha tace"uhumm ysn br dina ne ba naka ba". Amsard yace"kudai bazaku girma ba tu kuzo nan".

Suka karasa wajensa sannan suka geshe sa bayan ya amsa sahala tace"br my tsaba fa?

Amsard yayi murmushi yace"karki damu little sister tsarabar ki na nan".

SAmir yace"uhymmm nifa br"

Amsard yace"haba ai kasan kai muna tare".

Momy tace"kwJI dashi dai".

Ahaka su Amsard suka yini cikin farinciki agidansu .

Ahaka har dare yayi.

sai 6 su fayal suka koma gida daga skul. Bayan tayi sallah Sunci abinci tana kwance akan gadon ta sai kallon wayarta takeyi.

Aikuwa sai ga kira yashigo mata . Mezata gani?.

SAbuwar ce tashigo mata.

WAye yakirata??? Shin zata daga ko bazata daga ba????.

Sai kubiyoni danjin yazata kayah.