BABU RUWAN SO

PAGE* 41,42

by @xayyeesherthulhumaerath

-------------------------------------------------------------------------

Bayan Amsard yagama waya da usman

Gaba daya amsard yakasa sukuni sai tunanin yadda zai bullowa fayal yake.

Wani lokacin yace yafasa Sai yaga kuma baza iya hakan bA.

Sai sakye skye yake azuciyarsa.

Fayal kuwa taNa kammala akin ta tadauko wannan littafin tacigaba da karantawa.

Labari ne na soyayya acikin wannan littafi Soyayyace Me danko wace takusa zuwa dai dai data su fayal. Hakan yasa fayal take jin dadin labarin domin atunanin ta indai son amsard ne yakamata toh wannan littafin zai taimaka mata wajen gudanar da soyayyarta ita da amsard.

Tunda dai ita batasan yaso yakeba Hasalima bata daukesa wani abu arayuwaba.

toh amman yanzu Allah yadaura mata ya zatayi?.

Bayan an idar da sallar isha misalin karfe 8 daidai. Amsard yana kwance akan gadonsa

Hakama fayal.

Amsard ne yadauko wayarsa domin kiran fayal. Ya rike wayar ahannunsa kusan minti biyar yakasa kira duk yana kara nazari akan abin da zai fadamata.

Daurewa kawai yayi ya danne sunan princess dayake dasunan yayi saving din number fayal.

Fayal tana zaune sai tunanin amsard yake domin taga lokacin kiransa yayi amman shiru .

Aiko itama sai taga sunan prince nakiranta alokacin.

Abin mamakin anan kuma abin tambAyar shine; Taya akayi fayal da amsard sukayi saving din suna iri daya?.

Toh gaskiyar dai itace ba wanda yasan wani yayi saving da princess ko prince kawai tsabar *Babu ruwan so* neh yasa hakan .

Fayal tadaga wayar da saurinta tare da yi massa sallama da zakakkar muryarta wadda akullum ita ke kara rikita Amsard.

Sai da yace"Masha Allah azuciyarsa Sannan ya amsa sallamr cikin nutsuwa".

Fayal ta tsinci kanta da cewa"ina hini?

Amsard yace"lafiya . An hini lafiya yan mata?.

SAi da fayal taji wani shokin sannnan tace"lafiya lau yayanah".

Awannan lokacin shikanshi Amsard sai da yaji shokin sannan yace"har nasamu wannan mukamin ne haka?.

Fayal tace"hmm ai harma yafi haka".

Amsard yace"aiko naji dadi kuma nagode".

Fayal tace"ur ar wlcm".

Amsard yace"hmm dama magana nakeso muyi yau".

Fayal tace"owk toh inaji".

Amsard yace"dama,dama,damah".

Fayal sai farinciki take domin atunaninta zaice yanasonta neh

Dan haka tayi karfin gwiwar cewa"hmm inaji".

Amsard yace"daman ina.....