PAGE* 52
-------------------------------------------------------------------------
Amsard ne ke tuka su Sunyi nisa atafiya sannan yashiha gidan mai domin kara me amotar alokacin ne yama usman text cewa"muna hanya fa dani akazo inmun kusa dan ma magana muhadu agidan su fayal din".
Alokacin daya tura text dai dai da gama sa man da ake hakan yasa suka cigaba da tafiya su Alhaji babba kuwa sai hirarsu suke amota . Insuka ma amsard magana sai dai yayi murmushi in nabada amsa ne sai yabAsu.
Su momy sun kammala kome hakan yasa sukaje suka kara wanka kowa yaci gaye sannan suka fara shirya abincin acikin flas da dish.
Adai dai wannan lokacin su amsard suka iso . Usman ma ya iso domin amsard yakara masa text din.
Usman ne yafara shiga yasanar wa da dady sun iso dama shima dady yakira dadyn amnah suna xaune jira kawai su amsard su iso hakan yasa yace"a madallah kushigo mana ".
Su Alhaji babba suka shigo sunyi gesuwa ta mutunci sose da dady kamar sun san juna hakam ba karamin dadi yamusu ba .
Bayan sun gesa ne dady yasa akaturo amnah . Amnah tana zuwa yace "yauwa damuyi maganene kikai shi bakwon nako dayan falon kwa gesa achan".
Amnah tace"to tare da fadin muje to".
Amsard da usman suka bita tashiga dasu falo.
Sannan ta koma ta sanarwa da momy akan akai musu abinci.
Amnah tace"momy fayal takai wani karamin falo ni dan kai na dady .
Momy tace"owk".
Aka kira fayal takai abinci .
Fayal tace"uhumm momy nifa kunya nkeji".
Momy tace"a basu sanki ba ma".
Fayal tafara shagwaba aiko momyn amnah tace"maza dauka kikai amnah kema dau naki.
Ba musu dukansu suka dauka domin sun san halin momyn amnah atsaye take.
Abangaren su alhaji kuwa Alhaji babba yanemawa amsard auren fayal kuma dadyn amnah yabasu tare tabbacin ba bata lokaci za ayi bikin.
Sunyi farinciki sose ana cikin hakane amnah takawo musu abinci suka fara ci cikin nishadi.
Fayal tana zuwa kawai taga abin mamaki wai amsard ne zau ne dan ita ko ganin usman m batayi ba.
Ta sake baki kawai tana kallonsu.
Amsard sai murmushi yake mata. Usman yace"yadai amaryar mu ki karaso mana.".
Sai alokacin fayal tagane ashe ba amsard vane kadai.
Tayi murmushi tare da ajiye basket din abincin.
Sannan tazauna tana fadin"sannun ku dazuwa". Usman yace"yauwa amaryar mu".
Fayal ta ce"ina hininku". Amsard yayi sauryn cewa lafiya lau" . Usman yace"kai mallam adai bary na amsa ko?
Amsard yace"aa barni mallam gwara na amsa abina".
Fayal tace"uhumm wato da kacemin barakazo ba ko?.
Amsard yayi murmushi sannnan yace",ai surprise nakeso namiki neh".
Fayal tace"ysssn zakayi bayani amman dai ga abinci kufara ci".
Fayal ta zuba musu abincin tare da musu bismillah.
Usman yace"toh nidai akwoshe nake uwargida tacikamin ciki da abinci.
Fayal tace"haba dai kaci mana banda fulako fah'.
Usman yayi dariya sannan yace"ai kigodewa Allah akwoshe nake da sai nacinye abincin nan duka.
Fayal tayi dariys tare da fadin lallai kam.
Amsard yace"uhumm nito kizo muci ".
Fayal tace aa nifa nakwoshi.
Amsard yace",uhummm uhummm ni wallahi sai kinzo danci".
Fayal tace"uhymm ni aa kaci".
Usman yabude baki tare da fadin"laaaaaa agaban nawa? Toh bara nabarku .
Amsard da fayal suka sheke da dariya atare . Domin sun sunmanta ma dashi awajen.
Niko nace kwaga masoyan asa....
Amsard yace"au mallam daman kana nan nsh"
Usman yace"ai baka tuna dani ba kam.
Ahaka sukata zolayar juna har sukaci abincin.
Su alhaji sun tsayar da auren nan da karshen wata .
Sukayi sallama tare dasaawa akira musu amsard da usman dasu koma gida.
Fayal tunda taji maganar tafiya tafara shagwaba akan amsard ba zai tafi ba.
Usman yace"yoooo kwana nawane? Ai munkusa hutawa da wamnan shagwabar".
Dakyar amsard yalallaba fayal ta hakura.
*oh su fayal anzama yar love*
Suka rabu cikin farinciki da begen juna.