GWARZON NAMIJI

Page 003

by @oumaphnan

Bismillahir rahmanir rahim

Adeel ,kam had fuck all of them again ya sake komawa barci .ko sanda ya farka was after 8am yana farkawa duk bai gansu ba sai wani dan qaraamar memo da suka ajiye masa a kusa da car keys dinsa mai dauke da number wayarsu ,sunansu da account number. See liver o😂🤔

Girgiza kai kawai yayi baida lokacin 6atawa wajen tunanin 6acin rai ,kuskure dai ya rigada ya aikata and ba wasa ba he enjoyed their meet.

A gaggauce yayi wanka,duk da wani irin shedaniyar mura da ya damesa ga azababben ciwon kai amma so yake ,yaje ya samu rabin ransa yasan duk inda take zuwa yanzu zuciyarta na wajensa. Allah Sarki Rahma baiwar Allah .ya fadi wannan kalmar a sarari cikin begen Rabin ransa. A nutse yayi ramuwar sallahn da bai samu yayi ba ya daura da yin istigfar ya dauki car key ya fito da sauri .

Driver dinsa yana ganin fitowar ogansa yayi azamar amsar takardun hannunsa da car key din suka wuce wajen da motarsa take fake. Ba wata mashahuriyar mota bace marcedez ce dai ruwan toka sai silver tint da ya rufe ko'ina na motar. Copr Daud sanye yake da wando na kakin soja sai farar T_shirt ,a Nutse yayi warning injin motar ya ja suka nufi hanyar gida. Suna tafe sautin kira'ar sudais na tashi kadan kadan a cikin sifikun motar ,sanyin Ac na ratsa har cikin ɓargon Major Adeel .

Ji yay tsikar jikinsa na tashi ,ga atishawa nata damunsa . "DAUD turn off the ac plz"

Cike da kulawa Daud yace "sorry sir Are You Having cattarh?"

"Wallahi fa just Bara muje gida i will have hot tea insha Paracetamol i think zan samu sauki..."

Suna magana daidai sunzo wucewa ta gaban Ameerah pharmacy.

"...Aff ko in shiga nan in samu magani? "

"Ok sir " Daud ya amsa cike da ladabi ya gangara zuwa gate din shiga Ameerah pharmacy din.

Ya Rahman motar tane kakare a hanya ta toshe gaba ta toshe baya . Don haka Daud yana tashi ya mara ma motarta baya wajen parking din motarsu a bayan nata . Zuwa lokacin Idon Major Adeel har yaji yaji yake don haka da sauri ya fita hannunsa daya ya rufe hancinsa da handk daya kuma yana riqe da waya.da gaggawa ya shiga qofar da zai sadaka da tangamemen dakin maganin kansa a qasa saboda bala'in sarah da kansa ke masa na zafin ciwon kai da qyar yake iya ganin gabansa Cikin rashin zato ko tsammani suka bangaji kafadun juna Shi da Yusrah🥵 (Y'all know masifar Yusrah mai bala'i a banza bare an taɓo ta) . Cikin fitina da tashin hankali ta kalli kasan ta taga yanda inhaler dinta da sauran magungunan da ta siyo suka watse a qasa Tsaki taja ta duka ta kwashe kayan a qasa "Kana da ciwon makanta,idonka bai gani da kyau" ta wuce shi fuuuuu.

Major dai baice komai ba ya shige daidai ana kiransa a waya ya dauka da sauri.

Yusrah na zuwa zasu fita da mota taga an kakare masu wata a bayan nata kenan ba hanyar fita. Cike da karadi ta dubi driver dinta "wani SHASHASHAn ne yayi blocking mana hanya....ahhhhhh ya akayi kana tsaye aka kakare muna hanya bakayi masu magana ba ,meye amfanin daukan ka da biyanka albashi da mukeyi ????? Heeey kar ka gayamun ba dadi dalla je ka kirawo muna matuqin wannan akwalar motar" "Hajiya ki saurare Ni kiji..." Fuuu ta wuce shi tana masifa "Nama gano wanene ya shiga ynz nan hold a minute.." ta koma ciki da sauri .

Major yana tsaye yana amsa waya bai kai da siyan maganin da ya kaisa ba ma ,yaji ana ɗaka masa duka a kafadunsa.

"Malam ,malam yallaɓai me creaam jallabiya"

Ji wani kiran qasqanci a kira ka da kayan jikinka.

"Ina zuwa ranka ya dade i will call back"

A nutse ya kashe wayar ya watso mata lulun Idanuwarsa masu kama da na jikan nufawa .shiru yayi yana qare mata kallo er firirt da ita tsaye a gabansa tana farfar da ido tana murguda masa baki . "Kaine mamallakin wancan gwangwanin?"

Ta nuno masa motarta ta gilashin kofar pharmacy din.

"Pardon👂🏻?"

"See kaine idiot din da ya faka wancan akwalar gwangwanin motar akan hanya ? " A mamakance ya kalleta kafin yayi magana ta kwatseshi da sauri

"See bana bukatar bada hakurinka ku dama haka talakawa kuke ku yi vexing mutum in yayi approaching ɗinku bakinku ya hau rawa kuna neman ban hakuri zo ka cire sa!!!"

Dafe kai Adeel yayi _Astagfirullah ya Allah ,wani kalar jarabawa nake fuskanta ? Mata sun taso Ni a gaba,wai ina jin kaina ne? Ina quwwa ta ina jarumtakata?! Sun daina gani ne? Handsome body dina da body build dina bai isa yaba wannan qaramar halittar gabana tsoro na ba ne?_

Tambayar da ya soma yin ma kansa kenan wannan yasa ya kula duniyar tunani ya barta anan tana kumfar baki.

Sake kiransa da akayi a waya yasa ya dawo hayyacinsa da gaggawa ya dauki wayar "Sir Adams" ya juya ya cigaba da wayarsa ya barta shanye da baki

Maka masa duka tayi a baya ɗassss!

Da sauri ya waigo "Ni ne zaka shanya?"

"Excuse me young lady,bakisan cewa hali na gari shine adon diya mace ba ?"

"Kai ka fi dacewa da sanin hakan tunda ga shigan kayan jikinka ma ya nuna haka kamar baqon limamin masallatan qauye..."

Ewweeeh wai hadadden gaye kamar shi ake wuji wuji da izzarsa a gaban jama'a

"Tom to cut the curiosity 😊me kike so?"

"Ka wuce ka kawar mun da akawalar motarka a gaban motana "

"In naqi fa?"

"Ai dolenka ne ma! Who dare You?!" [6/7, 11:38 AM] Bae😘: *GWARZON* _NAMIJI_

Romantic Seductive Erotic Crazy marriage.

Ana babbakar Giwa wazai jiyo qaurin Zomo ,Nayi *Jarababben namiji* ya bada vibes🫦Nayi *Harijin Namiji* was given😘Bare kuma uwa uba *Gwarzon Namiji* . Hajiya a karkade zani a sha karatu ,littafin bai fito ba saida ya shirya 😍 Plz Labarin ma'aurata ne Don Allah in ke ba matar aure bace na haramta maki siya 🙏🏽 _Savoda haka mutum 50👌🏾 kadai zan siyar ma book din Daga Yau_ *01/06/2024 har zuwa 07/06/2024* Damarkine ki biya in saki a Group in aka wuce mutum 50 bazan siyar ba coz in anyi yawa ake samun ɓarayi masu fitar dashi🙃 ₦1000 ne zaki biya ta nan bank din ki karanta cikin salama ba hakkin kowa 7782217014 Mohammed Hassana,Fcmb. Shaidar biya ta nan Number *** ________________