Page 005
by @oumaphnan
"Innalillahi a gidanmu? Kuke gayyato muna yaran mutane kuna iskanta su?" Jikin su Isma'il rawa ya kamayi ɓalɓal suka cika mai Awara da sauri suka tsutsuguna akan sawayensu suna marmatse cinyoyi sun qoqarin maida Alkaalamarsu da ta ɗaga a tsakankanin cinyoyinsu.
Takawa yusrah tayi gaban mai Awaran cikin qyanqyami ta fizgo ta kafin tayi wani yunkuri ta wanke ta da lafiyayyen mari ,da wa'ennan siraran yatsun nata . Fushhaaaa . Sai ga haɓo jini sharrr ta hancinta . "Kuma ku tashi ku haɗa duk tsunmokaranku ,coz U r fired"
Hakuri suka soma bata akan kar ta koresu "Kai kuma haukane? Oh talauci kuke so ku jawo mana? Muna zaune lafi lafiya kuna mana zina a gida mu qare mu rasa meke talauta mun nan ko kune .ku fitaaaaa...." Ta daka masu tsawa,jata ku fita . "Madam ki bari Musa kaya" "Fa baza kusa ba ai ba gidan ubanku bane dama kuna jin kunyar a ganku tsirara?"
Kafin kace me ? Duk en gidan sun fito ,da qyar aka ja hannun Yusrah ta wuce tana jan masu warning kar ta fito ta ga kowanne a gidan .
***** Da fara'arsa Major Adeel ya shiga tangamemen falon gidansa wanda ya gaji da haduwa da alatun arziki . Tana hakimce akan daya daga cikin kujerun ta daura farar qafarta akan table wanda ya sha jan henna gwanin sha'awa ,hannunta na rike da tablet dinta tana dube dube idanuwarta da hankalinta dungungum yana kan tablet din .
"Assalamu alaikum" Ba tare da ta dago ta kallesa ba ko ta cire wayar a fuskarta ba ta amsa masa sallamarsa tare da daurawa da cewa "Sannu da dawowa " Ta cigaba da scrolling tablet dinta tana kallon products don da take booking ta jumia.
Gefen kujeran da take yazo ya zauna yana dan shafa mata kafadunta da duk hannunsa Muryarsa qasa qasa yace "just sannu da dawowa?" Dagowa tayi ta kallesa idanuwarsu suka sarge a na juna saidai da sauri ta janye ganinta . "I think haka ya isheka ,mutumin da ya shafe kwanaki baya zama a gidansa ,and despite kasan na dawo baka damu ka zo inda nake ba sai ynz to what else kake so in ce maka apart from Sannu da dawowa?"
"😄Oh come on my baby kinsan how busy i am.Mijinki fa gawurtaccen soja ne kuma qasaitaccen ɗan kasuwa ,Dole lokaci na zai rarrabu tsakanin wannan hotel zuwa wannan Guest house din.but trust me kina zuciyata For abit of time bana mantawa dake..."
Murmushi ta danyi tana shafa masa haɓa a sanyaye cikin muryarta na nutsatsun mata masu sanyin hali tace "Happy our weeding anniversary in advance my Hero ...I love You"
Dafe saman goshinta yayi ya dan sakar mata sumba a goshi "We Are meant to be together forever darling.....Ina sonki sosai"
Ji tayi wasu ƴan qwalla sun tarun mata a gefe da gefen angle din idonta ,haka kurum taji ta tsinci kanta a wani irin yanayi na dabam.
"Ina sonka mijina" ta qare maganar muryarta na ɗan rawa .
Sam Major bai ma lura da halin da matarsan ta tsinci kanta ba .duqawa yayi qasa ya dage mata riga yana shafa matashin cikinta na kimanin wata 6 . Yaya babies ɗinmu kina basu balance diet dai ko?
Murmushine ya dan qwace mata ,wanda ya taimaka ma gangarowar ruwan hawayen idonta
"Babes kana son en biyu i dont know why ,kuma Allah cikin ikonsa yana tashi ya fara mana da biyun......"
"😳ke ,biyu fa ake fada maki ,en biyu kyautar Allah ,Arzikinku na me rabo ne "
Zunburo baki tayi gaba ."Ni wallahi ina kishi ,kamar ma ka rage sona .kafi son su ji ba wai naci masu healthy diet nikam ka manta dani"
Rungume kafadunta yayi "kinsan ina sonki da yawa but sorry baby ....see see har da hawaye? Awwn sorry "yasa babbar yatsansa yana dauke hawayen ya maida ta kan qirjinsa yana jin yanda take sauke numfashi da ajiyar zuciya time to time.
Sun danyi tsit tana lafe a jikinsa kan kujera bakajin motsin komai sai qarar TV kafin ya katse shirun da cewa
"Baby nayi maki ordern wani irin suprise as our anniversary gift"
"Allah?"
"Da gaske " Hannayen ta biyu tasa a wuyarsa ta sagalo ta sake qanqamesa "awwwn ina godiya mijina ,tun ban gani ba nasan koma menene zan so shi"
"Yes sure ! I hope to collect it my self saidai nayi busy these days .ya kike gani in na bada numberki ? Zasu kawo gida in sunzo sai su kira waya ko? Duk sanda na dawo sai mu bude tare muyi celebrating ko ya kikace ?"
"Yes my love"
Jan mata hanci yayi yana kwaikwayon muryarta "Yes my love...muje muyi wanka .and i need something eatable kafin in sake fita ko?"
Oum Aphnan [6/10, 8:50 PM] Chuchu👻: *GWARZON* _NAMIJI_
Romantic Seductive Erotic Crazy marriage.
Ana babbakar Giwa wazai jiyo qaurin Zomo ,Nayi *Jarababben namiji* ya bada vibes🫦Nayi *Harijin Namiji* was given😘Bare kuma uwa uba *Gwarzon Namiji* . Hajiya a karkade zani a sha karatu ,littafin bai fito ba saida ya shirya 😍 Plz Labarin ma'aurata ne Don Allah in ke ba matar aure bace na haramta maki siya 🙏🏽 _Savoda haka mutum 50👌🏾 kadai zan siyar ma book din Daga Yau_ *01/06/2024 har zuwa 07/06/2024* Damarkine ki biya in saki a Group in aka wuce mutum 50 bazan siyar ba coz in anyi yawa ake samun ɓarayi masu fitar dashi🙃 ₦1000 ne zaki biya ta nan bank din ki karanta cikin salama ba hakkin kowa 7782217014 Mohammed Hassana,Fcmb. Shaidar biya ta nan Number *** ________________