GWARZON NAMIJI

Page 006

by @oumaphnan

Bayan kwana biyu.... Early morning ,Major ya fito cikin shigar kaftan ya murza hula akan kwantaccen gashinsa na fillo yayi kyau tsaf dashi kai baza kace soja bane wanda yasha training ,still jikinsa yafi kama da na kyawawan maza da suka natsu cikin hutu jikinshi tsam tsam yafi kama da na masu zuwa jim ba sojoji ba. A nutse yake sakkowa daga matakalan benen da zai sadaka da falon .sai bulbula qamshi yakeyi ,hannunsa rike da wasu documents yanda akayi decorating cover din officialy kasan abu ne masu muhimmanci a ciki .

Tana sunkuye tana dusting din cushions din falon ,ya hango ta da sassarfa yake biyo matakalan gamida kiran sunanta "Babes?"

Dagowa tayi ta jefe shi da sansanyar murmushinta na mata masu azaban hakuri

"Good morning my world" "Babe good morning me yasa kike wahalar mun da kanki ashe ba na hana ba?" Sai sannan ya qaraso inda take yana cafko kafadunta zuwa jikinsa .

"Uhm kajika dole a matsayina na pregnant ina aikin gida ,beside ma i'm craving for shawarma ,kuma inshaAllah ina gamawa zanyi don dashi zan karya"

"See baza jiya ba ,meye amfanin masu aikin da nike biya indai duk wahalhalun nan sai kinyi? Kinason ki haifamun yarane a yamushe ba karsashi duk sun gama zama stressed?" Dariya ma ya bata don haka ta qyalqyale da dariya .

"Wai stress ? See your mouth mumu kawai"

Zaro ido yayi Ni kike ce ma mumu?

"Eh din😄"

"Zan kamaki ne dont dare beg me to stop don yau sai nayi 3 round na fasa sassauta maki ,saura inji kinmun kuka ehhhhn baby ya isa ,yau zan feeding din yarana da nutritious fluid"

Hannu tasa da sauri ta rufe fuskarta "baby ina jin kunya "

"Ni ba ruwana badai kince sai kinyi aiki ba"

"Baby na daina...amma wlh bana son abincin mai aikin nan ne kamar tana mixing abubuwa so unstedy kuma Ni inajin nauyin mata correction,dama dai zaka mun ordernn shawarman nan na wajen nan da muke zuwa ci da kai ne..."

"To ba sai kawai kice babes ka siyo mun ba,kina ta kwanene kwanene ke sai na murde maki baki "

Rufe bakin tayi da duk tafukan hannunta tana dariya

"Shikenan zan tafi ok? Ki kula mun da kanki"

"Sai ka dawo mijina"

Har ya isa bakin qofa ta kwalla masa kira "Major Mohammed Adeel Abdullah"

Das gabansa yaji ya dan fadi For No reason. Da sauri ya waigo "Ya uwargidan?"

Murmushi tayi mai sauti "Ina sonka"

"Nima ina sonki baby"

Ya kade kai ya fita suna ma juna waving.

**** YUSRA AND CO. GROUP OF COMPANIES.

Wani irin tangamemen kamfanine bene hawa uku da underground ma'ana na qarqashin qasa . Kamfanine da rabin aikinsa turawa suka samu dama qaddamar dashi sakamakon rabin kwangilan aikin daga England mom din yusra ta dauki pattern din.

Ya qunshi sassa sassan wajajen kasuwanci ma'ana department by department ,kama daga na clothes,shoes, cosmetics da duk wasu nau'o'in luxurious items .irinsu diamond jeweleries ,expensive agoguna da gwala-gwalan adon mata qirar Dubai da Saudi.

Kowani department ɓangaren gininshi daban ne a cikin wannan wargajejen kamfanin amma mashigar da'irar group of COMPANIES din daya ne .kamar yanda mamallakiyar kamfanin guda ce .wato Hajiya Juwairiyya Sadiq. Mace tamkar da maza ,uwa ga Yusrah Mohammed Yarinya daya tilo a wajen mahaifan ta.

Kuma a yau ne Hajiya Juwairiyya Sadiq tayi assigning ƴarta Yusrah Mohammed matsayin managing director na karkatakaf din kamfanin .

To yau dai Yusrah na qoqarin shiga office dama kuma abinda ta karanta kenan a karatunta da tayo a qasar waje . Tom sai dai muce Hajiya Yusrah Allah yasa a shiga office a sa'a.

Oum Aphnan [6/10, 9:31 PM] Chuchu👻: *GWARZON* _NAMIJI_

Romantic Seductive Erotic Crazy marriage.

Ana babbakar Giwa wazai jiyo qaurin Zomo ,Nayi *Jarababben namiji* ya bada vibes🫦Nayi *Harijin Namiji* was given😘Bare kuma uwa uba *Gwarzon Namiji* . Hajiya a karkade zani a sha karatu ,littafin bai fito ba saida ya shirya 😍 Plz Labarin ma'aurata ne Don Allah in ke ba matar aure bace na haramta maki siya 🙏🏽 _Savoda haka mutum 50👌🏾 kadai zan siyar ma book din Daga Yau_ *01/06/2024 har zuwa 07/06/2024* Damarkine ki biya in saki a Group in aka wuce mutum 50 bazan siyar ba coz in anyi yawa ake samun ɓarayi masu fitar dashi🙃 ₦1000 ne zaki biya ta nan bank din ki karanta cikin salama ba hakkin kowa 7782217014 Mohammed Hassana,Fcmb. Shaidar biya ta nan Number *** ________________