HASASHE KO BURI

Page9

by @prettys01

*KADUNA* Misalin karfe huɗu suka kammala sa'an nan sukari loads tafiya suke suna yi ga tsakaninsu cikin raha da nishaɗi a bakin mota mai musu ka tsaya gaba dayansu suna tattaunawa r basu jinha ba kowa ya hau motansa tare da barin makaranta mai murna isa gidansu ka tadda mahaifinta ya zo tare da wani dansa na cikinsa bane amma kamar dansa yake domin a wajen sa yake rayuwa bayan ta zauna a falo suka gaisa sa'an nan ta nufi dakin ta na shiga ta watsa ruwa tare da gabatar da sallah dama tayi alwala kwanciya tayi akan gadon tana mai fidda wayanta da su ba adadi a kan screen din wayau murmushi kawai ya saki tana mai latsa massage din ner ce wa tasan na waye don haka shekarar ta saƙonnin soyayya da ta gani birjik wani tai dariya wani tai mamaki kira numban ya shiga wayanta ba musu ta ɗaga

Assalamu alaikum warahmatullahi wa barakatuhu allah ya tabbata a garekiya ki kyakkyawa da ke haska taurari cikin dare, ina ji a cikin raina cikin koshin lafiya sai dai ni da masoyanki na nan kwance ina fama da ciwon zuciyar soyayyakin amsa soyayyata a gare ki don allah kin ji na san kina sauraro na nge laifinki ba don kinki furta komai domin wannan zazzaka muryar jaki bai kamata in jita-jita a alha kawai ba yanzu ki faɗa min nawa zan biya domin in saurari wannan dadin muryan naki ne kama da busassarewa Ba shi da kyalkyali da dariya domin ya matukar bata dariya bata so yin magana ba amma dole ta amsa mai

Wannan iya zance haka to sannunka daga kokari tom ni kwanciya zanyi sai anjima da sauri ya katseta da cewar shin baki a kauna na ne don allah ki tausayawa marayan allah zuciya na kona yake min zaka da zaki taba saitin zuciya nakiji jwe tamkar ana yakin badalme na biyu tamkar kuma gidan mai ya ƙone da wuta wani gadadi da zafi duka nakeji a guri daya bawan allah kar ya mutu maraya

Ibrahim kenan ni ba komai yasa ban sakamaka fuska ba sabida inaji son ginamijiya da colleges guda biyu suke burge ni so kai naga kana da guda daya tana da maida hankali a karatu kuma gaskiya kina da interesting akan ka so na biyu ne gaskiya baka da shi inda ace kana da shi to gaskiya zamu iya bari ka so ni

Shine menene wannan?

Ina son ya zamana saurayi na ya dinga sanya manyan kaya kullum.”

An gama My Love ” dariya ta yi daga kuma I.b ya shiga jera mata kalaman soyayya masu narka zuciya, aikam babu ɓata lokaci ta yi accepting soyayarsa.

Bayan sati uku kuwa, gaba ɗaya M-Ladies sun faɗa soyayya da su Abbas, sai dai soyayyar Abbas da Maryam ita ce kaɗai aka gina akan gaskiya saɓanin na sauran.

A yanzu I.b ya fara jiƙa da kuɗi, dan da gaske Mymoon na da hannun ƙyauta fiye da misali, komai ita ta ke bai ba tare da ta damu ba tinda ya ce mata da sun kammala karatu zai ne ba babban aiki shike nan.

Haka Shamo da Muheey, ta so ya na da kuɗi a yanzu domin ta fantama amma sai dai tana target da idan sun kammala ya ce mata a Dubai zai fara aiki, hakan yasa ta sake maj sosai, kuma in ta samu kuɗi wajen wasu samarin ta shi take bawa.

Ma'esh da na ta wato Abdul, suma ba ƙyar soyayya suke sha.

Kaf cikin su, su Merry ne suk gina tasu akan gaskiya. Sau da dama takan yi mai ƙyauta amma baya amma saman, dai-dai da katin waya sai ta dawo mata da shi, har sabuwar waya ta siya mai amma yaƙi amsa.

*Merry*

Zaune take tana kallon wani Nigeria Film, take wayarta dage gefe ta yi saƙan saƙo, da ta basar amma jin na biyu yasa ta ɗauka tana kallo. Sauƙon farko na kuɗi ne, 3k sai saƙon Abbasa. “My patner ba yawa, my first gift to you." Murmushi ne ya ƙwace mata sannan ta kira number na sa, sai dai kaman kullum ba yi pecking ba har ya katse, take na sa kiran ya shigo wayan ta amsa. Bayan sun gaisa.

“Nagode sosai.” ta faɗa tana jin wani shauƙi na mamaye ta, ita ko dubu darin da yayanta ya saman tama ɗazu ba ta yi wannan farin cikin ba. Maganar minti uku suka yi katinsa ya ƙare, ajiye wayar ta yi dan tasan ko kira nawa za ta mai bazai ɗaga......

*KANO*

A gurguje ta shirya, ko wani lafiyayyan breakfast ba ta yi ba, bayan ta isa Goodness Tv, sanna in da suka zauna jiya, tambaya ta yi akan c.e.o, aka ce mata yakusa iso wa. Zama ta yi dan gaba ɗaya tin jiya ba wani natsuwa ta samu ba, littafin sirrin ta ne, ba za ta so kowa ya gani ba, fatan dai ɗaya bai karanta ba.

Tana zaune ta ga wuce wansa, da idanunwa dake cikin niƙaf take kallonsa. Shigen dressing ɗin jiya ta yi, sai dai na yau hijabi ɗin dogone har ƙasa, haka kuma ɗaurin niƙaf ɗin a ciki ta yi kafin ta ɗauka hijab.

Yana zama ya runtse idanuwa, tare da kifa kansa jikin desk. Har ga Allah in ya ce ba ya cikin damuwa ya yi ƙarya, Darling na neman kashesa. A ce matarsa, matar aure, haka take yawo cikin maza balagaggun da sunan suna mata aiki, dan ta ƙi yadda da mace ta dinga mata aiki. Shi tunda yake bai taɓa ganinta da kayan mutumci ba sai ranar aurensu, amma a washegari tin da safe ta sanya wasu tsinannun kaya, shi kansa mamaki take basa, domin in ta yi wani abun sai shi ya ji kunya. Yana so ya dinga taka mata burki amma. Baya iyawa sam, yanzu haka ya baro gidan ne tana sanye da wasu sleeping dress, kuma a parlour take zaune, yasan dole Musa mai shara ya shiga cikin.

A karo na ba adadi ya kuma jan tsaki, take ya buɗe idanuna, sai aka yi sa'a suka sauka akan littafin jiya, take ya tuna ya hangenta ɗazu. Bayan ya ba da umarnin da a taura ta. Ta shiga a gabansa ta tsaya tana ɗan tsugunna mai kai, tare da basa wani paper. Amsa ya yi yana mai karantawa.

“Assalamu alaikum, sir good morning, I'm sorry, jiya na yi mistake, ba wannan book ya dace na dauko ba, fatan ba'a duba ba?.” sai ya ɗago ya kalleta yana ɗaga mata kai. Sannan ya ba ta wancan, tare da amsa ɗayan bayan ya duba ya ce.

“Sa'adatu jibreel.. Right?." Sai ta ɗaga mai kai. Bayan ya kuma ɗan ɗau lokaci ya ce.

“Gobe ki dawo akwai interview, wanda da kinci zai fara aiki Monday.” wani irin farin cikin ne ya kamata, take ta kalla gefe guda da yi sujuddur-shukrh, sannan ta ɗago tana mai godiya da hannu har ta fice.

Samun kansa ya yi da murmushi, sannan ya kalla CCTV cameran gidan Tv, sai ya tsinci kansa da bin ta da idanu, duk in da ta yi, har ta bar gidan Tvn. A ransa ya ke aiyana “Yanzu wannan halittan dake naɗe cikin shigar mutum, ta taɓamin zuciya....... Anya matar aure ce ma?." Ganin babu mai bashi amsa, ya sa ya fita dan duba ma'aika.

Ɓangaren masu ɗauko rahoto ya yi, komai na tafiya dai-dai, yanzu abin da yake hari shine, gasar da aka sanar za'a yi a gaba Nigeria, akan ɗauko rahotonni, kuma nan da wata uku ne, sannan Goodness Tv yana ɗaya daga cikin gidan Tv goma da za'a yi wannan gasar da su. Gobe zai tantance masu tafiya dan mutum biyu kawai ya ke so. Yama san dole ya sanya Haidar, dan a kashi 100 na ci gaban gidan tv shi ya samo musu kashi 50, yaron akwai hazaƙa, kuma yana ji da shi, duk in da rahoto take to Haidar na wajen, shi yasa gidan Tvn su ya zama the best a Kaduna state.

“Sir Abubakar, Alhaji Banbo ya iso.” jin an kira sunan sa ya kalla yarinyar da ta yi magana, ita ma ɗaya daga cikin masu aikin gidan ne, dan dukka suna sanye riga mai tambarin gidan Tvn wato wasu na'urori na zamani, sannan an rubuta *GOODNESS TV* _taken mu ƴan cin mu_ .

Bayan ya ga Alhaji Banbo da za su yi hira da shi aka irin nasarorin da yake samu a cikin ɗan shekarau. Wani Senior shine suka gabatar da shirin shi yana gefe ne. Sai misalin 2:30 ya koma office.

Wayarsa ya ciro yana shiga contact gani 10 missed call, kuma dukka na Darling. Bin kiran ya yi, take ta ɗauka ta hau mai faɗa kaman wani yaronta.

“Ina ka ake wayan? Sai ai ta kiranka ba za ka ɗaga ba, kana can kana washe ma ƴamma haƙora koh?.” ji ya yi kaman ya jefar da wayan amma sai ya ce.

“Dear da zan shiga masjeed ne na sanya wayar a mute......”

“Ya isheni, ka dai kula, kuma wallahi in ka kalla wata mace ban yafe ba.” ƙit ta kashe wayan. Dafe kansa ya yi, shi dai kullum wannan Darling ɗin neman haukata sa take. Take kuma ya ɗauki wayan yana shiga Gallery lock, bayan ya fito da shi daga freezer (wani wajen na ɓoye app) take ya cire password ɗin yana kallon hotunan wajen. Murmushi ne ya ƙwace mai, dan jiya da zai wuce sai da ya yi snapping littafin dukka, dan har ga Allah so yake ya karanta komai dake ciki.............

*ABUJA*

Bayan ukasha ya fito daga wanka, shima Umar ya shiga, ya jima yana gasa jiki sannan ya fito, bayan sun sanya kayan barci, tare suka ci abincin da suka yi order sannan suka kwanta suna hira. Wayan Ukasha ne ya yi ƙara ganin. Amira ya sa ya kira bayan na ta ya katse. Suna gaisawa ta ce.

“Masoyi, wai yaushe burin na ka zai cika ne?, Baba ya ce ka turo gobe, in ya wuce zai ba wa ɗan uwansa ni, kuma Ni kai na ke so." Shuru ya yi yana kallon Umar sai ya ce mata.

“1mnt." Kafin ta ce wani abu, ya kashe.

“Umar menene abin yi?.”

“Ai tin ba yau ba na ce maka, ka aure su daban-daban, amma kaƙi ji.”

“A'a, na haƙura da ita ɗin."

“Amma......” sai kuma Umar ya yi shuru, dan wallahi ya sha wahala kafin Amira ta a toh amince ta amince da kyar domin kuwa yarinya ciwon da samun ta yana wahala gashi kuma a yau missing na wannan yarinyar yana ji yana fada mata cewa allah ya hada kowa da rabonsa ya gode da kulawar ta ga haka idanuwansa suka kulle ya fada duniyar tunani na rayuwarsa

Na fada muku nima ina da wani buri kunda a kullum da shi nake kwana nake tashi a kuma bane wannan burin illa a kan wata yarinya zakuyi mamaki ku ji nace wata yarinya sai dai nawa ba irin nauka shi ba ne burin a kan lamba kwara daya tak wimu nake shan wahala kasa gano ta bari dai in baku taƙaitaccen labarin shekaru biyu baya, a wata rana laraba bayan na dawo gida sai na koma office saboda na yi mantuwa. Bayan na juyo, ina cikin tafiy bayan na jiyo ina cikin tafiya sa na paka daga gefen hanya sabida hadari ya hade sosai kuma libana son tafiya ana ruwan sama r kyakkyawan yarinya na gani daga gefe guda lalami ita mahalalin ne tsai da ita cikin yini cikin uniform din islamiyya h tsaya take makama nta mai yiwuwa jiran mota take wani ta jima a tsaye kuma hadari ya hadu sosai kuma ake da saukar da ruwa yasa na buɗe motan ina mata magana da ta shigo ngo ta jima tana tunanin shigowan ko kadda shigo ngo sai daga baya ta shigo cikin zama dai tana cemin ta gode mata kai kawai nayi take kuwa aka tsuge da wani ruwa mai matukar kara da karfi mai iska an jima ana zubga wannan ruwan daga bisani ya dan sassauta sa'an nan na tambayeta ina son kaita ce a badamuwa zata sauka a nan da muka dinga musu har dai ta iya mun kwatancen inda zata sauka ba musu na ku dauki hanya zuwa gwara da ta mun kwatance za ta fita kenan na buɗe bakina nace mata baki fada mun sunanki ba en mata sai tayi murmushi sa'an nan tace mun sunan mai tsada ne sai nace to dan allah ban numban wayanki ba musu ta dauko pepper ta bani numban tare da ficewa cikin farin ciki da murna na dawo gida na daukefan zan kira number sai naga lambar bai cika ba i mamaki sosai ganin number guda goma ne kasa kuma ta rubuta ka nemi ɗayan da kanka sai ka kirani tafa in fada muku daga wannan ranar likita faman haɗa lambobi don in kira ta sai dai kullum cikin rashin sa'a nake har yau ban same ta ba shekara biyu kenan ban santa ba ba za su sunanta ba kuma na koma inda na sauke ta a mota ance ba wanda ya santawa unguwa har ya ban fidda rai ba ina nan ina bincike a kan lambobin ba daya zan saka to dayan a wani bangare tambayan da nake wa kaina ko da yaushe kenan kasa gano ɗayan nan a ina yake.

“ Mun gama magana, Umar ni yanzu a lokaci guda nake son samunsu.” Amma shiru umar yayi kamar yana bacci shima ya kwanta yana mai tunani n yaushe wannan burin nashi zai cika ke ya hada su a lokaci daya kuma har ga allah ba zai ɓoye ma kowa ba, domin shi auren gaskiya zai yi ba na yaudara ba............ END.

>