HASASHE KO BURI

BOOK ONE is done

by @prettys01

*To jama'a a nan na kawo karshe, kowani cakwakiya za'a warware shi a book 2, dan labarin zai fi ɗaukan zafin duk wannan wasan yara ne, zallan yana tafe.*

Akan darasin ₦500 ne kacal 😎 Ga dukka mai so ya fara booking, sannsn ya min mgn ***

*HASASHE KO BURI* by PRETTYN JAJIRTATTU

[10/3, 22:59] Mrs I ♥️💔: *TEAM OF UKASHA*

_Burin sa dai ya cika ya malla mata huɗu daga differents culture 😁, Shin HASASHE sa sai cika kuwa? Sai a book 2 za mu ji ya zaman gidan zai kaya._

> Fillo Bafullatana : ba ruwanta, mace mai natsuwa da sanin ya kamata ❤️.

> Ashake Yoruba: akwai da ta masifa, sannan ita ma ba ruwanta, amma akwai kishi , kuma ta tsana Hausawa 😁.

> Zuby Kanuri : Mai burin mallakan Ukasha da koran gaba ɗaya sauran, tana da mugun ƙudiri akansa, domin Mai sittin goma ya dafa mata 🔥, shin za ta yi nasara?.

> Maryam Bahaushiya : mai ɓakin buri, da san kai, mai uwa mai dasa ta akan keken ɓera, ita ma burinta mallakan Ukasha dan ba za ta sharing miji da kowa ba..

> Tsakin Zuby Kanuri da Maryam Bahaushiya wacce za ta Malla UKASA.

A BOOK TWO ne zamu ji yadda zaman gidan zai kaya......✍️ [10/3, 22:59] Mrs I ♥️💔: *AMEERATULKHAIRI* _Da wa kuke fatan ganinta da shi?._ > Haidar : soyayya ta shiga tsakanin su mai zufi. Sannan yana da matsala a gidan su, haka kuma mace wacce za ta yi zaman kishiyoyin da kishiyar Ummisa ya ke so 😁. Boom 🔥

> Abubakar : Adda ta bashi Ameeratul Khairy, haka hankalinsa ya dawo jikinsa, hmmmm waye shi ma oho Ina *Darling* wai .....🔥.

> Suwa ke neman ran AMEERATULKHAIR?

> Wacece ita? [10/3, 22:59] Mrs I ♥️💔: *Capacity 💃*

*Ƴan US sun ɗau hanya, Shamo ya aura Muheey, Abdul ya aura Ma'eh da cewan da sun kwana biyu za su bi su, sai bangane wannne Alhaji ba?*

> Ya ce ya turosu, kuma yan mai godiya ga ƙungiyar su ta halaka hmmmmm 🔥🔥

> Ba musan ina Alhji zai kai ku ba..... Book 2.

> Mymoon : Taj yana hanya, ko ya zasu ƙarge oho, ga dai I.B gefe guda.......

> Abbas ka shiga wani jalIy ainun, ka tafi Abuja, dan aiki ga Sumayya ta suma saboda kai, hmmmm ko ya kuma zaku sanye oho..... book 2, can fa ga Gimbiya Merry.

BOOK TWO for ₦500 only. Darajar littafin ya fi kuɗin. [10/3, 23:11] Mrs I ♥️💔: ``` *📢 Albishir Jama'a!* *Assalamu Alaikum*

Ina farin cikin sanar da ku cewa mun kammala *HASASHE KO BURI — Book One* 🎉