Book Two* zai kasance a kan *₦500 kacal
by @prettys01
Ku shirya domin jin ƙarshen wannan zazzafan labari mai cike da rikici, soyayya, kishi da burin zuciya.
> Buri duk ya cika saura Hasashen burin, shin na kowa ne zai cika. Kar ku manta na yi jawabi akan kalaman *Buri* aba ce wanda kowa yake da shi, na wasu alkhairi ne, wasu kuma na su sharri ne, wasu yana cika amma sai ansha siya sosai, wasu kuma har abada baya tabbata.
> *Daga ni — PRETTYN JAJIRTATTU 💪* Wallafa ce daga zuciya, don ku masoyan karatu 😁🔥✍️✍️✍️✍️✍️✍️