RANAKUN POSTING
by @azizat
Assalamu Alaikum Marubuciya Azizat Hamza fans.
Barkanmu da wannan lokaci.
Fatan duk muna lafiya.
Insha Allahu zan fara posting labarin NI DA YALLAƁAI wanda haɗakar rubutu ne tsakanin ni da wata sabuwar Marubuciya da ta nemi in jagoranci tafiyarta.
Saboda ku ji daɗin samun update akan lokaci za mu riƙa ɗaura update sau huɗu (4) kacal a sati.
Ranakun sune:
ASABAT (Saturday)
LAHDI (Sunday)
TALATA (Tuesday)
da kuma LARABA (Wednesday).
Za mu fara kawo free Chapters daga farko sannan paid Chapters su biyo baya.
Flat fee per chapter za mu barshi a (Naira Talatin #30 ).
Allah ya baku ikon cigaba da supporting ɗinmu.
Thank you for your support. Allah ya ƙara buɗi.
Da fatan za ku ji daɗin labarin NI DA YALLAƁAI kamar yadda kuka ji daɗin sauran littattafaina na baya.
Signed:
Marubuciya Azizat Hamza.
Dinah Ayyub.
2:30PM
28-08-2026