Chapter 18:RDBG
B vRAUNIN DA BA A GANI
Meefat ink ✍️ writers
Yace “yakatsaya kana kallon mutane kamar wanda ya dawo gida bayan shekaru” cigabada kallon harabar yayi kafin yace “u know what” “what is it” Jay ya amsa “whenever i come to university ina tuna lokacinda muke students” murmushi Jay yayi yace “nikam abinda nake tunawa shine Mr charles sai yace Jay this chapter isn't well organised so sai nakoma nakara yi oh god i hate it” sai azan yayi murmushi, protocol officer ne yakaraso tareda cewa “good morning gentlemen” sai suka amsa protocol officer yace “ the VC and other guests have already arrived, if u don't mind please follow me” yafada hakan yana nuna musu hanya ahaka dai yayi gaba suna binsa cikin nutsuwa, Isowarsu bakin kofan shiga hall din jami'an tsaro suka fara gaishesu ahaka dai suka shiga protocol officer yakaisu izuwa mazauninsu sannan yamusu sallama yayi gaba.
Hayaniya tafara raguwa, faculty presidents sunata zagayawa domin tabbatarda cewa kowa yazauna a inda aka ware masa. Adaidai wannan lokacin… MC yahau kan stage yagyara microphone ‘testing, one two…’sautin microphone ya amsa gabadaya hall din yayi tsitt MC yayi murmushi “Assalamu alaikum warahmatullahi wabarkatuhu good morning, distinguished ladies and gentlemen, our respected vice Chancellor, principle officers of the University, our deans, Head of departments, special guests, parents and our dear students. You are all welcome to the 2026 adamawa state University (ADSU) annual award and recognition day”, tafi ya kaure hall din MC yadan dakata sannan yacigaba “akowace shekara jami'armu tana ware wannan rana domin yabawa wadanda suka nuna kwazo, success is not about luck it is about discipline, consistency and determination, yau zamu karrama students daga faculties daban daban bawai saboda sunfi kowa arziki ba ko sunfi kowa gataba saidai saboda sunyi aiki tukuru, munyi imani cewa idan aka yabawa nagari sauran students dinmu ma zasu kara himma” hall yasake cikada tafi, bayan MC yagama jawaban bude taro sai yace cikin fara'a “before we proceed to the presentation of awards i would like us to recognise and appreciate everyone who honoured our invitation today” yadan dakata “a yau muna tareda manyan baki daga fannoni daban daban, daga gwamnati, daga masana'antu, daga fannin lafiya, daga harkokin kasuwanci, da kuma kungiyoyin da suke taimakawa matasa wajen samun ilimi da aikin yi” adaidai wannan lokacin abangaren special guests jayne yadan gyara zamansa ya kalli azan yace “ everything okay?” gyada kai azan yayi yace “yeah” alokacin idonsa yakai bangaren pharmacy students daga wannan nisan bazai iya ganin fuskokin kowa dalla dallaba sai dai idonsa ya tsaya kan wata fuska data dauki hankalinsa, itama adaidai time din tadago dakanta badan wani abuba sai dai saboda mc ya ambaci wani suna dayasa mutane dayawa sukakai dubansu izuwa VIP side caraf idanunta suka sauka cikinnasa janye idonta tayi zuwa kan stage zuciyarta na bugawa na rashin dalili shiko gogan idonsa kyar akanta, alokacin Jay ya lurada zufanda ke tsassafomasa yace “kai” firgigit azan ya dawo hayyacinsa ya juya yana kallon jay “u are sweating dukda sanyin wurin?” goshinsa azan ya taba yana kallon Jay tissue ya mikamasa tareda cewa “karba ka goge mamy’s boy kawai”.