Chapter 29 🥵 hotttt
by @smauta
Bangane baki yarda da auren nan ba?bakyason shi ko me?shuru tayi mata kinga manar karki cuci kanki shi aure ibada ne muddin ada kikaso daddy yanzu kuma kina ganin baki iya zama dashi saboda wasu halaye karkiji tsoron kowa ki fada iya gaskiyar ki,aure ba zama ne na kawance ba zama ne na din-din-din kiyi tunani mai zurfi kuma kafin ki yanke hukunci ina kaka???ta cefa mata tambayar da batayi zato ba............
Sai lokacin manar ta katse shurun ta idonta cike da hawaye ta fara ba halim labarin tun daga rabuwar su airport har kawo yau🥺 innalillahi wainna ilaihir rajiun abinda ya faru kenan manar dan Allah ki yafeman wallahi bansani ba aunty zainab ta cuceni,ba haka ta fadaman ba ya jikin kaka?sai lokacin manar ta kara rike hannun halim sosai wallahi bansan wane hali suke ciki ba yaki barina inyi magana dasu makaranta yace zan koma yadawo yace bazan koma ba na rasa mekeman dadi duniya...............
Dama abinda ya hanaki dawowa school kenan?ehhh halim innalillahi wainna ilaihir rajiun Allah yasa dai lafiya amma inaga zaki koma school lokacin exams ya kusa ki rokeshi ko zai barki ki koma,halim bazai bari ba cewa yayi zargina yakeyi a china nan fa bana tunanin zaya yarda,amma ya zakiyi da exams din????dole zan koma makaranta dana samu sauki shikenan tafiya zakiyi ki barni,ahhhhhh nidai banida miji balle ya sakaman doka😂kin zabi aure kiyi biyayya ta ƙarashe maganar tana gwalo bugu takai mata biyayya ko eh mana ko bazakiyi ba ohhhh sorry matar daddy aunty manar,karma ki soma wlh waye auntyn?????
Auntyn ki daya duniya zainab iyye hali nan nan kishi kishi🤣🤣baniso kina tunoman abinda ya faru idan na tuna nakan kasa daga ido na kalle ki,nakanji kunya ta rufeni idan na tuna rashin arzikin dana tsaya gaban dady nayi mashi wallahi aunty,ke halim menace maki karki kara kirana da aunty a duniya bakida kawa kamata haka nima,bazan iya kallon ki ba a yanzu na kira sunanki kai tsaye kiyiman afuwa dan Allah ko ummi ne na dinga kiranki dashi,dan Allah samun kanta tayi da kasa yimata musu............
Ki tayani ba daddy hakuri nayi kuskure amma idan aka duba kuskure na ta idon basira ba laifina bane an wankeman kwalwa da kalamai na yaudara kinga halim nace maki ki daina kukan nan nida nayi maki laifi ma kin yafeman ni sai in kasa yafe maki???? Wallahi banga abinda zakiyiman ba a duniya na kasa yafe maki shi ba In Shaa Allah shima zai yafe maki,ba laifin ki bane kema....................
Rungume juna sukayi a kunne tayi mata rada zaman gidan nan zaya gagareni dole idan kaka ta dawo na hada kayana na koma can bazan iya zama daku ba a gidan nan fitowa tayi daga jikinta bari ma in fara kiranta tun yanzu in fara kamun kafa,dan Allah kinada number su????inason magana dasu,inada number Jude dan Allah kirashi,nawa zaki bada wlh ko nawa kikeso zan baki murmushi kawai tayi, wayar ta bude bedside drawer ta ciro bugu ukku jude ya daga kiran a speaker yake ya jikin kaka???........
Kaka ta samu lafiya inason magana da ita to hajia karama bari naje nakai mata wayar ba'a dade ba kuwa aka haɗa halim da kaka sun dauki tsawon lokaci suna magana sannan tace ga wata tanason magana dake,cikin muryar kuka manar tace Assalamu alaikum, waalaiki salaam manara taa,kaka kin ganeni?daria tayi haba manara ko cikin magagin bacci naji maganar ki zangane mana...............
Fira sukeyi sosai har halim tashiga wanka ta fito batasan ma ta fito ba kaka wai ina dede,yar halak gatanan ta fito ungo diyar ki ce manar guda dede ta rangada haba yaya ceman zakiyi ga amarya bani bani ita,amarya yar lalle ta gidan alhaji Ibrahim sai dubu ta taru farar diyata kuma mai farar aniya kai Dede duk ni daya, dagske dai anman auren kaf yadda sukayi da kawu labaran ta fada mata ki nutsu kiyima mijinki biyayya,aljannar ki tana kasan kafar shi kuma yin hakan zai nuna daga gidan tarbiyya kika fito kinji ko,ina mai gidan naki ko shine ya hadaki damu sai lokacin gabanta ya fadi dammmmmmmmm...................
Ah ah ahhh halim ta anshe wayar nice zanyi bayanin nan Dede dan Allah hadani da kaka, tundaga farkon labari halim ta shaidama kaka salati suke suna sallallami dede tace haka Allah yake al'amarin shi,mijin manar yana tare dake yarinya shiyasa Allah ya hadaku kiyi hakuri dan Allah bamusani ba wallahi,amma inada yakinin zaku zauna lafiya manar mutuniyar kirkice badan tana tawa ba,dede iya zaman danayi da ummi nasan abinda zatayi nasan wanda bazatayi ba kuma naji dadi data samu mahaifi irin nawa..........
Duk abun nan Khalil najinsu yana tsaye bakin kofar dakin manar murmushi kawai yayi ya koma parlour shi ,koda suka gama wayar fara'ar manar ta karu,tana nan kwance kan gadon jikinta yayi mata tsami halim tace ummi ummm ki tashi kiyi wanka jikinki na bukatar hakan, lokacin cin abincin daddy yayi kije nima ina bukatar hutu,korata kike bestie a'a amma inaso a kulaman da mahaifi taso kamar wadda kwai ya fashemawa a ciki ta taso har toilet takaita kiyi wanka ta dade toilet sannan t fito sawai takejin jikinta kamar ba ita ba duk wata damuwa tata magana da kaka sai taji kanta sakwattttt.............
Wata cotton doguwar rigar baccin halim ta bata sabuwa ki saka wannan,waike mene haka ahhh ko kinada kaya a gidan nan??? girgiza kanta tayi to wannan kayan ne kike nufin zaki mayar kinga banison munafurci bakin kofa ta kawota jeki ki kula da mijinki nima zan kula da nawa,waye mijinki din hahahahaa long story ummi ta maido kofar bammm ta rufe ta kasa gaba bare baya jin karar bude kofar zuciyar sa ta bashi tabbacin manar ce ilai kuwa ita ya tarar tsaye alama yayi mata da hannu come 🫴🫴 kamar kwai ya fashe mata a ciki tabi corridor din har gaban shi cak ya dagata cigaba da tafiya yayi da ita har wani katafaren parlour da bata taba sanin akwai shi a gidan ba.................
Cikin jikinta yashige sosai yana shafa soft and slim bayanta kungama magana ta,turo baki tayi bamuyi maganr ka ba,jude ya fadaman komai fa kin samu kawarki kin mance dokata danace ba waya da kaka,kayi hakuri inason magana da ita ne,shiyasa kika manta dani tun dazu a matsayin mijinki yanzu ma saida aka koroki kika fito?kasa magana tayi kara daukar ta yayi cafff ya nufi upstairs da ita uffan bata ce mashi ba kirjinta na dukan ukku ukku.......
Katafaren bedroom dinshi ya shiga da ita girman ɗakin har ba'a magana ko dayake batayi mamaki fin hakan ma idan tagani tasan ya isa, koda yazo tsakiyar dakin sannan ya direta yaune rana ta farko dataga yayi mata wani irin kyau na musamman ba wanda tasaba gani a tare dashi ba,huuuuuuu ya hura mata iska a ido kallon fa?kinsa tsohon mutane aiki,sai lokacin ta kalli jikinshi ita bataga wani alamar tsufa a tare dashi ba 😪😩 sanyin AC na kada kowa sassa na jikinta lokaci daya jikinta yashiga kyarmar dari ya lura sarai AC ya miki yawa?da sauri tace ehh ehhh ita gaba daya tsoro ya kamata ma............
Bakin gadon shi mai mugun laushi yayi mata masauki sannan ya karasa ya dauki remote control ya rage gudun AC dakin bawani wadataccen haske gareshi ba takan iya kallon kowane moves nashi toilet yashige wata zuciyar na raya mata ta tashi ta ruga wata zuciyar tace zaki iya maida kanki inda kika baro katse mata tunanin yayi da fesa mata ruwan hannun shi a fuska go and perform wudu,rasssss kirjin ta ya fadi ta kara maimaitawa wudu a cikin ranta ba alamar wasa a fuskarsa yana cigaba da shimfida masu sallaya sulum sulum ta fada toilet din nashi la'ilaha'illallahu wannan ko kwana akace tayi a ciki wallahi zata kwana masu layya na kayan nama............
Koda ta fito tsaye ta sameshi akan sallayar last wardrobe yayi mata nuni da hannu ga kayanki can ki dauko hijabi koda ta buda duk kayan da ya siya mata ne na komawa school kenan ya kwaso su dagacan gidan wata blue doguwar hijabi ta saka ya kabbara sallah tana biye a bayanshi har suka idar,kama kanta yayi yashiga kwararo mata addu'o'i ba abinda idonta keyi a lokacin sai aikin fitar da siraran hawaye dagasken gaske itace gaban khalil tana amsa sunan matar sa ajiyar zuciya ta sauke mai ƙarfi daga bisani kuma tace Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah,tambayoyi yayi mata tabashi ansa daidai da sanin ta,bai kara cewa uffan ba saima hannu ta daya kama ya rike kamar za'a kwace masa ita yanajin wata natsuwa na zuwar mashi a tsawon rayuwar dayake neman hakannn, MANAR ummm am feeling hungry,kanta a kasa tana wasa da hannunta dayake rike dashi what do you want to eat??????da wata kasalalliyar muryar da batasan da ita ba yace hot coffeeeeeeeeeee☕
A kitchen zan samu komai?ta jefa masa tambayar da hannu ya nunamata coffee maker shi dake dakin wurin ta dosa shikuma yayi ma kanshi masauki akan gadon shi bata dauki lokaci ba ta hado mashi komai a tray gaban bedside drawer ta ajiye mashi ta koma inda sukayi sallah tana tattara kayan sallah har lokacin hijabinta na jikinta,dawowa tayi gefen shi ta tsaya kana bukatar wani abun ko zan iya tafiya?to where???a hankali tace dakin halim nan kuma fa?site here ya nuna mata gefenshi kardai yace nan zan kwana cab akwai labari kuwa tsaf ya tsotse coffee dinshi dakanshi yakai tray din waje yadawo bayaso yana sakata aiki tun daga bakin kofar ya idasa kashe sauran hasken dake dakin.............
🔥 🥵 🥵 HOT 🥵 🥵 🔥
Jallabiyar sa ya rage dagashi sai boxers ya karaso har bakin gadon bata iya ganin shi sbd duhu saidai hannunshi dataji a kanta yana kokarin cire mata hijabi ta rike ka sakeni pls sanyi nakeji bai tsaya sauraron ta ba saida ya cire hijabin ya wurgass mirginawa da ita yayi har tsakiyar gadon kuka ta fashe dashi na tsoro tana runtse idon ta jin yadda fatar jikinshi take gogar tata,kukan fa?kina needing wani abu dan Allah ka sakeni kara matse ta yayi da wata irin cool and calm voice tana cracking yace bazan miki komai ba but my temperature is high i need to bring it down idan ba haka ba zan iya faduwa...........
Please manar idan ban samu natsuwa dake ba ina kikeso inje,jin yadda jikin nashi ya dauki zafi yasa taji ya bata tausayi kiss ya sakar mata a forehead ya kara matseta jikinshi yace you're my life🧬doguwar rigar jikinta yashiga shafawa hannunshi nawani irin shivering cinyoyinta ta matse sosai ya gane me take nufi a kunne ya rada mata I don't want to force you ki saki jikinki bazan maki komai ba....................
I promise ba abinda zanyi maki i want to skin to skin contact shi kadai zai taimakamun nayi cooling down kamar zai mata kuka ya fara kokarin rabata da rigarta rike rigar tayi gammm,plssssssssss🥹 idanunta ya kalla cikin duhun yaga tana tareda tsoro a tattare da ita,what do you want from me da sauri tace ka kyaleni na tafi canza wani shuru tayi,ki tambaye ni abinda nake so kin tambayar tayi bata ankara ba taji ya idasa cire mata rigar kaf daga ita sai half vest da pant dungulewa ta karayi wuri daya,da wayau da dabara ya samu ya sakar mata nauyin shi akanta hannunta ya kamo ya dora saman sumar kanshi muryar shi na cracking stroke my hair please,a sannu a sannu ta fara shafa masa gashin kanshi kamar maciji ya dora bakinshi a nata wani tsauuuu dukkansu sukaji a tare tun ta farajin dadin kiss har bakinta ya fara zafi gogan ya fara fita hayyacinsa manar acikin wata mabukaciyar murya yace ba iya kaina zakiyi stroking ba stroke whatever part of my body baby girl..........
Tashi yayi ya sauka akan gadon kamato yayi ya mikar da ita tsaye hannu yakai ya kunna hasken dakin fayauuuu ko ina ya gauraye da haske da sauri ta fada jikinshi dakyar ya fito da ita daga jikinshi kinajin kunyar mijinki???i want to see 🙈 rufe fuskar tayi idon shi akan nononta wani yawo ya hade ƙuttttt hannunta ya sauke daga kan fuskar da sauri ta maida kanta ƙasa look at me ki daina kallon kasa ko kinaso na fito maki da ita 🍆🍆🍆kigani ya fada yana kallon reaction dinta dan Allah ka kyale ni ka sakeni na saka rigata kallon ta yakeyi daga sama har kasa yasa hannun shi ya shafo nononta zabura tayi sosai bakisa bra ba and kina tunanin na kyaleki kamar zaiyi kuka yace manar inason nonoooo🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱🥱kaiko dad ya haka????????🤣🤣🤪