00
by @hafnancy
DANDANO.
"Uwar ɗakina! Gani nan tafe amma roƙona gareki, da sunan Allah mai rahama, ki fito ki tarɓe ni kafin kowa. Abin da zan zo miki da shi sunansa 'ƘADDARA'. A ko wani lokaci ƙaddara kan iya ƙwanƙwansa ƙofar bawa ba tare da ta bashi damar shiri ba. Sai dai kana da zaɓi biyu, ko ka buɗe da fushi ko kuma ka buɗe da haƙuri. Ina fatar Allah yasa ki buɗe taki ƙofar da haƙuri."
Ni ce Alkhairinki (Jidda Kabir).
SAMHA’S REPLY TO JIDDA.
(2) SAMHA: "Jidda, ashe dama ƙaddarar da kika ce zaki zo min da ita kenan? To, gashi ni dai ba zan iya tantance yanayin dana buɗe mata ƙofa ta shigo ba, cikin yanayi na fushi ne ko hakuri?"
SAMHA TALKING TO DADDY.
"Daddy, kace in rushe gidan mata? Gaskiya kayi hakuri amma bana tunanin zan iya saboda akwai tarin alkhairi a cikinsa."
DADDY’S REPLY.
"Samha, ina guje miki ranar da zaki sa tafin hannunki ki tari ruwan hawaye a dalilin GIDAN MATA."
Idan Kana/Kina da bukatar bibiyar wannan labarin, add to your reading list.
THANK YOU😻
#HARAMTACCIYAR GADA
#2026 NOVEl
Best regards🙌
HAFNANCY❤️