Chapter 34
by @smauta
Cikin bacci manar takejin wata matsananciyar azaba tunda take bata taba jin kalar ta jikinta yayi mata wani irin nauyi tun daga tafin kafar ta zuwa cikin sumar kanta takejin wani irin zafi bama zata iya misalta me takeji ba acikin daren a hankali ta yunkuro zata tashi cikinta ya rike ko motsi mai karfi bata iyawa ga tsananin duhun dake cikin dakin hannunta tasa ta rike cikinta gefe guda inda yake katse mata kamar mai nakuda cinyarta tashiga kyarma tare da neman agajin gaggawa.........
Wayarta dake gefe ta lalubo tadan kunna hasken wayar fuskar shi ta haska baccin shi yake peaceful tunda ya samu natsuwar iyali mirginowa tayi kusa dashi tashige jikinshi sosai yar fingilar rigar baccin ta a dage tana matse cikin ta dake mata wata irin katsa cikin nishin ciwo muryar ta can ciki tace daddyyyyyy wani irin nishi tasaki tashiga tana kara dafe cikin nata wani irin kukan azaba tafashe da dashi hannunta daya ta dora kan fuskar shi cikin bacci yaji kamar hannun mutum akanshi da sauri ya tashi zaune baby girl what's wrong dawani irin sauri manar ta kara kankameshi a jikinta tafashe da kuka a karo na ba adadi yadda yaga tana murkususu ne hankalin ya shafa cikinta nata meke maki ciwo ai kamar ya kara tunzura ciwon cikin wata muguwar shagwababbar murya tace cikinaaaaaa ciwo................
A rude yazare hannunsa daya daga jikinta yashiga shafa mata gashinta mai tsawon gaske duk AC dakin amma zufa take yi bedside lamp ya kunna gaba daya jikinta a bude yake runtse idon shi yayi jikinshi har wani tsima yakeyi gaba daya rabin nononta a waje suke zafin ciwo batasan me take ba kara ƙoƙarin daga rigar take sama ko ta samu sassauci iskar bakinshi ya shiga hura mata a hankali yana massaging bayanta a hankali takejin ciwon na sauka yana rungume da ita har lokacin idonta a rufe.........
Shurun da yaji tayi tunanin shi bacci takeyi can cikin ya kara tsiro ta zabura daya tayi sai gata kasan gadon goho ta buga a kasa tana bubbuga hannunta short dinshi ya kalla stained yagani na jini kadan kadan dagota ya karayi period ne zai takurama baby girl dina ko,sorry pls you need to take shower first sorry 😐 😔 yana rungume da ita suka shiga toilet acikin bathtub ya sakata kara ta saki tana mashi dage irin yadda yara keyi idan ka daukeso basaso ka saukesu..............
Dagota yayi yaje ya kunna heater hot water sosai ya haɗa mata sannan yasakata a ciki gaba daya ta rikita mashi system din jiki wata muguwar kasala ta saukar mashi yadda take hade jikinshi da nata lokaci daya joystick dinshi ta fara numfashin tashi idanunshi sun fara kankancewa gaban standing shower ya tsaya ya sakar ma kanshi ruwa mai balai'n sanyi kusan minti su talatin a toilet din ya nadota da towel kan gadonshi ya kwantar da ita me kike needing................
A shagwababbar muryar ta dake tayar masa da hankali tace pad a dakina sunkoyo da kanshi yayi daidai pink lips dinta ya sakar mata kiss muuahhhhhhhhhh🫣dagashi sai towel daure a kugunshi yashiga dakin ko ina kalla very neat drawer ya bude bai ga wani alamar pad ba hannun shi ya sauka a chest of drawer dake gefe yana budewa tayi mashi sallama da wasu kyawawan panties...........
A zaune ya sameta kan gadon ya kawomata abubuwan da take buƙata tafiya yayi gaban coffee maker yana hada mata hot coffee harta gama shiryawa sannan yazo towel dinta zaya zare ta rike what?ba kayana a jikina so what?dan shuru tayi coffee yake bata da kanshi tana sipping a hankali harta shanye wata natsuwa taji ta samu bedside drawer shi ya bude ya bata PCM tasha da ruwa a ranta take cewa duk ina yasan wannan abubuwan...........
Gaba ɗaya attention dinshi nakan baby girl daukota yayi sukutum ya mikar ta ita tsaye bata iya tsayuwa stand up ki rikeni mu zagaya dakin zakiji cikin ya saki sorry suna riƙe da juna yana zagayawa da ita har suka gama gaban gadon su ya kawota ganinta daure da towel din nan ba karamin tayar mashi da sha'awar sa hakan keyi ba gefenta ya zauna da kanta ta matso ta shige jikinshi tana period cramps amma wannan yazo mata daban da wanda tasani shafa bayanta yake har bombom dinta bacci ya fara fizgar ta kwanciya yayi ya daukota ya dora ta akan ruwan cikinsa.............
Jama'a nace SOYAYYA SIRRIN ALLAH 🫣😹
Joystick dinsa ce ke mashi wani numfashi dil dil dil dil😫🥺 hannunsa ya saka daga ƙasa yana turo su zuwa kan makullin towel dinta a hankali ya kwance kullin da sauri ta saka hannu ta dafe a kunnenta ya rada mata idan aka cire zakifi jin sauki dayake sakarci na dawainiya da ita yarda tayi ya cilla towel din kasa hannunsa daya ya kara turashi kasan cikinta yana shafota har kan nipples dinta hannun ta sauka ahhhhhh lumshe ido yayi yanajin nishinta a kololuwar dadin shi..................
Daddyyyyyy muryar shi na cracking yace yes kiddo zafi sukeyiman yana sane cikin tsananin bukata yace me?
Kunyar fadar nipples takeyi idonshi ya runtse oya sleep 😴 bata dade ba kuwa bacci yayi awon gaba da ita bai samu ya samu bacci ba sai gefin asuba kuma jirgin shi karfe bakwai na sassafiya ne........