1&2
by @autaralheri
💅*MAITAR JARABA*💅
(AGIDAN MULKI)😱🫣🙆
😎💃💃💃💃💃💃💃
(Romantic, reaction sexy hot love story🌹🫦♥️💋)
Hummm🤭🤔🤔BABBAN LABARI WANDA YA FITO DAGA BABBAN GIDA, MAI ƊAUKE DA ABIN MAMAKI🤔
Wannan tafeyake da nashi salon kamar yadda aka saba kowane da salonshi, tabbas ko a yau wannan salon na dabanne🥳
Writer By Autar alheri✍️
Writer's of👇
ME & MY LION
AHALIN HARIJAI
SHUGER DADY
INGARMAN NAMIJI
MAJOR NAJEEB
AL'AJABIN MASARAUTA
AND
OTHERS ✍️💃
Bismillahiramanirrahim.
Book 1
Page 1&2
"Wani katafaren gida na hango motoci bila'adadin na shiga cikinshi bayan tagamemen get ɗin gidan yabuɗe kanshi, cikin mamaki nakebinsu da kallo domin dukkansu babu ƙaramar mota, kana tafe suke ko tsagaitawa babu, sunjima suna wucewa kafin get ɗin yarufe kanshi, cikin sauri na kwasa aguje nafaɗa gidan taƙaramar ƙofa kafin masu tsaron wurin su hankalta dani, bayan nashiga ne nagano cewar ashedai wannan get ɗin bashi kaɗai bane akwai uku agabanshi, hakan nasamu naƙarasa harna ƙarshen amma fa da ƙyar naga nakai sabida tazarar dake tsakanin kowane, tsayawa nayi ina maida nomfashin wahala tamkar wadda aka saka dole duk domin na ɗauko muku rahoto. Humm bayan shiga get ɗin ƙarshen nagano wasu get get dage kowane gafe gazahiridai part, part ne aka raba haka amma kowanne da get ɗinshi, Amma jami'an tsaron dake gidan sunyi bala'in birkita lissafina abu tamakar filin yaƙi🤔
Domin babu kalar kakin da babu awurin..shiru nayi inabi ko ina da kallo, kafin idona ya sauka akan raɗa raɗa rubutun dake gaban ko wanne get da manyan haruffa.
1, THE FAMILY OF THE NATIONAL MINISTER OF FINANCE, DR SULAIMAN DIKKO SAHABI.
2, THE FAMILY OF THE NATIONAL ASSEMBLY MEMBER, ALH. NASEER DIKKO SAHABI
3, THE FAMILY OF THE MINISTER OF NATIONAL EDUCATION, ALH. UMAR DIKKO SAHABI
4, THE PRESIDENT FAMILY, AHJ. ABUBAKAR DIKKO SAHABI.
Get ɗin dake tsakiya kuwa anrubuta
5, THE DWELLING PLACE OF THE RULERS OF THIS FAMILY, *ARIF UMAR DIKKO SAHABI AND ASHMAL NASEER DIKKO SAHABI, SEKUMA ASEEN ABUBAKAR DIKKO SAHABI*
Ido na ƙwalalo waje ganin inda nakawo kaina, cikina yayi wani irin ƙugi, sedai bangama dawowa dedeba, naga ana ƙoƙarin buɗe get ɗin dake gefena, ai bansan lokacinda nayi wuf nafaɗa ɗaya get ɗin ba dake gefen dama wanda ke ɗauke da sunan shugaban ƙasa😳
Duk abinda nakeyi atsorace nake, sedai ina ganina a wannan rangamemen parlor kuma naga ba wanda yaganni se hankalina ya kwanta ga dukkan alamu gimbiya mardiya takawomin ɗaukin badda sau🫣 (MAJOR NAJEEB)
zaune suke kusan samari 6 da yammata huɗu, sekuma ƙaramar yarinya wadda bazata gaza shekaru 12 ba, sekuma wasu manyan mata wadda ko wacce zata iya kaiwa 45, 50, 38, koma sama da haka, kusan su biyar. Kowacce ta sha ado na kece reni, tamkar wasu ƙananun yara domin kuwa ko Dr wayanda suke yammata basuyi chaɓa adonsuba. Daga gefe ɗaya kuma ga wasu biyu wanda suke zaune cikin shiga ta mutunci da kamala.
Wannan samarin dake zaune, suna, NAUFAL, TARIK, AMMAR, ZEEYAD, SHARIF, HAFIS. Ƴammatan kuma, YUMNA, SAJIDA, SIDDIƘA, MARWA. Seƙaramar cikinsu, me suna BABY AIRAH, wadda suke kira da angel su dukansu agidan.
Momy badiya
momy salma
momy naja
Momy sarah
momy larai
Wannan kuma duka ƙanen ma mallaka gidanne wato su Alhaji nasir. Ummi, da momma, sekuma mom, da mama, sune matan gidan kuma iyayen duka yaran....abinci sukeci hankali kwance cikinso da ƙaunar juna, daga ƙasan dining ɗin kuwa, momy badiya ce keta shafarwa tarik ƙafa da yatsun ƙafarta, idan ya ɗago suka kalli juna seta kashe masa ido ɗaya, shikuwa ya ɗauke kanshi cikeda jin kai....baby airah jeki kira yayunki har yanzu basu fitoba, cewar momy naja domin Allah yasani batajin daɗin zama a wurin idan bataga Aseen ba. Baki baby airah tatura gaba cikin taɓara tace "to amma momy naja bada yaa Aseen ba ko? "Bangane bada Aseen ba, zakije kosena makeki....miƙewa tayi tana tura baki gaba tafice, sukuwa duk dariya sukayi domin sunsan tsoron duka baby airah keji shiyasa take noƙewa.....!
Autar alheri✍️