MUGUN MIJI

Introduction

by @1239900

[12/9, 8:36 PM] HAERMEEBRAERH: MUGUN MIJI.

RUBUTAWA HAMIDAH SANUSI AHMAD HAERMEEBRAERH ✍️✨

*Na san makarantan da suka jima suna bibiyar littattafaina sun san labarin MUGUN MIJI,wanda na rubuta shi a shekarar 2017/18. To gashi ya sake dawowa a shekarar 2025 da sabon salo tare da manyan darussa. Kar ku bari a baku labari.*