Introduction
by @1239900
[03/04, 2:29 pm] asiyahabibu93: ***
BANDA MAZA PLEASE MATA ZALLA. SHARE FISABILLAH.
DUK NISAN DARE....
RUBUTAWA : HAERMEEBRAERH
*Barkan ku da sallah mutanen k'warai masu albarka. Mun godewa Allah da ya sa muna cikin masu rai da lafiya,Allah ya bamu ikon yin amfani da su yanda ya dace.*
31/3/2025.