Page 21
***
MISHAL
By AYSHA GALADIMAš¤šæ
***
BOOK 1
Page 21
Hawayen fuskarta Mimi ta share tana tsugunnawa .
Sai da ta hadāiye duk abunda yake maākogwaranta, kafin ta iya furta ā Kiyi hakuri ā¦ā.
āKarasowa wajanta Aya tayi, ta miākar da ita , tana kallan Moh ā Moh Moh ba wani abu bane , na haākura please let her beā¦ā
Bai bata amsa ba itama ya koma wajansa ya zauna , Alāameen sabida ya dakatar da tension dāin yayi wa Aya nuni da ido alamar su bar wajan.
Ta gane haka shiyasa ta riāko hannun Mimi tana fadāin āZo muje dāaki naā¦ā kuma taāki sakin hannun Mimin.
Kallan Moh tayi ganin bai ce musu komai sai kawai tabi bayan Aya har zuwa sama ..
Nan dāin ma akwai babban falo sosai kamar na ākasa .
Aya zata ja hannunta zuwa bedroom Mimi ta zame hannunta, tana zama akan kujera , hakan yasa Aya ta kalleta cikin suprise dāin nan , sannan ta saka hannunta a ākugunta tana mata kallan lailai ma yarinyar nan .
ā Yarinyar nan , youāre very stubborn kamar Moh Moh , na yadda ke dāin rainansa ne ā¦
Or bakyasan gani na ne? Kike taāba fuska, kinsan ko ni wace ce ?ā. Tayi wa Mimi tanbayar tana dāan ākarasowa kusa da ita ā¦
ā Ina ruwana da ko wace ce ke , kinzo sai faman isa ta kike da surutu?.ā Tayi maganar cikin zuciya .
A fili kuwa shiru kawai tayi wa Aya ba tare da ta tanka mata ba .
Rabuwa da ita Aya tayi ta sakko ākasa zuwa inda taga Moh da Alameen suna tattaunawa.
Saukowarta ne yasa Alameen yayi shiru daga bayanin da yake wa Moh dāin.
āDan zama tayi tana sauke ajiyar zuciya da ākarfi, har sai da Alameen yayi dariya ā Mene ne haka kamar wacce tayi wani aikin wahala .?ā
ā Alameen ba gwara aikin wahala ba ? Yarinyar nan sai kace murya , na mata magana ko kallo na ma taākiyi balantana ma tace mun wani abu, imagine duk yadda na nuna farin cikin ganin taā¦ā
ā So Aya dariya kike so tayi miki ko me? Da farko kin tsorata ta , ta hanyar hugging dāinta unexpected hakan ya tsoratar da ita , har ta tura ki kika fadāi, and this man beside you , instead of ya baki lafin abunda kikai sai ya sa ta , ta baki hakuri , you guys even make her shade tears , to me kike so tayi miki? Be smiling or laughing at you?.ā
Jikin Aya ne yayi sanyi sosai , ko a muryarta zaka fahimci hakan ā Amma ba intention dāina bane, da nasan zata tsorata , da bazan mata haka ba , Moh Moh say something⦠or you think , I should just apologize? But how can I even apologize to this little Baby?ā.
ā Aya youāre getting into my nerves, zaki iya shiru for some time ?ā. Suka ji saukar muryar Moh, cikin husky voice dāinsa ā¦
Shiru Aya tayi tana kallansa , Alameen kuma ya kalli Aya dāin ā Aya ki koma wajanta kar ki barta ita kadāai a sama mana, youāre having some serious talks hereā¦.
Ki dāan bamu space kinji?ā.
ā Okay ā¦ā cewar Aya , sai ta wuce saman, Mimi har zuwa lokacin tananan a inda take .
Akwia kitchen a saman , nan Aya ta shiga , ta dāauko medium tray da ta saka drinks da kuma cup akai , ta dāora musu akan center table dāin kusa da su.
Da kanta ta tsiyayarwa Mimi drink dāin, itama kuma ta zubawa kanta .
Sai dai Mimi bata amsa ba kuma bata ce mata komai ba hakan yasa Aya ta ajje nata cup dāin ta riāke hannunta Mimi ta saka mata cup dāinta , sannan ta zauna a gefenta.
ā Youāre so cold to me , atleast be gentle ā¦.ā Cewar Aya , har yanzu idanuwanta suka kallan fuskar Mimi.
Sosai muryarta ya dawo gentle and calm kamar ba Aya ba ā Mimi sunan ki ko? Sunanki kuma yana da dadāi , kamar yadda kike da kai , amma fa baki kai Moh Moh kyau ba, kinsan haka ko?ā. Nan ma Mimi shiru ta mata , dan tunda Moh ya sa ta tsugunna bata hakuri ta soma jin haushi, even though tasan ta dalilinta ne taji ciwo ai da sai yace ta bata haākuri ba irin haka ba a gaban kowa ā¦.
Ganin Mimi ta shareta , sai kawai Aya itama ta ākyaleta babu me cewa kowa uhm da uhmm , sai waya da ko wannan su ya dāaukaā¦.
7pm da kusan rabi lokacin har anyi sallar magriba, Alameen ya hawo saman, gasu nan dai a falo amma babu mai magana sai kace kurame, hakan yasa yayi murmushi kawai yana kallan Mimiā¦
ā Mimi ! kije Moh yana kirankiā¦.ā
ā Tomā Kawai tace masa , ta sauka ākasa ā¦.
Yana tsaye, ya juyawa hanyar saukowa bayan, sai da ta dāan bar tazara kadāan tsakanin su, tukunna ta furta ā Uncle Moh ganiā¦.ā Daga nan ta dāauke fuskarta daga inda yake ma.
Juyowa yayi yana kallanta, ganin ta dāauke face dāinta duka daga side dāinsa ya dāan tako sau dāaya, sannan ya furta ā Letās goā¦ā da haka yayi hanyar barin falon, ita kuma Mimi ta mara masa baya, har zuwa cikin mota babu wanda ya kuma magana , shi yana driving ita kuma tana charting a wayarta .
Suna zuwa gida , zata budāe ākofa ta tsinkayi muryarsa ā Biyoniā¦ā bai sake cewa komai ba ya nufi part dāinsa .
Dan dole itama ta bisa bata da yadda za tayi.
A kan kujera ya zauna, da ido ya nuna mata itama ta zauna .
Babu musu ta zauna akan kujerar da take facing dāinsa ā Kinaso na fadāa maki abunda kikai , ko kuma kin sani?ā.
ā Uncle Moh bansan zata fadāi ba fa , kuma naji tsoro ne da naji tayi hugging dāina unexpected, I was shocked, haka kawai bazan fadāar da ita ba trust me ā¦..ā
ā Heyy kina cikamun kunne da ihu⦠answer my question kafin na sassaāba miki kamanni yanzu nan ..ā
Ji tayi bakinta ya bushe sosai, da ākyar ta iya fadāin ā Na sani , kayi haākuriā¦ā
ā Zan turo miki number dāin ta yanzu, kafin ki bar part dāin nan ,
Either ki kirata , ko ki tura mata message ki bata haākuri akan abunda kikai mata , and yessssss for what you did, zata dawo nan da zama har zuwa lokacin da zakiyi hankali, zaku dinga zama a inuwa guda dāaya , infact dāaki dāayaā¦.ā
ā Uncle Moh ! I will never , bazan taāba zama tare da wanda ban sani ba , akwai rooms ai da yawa a cikin gidan sai ta zauna cikin dāaya , because I donāt like sharingā¦ā tayi maganar a kule, tana kallansa da idanuwanta da suka soma canza kala itama, dan yanzu wani irin haushinsa take ji da dana sanin binsa da tayiā¦
ā Ke !!!! Are you mad ? Ni kike fadāawa wadāan nan maganganun?ā Cikin tsawa yayi mata maganar da har sai da ta mike tsaye a tsorace , kamar wani zaki haka ya koma mata , batasan lokacin da ta girgiza masa kanta ba alamar aāah ā¦..
ā This is the first and last da zaki ākara budāe ākazamin bakin ki , ki fadāa mun wannan maganar , dirty girl , infact yau dāin nan zata dawo , idan kin isa ki bar dāakin kice zaki koma wata , look how stupid youāre , bata fiki daraja bama , useless brat ā¦. Get out of my side ā¦.ā Ya ākara daka mata tsawaā¦.
Hawayen da yake sauko mata a fuska ta goge , maganganunsa Åuna ākara dawo mata cikin kunne, ido cikin ido ta kallesa , kafin ta dāauke idanuwanta, ta fita daga falon ba tare da ta sake koda ākoākarin waigowa baneā¦ā
____ Lokacin da ta fita daga part dāin ākoākarin kada tayi gudu tayi, da ākyar ta iya sai saita tafiyar ta zuwa normal , har tayi nesa da compound dāin nasa .
Sannan ta tsaya ta share hawayanta ga baki dāaya , ta dāauki dogon numfashi kamar sau biyu tana fesarwa kuma .
A fili ta furta ā Why did i even follow him? Meyasa ma na bisaā. Tayi maganar a fili, kuma a hankaliā¦.
Batasan dalili ba , haka kawai taji bata jin haushin Aya a yanzu kamar yadda take jin haushin Moh.
Hanyar sashen su kawai ta nufa , tana cikin tafiya , wayanta ya soma ringing , tana dubawa sai taga Zarah ce me kiran nata , batasan yin waya a wannan time dāin shiyasa batayi picking call dāin ba .
Zarah kuma bata haākura ba ta sake kira a karo na biyu, nan dāin ma ba tayi picking call dāin ba sai a na uku da Zarah ta matsa da kira, hakan yasa Mimi ta dāan gyara muryarta tana picking call dāin ā Hello Dear ā¦.ā
Daga side dāin Zarah itama ta furta ā Besty ā¦.. ina kika ajje wayan ki ina ta kira , ko baki ga kiran waya a bane ?ā.
ā Yeah na gani , Iām not in the mood ne shiyasa ban dāaga kiran wayan ki ba, yanzu ma na shigo gida ki bari mayi magana anjima ko kuma gobe kinji?ā.
ā Why ? Meyasa ba zamuyi magana ba ? Yanzu kiran da nayi miki fa ina tunanin zuwa dāakin kine muyi hira tunda na dawo bamuyi hira ba , gashi yau kin fita ā¦ā
ā Karki damu Zarah ki bari gobe , yanzu na gaji ne wallahi , inaso nayi wanka na kwanta ā¦.ā
ā Okay Mimi amma kafin ki kashe bari na tanbaye ki, ke kadāai kika dawo ne ?ā.
ā No nida Uncle Moh ne ..ā Mimi tayi maganar tana dāan kallan part dāinsa , kafin ta saukar da idanta ākasaā¦
ā Toh amma kinyi masa maganar da kwanakin, akan wanda yake ā¦.ā Zarah bata ākarasa ba Mimi tayi saurin dakatar da ita ā Zarah dan Allah ki bar maganar nan haka , yanzu part dāin mu zan shiga ki bari mayi magana zuwa da safe pleaseā¦.ā
Daga part dāin Zarah shiru tayi na āyen seconni kafin ta furta ā Tohm shikenan Besty , sai da safeā¦ā
Itama Mimi ta amsa mata da ā Sai da safe ā¦.ā Kafin ta kashe kiran .
Lokacin da ta shiga part dāin su kamar ko wana lokaci yananan a yadda yake , babu kowa , har zata wuce dāaki sai tayi tunanin zuwa sashen Baffa , dan tasan a wannan time dāin duk zata samesa shi da Mamy a ciki.
Hasashen nata kuma haka ne , dan hira suke a tsakanin su sai Aunty Shukura da ta zama cikon ta ukun su ..
Baffa yana ganinta ya fadāadāa murmushinsa, daman Mamy tana 2 sitter ita da Aunty Shukura , sai ya nunawa Mimi gefensa tunda yana zaune akan 3 sitter ne..
Cikin wasa ya furta ā Ga āyar Baffan ta nan a bata waje ta zauna sosai da sosai ā¦ā
Babu musu Mimi ta zauna a gefensa tana fadāin ā Baffa barka da hutawaā¦ā
ā Barka kadāai āyar Baffa , sai yanzu Allah yayi miki dawowa?ā
Kanta ta dāaga masa alamar eh , sai ta kalli Mamy da itama take kallanta ā Mamy barka da hutawaā¦ā
Mamy bata dena kallanta ba , har ta amsa mata da ā Barka Mimiā¦ā ganin taāki dena kallanta sai Mimi ta dāan turo bakinta , kadāan tana fadāin ā Kai Mamy wannan kallan fa ā¦ā
Tana fadāin haka Mamy ta dāan harareta cikin wasa ta dāauke fuskarta , dukan su sai da sukai dariya , dan Shukura har sai da ta tanka mata ā Mamy wannan irin harara haka ā¦.ā
ā Kema kina buākatar naki kasan ne?ā Mamy ta bata amsa .
ā Aāa Mamy na yafe wallahi wanda kikai ma ya isaā¦ā
ā Mimi yanzu kika dawo ko kin dadāe da dawowa?ā Cewar Mamy.
ā Yanzu na shigo Mamy , ban ma shiga dāaki ba wajan ku na soma zuwa ā¦.ā
ā No wonder na somajin dāaki na yana tsakiya .ā Cewar Mamy kuma tayi kicin kicin da fuskarta.
Shinshina jikinta Mimi tayi kafin ta furta ā Kai Mamy ni dai wallahi babu wani tsami da nake , ga Baffa ma da yake kusa dani baice ina tsami ba?ā.
ā Baffa kika ce , ni kuma Mamy nake aiā¦.ā
ā Baffaaaaā¦.ā Mimi ta kira sunansa a dāan shagwaābe , murmushi Baffa yayi mata , kafin ya amsa da ā Rabu da ita Mimi, wuce dāakin ki , ki huta , idan kika biyewa Mamy babu me ākwatar ki anan kinji?āā¦..
ā Toh shikenan Baffa sai da Safe ā¦.ā
āAllah ya tashe mu lafiyaā ya bata amsa .
Sai ta kalli Mamy itama ā Mamy good night ā¦.ā Bata jira amsar Mamy ba ta kalli Shukura itama ā Aunty Shukura goodnightā¦.ā Ta fice cikin dāakin.
Mamy sai da ta girgiza kanta tana fadāin ā Allah ya shirye ki Mimi , ganin yadda ta wani fice sai kace
āKaramar yarinya .
āø» Tana zuwa dāakinta , ta fadāa kan gado tana fadāin ā Wayyo Allah na ā¦.ā Dan dagasken ta gaji ā¦.
Sai kuma ta dāan dāaga idanuwanta , tana ākarewa dāakin nata kallo ga baki dāaya.
Kawai imagination take wai zaāa kawo mata wata cikin dāakinta , of all dāakunan da suke gidan , kuma wacce zaāa hadāata da itan ma bata santa ba , batasan komai a kanta ba , babu magana me dadāi , sai ma wata da ya yaāba mata wai ta fita dajara, of all maganganunsa wannan kalmarce tafi komai ābata mata , ya sani she hate it , idan wani yace zai kwana a dāakinta shiyasa ko dāakin da yake kusa da ita babu kowa a ciki, sheās so much in love with her privacy kuma shima yasan hakan, amma sabida budurwarsa yana ākoākarin hadāata dole dole dāaki dāaya da ita .
Taso yiwa su Baffa magana , amma kuma tasan ba zasu bi bayanta ba shiyasa ta bar maganar zuwa gobe ta gani ko fadāa kawai yayi sabida abinda tayi.
ā Toh wai ma meyasa ya damu da ita haka ? Idan budurwarsa ce me yahana ba zai fadāa a dāaura musu aure ba sai ta tare a part dāinsa ?ā. Yadda tayi maganar a fili cikin tanbaya zaka gane amsa take so a bata duk da cewa ita kadāai ce a dāakin.
ā Toh bakyaso ya damu da ita ne ? Yanzu kika gama cewa budurwarsa ce , toh kinga kuwa ai dole ya kula da budurwarsa ā¦ā ta tsinkayi muryar Joy a dāakin.
Kallan inda take a tsaye Mimi tayi , sai ta tashi zaune tana kallan Joy dāin ā Nifa ban damu ba , ko matarsa ce , I donāt care , amma yanzu ji yadda ya ci mun mutumci , taya zai ce zai kawo mun stranger har cikin dāakina , kuma ta dinga kwana on my own bed ? Kenan fa har toilet dāina zata dinga shi? Gaskiya bazan yadda ba wallahi sai dai ni na bar musu dāakin.ā
āDan dariya Joy tayi tana ākarasowa inda Mimin take ā Lalle har yanzu akwai sauran ki Mimi, bakiji warning dāin da yayi miki ba shine kike sake maimaitawa ko? Karki bari ya kuma ji, dan bazaku kwashe da dadāi ba ā¦ā
ā Joy ya naga kina farin ciki , kamar youāre in support of abunda yake mun? Wannan fa wulaākanci ne kawai yake munā¦.ā
ā Bana supporting kowa Mimi, amma kuma ya fiki gaskiya , kin ture ta , baki bata haākuri ba har sai da ya saki tukunna , kuma duk maganar da tayi miki sai shareta kike ance miki bai sani bane? Wai me kika dāauki Moh ne ?
Ya fiki sanin ai yadda zai yi idan auranta zai yi, kinsan Alāameen ai amma ita kinsan tane ? Fadāa mun wana laifi tayi miki ? Dan tayi wa Moh magana ? Shi Moh dāin mijinki ne ko saurayin ki , ko kuma ance akwai aure a tsakanin ku? Fadāa mun guda dāaya a ciki , ko kuma ke kadāai ce wacce zai kula , bazai kula kowa ba?
Duka wannan abun me Moh yayi miki?ā
Mimi zata budāe baki tayi magana Joy ta rigata ā Basai kince mun komai ba nasan abunda zaki fadāa .
Sabida yace zai dawo da ita nan , kuma dāakin ki ko? Shine kike ta wannan surutun .
Tun da kike a rayuwar ki , kin taāba ganin Moh ya bari a cutar take ? Duk gidan nan bayan shi da yake tsawatar miki , fadāa mun wanda ya taāba bari yayi miki abu ya barshi haka? Ko mahaifin Ameerah ance miki Moh āKyalesa yayi ne ? Amma kinzo sai wani maganar Privacy kike , idan yace ga baki dāaya dāakin zaki fita ki bata , babu yadda za kiyi haka zaki kwashe kayan naki ki fita .
Da bai yadda da ita ba , babu yadda zaāai har ya dāauke ki , ya kai ki wajanta , kuma ke da kanki kin tanbayesa wace ce ita ? Kuma bai amsa miki da kansa ba? Kin tanbaye ki me yasa ya kawo ki wajanta , kuma bai amsa miki ba ? Kin tanbaye ta ko budurwar ce bai amsa miki ba ?.
Mimi duka abubuwan nan da Moh yake miki , fadāa mun bayan ke wane ne yake magana dashi, har su zauna inuwa dāaya ? Kinsan wane ne Moh kuwa ? Sabida kawai kina jin shi Uncle Moh ! Uncle Moh shiyasa kike duk abunda kika ga dama? Karki bari ya waiwayo kanki, Mimi karki bari Moh ya juyo kanki ba zaki ji da dadāi ba .
Rashin kunyar da kikayi masa dāazu kuma ki basa haākuri , ki fadāa masa kinaso ta zauna a kusa da dāakin ki amma ba a cikin dāakin ki ba, kinfiya tsoro wallahiā¦.ā Joy ta ākarasa maganar tana riāko hannun Mimi da take kallanta .
āAmma yanzu Joy dagaske kina bayan tazo? Bansan ta bafa .ā
ā Zaki santa Mimi, kuma zaki saba da ita , ki yarda dani, idan har kin yadda Moh bazai taāba cutar da ke ba , toh ki basa haākuri kuma ki tanbayesa meyasa zata dawo dāakin ki zai fadāa miki.
Kin fi kowa sanin idan kika tanbayi Moh abu zai fadāa maki, wani lokaci yanayin yadda kike tanbayar ne yake sawa , amaimakon ya baki amsa sai shima ya fadāa miki mai zafi, gashi daman kema akwai rashin kunya Mimiā¦.ā Joy ta ākarasa maganar tana dāan jan hancintaā¦
āDan turo baki Mimi tayi kafin ta furta ā Nidai gaskiya bazan bashi haākuri ba , har ce mun yayi ai ta fini daraja kumaā¦ā Mimi bata ākarasa ba Joy ta saki hannunta , ā Shikenan ai babu wanda ya isa da ke Mimi sai kije kiyi yadda kike so tunda nima cutar dake zanyi ā¦ā
ā Haba Joy ni ba haka nake nufi ba, ki fahimce ni manaā¦.ā
ā Mimi zaki bashi haākuri ko kuwa? Ke bama shi kadāai ba har ita zaki bawa haākuri akan ciwan da kika ji mata , ki dena abu kamar kin fi kowa gaskiya mana , idan kuma ba zaki bata ba , kin nuna kin isa , kuma bakya jin maganar kowa ai sai kije kiyi yadda kike so babu wanda zai hanaki ā¦.ā
Sauke nunfashi Mimi tayi a hankali ta furta ā Amma Joy haka yace yau zata dawo fa ?ā.
ā Wannan me sauāki ne , ai kina da number dāinsa , ki tura masa message kice yayi haākuri zaki gyara dāakin zuwa gobe sai tazo , daga nan sai ki kashe wayar ma ga baki dāaya idan kina tsoran heart attackā¦..ā
ā Joy so kike Uncle Moh ya āballaniā¦?ā
ā Inya āballaki zai sake jona ki, maza ki tura masa abunda nace miki, kuma kiyi wanka ki kwanta , karki manta , kiyi alwala in zaki kwanta , kinji ni ko?ā
ā Nagode Joyā¦ā Mimi ta fadāa tana dāan rungumar Joy , ga kuma nunfashin relief da take saukewaā¦.
ā Ki bar godiyar ki sai kinyi abunda nace tu kunna , ma sake magana , amma karki bari gobe Moh ya fita daga gidan nan baki je kin bashi haākuri ba , ki riāke abunda nace mikiā¦.ā
ā Toh ammaaaā¦ā Mimi bata ākarasa bama Joy ta ābace a dāakin ga baki dāaya, hakan yasa Mimi ta koma kan gadon tana birgima abunta ita dāaya .
Tayi warwara da kwance wa a zuciyarta yafi sau goma akan ta bashi haākuri ko kuma kar ta bashi? Amma kuma da taga hakan ne kawai mafita idan bataso a kawo mata wayar ta janyo wayarta ta shiga number dāinsa , daman ba wani charting suke ba sai umarninsa da yake turowa ā¦.
Tana shiga ta rubuta ā UNCLE MOH KAYI HAKURI BAZAN SAKE BA .ā Tana turawa ta kashe data dāinta, wayar ma kuma ta kasheta ga baki dāaya tana dafe zuciyarta da take dukan goma goma , tana roākan Allah yasa gobe in taje basa haākuri karya mammake ta.
Next abunda tayi wanka tayo, tayi alwala kuma tunda ba sallah za tayi ba, ta hadāa hot tea me dadāi sabida bata jin yunwa , tasha ta kwanta , sai bacci daman kuma haka take , Indai ta fita anguwa ta dawo tana saurin yin bacciā¦ā¦ā¦
WASHE GARI
Mimi tayi bacci sosai , sau biyu alarm dāinta yanayi , amma bata tashi ba sabida tasan ba sallah za tayi ba , har wani ākara ākudun dunewa take a cikin blanket dāin nata sabida sosai baccin yayi mata .
āKarfe 7:18am na safe , akai knocking ākofar dāakinta , kafin abudāe a shigo.
Mamy ce ta shigo bakinta dāauke da sallama , ganin dāakin so dummy ta gane Mimi bata tashi ba.
Hasken dāakin taje ta kunna , sannan ta nufi blanket dāin gadon tana yayewa ā Lalle ma āyar nan , baccin ki kike hankali kwance ko? Oya my friend tashi safiya yayi ai , garin Allah ya wayeā¦.ā
ā Mamy please ki bari na ākara baccin nan bai ishe ni ba wallahi yauā¦.ā
ā Zama ki wartsake Mimi , tunda ke bacci baya isar ki 7:20am , nasan tun jiya da kika kwanta baki tashi ba har yanzu ā¦ā
Mimi da take lulluābe tana jin lokacin da Mamy ta fadāa tayi saurin miākewa zaune , ita kanta Mamy sai da tayi mamaki , ganin ta
miāke da sauri..
ā Mene ne na miākewa haka cikin sauri? Kamar wacce ake bi bashi?.ā
ā No Mamy babu komai na dāauka 5am yanzuā¦.ā Mimi tayi maganar cikin muryar bacci tana dāan yin hamma kadāan .
Kallanta Mamy tayi na dāan seconni, kafin ta furta ā Yanzu ai gashi nan na fadāa miki lokaci , sai ki miāke , zan fita yanzu , and sai anjima zan dawo , if youāre bored kije wajan su Zarah , in ma nan dāin kike so suzo duk yadda kike so, but karki zauna ke dāaya a dāaki, kamar wata marainiya, okay ?ā.
ā Kai Mamy ina zakije haka da safe ? Ai da kin fadāa mun da wuri da sai na raka ki , ko zaki jira ni , na shirya sai mu tafi ?ā.
ā Toh Uwata Mimi, duk yadda kika fadāa ai haka zaāayi.ā
āDan dariya Mimi tayi tana miākewa tsaye ā Me yayi zafi haka Mamy da baākar magana haka? Tunda ba zaki bari na biki ba ni bari naje na gaishe da Baffa kafin ku fita , may be shiya jira ni tunda ke, kin āki yadda .ā
ā A hakan zaki fito sabida notunan kanki sun kwance komai ? Daga tashin ki bacci? Toh youāre very stupid , my friend wuce kiyi wanka , take care of your self saura ki zauna baki ci abinci ba , tunda cin abinci ya zame miki babban aikiā¦.ā
ā Tom shikenan Mamy , ina shiryawa ma zanci abinci, dan yunwa ma nake jiā¦.ā
ā Better ā¦ā cewar Mamyā¦
Babu shiri Mimi tayi hugging dāinta, tana shirin yi mata kiss a kumatu Mamy tayi mata dundu a baya , babu shiri Mimi ta saketa, ta ruga a guje toilet tana dariya , itama Mamyn dariya take har ta fice daga dāakin.
Yau shigar ākananan kaya tayi, T shirt blue da kuma white dāin jeans , tayi kyau ? Sai ta dāaura mayafi akanta , gashin goshinta duk ya kwanta luf luf akanta .
Akan gado ta kwanta tana kunna wayarta sai yanzu ta tuna da message dāin da ta tura masa jiya , a fili ta furta ā Allah yasa bai ma gani ba ā¦ā
Sai dai adduarta bata amsu ba , dan tana kunna data taga message dāinsa ya shigo wayar ta kuma 20
Minutes ago.
Da sauri ta budāe message dāin tana karantawa ā ina jiran kiā¦ā shine kadāai abunda ya tura kamar ma bai ga message dāin da ta tura masa jiya .
āDan taābule bakinta tayi tana tanbayar kanta ā Yanzu kuma mai zan maka da kake kira na ?.ā A haka ta sauāk0 ākasa ta nufi part dāin nasa .
Tana shiga ta tarar dashi tana zaune akan kujera kamar koda yaushe laptop ce a gabansa yake dannawa .
Shigowar ta falon ne yasa ya tsayar da abunda yake , ya dāago ya kalleta .
Da hannu ya nuna mata kujera , babu musu ta zauna , amma ko kallan Moh dāin ba tayi balantana wani abu ya sake hadāazu irin na jiya .
ā Uncle Moh ina wuniā¦ā tayi maganar har yanzu kuma bata kallan inda yake .
ā Haka ake gaisuwa?ā
Sai a yanzu ta dāago ta kallesa , ta ākara ābata rai itama ganin yadda shima yake shan ākamshi.
Bata yi masa musu ba ta kuma cewa ā Uncle Moh ina wuni? ya aiki?.ā
ā Lafiya kalau ..ā ya amsa kamar wanda bayasan yin magana .
Shiru falon ya dāauka , babu wanda ya kuma magana a cikin su , tun bayan gaisuwar da ya amsa .
Gajiya Mimi tayi da zama dan tana san komawa dāakin su , yasa Mimi ta furta ā Uncle Moh kayi haākuri abunda nayi jiya , ba da gangan nayi ba ..ā
ā Then me ya hana ki bata haākuriā¦ā
ā Uncle Moh kai ne kake hararata shiyasa , kuma naso bata haākuri but ka dinga mun tsawaā¦ā
ā Okay then , ni na ji mata ciwo kenan?ā.
ā Aāa ni ba haka nace ba, Allah ba dagan gan na ture taba, ji nayi kawai ta rungume ni tana Baby, ina mace tana mace sai kawai ta kira ni Baby , Tomboy ce fa Uncleā¦ā da sauri Mimi ta rufe bakinta, batasan yadda akayi kalmar Tomboy dāin ta fito bama .
Wani dāan iskan murmushin gefan baki Moh yayi, amma idan ba tsayawa kayi , ka ākare masa kallo sosai ba bazaka taāba lura ba , ga idanuwansa da suke da wahalar fassaruwa, idan har ba shine ya fassara maka abunda yake cikin su ba , da yuwa ka fahimci maāanar su.
ā So Tomboy ba zasu iya ce miki Baby ba? You want a male now?ā
ā Aāa fa Uncle wallahi ba haka nake nufi ba .ā
ā Okay then me kike nufi? Tomboy tace miki Baby kinji haushi , har kin ji mata ciwo, so now har kin riāka , kinsan banbanci Tomboy da namiji? All this stuff an ina kika koyo su? Or youāre eager ayı miki aure ?ā.
ā Wallahi Uncle Moh ni ba haka nake nufi ba , kayan jikinta da na gani ne yasa nace mata Tomboy tunda kayan maza ne kuma..ā bata ma ākarasa ba , ya furta ā To kema ki saka sai a kira ki da Tomgirl manaā¦ā
ā Dan Allah kayi hakuri Uncle Mohā¦ā
ā Fine , I hear you letās eat ā¦ā yayi maganar yana miākewa tsaye , itama miākewar tayi , ganin ya nufi dinning itama ta bisa, akwai warmers and everything awajan , serving dāin kan su kawai zasuyi.
Da kanshi yayi serving kansa abunda zai ci , itama kuma ta zuba nata , even though kadāan ta zuba ba wani mai yawa ba .
Baice mata komai ba suka soma cin abinci, sai da ya ci kusan rabi, ganin ta cinye nata sai ya miāka mata ragowar rabin yana miākewa tsaye , ki cinye duka , ki same ni a falon samaā¦ā
Zata ce masa ta ākoshi yayi wucewarsa , dole haka ta dunga tura chips dāin a bakinta , har sai da ta cinye da ragowar abubuwan da suke cikin plate dāin.
Har wani gyatsa sai da tayi tasha ruwa , sabida Alhamdulillah sheās full now .
Saman itama ta bishi, yana tsaye dai dai saitin window da waya a kunnansa, alamu dai sun tabbatar waya yake , sai dai bai fiya reply ba as always, sai magana kadāan kadāan ko commanding dāin da ya saba yi.
Mintuna biyar ya dāauka yana waya kafin yayi hanging call dāin, yana juyowa .
Ganinta da yayi a tsaye a bayansa ya dāan dāaga girarsa kadāan sannan ya furta ā Kin soma aikin soja ne ?ā.
ā Uncle Moh kai ne kace nazo..ā
ā Da nace miki kizo sai nace kizo bayana , ki tsaya?ā¦ā
Girgiza masa kai tayi alamar aāah ā¦
ā Baki da baki ne ?ā Yayi maganar cikin ākasan maākoshi.
āIna dashi ā¦.ā
āKin ji abunda nace miki jiya dai ko?ā.
Damar kamar abunda take jira kenan ta hadāe hannuwanta guda biyu ā Dan Allah Uncle Moh ka bari ko a next door dāin dāaki na ne ta zauna , amma baāa cikin bedroom dāina ba please ! Dan Allah kaji Uncle Mohā¦ā
ā Give me a reason.ā Yayi maganar yana zama akan kujera .
ā Kawai dai inasan zama cikin privacy ne , ba wani abu ba , and ban santa ba kwata kwata , sheās making feel uncomfortable wallahi.ā
ā Why because sheās Tomboy ?ā.
ā No Uncle ā¦ā
ā Then whyā¦ā ya sake tanbaya.
A hankali kamar me tsoran fadāan abunda take so ta fadāa ta furta ā Priva..cyā¦.ā
āDaga kansa yayi from head to toe ya kalleta , in a confuse way ya kuma fadāin ā Privacy? Okay me zaki āboye ? Your body or what?.ā
Cikin sauri ta girgiza masa kai sai kuma ta budāe baki ta furta ā No Uncle Moh wallahi ba haka nake nufi ba da nace privacy, already na riga na saba zama ni dāaya shiyasa I feel more comfortableā¦ā
Ajje wayarsa yayi a gefen kujerar , sannan ya kuma kallanta ā Come here ..ā
A tsorace ta dāan matso gaba kadāan ..
Hakan yasa ya kuma fadāin ā Donāt let me repeat my self ⦠I said come here ā¦ā
āKara matsowa tayi kadāan, gaba amma ba daf dashi ba .
Hannu dāaya kawai ya saka ya janyota sai kawai ta fadāo jikinsa .
Da sauri ta budāe idanuwanta , tana ākoākarin miākewa tsaye , amma yadda ya riāke mata hannun nata sai ta kasa miākewa kwata kwata .
Fuskarta sosai ya cika da mamaki da kuma tsoro a lokaci dāaya .
So take ta fudge da ākarfin gaske , amma kuma tana tsoran kada ta bige masa ciwansaā¦.
Kamar za tayi kuka ta furta ā Uncle Moh dan Allah ka sake ni , babu kyau fa ā¦ā
ā Ba kyau mene ne babu kyau?ā. Yayi mata tanbayar kamar bai ma san akan me take magana dāin ba .
āNidai ka sake ni, Allah ka san babu kyau taya zata riāke ni a jikinka bayan ba matar ka bace ni.
In baka sakeni ba Allah idan budurwar ka tazo sai na fadāa mata.ā
Kallanta yayi sosai, wani irin murmushi ne ya fito akan fuskarsa, ita kanta Mimi sai da ta tsaya tana kallansa , ganin har sai da haākorinsa ya fito kadāan.
ā Wace ce budurwata?ā
Sakin baki tayi tana kallansa, batasan lokacin da ta dāan harare sa bama sabida raina mata hankali da taga yana ākoākarin yi .
Daya kalleta sai ta dāauke kanta tana ākoākarin ta ākwace jikinta .
ā Answer me?.ā Yayi maganar cikin ākasan maākoshi.
Haushi ya bata jin abunda yace sai kawai ta furta ā Wacce kace tace fini daraja, ita nake nufiā¦ā
Kallanta yayi for seconds sai ya dāan taābe bakinsa kadāan , kamar wanda bayasan yayi magana sai kuma ya furta ā Oh Aya?.ā
Cikin jin haushi ta dāaga masa kanta alamar ehā¦
Amaimakon ya bata amsa sai ya canza maganar zuwa ā Tell me now , mene ne privacy dāin da kike nufi?.ā
ā Uncle Moh ni nace maka babu komai, dan Allah ka sakeni, wallahi babu kyau kana taābani musulmai ne mu fa.ā
ā No ai ke kadāai ce musulma, tunda ni kin fitar dani ko?.ā
ā Nidai bance haka baā¦ā ta fadāa a lalle tana ākoākarin zame jikinta daga nashi.
ā Stay still Mimi, idan kika cigaba da bigemun ciwo na , I swear by God kema zan baki naki kasan better behave yourself .ā
Kamar za tayi kuka ta furta ā Toh ka sakeni manaā¦.ā
ā Idan naāki fa?ā
Batasan lokacin da ta furta ā Toh wallahi zan cije ka na gudu ne ,
Allah kuwa ā¦ā
āCizo? Me? Okay letās get into practice⦠in bakiyi ba ni zanyi⦠Oya start.ā
Kallansa tayi da mamaki because she never thought irin maganar nan zata iya fitowa daga bakinsa ba , kamar ba Uncle Moh dāin da ta sani ba .
Sai taga Uncle Moh dāin da yake gabanta ya zamar mata stranger ga baki dāaya , komai nasa ya canza kamar ba shi ba ..
ā Uncle Moh ā¦ā ta fadāi sunansa a hankali .
Amaimakon ya amsa sai ya kalleta .
Jiki a sanyaye ta furta ā Anya kuwa kai ne? Ka canza mun ga baki dāaya kamar ba Uncle Moh baā.
ā No canzani akai , ko kema na kai ji wajan ne a canza ki?ā.
Yanzu kam ta dena ma mamakin halin nasa ga baki dāaya , sai kallansa kawai take so speechlessā¦ā
ā So now ? Cinya na yayi miki dadāi kin kasa cizo na?.ā Yana fadāin haka tayi saurin runākurawa zata tashi, bai ce mata komai ya sake ta , hakan yasa ta dafe ākirjinta tana sauke ajiyar zuciya.
Yi yayi kamar baisan me take ba sai ya dāaiku wayarsa yana duba abu.
ā Kisa a gyara mata, dāakin da yake kusa da naki, and stop this your childlessness! okay ?ā.
ā Okayā¦ā ta bashi amsa sai kuma kamar me tsoran tanbayar abu ta furta ā Uncle Moh? Wai budurwan ka ce ?.ā
Yanzu kam dāagowa yayi ya kalleta eye to eye ya furta ā asked her by your self.ā
āDan turo baki Mimi tayi kadāan sai ta furta ā Okay ! Sai anjima ā¦ā
Zata juya ya tsayar da ita , hakan yasa ta dāan waiwayo .
ā One thing more , donāt ever call her Aya ⦠used Aunt ā¦.. Aunt Aya⦠kin jini?ā.
ā eh naji Uncle Moh ! Aunt Aya ..ā daga haka ta juya ta cigaba da tafiyanta , cikin ākunākuni ta furta āKawai ka fito fili ka furta cewa budurwar kace ba zakayi ba wani Aunt Aya ni me hadāi na da itaā¦ā
Sarai kuma yaji abunda tace sai dai bai ce komai ba , infact yadda yayi focusing awaya babu wanda zai ce yaji ākunākunin da take yi ā¦
Lokacin da ta fito daga part dāin, tana tafiya tana juya wayarta , cikin taābe baki kuma tana fadāin ā
Aunt Aya ! Aunt Aya , nabi Aunty da guduā¦
Imagine Tomboy zancewa Aunty , itās better ma ace masa Uncle Aya mana har da wani Asked her you selfā ta kwai kwayi turn dāin maganarsa , sai kuma ta dāaga hannu cikin I donāt care ta furta ā Whatever , I donāt care ā¦.ā
Tana cikin tafiya zata je part dāin su , sai ta hadāu da one of the maid the suke share part dāin su me suna Hauwa kulu, ita kawai ta bawa umarnin ta gyara dāakin da yake kusa da nata, ba tare da ta shiga part dāin ba , ta wuce part dāin su Zarahā¦..
_________________
To be continued⦠š„
Aysha Galadima š¤šæ
***