DAN SHAYE SHAYE

Free page (1-2

by @mamanteddy

Ya Subhanallah , mashaaallh wannan Gida naki Pheenart yayi matukar haduwa , a komai ke me sa'a ce Pheenart ". Plz dubi Bedroom dinki yanda kasan ba a Nigeria ba , Oh it's really fine , yayi kyau sosai ". Daya daga cikin kawayen Amarya Pheenart take fada tana bin bedroom din da kallo ' Wanda ta ko Ina adon glass akayi Mai kama da gold sai walwali yake yi ' bedroom din Full set aka zuba daga gyefe na kujeru Wanda suka amsa sunan su ,Don tsadar su ya haura millions of naira ". Hmmmm ai Pheenart kin cika Mai Sa'a ko yanda Allah ya mallaka min Ameeen Saleh madibbo , hmmm mata da yawa suna fighting akan samun soyayyar sa sai gashi ke daga Dawowan ki abroad Allah yayi da Rabonki ". Salma ce ta katse Nusaiba da cewa "Thom ai kin san yanzun auren tuwo na Maina ake yi kwarya tabi kwarya , duk da Hakan fa wasu na tsegumin cewa "Wannan Aure don kudin Ameen Saleh ne kawai Pheenart ta aura ba wai don shi ba ". A hankali take daga mayafinta Wanda tabbas Allah yayi mata kyau ba kadan ba fara ce tass gata doguwar mace , fuskar Nan yasha sahihin make up Mai daukar hankali ". Ya isa Haka Salma Nusaiba , Allah ya Aura mun Wanda nake so Ameen , Duk abin da wani zaiyi tsegumi Akai ba zai dame ni ba , kawai ni fatana nayi archiving goal Dina ". Don haka mu zamana cikin ready pls yanzu Abdullah Abokin Ameen ya sanar mun suna hanya yanzu zasu shigo ".

Duk da Bedroom din ta ko Ina tashin kamshi yake yi Amma bashi ya Hana kawayen Amaryar Kara feshi wani sabon kamshin ba , ita Kam Amarya Kara gyara zama tayi fuskar ta sai fidda Annuri yake yi , yau nice Matar Ameeen Sale moddibo....? Duk ji da Kan sa da izzar sa a yau nice Matar wannan mutuni Wanda mata da yawa suke mafarkin aura...? Abin da take sakawa a zuciyar ta kenan , kamin Nusaiba tace " kaman fa gasunan isowa naji shigowar motocin su ". Kamin ta rufe Baki suka ga Wani side na glasses din Dake kewaye da bedroom din ya Bude baaaa, Wanda a gaba daya basu kawo akwai private hanyar shigowar bedroom din ba bayan Wannan kofa da suka shigo da Amarya dazu ". Wani irin kamshi suka ji ya cika su Mai dadin gaske , ango ne da Abokanan sa suka shigo su biyar , Inda kawayen Amarya su hudu ne . Idan ka gansu kace bakin larabawa ne saboda kyaun da Allah yayi ma wadannan matasa ko da yake Yara da Kudi ne kenan Abokan tafiyar manya". Ameen ,Abdullah , Sadeeq , Abbas sune matasan da ake Jin sunan su sosai ". Bin su da kallo suka yi cike da izza Gami da Miskilanci Ameen yace " Wadannan daga Ina...?

Nusaiba ce ta dube su tana Dan murmushi don ganin su yasa gaba daya ta nemi nata class din ta rasa duka sun shiga taitayinsu , sun ga Wadanda suka fi su rashin kunya ko a Ido ". Sannun ku da Zuwa, ta furta idanun ta na duban Salmarh wacce itama jikin ta yayi la'asar ,tabbas duk yanda take Jin sunan su ya wuce Nan , musamnan Ameeen Wanda take Jin Anya asalin iyayen sa Hausawa ne ko dai Larabawa ne zama ne kawai ya kawo su Nigeria na Dan lokaci ".? Out....! Suka ji muryar sa Ya katse su fuskar sa babu alamar wasa ango na korar su kaman kaji babu mutunci a tare dashi .....he said we should walk out...? Salmarh ta furta tana duba Pheenart wacce ta yi saurin dagowa tana duban Ameen , cikin sanyin murya ta furta "Ya Ameeen , da hannu ya dakatar da ita , kamin Abbas ya furta "No ya isa Al,Ameen bara Muji me suke bukata ". Cikin Dan murmushi ya dube su tana cewa " Ya sunan ki yammata ". Fuskar Salmerh ya sauya a hankali tace "Nusaiba , Ba wani Abu bane Muna jirar kudin sayan bakin Amarya ". Murmushi Abbas yayi Yana Kai hannun sa cikin malunmalun din sa Yana fiddo da Kudi Wanda sunkai 1 million a lokaci daya Yana mika mata , hannu takai tana amsa kamin ta kalli Nusaiba tana cewa " ai Pheenart fuskar ta da siyan Baki yafi na million mu da muke jirar A bamu karamin akwati na dollars 🙄 .

Ohk ...! Ameeen ya furta Yana juyawa tare da Furta Ina zuwa ". Yana furta haka ya nufi hanyar da suka shigo kofar Yana ficewa , Ganin Hakan yasa Abbas saurin furta " yammata kuyi hakuri da Wannan Abdullah kawo a Kara masu , Kamin su rufe Baki sudai kawai sun ga Ango Ameeen ya shigo ne hannun sa Dauke da Belt Yana nufo su zai duka🤣 da Sauri Abbas ya rike sa yayin da Su Abdullah iyayen rashin mutunci halin su daya dama da Ameen suka harde hannaye don suma da da Hali zasu Kai ma Salmarh hannu , a ganin su rashin kunyar su tayi yawa ". Pls be patient , ka natsu Ameen Kai fa Ango ne....! Abbas bani Hanya Zane wadannan yaran zanyi a Daren Nan .! Ganin Ango fa da gaske yake yi yasa Salmarh Nusaiba da Sauran kawayen yowa waje da gudu ,suna fita ta hanyar da suka shigo ". Biyo bayan su Ameen yayi yayin da Sauran Abokan suma suka fito aka bar Amarya wacce tuni ta fara kuka ".

Salmarh na fita ta shige moton ta tana mata key yayin da Su Nusaiba suna shigewa suma suna horn da karfi gate man ya Bude da gudu suka fice daga gidan ". Dariya Abdullah yayi Yana cewa "kuka ce baku da kunya ". Ya isa Haka Ameen , be patient yanzu kana da iyali dole ka rage saurin fushin Nan naka , mu bara mu barka anann, sai da Safe ". Ohk Ameeen ya furta Yana kokarin juyawa dai dai Baraka na shigowa gidan Mai girkin sa ce , India abinci bana Mummyn sa ba ko nata saaam bayan ci ". Dattijuwa ce wacce zata Kai shekaru 45 a duniya , Sannu Yallabai Barka da dare ". Banza yayi mata Yana wucewa fuuuuu tare da nufar ciki".

Kallon Baraka Dije tayi tana Kara rike kunshin kayanta da suke buhu kana tace " Baraka Wannan Kuma wanene shi...? Naga kina gaishe sa ya wuce Bai tanka ki ba , sannan naga hannun sa kamar bulala ne , Wallhi tsoro nake ji bana Son bulala Baraka , Dama a birni idan ana aikatau har duka ake yi ".

Murmushi Baraka tayi tana duban fuskar Dije kana tace " Aa Hadiza , Shi Hakan yake ba Mai son magana bane , idan kika yi masa daya ki kyale shi , Sannan duk abin da nace kiyi shi zakiyi a gidan Nan, kin san dai aikatau ya kawo ki bana son na same ki da Wata shirme na Yan kauye . Jikin Dije ya fara rawa a haka Baraka ta jata zuwa bangaren su tana cigaba da fada mata dokokin zama da Ameeen Sale moddibo".

Shikaaam Ameeen Yana komawa Bedroom din ganin Pheenart yayi tana kuka Inda bi ta Kan ta baiyi ba ya nufi fridge Dake daga gyefe Yana danna wani Abu Mai kamar numbers Nan ya Bude da Kan sa hmmmm Inda ranka kasha kallo ,Abin da ni uwar teddy na ce kenan . Mamaki ne ya kama Pheenart don Bata San ya aka yi ya Bude fridge din ba , saboda tun dazu su Salmarh suka so su Bude yaki buduwa ". Gani tayi ya fiddo da Kwalabe biyu da wani irin sigari Mai kauri da girma . A hankali ta furta Cigarette. Dama Ameeen ba iya ruwa kadai yake Sha ba.....? A resting chair ya zauna Yana furta " Keee taho ki Bude mun ". Jikin Pheenart a sanyaye gaba daya ta fara Jin nauyi a kanta , a hankali wata zuciyar ta saka mata "kada ki sare Pheenart, ai bashi kika aura ba kudin sa kika aura , Zaki fita kasashe yawon Bude Ido sai Inda kika zaba duk sati idan kinso , karikon Shan sigari da Giya su zama abincin sa babu abin da ya dame ki ,ai Wannan ma babban dama ce da Zaki juya tunanin sa ".

Murmushi tayi tana matsawa Kusa dashi tare da Kai hannun ta tana Bude masa kwalban kaman yanda Ameen ya bukata ". Sai da yasha Ruwan sa har wuya sannan ya Bude sigari Yana zuka kana yayi wirgi da Karan sigarin Yana Kai hannun sa tare da Matso da ita Jikin sa Yana shafa Wuyan ta tare da murza Yan yatsunta". Gaba daya ya fara bigewa idanunsa sunyi jahhjir murmushi Pheenart tayi a cewan ta Wannan wata babban dama ce da Ameeen ba zai taba ganewa a lalace tazo garesa ba don tun malesia ta gama lalata da turawa sunyi mata bara bara , babu ta Inda ba'a cita ba , Kamin auren ta da Ameeen babu irin surgery din da Bata Kai Wurin anyi mata ba duka don kar ya gane a Bude tazo ". Matsawa tayi jikin sa Yana hada kansa da breast din ta tare da shakar kamshin ta Yana lumshe dulu dulun idanun sa Wanda yake firgita marasa kunya ". Hannun sa ya daura Yana murza Breast din nata tare da Kokarin kwabe kayan jikin sa ".

Ki cire kayan ki , ya furta Yana cire rigar jikin sa Yana wurgarwa anan daga shi sai mini boxer har singlet ya cire Yana Kai hannun sa tare da Daukar Cup din da barasa ke ciki Yana shanyewa a bige ya fada Gadon Yana furta "Zo na ciki 🍌 Yana kwanciyar ringingine Buran sa tayi sama ta mike tana yi kamar zata fasa Wandon ta fito , Sai fatttt fattt fatttt kawai take yi tana harbin sama ".

Abin ka ga Tsohuwar hannu dama an Saba harkar tun a waje , Tuni ta fara matse kafafu tana Jin wani irin jarabar sha'awa na taso mata , Da Sauri ta kare cire kayan ta tana nufar Gadon tare da Kai hannun ta tana cafkar joy din nasa , A tunanin ta bige yake Bai san komai ba , Bata son Ameeen tantiri bane ya wuce duk Inda take tunani , sannan waya ce mata dangiya ko a bige yake baya fahimtar ko Mai ma.............?? Hmmm muje zuwa Uwar teddy taku ce ........! Dear fans, thank you for your endless support. To access the full story: - Regular Subscription: ₦500 - VIP Group: ₦1,000 - Special payment: ₦1,500

Payment: Opay 8081202932, Aisha Mohamed.*_D'AN SHAYE SHAYE_* 🚬🚬🚬🚬🚬🚬🚬🚬 _Romantic Sex Story_

*_To my dear fans "Thank you for supporting me through every book ❤️ Don’t miss this one… MamanTeddy taku ce just read with me....!💃_*