Free page (5&6
by @mamanteddy
*🔥 RANGWAMEN LITATTAFAI NA MUSAMMAN! 🔥*
*📚❤️ MASU SON KARATU, GA WATA DAMA TA MUSAMMAN A GARE KU!* ❤️📚 Kana/kina son karanta littattafai masu kayatarwa, soyayya, drama, da labarai masu jan hankali? 😍📖 To, wannan damar ba za a so a rasa ta ba! 🔥 ✍️ MAMAN TEDDY ta kawo muku babban rangwame na musamman! 🎉❤️ 💥 Yanzu DUK LITTAFINA ₦300 NE KACAL! 💥
Eh! 😱🔥
Littattafan da a da suke ₦500, ₦600, ₦1,000 har ma da ₦2,000, yanzu duk za ku iya samunsu da: 🥳🔥 ₦300 KACAL A KOWANE LITTAFI! 🔥🥳 📚 Ga wasu daga cikin littattafan da ake da su: ✨ Fyade ✨ Kwarton Manya ✨ The Sexy Boss ✨ Gidan Kwarata ✨ My Lady Boss ✨ Sexy’s House ✨ X World ✨ Sex Before Marriage ✨ Rainon Soja ✨ Siyasata ✨ Matar Hariji ✨ Yar Tsakar Gida ✨ Walijaam ✨ Rainonta Zanyi ✨ Kwaryar Sama ✨ Bafullatanan Ruga ✨ Zaki ✨ Dijama Yar Fulani ✨ Yar Waye ✨ Zuma Da Madaci ✨ Tabara ✨ Yar Aikina ✨ Bintoto ✨ Gidan Zaurawa ✨ Sadaka Yalla ✨ Gidan Maza ✨ Sandar Girma ✨ The Virgin Maid ✨ Yar Maula ✨ Mr. Romantic ✨ The Boss ✨ Dan Shaye Shaye — ANA CIGABA DA RUBUTAWA 🔥ON GOING....! 💰 LITTAFI ƊAYA = ₦300 KAWAI! 📚 Littattafai 2 = ₦600 📚 Littattafai 5 = ₦1,500 📚 Littattafai 10 = ₦3,000 🔥 Kada ki bari a baki labarin abin da ke cikin littafin—ki karanta da kanki! 😍📖 💳 HANYAR BIYA: Account: Aisha Mohamed Opay: 8081202932 📩 Bayan kin biya, ki turo da shaidar biyan kudin tare da sunayen littattafan da kike so. 🚨🔥 ₦300 KAWAI! ₦300 KAWAI!! ₦300 KAWAI!!! 🔥🚨
📚❤️ Ki zaɓi littafinki, ki biya, ki fara karatu!
✍️ MAMAN TEDDY ❤️📖 Promo na kwana biyu ne kacal yau da gobe 13, Sept, 2026 zuwa 14, Sept,2026 .
“Karatu nishaɗi ne, labari kuma duniya ce.” ✨ mmnteddy taku ce! ** Shiryawa yayi cikin shigar suit masu kalar Baki , Abin ka ga Farar Fata sosai kayan suka amshe sa , Wani irin kamshin sa ne ke tashi na musamnan , Kai dagaji kasan tsafta yayi biyayya a Wannan Wurin , Saukowa yayi daga stairs din sa , bakin sa na busar Hayakin Sigari , Dije ne ya tadda tana mopping tsakiyar kayataccen falon , Inda ganin Ameen Saleh yasa ta saurin tuno da maganar Baraka tana tuno zancen da tayi mata " Baraka shi Yana da fushi ne ?". Ki kula Dije aikin ki shi zakiyi a cikin Wannan Gida " . Sannu da fitowa Yallabai....! Ta furta tana yin kasa da kanta " . Ba tare da ya Bata amsa ba a miskilance yake takawa Hakan cike da zafin jini irin na ingarman namiji ya taka izuwa tsakiyar falon har ya wuce Dije sai Kuma ya tsaya Yana furta " Ke.!
Gaban ta ne taji ya buga daga Jin yanda ya kira sunan ta , cikin Sauri ta matsa Inda yake Wanda kamin tayi masa magana ya katse ta da mika mata Karan Sigarin Yana cewa " Ki yada ". Zaro idanu tayi waje jikinta yayi Sanyi jefar da sigarin yayi anan Yana gaba abin sa tare da barin Dije da mamakin rashin mutunci irin na Wannan Mutumi , Anya ba dama tuntuni tantiri ba ne....? Tana tambayar kanta ,Babu yanda zaa yi ace dalili ne kadai zai Sanya mutum sauyawa , baisan kaddara ba ne, dama wallahi tun tuni bashi da Hali da Dabi'a ". Juyawa tayi tana daukar Sigarin tana nufar hanyar da zai fidda ita daga Falon , kaman mintuna biyar Sai gata ta dawo tana cigaba da Ayyukan ta, a haka Dije ta kammala falon tana kutsa kanta izuwa upstairs don isa bedroom din Pheenart".
Cikin murya kasa kasa taji tana cewa " Yes Sir , Eh". Kwarai nayi nasarar Auren , but plan din mu da Dan Saura, Duk yanda kake tunanin lalacewar sa yafi ya nan , Abin Dake bani mamaki dashi shine yanda kullum arzikin sa gaba yake yi ba baya ". Ohk Sir , Shikenan . Gaban Dije ne ya yanke ya fadi a hankali takai hannun ta tana bugun kofan, Wanda cikin Dan daga murya Pheenart ta furta " Waye ne....? Tana takowa zuwa kofan tana saka hannun ta tare da Murda handle door din tana budewa ".
Kece...?? Ta furta tana duban Dije da Wani irin kallo , Inda a hankali Dije tace"eh. Kamin bakin ta ya rufe ita dai taji saukar Mari ne tasssss tassss tassss har sau uku daga hannun Pheenart, Na tsane ki , Dan uban ki mene ya kawo ki Nan ,ko kuwa munafurci ne ya taho Dake ...? Fada mun mene kike ji ". Hawaye ne ya fara zubo ma Dije a hankali tace" Ban ji komai ba". Ohk wuce ki bani Wuri......! Juyawa Dije tayi cikin Sauri tana kokarin barin wurin sai Kuma taji ta sake kiranta a gadarance".
Keee...!
Naaam , Ta furta tana Dawowa . Ni Pheenart na tsani talaka , Bana hada inuwa da Talauci shiyasa na tsane ki , Sannan Kuma Karin Dadi duk Wanda na lura mijina Yana kulawa da magana Mai tausasawa Kara tsanar sa nake yi ,shiyasa na yi matukar tsanar ki , bace daga idanuna , daga yau kada na sake ganin ki Kusa da Ameeen . Cikin Sauri idanun ta na tsiyayar da Hawaye ta wuce ". Stupid villiger mtsw*** Taja dogon tsaki tana wucewa bedroom din ta ".
Abin kamar abin mamaki moton sa Wata iri ce Wanda take dauke har da fridge a cikin ta , anan Kuma yake loda kayan shaye shayen sa , idan ya bukata yasha Mai isar sa kamin ya dawo , kamin ya isa Hospital din shi sai da ya bugu da kayan shaye shayen sa sannan ya shiga Farfajiyar Hospital din , Tuni nurses da manyan likitocin Asibtin nasa suka rufa masa baya, Barka da zuwa Yallabai, Welcome doctor ". Abin da suke furtawa kenan tare da rike masa brief case din sa suna fara nufar up stairs din da zai Kai shi tiyata don an sanar dashi wata patient da tun jiya Bata haihu ba yanzu dole surgery zaa yi mata , Wannan yasa shi nufar Inda Matan aka jiye ta don yin Wannan aiki ".
Doctor Abdoul Maleek ne ya kalle sa Yana cewa "Ameen a Hakan zaka yi Aikin surgery a yanda kake ...? Idan nayi ta mutu a rufe ni ko akaini gidan gyaran Hali ayi mun dauri . No Wannan ganganci ne , Maleek ya furta Yana dafa Abokin nasa Ameeen , Wani irin kallo Ameen yayi masa Wanda yasa shi saurin sauke hannun sa kamin Ameen yace " Mu masu taimakon al'umma ne ba masu son cutarwq ba , komai Muna yi domin kyautatawa ban gaji cuta ba , bare na cutar , kasan Waye Saleh moddibo ba sai na Kara da fadin komai ba ". Yana furtawa ya matsa Yana bin nurses da suka yi gaba suna jirar isowar Ameen Saleh moddibo ".
Shigar sa ke da wuya Ko 15 minute Bai dauka ba Nan take yayi komai ya Ciro baby boy , dama ka,idan sa Yana gama surgery ya gama ya rufe cikin zai fita yabar nurses su gyara ". Office din sa ya nufa Inda A hankali ya kalli PA din sa Wanda yake jirar sa tsawon lokaci ".
Nawa aka cire PA...?
Matsawa PA din yayi Yana furta " Milliyan hamsin Yallabai ". Hmmm ka tabbatar an Kai duk Inda ya dace , Nan da Awa biyu zan koma Gida na , ka same ni acan idan ka gama . Thom Yallabai Godiya ake Allah yajikan Abba ". Dauke Numfashi yayi Yana jawo da kyar tare da lumshe idanun sa ba tare da yace komai ba " .
Zaune Pheenart take Tasha Wani irin ado dama gwanar kwalliyace cikin tsaddaddan lace Mai haske sai sanyayyar kamshi Da take fitarwa ". Gaba Daya bedroom din ya dauka , Wayar tace ta fara ringing Inda ganin Mai kirar yasa ta saurin dauka ". Mutum na biyu kenan.! “Hello…”
“Kin samu damar shiga gidan?”
“Eh.” dazu ma ya kirani Ohk “Kin ga abin da muka fada miki?”Pheenart ta kalli kofar bedroom din Ameen Sai ta ce cikin sanyin murya“Eh… amma akwai matsala.”“Wace matsala kenan?”
Pheenart ta yi shiru na dan lokaci.Na fara ganin kamar Ameen ba irin mutumin da muka zata ba.”
Mutumin ya yi dariya sautin dariyar nasa sai da ya fito duk da a waya ne
“Kar ki damu. Ki ci gaba da shirinmu.”
Pheenart ta rufe idanunta tana ware su jikin ta duk yayi Sanyi , Tunanin azabar da Tasha a hannun sa take yi jiya , Duk da tana son cika babban burin ta ". Motsa Baki tayi tana furta
“Amma…”
“Babu amma, Pheenart.”
Wayar ta katse Nan take ba tare da taji sallama daga bangaren ba .
Ta sauke wayar daga kunnenta. A hankali ta furta:
“Me yasa zuciyata take jin kamar wannan aure zai canza rayuwata gaba daya?”
Sai ta ji ana bude kofar dakin.
Ta juyo da sauri.
Ameen ne.
Yana tsaye yana kallonta.
“Wa kika ke magana da shi?”
Pheenart ta rasa abin cewa.
Ameen ya matso kusa.
“Na tambaye ki, wa kika ke magana da shi?” Ta hadiye yawu. “Wata kawata ce.” Ameen ya dube ta sosai. Sai ya yi murmushi kadan. “Ki yi hankali, Pheenart.” “Da me?” Ya matso kusa da ita. “Saboda ni ma ina da sirrina.”
Ya juya ya fita. Pheenart ta tsaya cak. A cikin zuciyarta kuwa wata magana daya ce kawai: Idan Ameen ya gano dalilin da ya sa na aure shi…komai zai kare.
*Masu karatu muje zuwa kudai Kun San karatu nishadi ne....labari Kuma duniya ce"....mmnteddy taku ce.......!🌸💃**D'AN SHAYE SHAYE* romantic and erotic story 🚬🚬🚬🚬🚬🚬🚬🚬🚬